Sashe 13
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Soyayyarsa gareta ya samo asaline na kaunar da sukeyiwa juna tun kafin a aura mashi Umma wacce ta zamo k'anwa gareshi domin da maifinsa da na Umma ubansu
aya, ya ci burin soma aure Mamaie Fulani a farko amma mahaifinsa ya ce a'a ga za
insa da yake mai biyayya ne ya amsa baki alaikum, shi yasa ko haihuwar fari Umma batayi ba ya auro Mamie Fulani sai dai bata sami haihuwa ba har saida Umma ta haihu uku duka mata sannan Allah ya bata kyautar 'yan biyu suma duk Mata, a haihuwar Umma na biyar ne Mamie Fulani ta yiwa 'yan biyunta gambo inda ta sami Aliyu, bayan shi ta sake haihuwar 'yan biyu maza Junaid da Jabir.
Yanzu haka Mamie Fulani na da set din 'yan biyu uku, mata uku maza uku saboda a set na uku mace da namiji tayo, Saifullah da Lailah sai ta yi auta takwarar mai martaba suna kiranshi Mu'allim.
'Ya'yanta bakwai kenan, mata uku maza hu
u yayin da Umma ke da goma, mata takwas maza biyu.
A nanma Umma na cike da hassadar Mamie Fulani akan finta da 'ya'ya maza da ta yi, sam ba ta gode Allah ba da ya albarkaceta itama da samun 'ya'ya mata jigon ginuwar al'umma.
Sardauna
"Umma dan Allah ki bar batun nan ban son jinsa, matata ta isheni rayuwa, ni bana cikin maza masu ra'ayin tara mata duk da ina son mulki amma banjin zan iya ajiye mace sama da
aya ba."
"Saboda kana ragon maza ba."
"Umma kema kin bi hanyar kirana da sunar da na tsana ko?"
"Eh nabi d'in kuma ba k'arya akayi ba, rago ne kai ta ko wani fuska, izzar mulkin kawai ka ajiye gami da bak'ar zuciya amma a nuna k'wanji ko sakaryan mace ta fika katab'us."
"Umma wallahi zan bar miki falonki tunda hakan kike so."
"Gaskiya ne baka son a fad'a kuma sai na fa
a, sai dai kafi ruwa gudu.
Wallahi ina kam takaicin zamowarka mai tarin rauni a cikin 'ya'ya mafi soyuwa gareni, in dama a ce ana canji da bilahil azim dana canjaka da autana Sayyid ya dawo kai ka koma shi ko burina ya cika na zamowa uwa ga Sarkin Mungaye."
A fusace ya juya zai fice ta daka masa tsawa ya dawo ya zauna jikinsa na rawa saboda
acin rai.
"Aifa kam a fushi nan kafi auki kamar wani jarumi."
"Umma Please stop saying such kind of things dan wallahi suna k'omanin rai, ina jin tamkar zuciyata zatayi bindiga tayo waje ta tarwatse."
"Natsu!
Sardauna, ka samu bani hankalinka nan."
Ta ambata cikin daka masa tsawa cike da takaici.
Idanu ya tsirawa Umma fuska a ha
e, murmusawa ta yi tare da cewa "Kaga Sarkin birnin Mungaye ba, ta kawarka lafiya dan Sarki jikan sarki magajin Mai Martaba Abdul Hakam Hashim Malle."
Murmushi ya yi tare kare fuskanshi da tafin hannunsa na dama cike da jin da
in kirarin da ta yi masa kuma a take fushin da ya ke ciki ya sauka.
"Ko kai fa Yarima, yanzu bu
e kunnuwanka ka saurari labarin fitar da na yi daren jiya cikin b'adda kama."
"Duk kan natsuwata na tare da ke ya ke Ummata."
Muskutawa ta yi daga kishingid'en da ta ke ta soma magana cike da walwala bisa alamu bayanin na faranta mata rai sai dai ga Sardauna abin bai yi masa da
i ba domin sai tab'e baki ya keyi tare da girgiza kai tana dasa aya kuwa ya mik'e tsaye rai a b'ace ya soma magana.
"No Umma bana son jin irin wannan shirmen na bokaye, shin in banda ya rainawa mutane hankali ta ya zaici miliyan biyu da rabi ya tsaya yiwa Aljanu karyan wai suna bibiyan Sadauki dan daukan fansa, k'ila Ubanshi ya turosu daukan fansa!
To wallahi tun wuri ya dawo hayyacinsa dan baici bulus ba dole sai yayo kashin kud'ad'en nan tunda ba da Kakan Uban Ubanshi muka nemosu ba."
"Sardauna koma ka zauna ko ranka yafi nawa
aci kuma kada na sake jin ka zagi Malam Sile dan ba sa'arka ba ne sannan duk wanda ya ce zai taimakeka ai fi gaban wulak'antawa."
"Nifa Ummu bai taimakeni ba ya dai taimaki kansa dan haka sai ya biyani dukiyana."
"Na ce ka zauna muyi maganar."
"Affuwan Ummu sai anjima zan dawo jin tatsuniyar rainin hankalin da sile ya yi miki domin na gama kiransa da Malam daga yau."
Baki bu
e Ummu ta raka bayansa da kallo har ya fice falon, tashi zaune ta yi daga kishingid'en ta dauko wayarta ta latsa kira ana dauka ta ce "Hajiya Kilishi maza ki zo in ban takuraki ba."
"Lafiya kuwa Hajiya Umma?"
"Ba lafiya Hajiya Kilishi."
"Innalillahi!
To gani nan zuwa ta k'ofar baya ki fito ki bu
e min a sirrance kinsan munafukai sun soma saka mana ido."
Momyn Haske ce
*Muna saida ingantaccen man ayu wanda ya zo daga Chad.
Yana maganin Infection, asma, limoniya, mura, ciwon basira ciwon kai, ciwon baya, ciwon
afa, ciwon mara, kaikayin jiki dana matse-matsi, yalwatuwar ni'ima tare da samun gamsuwa a turaka da sauransu, muna saida
aya ko sari mai so zai iya tuntubar number nan ta WhatsApp ko kira. 08132166848.
Yarda ake amfani da shi za a jik'a Lipton sai a d'iga man ayu a ciki a shanye da d'umi-d'umi za a iya zuba zuma ko siga a ruwan Lipton d'in dan gudun d'aci haka za a iya zubawa a ruwan Tea a sha.
Masu asma da limoniya kuma zasu jajjaga tafarnuwa su matse ruwan su zuba ruwan d'umi da man ayu su shanye.
Masu Infection duk in suka wanke wurin da ruwan zafi sai su saka man ayu haka masu kaikayin jiki idan sun fito wanka sai su shafa amma zasu sha da ruwan Lipton, Allah ya
ara mana lafiya Amin.*
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIBI
By Mrsjmoon.
AWA.
Page 9.
Bata amsa ba ta cire wayar a kunninta ta mik'e da kyar tana rangaji cike da izzar mulki gami da tarin damuwa.
Falo na musanman da suka saba sirri Umma tayiwa Mama Kilishi jagora suka zauna a saman manyan kujerun alfarma da suka k'awata matdakaicin falon, bayan sun kulle k'ofa, Mama Kilishi ta dubi Umma cikin son jin k'arin bayani domin ta zak'u taji abinda ke faruwa.
Sadauki
Motsawa ya keyi a saman lilon a hankali idanunsa lumshe, hannayensa zube saman goshinsa, sanye yake cikin kayan motsa jiki sky-blue sun manne da farar fatar shi, iskan da ke busowa daga bishiyon lambun ya taimaka wurin
ara nutsawarshi cikin zurfin tunani, inda ya ke hango kyaky-kyawar fuskanta da surarta tana jifarshi da shu'umin murmushin da ta saba amfani da shi wurin birkita masa lissafi yaji kamar zai haukace a cikin buk'atuwa.
Daga nesa take hangoshi ta dauki mintoci biyar bata dauke idanunta akanshi ba zuwa can ta ja siririn tsaki tare da watsa masa mugun harara wanda baisan tanayi ba, har ta zauna a inda ta saba zama domin yin nazarin akan abinda ya shafi aikinta na kiyon lafiya sai kuma ta mik'e ta nufo inda ya ke nan ma ta dauki mintoci uku tana kallonsa batare da ya sani ba, nazartowa da tayi ya yi zurfi cikin tunani wanda tabbas zai iya zamowa barazana ga lafiyar yasa ta matsa gabansa ta motsa yatsunta biyu suka bada sauti mai
ara ya motsa cikin kamewa duk da ya tsorata da jin sautin amma jarumta irin nasa ya hana tsoron baiyana a fuskanshi.
Kallo
aya yayi mata ya
auke kai tare da jan
aramin tsaki yana maijin tamkar ya rufeta da duka saboda katse masa yanayin da ke ciki na shagaltuwa da kallon Aljana domin bad'ini da zahiri sunar dake ambata mata kenan Aljana dan ta can-canci sunar dubi da yarda shi ka
ai ke iya ganinta.
Nuna halin ko ina kula da yayi mata ya tunzura Dr.
Muneera inda ta yi nufin barin wurin cikin zafin nama ya fizgota ta dawo gabanshi tamkar zata fa
a jikinsa ta yi nufin ja baya cikin ambaton a'uziyya ya sake janyota gabansa yana auna mata harara.
Murmusawa ta yi domin ta gano abinda ya keson ji daga bakinta wato ban hak'uri dan zuwarta wurin har ya zamo abin laifi.
"I'm sorry Yaya YS (Yarima Sadauki)."
Sakinta ya yi ya koma yarda ya ke ya cigaba da motsa lilon.
Kasa tafiya Dr Neera tayi ta gyara tsayuwa ta kafeshi da manyan idunta na gado domin zuri'ar Masarautan k'alilan ne basa da manya idanu masu burgewa.
"Kina son ranki ya b'aci ko Doctor N?"
"No."
"To b'ace a wurin nan."
"Saboda me?"
e idanu yayi ta rausayar da kai ya tsare gira tare da cewa "Ina buk'atar ka
aici, zaki iya tafiya domin ban nemeki ba, shin ko nazo ganin likita ne?"
Bata amsa ba illa takowa da tayi ta zauna gefensa ta rike
arfen lilon da kyau saboda zamowarka mai tsoron hawa Lilo tun tana
arama.
Ta soma motsa lilon a hankali kamar yarda ya keyi, sake lumshe ido Sadauki ya yi yana jin wani yanayi na ziyartanshi zamowar kusancin da sukayi da juna dan jikinta na gogan dantsen hannunsa da ya ke abude ga kuma k'amshin turarenta mai tada hankali da ya fahimci ya kame jikinta.