Sashe 11
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ok tashi ka tafi gobe da safe ka zo ina son ganinka nasan zuwa lokacin ka samo amsar tambayar Fulani dan nima ina dakon jin lokacin bayyanar zab'in ruhin naka Aliyu."
Godiya ya yi masu tare da mikewa natse ya fice sai dai kallo
aya zakayi masa ka hango jikinsa a sanyaye ya ke.
Karo sukayi da juna kowa ya dafe goshi inda suka bugu, suka zubawa juna manyan idanunsu da suka gada wurin Mai martaba Sarki Abdul Hakam.
"Kai makahon inane da kake tafiya baka kallon gaba ka?"
Sardauna ya ambata cikin kaushin murya domin jin labarin zuwar Sadauki turakar mai martaba ya daga hankalinsa dan burinsa su cigaba da fushi da shi abinda zai bashi damar hawa karagar mulkin Mungaye hankali kwance domin ya gama cika sharudd'an zama Sarki tunda nada aure da albarka auren wato haihuwa, yayin da Sadauki yake fanko a wannan fannin.
Rab'e shi Sadauki ya yi ya wuce batare da ya tanka masa ba domin tankawarshi naushi ne lamarin da ke gujemawa faruwarsa dan in har ya sakawa Sardauna hannu sai ya suma wannan lamarin ya samo asali ne tun suna yara duk in fa
a ya ha
asu to Sadauki sai ya sumar da Sardauna da zarar ya kai mashi duka.
"Mara amfani mai auri saki kawai, mijin Aljana!."
Kalaman sun k'ona ran Sadauki amma duk da hakan bai sa ya waiwayo ba.
"Kai! ne mara amfani, wawa mai fuska biyu kawai."
"Kai!
Imam ka taka a sannu ko in antayo k'anwarka gida a satin nan na angwance da mata hu
u a lokaci
aya."
"Wanda ya fasa antayota ya raina kanshi da mai dattin d'ankwalinsa."
"Umman kake zagi saboda baka da hankali?"
"Gaka nan babban mara hankali, gab'on banza mara amfani."
Sardauna ya nufo Imam a fusace shi kam ya gyara tsayuwa na jiran ya shigo shi ganin haka sai Sardauna ya ja baya ya juya ya nufi sashin Umma na aiki bambamin fa
a.
Dariya Imam ya kwashe da shi ya furta "Matsoraci kawai kuma ka sani lusari irinka ba zai tab'a zama jagorar babban Masarauta irin ta Mungaye ba."
Jiyowa ya yi cike da ba
in ciki aikam Imam ya yi masa gwalo sai ya watso masa dak'uwa, Imam ya zabura kamar zai biyoshi, Sardauna ya kwasa da gudu ya b'ace.
Dariya Imam ya sake kwashe da shi har da tafawa, Sadauki dake hangen abin da ya faru shima murmushi ya yi yana Allah wadai da sokancin d'an uwanshi Sardauna.
"Ga daishi a fuska da cikar zati kamar jarumi amma saidai ko wata macen tafishi k'wanjin iya kare kai."
"Ka bari kawai Sarkin gobe, shi yasa na ke bak'in cikin bashi auren Khadija da akayi domin tafishi komi na jarumta, ni dai Allah yasa kada yaransu suyi gadon mugun abu na zamowa sokaye a cikin tsararrakinsu kamar yarda ubansu ya kasance."
Duka Sadauki ya kawo ma Imam cikin cewa "Baka da dama fa Brother."
"Uhm ba za ka gane haushin da nake ji ba ne na wannan had'in auren da akayi da sokon can."
"Kaganka da neman magana, nikam taho muje nayowa su Mamie siyayya."
"Da kyau mutumina bisa alamu an karb'i tubanka."
Murmushi kawai Sadauki ya yi mai nuni da bashi tabbacin hasashen shi, aikam cikin jin da
Imam ya rungumeshi daga bisani ya sake shi suka jera zuwa inda ake ajiye motoci cikin nishad'i.
Sai da suka hau kan titi sannan Sadauki ya kalli Imam cikin rashin wasa ya ce "Ya kamata zuwa yanzu kai da Sardauna ku dawo natsuwarku kudaina abu kamar yara dan kun zama iyaye ko ba ma haka ba sirukan juna kuke tunda kamar yarda ke auren k'anwarka haka kaima kake auren k'anwarshi to Please Aminina kadaina biye masa kuna raba hali ka zamo tamkar ni yarda sam baya gabana kome zaiyimin ban tankashi dan bai kai matsayin na tsaya b'ata lokaci da shi ba, haka ka rik'a duba girman dangartakanku da juna na zamowa daga tsa-tso
aya."
"Ok in sha Allah zan jaraba d'auke kai amma fa Aliyu ka sani yayanka baida tunani dazunfa cemin yayi wai zai antayo Khadija gida ya angonce da mata hu
u rana
aya."
Karya ya keyi domin na sami labarin ko Khadija hak'uri takeyi da ragwantarshi kawai ya ambata ne dan ya b'ata maka rai kuma yayi nasarar hakan tunda gashi nan ka biye masa kunyi shiririta."
"Kai Yarima yaushe ka sami labarin Sardauna rago ne a turaka?"
"Kai dai zauna nan ana batun arziki kana can kana shiririta."
"Ban son rainin hankali fa Sadauki, shin kai da ba mata ba gareka ba ta ina aka zauna tattauna lamarin masu iyali da kai?"
"Zancen kake so na bar maka to."
"Allah baka isa ba sai ka fitar da ni duhu nan."
"To tafi ka tambayi Mamie gaskiyan zancen domin a bakinta naji in shima musamin zakayi to bissimillah."
Idanu waye Imam ke kallon Sadauki yayin da shi kam ya tsare gira ya cigaba da tuk'insa hankali kwance.
"Shin kana nufin ita Khadijan ta iya zuwa gaban Mamie da zancen bata gamsuwa da mijinta?"
"Kai kada fa ka dameni da zancen banza tam na kwanciya tam."
"Ai wallahi baka isa ba tunda ka takalo zance baka isa ka waskewa ba sai ka fed'emin biri har wutsiya."
"Ai zaka iya shak'eni in na jiyo k'amshin barzahu na ambata maka gulman da kake son ji."
"Kaga malam dawo hankalinka ina saurarenka."
"Kaga Imam zan ci maka mutunci, sannan in kaima ragon ne ai sai ka sanarmin mu tafi neman magani kafin matarka ta raina ka."
"Allah ya tsareni mugunji da gani."
"Ina tayaka murna da ka tsalle sharrin basir."
"Sadauki da magana a bakinka Please tell me."
Banza Sadauki ya yi masa har suka isa babban mall din dake dauke da tambarin Fulani store wanda wurin ya zamo mallakin Mamie Fulani.
Duk nacin Imam akan sanin gaskiyan labarin Sadauki ya yi kunnen shegu da shi.
Suna shiga ya juyo ya aunama Imam mugun kallo a take ya tsuke bakinsa domin jinin sarautan ya motsa kan dole ya yi mubaya'a duk da shima ba baya bane wurin nuna mulkin sai dai Toron Giwa ya take na Rak'umi.
Turaruka masu tsada ya daukan musu kowa set hu
u sannan ya zarce wurin lafaya ya zab'ama Mamie Fulani masu kyau kana ya dawo wurin takalma ya daukanma Mai martaba kalan na sarakuna itama Fulani ya siya mata daga nan ya soma zab'ama k'anninsa duk abinda kowa ya fi so suka fito tare da barin kayan a kai
mashi gida.
Yawo Sadauki yasomayi da su a birnin baiko duba dare sakamakon birnin ya cika da hasken Soler ta ko ina, sannan duk inda suka ratsa sai masoya sunyi masa kirarin da Sarkin Gobe mai Mungaye da yardan Allah, inda Imam zai fito ya yi masu yayyafin ku
i sannan su wuce, a k'arshe suka dawo Masarauta da misalin k'arfe
aya da rabi na dare, har bakin gidan Imam ya kaishi yaga shigarshi ciki sannan ya nufo sashinsa cike da jin barci, a gajiye ya fa
a saman kushin yana maida numfashi zuwa can ya kai hannu saman maranshi idanunsa lumshe yana yamutsa fuska dan hakan ya gujemawa shi yasa ya yi ta gara-ranba da su har dare ya tsala a she a banza ya yi fitinar na nan mak'ale da shi, tsaki ya ja yana mai tausayin kansa.
Tamkar ko yaushe ta bayyana cikin shigar daukan hankali ta zauna gabanshi tana jifarshi da shu'umin murmushi.
Motsawa ya yi ya tashi zaune da kyau ya tsira mata ido cike da buk'atuwar ka sancewa da ita duk da a
asan ranshi baya maraba da lamarin amma gangar jikinsa ya kasa bashi ha
in kai.
"Who are you?"
Ya furta cikin shak'ewar murya gami da matse cinyoyinta.
"Your wife."
Ware idanu ya yi ta kyalkyale da dariya gami da huro masa iskan bakinta wanda ke dauke da wani k'anshi na musanman, shi ne ke kuma
haukatashi matuk'a.
A gigice ya nufeta hankalinsa a tashe cikin son kasancewa da ita ko ta halin k'ak'a.
Ta shi ta yi ta soma ja da baya ya kai mata cafkota ta zama haske ta b'ace tana cigaba da yi masa dariya wanda ke sake hautsina masa lissafi, toshe kunnuwansa ya yi amma sai yaji dariya makar sake
aruwa ya keyi sai ya cire hannun cikin furzar da iska mai huci ya ce "Na rantse idan kika sake shigowa hannuna a karo na biyu sai na illata miki rayuwa ba aljana kike ba ko ifritiya ce ke sai na gana miki a zaba mai rad'ad'i fiye da wanda kike kan ganamin."
Ya k'are furucin cikin kaiwa iska naushi, ta saka ihu cike da tantiranci, ya ja tsaki mai
arfi ya nufi bathroom tamkar zaki ya sakarwa kansa ruwan sanyi,
auki mintoci ashirin tsaye ruwan da dukanshi sannan ya fito jikinsa na digan ruwa dan ko kayan jikinsa bai cire ba ya nufi firij ya zuba ruwa a cup ya ciko k'aramin spoon da gishiri ya juya a ruwan ya matse lemon tsami a kai ya daga ya shanye domin ko yasha tablet ya kan jima kafin ya dawo dai-dai amma wannan had'in take yanke ke samun natsuwa, yana jin kak'oshinsa tamkar zai tsage amma haka nan ya jure.
'Wata rana zaka sami matsala game da lafiyarka Aliyu.'
Jinjina kai yayi alamun ya sanda da hakan ta hanyar bawa zuciyarsa amsa.
Sardauna da Sadauki tagwayen ne ga mai martaba Professor Abdul Hakam duk kuwa da ba d'umin ciki
aya suka sha ba dan an haifi Sardauna da hantsi da marece kuma aka haifi Sadauki wanda faruwar haka ya so tada k'ura inda Umma ta ce Sadauki shegene girkinta Mamie Fulani ta ci dan haka bashi da gadon sarauta domin a wanna lokacin Mai martaba ya soma samun haihuwar 'ya'ya maza.
Hajiya mai babban zaure ce ta tsawatar wato mahaifiyar mai martaba sannan ta kafa dokar duk ranar da Umma ta sake ambatar wannan kalman a k'arshen zamanta a matsayin matar d'anta, aikam ta shiga hankalinta inda ta kame bakinta har zuwa yau bata sake furta kalmar ba amma ta raini zuciyar Sardauna akan son mulki bakin rai bakin fama dan ta kance da shi ko zai hau karagar mulkin da second ne ya koma ga Allah sai ya hau kujerar sarautan Mungaye.