Sashe 12
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umma irin matar nan ne masu fuska biyu inda cikin dubara take cutar da duk wanda ta tsanani ganin warwalanshi batare da makusantarshi sun gano ba.
Momyn Haske ce
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIBI
By Mrsjmoon.
AWA.
age 8
Umma ta wargaza zaman lafiya tsakaninta da Mamie Fulani cikin salonta mai wuyar ganewa, duk da ita Fulanin bata kulata tana bata girmanta amma hakan baisa ta kame kanta ba wurin maida k'aramin abu zuwa babba a tsakaninsu ta hanyar makirci kala-kala wanda kafin mai martaba ya farga Mamie Fulani ta k'unsa bak'in ciki har ya kaita ga kamuwa da hawan jini sai dai bisa amincin Allah Mai martaba ya gano tungun Umma batare da ita Umman ta san hakan ba wanda shima mahaifiyarsa ce Hajiya babban ta haska mashi fitila a take kuwa ya warke makanta da ke ciki ya yiwa lamarin tubkan hanci ta siyaya ba tare da nuna fifikon da zai janyo tashin hankali ba inda maimakon Umma ta gyara sai ta sake k'aimi cikin fito da sabon salo.
Hassada gami da kishin Umma ga Mamie Fulani ya samo asali ne akan tazararsu da juna tun daga kan Ilimin addini dana boko zuwa dukiya wanda idan bata zarta mai martaba ba to zasu iya zuwa kunnen doki dan mahaifinta mai tarin arziki ne wanda kowa ya shaida a cikin birnin Mungaye da wajenta, ya rasu ya bar musu gado wanda ita da yayanta na miji
aya da k'anwarka suka gada sannan tun kafin ta auri mai martaba tana kasuwanci wanda ke kawo mata ku
i domin tun kafin ta shiga Jami'a ta mallaki restaurant na kanta wanda a yanzu shi ne wurin cin abinci mafi girma da k'ayatuwa a cikin birnin Mungaye.
Wannan ya tsole idon Ummu duk kuwa da tana amfana da shi ita da 'ya'yanta dan Mamie Fulani mai kyauta ce bata ta
nuna bambanci tsakanin 'ya'yan Umma da nata, ko me suke so ta kanyi musu domin kusan ita ta raini Sardauna da Sadauki tare da Imam shi yasa duk fitsarar Sardauna baiyi mata sai dai ya k'are a kan Sadauki marainin wayonshi wanda ke d'aga masa
afa ba dan tsoro ba sai dan koyi da halin fiyayyen halitta Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam inda ya ce da mu zamo masu yawan hak'uri.
Har izuwa yanzu Umma tana kan sanya rashin jituwa tsakanin 'ya'yanta dana Mamie sai dai ba dukansu ne suke bayanta ba, tafi samun kan Sardauna sama da kowa, shi yasa take ji da shi tamkar kwai duk da shima Sardaunan a cikin Masarauta ne ke nuna mugun halin da tsanarshi ga Sadauki amma da zarar sun fita wajenta tamkar babu komi tsakaninsu ke nunawa wannan halin ya aroshi ne dole ya yafa saboda gargadin mai martaba dan ya tabbatar masa duk ranar da labari ya zo masa ya wulak'an 'yan uwarshi a bainar jama'a to ya tabbatar da ya bar masa Masarauta bari na har abada, ba Sardauna ba hatta da Umma gargad'in ya ratsa kwa-kwalwanta sai ta d'orashi a tsarin fitowa a mai fuska biyu irin yarda take yin takonka shi ne dalilin da Imam kan ambata masa kalman a wasu lokuta in har ya ta
a Sadauki sai ya zamo Imam ne abokin karawarshi amai makon Sadauki.
Kaunanr Sadauki da Imam ya samo asali ne tun yarinta inda aka kawoma Mamaie Fulani yayen Imam ta ha
ashi da su Sardauna ta raina har zuwa sadda sukayi hankali kowa ya koma gaban mahaifiyarshi sai dai har kwanan gobe Imam yana yiwa Mamie Fulani daukan uwa tamkar wacce ta tsuguna ta haifeshi shi yasa ba'a yi masa shamaki da shiga shashin mai martaba a duk sadda ya nemi hakan.
A b'angaren 'ya'yan Mamie Fulani kuwa ba ruwansu da rashin d'a'a ga Umma domin Mami Fulani ta horesu da kada su sake su shiga fa
ar da babu ruwansu ciki.
Sai dai duk wannan zaman lafiyar da Mamaie Fulani keyi
ga kowa a masarautar hakan bai hanata gamuwa da mak'iya ba wand'anda suke takewa Umma baya
irin matar Sarkin Fada dama wasu kamar dai yarda mafi akasarin gidan Sarauta aka sanshi bai rasa 'yan bani na iya, ma hassada da 'yan birne-birne asirai duk dan ganin bayan wanda ya fi su samun Ni'imomin rayuwa har da wurin Mahalicci domin duk wanda yafika tawakkali na yarda da
addara khairan ko kishiyarta to ya fika samun duk kan Ni'imomi wurin Ubangiji Allah Subhanahu wata'ala.
(Allah ka
ara cire mana tsa-tsa a zukata domin alfarman Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Amin).
Washe gari a makare Sadauki ya tashi dan ko masjid bai sami zuwa ba lamarin da ya bak'anta masa rai ya k'arajin tsanar budurwan Aljanar domin ita ce silar makarar shi dan bai samu barci ba sai wuraren
arfe uku na dare wanda ya yisa cike da mafarkan daji mai duhu yanata neman hanyar fita ya rasa a
arshe ita ce ta bayyana cikin guguwa ta d'aukeshi sukayi sama.
Lamarin da ya kasa b'acewa a kwakwalwar shi ganin taimakon da ta yi masa alhalin ita d'in azzaluma ce.
"Mitcheww!
Hak'ik'a ina cikin damuwa matsananci, shin aina zan sake gamuwa da ita?"
'Aliyu ko dai fansa take
auka?'
"No!
Banyi mata komi ba sai bisa tsautsayi wanda ita ta janyo afkuwanshi."
Ya ambata cikin bawa zuciyarshi tabbacin shi mara laifin ne duk da wani shashi na zuciyarsa na
aryata hakan amma kaso mafi rinjaye bashi gaskiya keyi.
Wanka ga gabatar sannan ya yi sallah ya koma saman gado ya kwanta dafe da k'irjinsa ya fad'a kogin karatun wasik'ar jaki wanda bai amfanarsa da komi sai sake shiga damuwa.
Babban damuwarsa yarda yake kasa neman tsari da yarinyar haka yanzu bai iya tashi raya dare da nafil-fili kamar yarda ya horu da yin hakan a baya, jin bak'on lamarin na son sake ziyartanshi sai ya soma hailalah zuwa can ya tashi ya shirya cikin
shigar sarauta har da yin rawani wanda ya k'ayata fuskanshi ya fito a Mai Martaba sak.
Siyayyar da yiyowa su mai martaba ya
auka ya bar na k'anninsa.
Yana fitowa da Saudauna ya ha
a idanu yana zaune a daf da shiga babban falon sashin Mai martaba, cikin nuna kulawa ya karasa gabanshi ya mi
a mashi hannu tare da ambatar sallama, k'eme-me Sardauna ya k'i amasawa balle bashi hannun dan musabaha, shanye
acin ransa Sadauki ya yi ya doshi shiga falon Sardauna ya kara masa
afa ya daka tsalle gefe k'iris ya rage bai fa
i ba, kallonsa ya yi tamkar zaiyi magana sai kuma ya gintse ya shige falon cikin sar-sarfa.
"Sarauta dai sai gani ga masu gani"
Sadauki na jiyo kalamamshi wanda ya soki zuciyarshi domin yana son Sarauta tamkar rai da ajali, a hasashenma ya fi Sardauna kaunar zamowa magajin mahaifinsu.
Mai martaba ya samu yana
aryawa ya tako a sannu ya russuna ya kwashi gaisuwa sannnan ya zauna sosai cike da ladabi kansa
asa yana wasa da yatsun hannunsa.
"Aliyu Saudauki Baban My Fulani, ina godiya."
Mai martaba ya furta yana janyo jakan da Sadauki ya ajiye a gefenshi.
Motsa kai Sadauki ya yi yana murmushi domin lamarin mahaifin nasu game da ambatawa Mahaifiyarsu kalma mai nuni da tsan-tsar kaunarsa gareta ya daina bawa kowa na gidan kunya domin a gaban kowa ambatarta ya ke da My Fulani ko my Queen.
Gyaran murya Mai martaba ya yi yasa Sadauki maida hankalinsa kanshi tare da gyara zama ya tsira masa ido.
"Aliyu ina da magana da kai mai mahummanci a game da abin kunyar da kake aikatawa wanda lamari ne da ya ta
a martaban Masarautarmu domin auri saki babban zunubi ne a tarihin kafuwar Masarautan Mungaye dama cikin addinin musulinci.
Domin ba'a ta
a samun wanda ya ta
a sakin matarsa ba har sai mutuwa ce ta rabasu sai yanzu akanka dan haka ina mai sanar da kai hukuncina na
arshe akan lamarin shi ne duk ranar da ka sake sakin matarkata ta sunnah wallahi kaji na rantse bani ba ...
"Na tuba Abbana, ku yafemin dan girman Allah, na rok'eka kada ka furta kalman da zai iya zamemin matsala ko ya zamo ajalina."
Ya katse Mai martaba da sauri yana mai d'aga hannayensa sama alamun ban hak'uri.
Shiru Mai martaba ya yi yana kallonsa wanda har lokacin ke saman guiwoyinsa.
"Zauna da kyau ga kayan karin kumallo nan kayi."
"Na k'oshi Abba."
"Na soma wasa da kai ne?"
Girgiza kai ya yi tare da
aukan kofi ya zuba kunun alkama ya soma kurb'a a hankali yana jin gard'in Nono tare da madara da aka wadata kunun da shi na ratsa harshensa sai ya lumshe ido zamowarshi masoyin duk abinda ke da alak'a da Nonon shanu.
Bayan ya kammala hira mai cike da fahimta suka b'alle da Mai martaba wanda a cikin dibara ke tunasar da Sadauki mahimmancin aure ga baligi musamman wanda ke burin zama jagorar al'umma.
Sadauki na amsar nasihohin cike da alfahari da samuwar mahaifinasu a matsayin uba mai tarin nagarta.
Suna tsaka da hirar Sardauna ya nemi izinin shigowa Mai Martaba ya dama ya shigo cikin ladabi ya zauna tare da mik'o gaisuwa ga Mai martaba da Sadauki suka amsa daga nan aka
ora hirar da shi har zuwa lokacin fita fadar Mai martaba ya yi ya sallamesu Mamie Fulani ta shigo ta taimaka masa ya shirya ya fice ta rakoshi har daf da k'ofar shiga fada da ke k'ofar sirri wanda Sarki ne ka
ai ke shiga ta nan duk ranakun girkin Mamie Fulani domin tana yi mara rakiya yayin da Umma ba ruwanta da bashi wannan kulawar dan tana kiranshi da munafunci ne k'anin karuwanci.
Hak'ik'a a wurin kula da Mai martaba tundaga kula da cikinsa zuwa walwalanshi ya fi samunsa a wurin Mamie Fulani dan ko ba ranar girkinta ba ne ya kan sanya ta yi masa girki tun Umma na masifa har ta gaji ta bari domin mai martaba Abdul Hakam tsayayye ne akan iyalinsa yarda ya ke shugaban al'umma haka ya ke shugaba a wurin iyalinsa sam bai
aukan rainin hankali akan abin da yake ikonsa.
Shi yasa yake girmama duk abin da
Mamie Fulani tazo masa da shi ko da kuwa bai cikin tsarinsa zai amsa da hannu biyu ballema bata fiye zuwa masa da abin da bai zamowa dai-dai da ra'ayinsa ba.