← Book details Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 27

Sashe 27

Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"Nayi alkawarin sai ka ambatawa Masarauta aika-aikan da kayi da bakinka a gaban dubban Jama'a kuma a yau
in nan saboda aikina na daf da zuwa
arshe."
Lumshe ido yayi yarda lamarin ya kasance ya soma dawo masa a idanu tiryan-tiryan, kafin kwabo yaji tamkar gashi a bakin Tekun Kabobo da mafarin lamarin ya soma, wani iziyar ruwa ya zashi zuwa cikin Tekun duk yarda ya so kufcewa halaka ya kasa sai ya hango Neerah a tsakiyar Tekun na d'ago masa hannu ya zabura da
arfi, Mami ta zabga salati sai ya kalleta a razane, idanunsa sun sanja kala zuwa jajur, cigaba da karanto addu'a tayi tana tofa mashi ya ritse ido na jiyo amsa kuwwan ihunta, da hanzari ya toshe kunnuwanshi, Mami ta sake zabga salati, muryanta na rawa take cewa "Kada kayimin haka Babana indai akan aurenku da Muneerah ce kake son haukacewa walalhi na amince, Allah ya tsare afkuwan abinda nake tsoro, ya baku zaman lafiya da zuri'a masu albarka."
Komawa kwance yayi najiyo dariyarta a daf da kunninsa kana daga bisani tace "Na tayaka ya
in samun cikar burinka na auren masoyiyarka
saura samuwar nawa wanda ya ke nak'asu ne ga ci gabanka domin Birnin Mungaye baza su amshi azzalimi matsayin jagoransu ba, na tafi kada mamanka ta
arasa konani da gatan addinku wanda kake da sani akansa amma na haka su amfane ka."
Yanajin iskan tafiyarta ya juyo ya tsirawa Mami ido sai a lokacin yaga a she harda Abba, da Neerah a d'akin, bai lura ba sai yanzu.

Runtse ido yayi tare da tura hannayensa a cikin sumarshi.

Jan hannun Mami mai martaba yayi suka fice batare da Sadauki ya sani ba saboda ya amincewa kansa Sadauki na tare da shafan Junnu.

"Yaya Yarima."
Kollonta yayi ta sakar masa murmushi tare da matsowar ta zauna a hannun kujeran da ya ke kwance ta soma bashi labarin abinda ya faru cikin natsuwa.

"Ina fitowa daga falon Mami na hango zaka shigo sai na b'oye sai da ka shige sai na samu kaina da biyo bayanka, na jiyo duk yarda kukayi da Mami shi ne na biyo bayanka domin sake samun tabbacin kalaminka na cewa ni
in sirrinka ce sai na samu kana ta magana kai ka
ai, sam na kasa fahimtar abinda kake fa
a ga daishi da yaren da nasani kake maganar amma harshenta yana sark'ewa ta yarda maganar bai fitan da za'a fahimta, ganin kamar baka hayyacinka shi ne na kira Mami, tana zuwa ta soma tofa maka addu'a ganin abin na son fin
arfinta sai ta kira Abba inda yana shigowa ka dawo hayyacinka lamarin kamar shafan Aljannu."
'Innalillahi wa inna ilaihin raji'un.'
Ya ambata cikin rashi yana maijin harbawan halittarshi da
arfi wanda ya haddasa masa zabura tare da kai hannu gabanshi cikin dibara gudun kada Neerah ta gani saidai ita sam bata lura da sanjinsa ba, saima tambaya da ta jefo masa.

"Yaya Yarima wasu kalan mafarkai kakeyi?

In da hali ka sanar da ni irin wanda kayi jiya tunda na zama sirrinka kuma zan cigaba da kasancewa sirrinka na har abada."
Kallonta yakeyi cikin jin wani kalan sha'awa na taso masa na daban da yarda ya saba shiga, sam bai fahimtar zantukan da takeyi.

Jin bai amsa ba sai ta kalleshi, mik'ewa tsaye tayi jikinta na rawa dan a take ta tuno mafarkinta na jiya mai wuyar sha'ani, ware idanu tayi a kansa tare da tsirawa inda hannayensa suke ido, ya cire hannun cikin dibara, suka tsirawa juna ido ba k'iftatawa, a take Neerah ta gano halin da yake ciki wanda a irinsa ta ganshi a barcinta na daren jiya, sai dai tuno abinda ya faru tsakaninsu yasa ta nemi barin wurin saidai ta makaro dan a zafafe ya damki dantsen hannunta ya jefata a k'irjinsa ya matse, yana sauke numfashi da sauri da sauri tare da jin harbawan halittarshi cikin salon da bai ta
a samun kansa ciki ba, sai ya sami kansa da ware
afa ya matse guk'unta gam.

"Innalillahi wa inna ilaihin raji'un, na mutu Mamina, dan Allah Yaya Yarima karufamin Asiri."
Abinda Neerah ta iya furtawa kenan cikin
aramar murya saboda tana gudan kada tayi ihu su Abba su dawo su gansu a haka Sadauki ya kunyata lamarin da zai iya kawo nak'asu ga samun damar mallakan junarsu a matsayin ma'aurata tare da hawa karagar mulkin Birnin Mungaye.

Jikinta ne ya soma rawa cikin jin shiga matakin da bata san ta inda ya afku ba wato feeling da take cikawa su Lailah bakin bata cikin mata masu motsawar sha'awa, duk in suka nutsa cikin hiransu na 'yamma, inda zasuyi ta tsokanar da cewa bata cika mace ba ne shi yasa.

Juyatan da Sadauki yayi zuwa
asan shi cikin fita hayyaci yasa ta dawo
an tunanin da ta afka, sai dai ta makaro wurin kwatar kanta domin ya saka mata
arfi yana kaimata summba a zafafe a duk inda bakinsa ya sauka.
*Alhamdulillah.*
This is the end of free pages.

Affuwan idan na b'atawa masu jiran shi a kyauta, hakan ya faru ne saboda wahalar da rubutu ke da shi gami da kashe lokacin ayyuka.

Pay 300 only to 0468069082, Haruna Safiyya GTbank.

Send the evidence via
08132166848.
*Yanzu labari ya soma.*
*Ga dai Sadauki da Dr.

Neerah, shin ko ya zasu
are?

Wani Zalinci Sadauki ya aikata da ya zamo kalubale a rayuwarshi?

Wacce Aljana ce wannan?

Shin burinta na wulakanta Sadauki a cikin fadar birnin Mungaye na samuwa kuwa?

Waye Sarkin Mungaye cikin Sadauki, Hud, Sardauna da
an dogarai Salis?

Burin Mamma da Umma na samuwa kuwa?

Sannan ga Tsibiri can na shirin kamawa da wuta.

Wa zai kawo masu
auki?

Shin ta ina
Gimbiya Lina zata soma?

Burinta na hayewa karagar mulkin Hatsabibin Tsibiri tare da kawo canjin mulkin Aldalci na cika kuwa?

Shin itama Lima na samun damar mulkan Tsibirin?

Me ye sirrin da Lina take b'oyewa?

Shin ta yaya Hadimi Tsidau ke kub'uta?

Waye Sadauki Gau
u da dalilin mallakawa Gimbiya Lina sirrukanshi na tsafi?

Shin Ifritu Baushe na yin nasarar
auke Mah tare da mallakan Gimbiya Lina kuwa?

Buda na samun cikar burinsa na auran Lina da hawa kan mulkin?

Ya Abun zai
are?

Shin na mallakan tulun ruwan albarka da Zoben sihiri kuwa?*
annan dama wasu bayanen duk suna tafe cikin cigaban labarin HATSABIBIN TSIBIBI( labari mai
auke da sashi biyu) A cikin farashi mai sauk'i #300 kacal.

A turo ta asusun banki kamar haka 0468069082 Haruna Safiyya GTbank, sai a turo shaidan biya ta wannan layin wayar: 08132166848.

Thank you so much my fans.

I said kada ku bani kunya dai.

Momyn Haske ne
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X680
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
5ddf595b8caa4dc2b825942dacfcedba
Chapter 27 · 0% Book details