Sashe 14
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yaya YS ka natsu ka san cewa rayuwarka ba kai ka
ai take amfanarwa ba har da dubban jama'a daga cikin Masarauta zuwa wajenta dan haka ka kori damuwa ka maye gurbinta da nishad'i sannan ka k'ok'arta wurin cikawa su Mai martaba burinsu na zama da mata bisa igiyar aure mai tsauri kada ka sake aikata laifin da ka aikata a baya domin hakan zai taimaka ka samawa su Mamie sanyin idaniyarsu kafin
asa ya rufe idanuwarsu wato abin cikin kwai."
Shiru ta yi tana murmushi cike da tsokana, ganin baida niyyar magana saita sauka akan lilon ta yi dan taku biyu zuwa uku sannan ta juya ta fuskanceshi duk da tana da tabbacin ba kallonta ya keyi ba ta ce "Karfin sha'awarka na son kaiwa matakin da zaka kasa mallakan kanka har sai ka fitar da shi wanda bana fatar ka haik'ewa kuyangi ko k'adangarun bariki ka goga mana bak'in fenti, laifin da bamusan yarda aka aikatashi ba ya bibiyemu mu shiga uku."
Tar ya bu
e idanunsa amma sai ya ci karo da bayanta domin tana gama ambata ta juya ta nufi wurin zamanta da sar-sarfa.
Bai daina kallon bayanta ba har saida yaga ta zauna tana shirin d'agowa sai ya maida idanunsa lumshe amma yana hangota dishi-dishi.
"Miskili kafi mahaukaci ban haushi, ai na gamu da wahala kam."
Ta ambata a saman lips dinta.
"Amma me ye damuwarshi?
Yana da lafiya irin haka ya ke sakin matarshi sannan duk ba wacce ya aikata sunna da ita, kai anya ba Aljana ta aureshi ba?
A'a Wanda Aljana ta aura baya jin feeling kamar yarda yaya YS ke ji, wallahi da lauje cikin nad'i a game da rayuwarsa, shin ta ina zan san bakin zaren?
Murmusawa ta yi tare da murza goshinta ta furta wata kalma a can k'asan mak'oshinta wanda ita ka
ai taji kayanta.
"Ina jin damuwa da lamura ki Dr.
Muneera tun kuwa baki san kanki ba."
Sadauki ya furta a hankali yana mai jin yanayin da ke ciki na
ara tsananta gare shi.
Sauka ya yi ya nufi k'oramar da ke
arshen lambun ya shiga ya nutse cikin ruwan tsawon mintoci biyar sannan ya taso yana girgiza sumarsa ruwa na tartsi,ya sake komawa
asan ruwan wannan karan ya shafi mintoci ashirin sannan ya d'ago rik'e da kan narkeken kifi yana zile-zillen son kufcewa.
Bakin k'oramar ya fito ya zauna saman kujerar roba ya tsirawa cikin ruwan ido abin mamaki ita ce take nink'aya cikin sutura masu bayyana halittanta fili, ware idanu yayi tare da sakin kifin ya koma cikin ruwa aikam ta cafeshi ta cillo masa ya fad'o jikinsa lamarin da ya shi sakin siririn
ara cikin fitar sauti saboda ya dukar masa cinya da ya yi, aikam
aran sai a kunnin Neera ta nufo hanyar da zai sadata da wurin a guje, jin takunta yasa Sadauki komawa ruwan tare da kifin domin baya son ta ganshi a yanayin bayyanar halittunsa fili dan shiga ruwar da yayi ya sanya kayan sun mamme a jikinsa surarsa ya fito fili.
Zama tayi ta kafe ruwan da ido tana mamakin yarda ke iya jimawa a
asan ruwa kuma yafito lafiyalau.
Takalmansa ta dauka tana juyawa dan ta soma gajiya da zaman jiran fitowar na shi.
Ruwan ya motsa da
arfi, ta kalli cikin k'oramar gami da ware ido saboda hango k'atuwar Kada na shawagi alhalin ta san babu ko kadangare a cikin tsafta-tacciyar k'oramar, murmushi ta yi tare da jifarta da takalmin hannunta aikam take ta
ace.
Tafi ta yi tana furta "Haba yaya YS ba twins yayan gambo zaka gwadawa Ofi ba balle ka bani tsoro, wallah sai dai ni na baka tsoro da macizai."
Tana rufe baki babban kifin nan ta fado kusa da
afarta ta daka tsalle tare da kwalla ihu, kafin kobo ta bar wurin a guje domin Allah ya jarabceta da tsoron manyan kifaye shiya ko su Lailah na kallon chennel
insu bata zama a wurin.
Fitowa ya yi yana murmushi ya zauna saman dutsen gefen k'oramar na sharce ruwan gashin kansa.
"Doctor Muneerat manya aida kin tsaya kin nunamin ke 'yan biyu ce da ni kuwa na gwada miki Gambo sha gaban 'yan biyu ne a Ofi."
Ya jima zaune a bakin k'oramar yana wasa da kifin inda ke kiranshi sai ya taho a juye idan zai kashi sai ya zille ya daka tsalle ya koma ruwa inda zai watso a fuskanshi, da ya gaji ya dawo saman kujera ya zauna ya daga kai sama yana kallon tsuntsaye da ke ta shawagi a saman bishiyar mango zuwa lokacin har kayan jikinsa sun bushe sakamakon iskan da ke kad'awa, yana ta mamakin yarda akayi Aljanan ke son yi masa wasa da hankali.
Kiran sallar a Zuhur yasa ya mik'e ya nufi filin motsa jiki ya
auki jallabiyasa ya saka ya fito cikin takun k'asaida wanda ke
ara fito da kwarjininsa a fili.
Bayan an fito sallah suka hadu da Imam suka nufi cikin Masarauta gidan su Imam suka nufa suna shiga Neera na fitowa da gudu Maryam biye da ita, tsak suka tsaya kafin Neera ta yi magana Sadauki ya tareta cikin cewa "Kun girma ba kusan kun girma ba to aure za'ayi muku ku tafi can suyi ta haukan da mazajenku."
"Aikam da ka kyauta mana dan naga kamar an manta da mu ne gashi mun balaga da jimawa."
Kallon Neera ya yi idanu waje yana lek'en bayanta sai yaga bakowa a wurin sai shi da ita dan Imam wucewa ya yi ciki.
"Kin rainani ko?"
"A'a kawai banji da
in kalman haukan da ka kiramu da shi bane kuma ina son magana da kai."
"Banda lokaci."
"Zakayi ne idan ciwonka ya sha k'arfinka."
"Neerah!"
Ya ambata da sauti.
"Yaya YS me nayi kuma?"
Ta furta a shagwab'e.
Sauke numfashi ya yi ganin Momy ta fito ya russuna ya gaisheta tare da juyawa ya fice.
"Muneera me yasa kika raina Sadauki ne?"
"Momy wallahi ban rainashi ba."
"Shi ne zai ambaci sunarki cikin fushi."
Sosa tsinin hancinta ta yi ta furta "Mahaukaciya ya cemin na ce masa aljanin ruwa domin wallahi d'azun a Garding ya dauki kusan awa
aya a cikin ruwa bai fito ba kuma har da bani tsoro ya yi."
Girgiza kai Momy ta yi tana murmushi, bayanta Neera tabi tana cewa "Hajiya Momy bani sakwarar in kaiwa Ammina."
"Ita dama zan ha
a miki da kaina dan nasan Hajiya Safiyya tunda ta ce inyi mata kowa ya saka hannu zata iya ganewa na k'i ci."
"Ai Momy lamarin Ammie mamaki ke bani ita ba twins ba amma tafi twins tsirfa da gano abin da aka b'oye mata."
"K'ila ke da Sadauki kuka sammata Ofi."
"Nikam Momy ban da komi sai dai ko shi."
"Baki da shi kike hukunta duk wanda ya dukeki da macizai sadda kuke yara?"
"To ai Momy lokacin muna yara ne yanzu kuwa girma ya zo dole na watsar da shiriritan nan."
"Uhm Allah yasa haka ne kuma ki rage biyewa Sadauki dan tsaf Hajiya Safiyya zata hukunta ki inta gano kin raina mata shalele."
"Uhm nikam Momy ban raina shi ba kawai ina son ganin yana magana ne kamar kowa sam ban son ganinsa cikin shiru domin yin maganar zai taimaka wurin rage masa damuwa."
"Shi ya sanar miki yana cikin damuwa?"
"A'a Momy amma a kallo
aya zakayima yaya YS ka gano na tare da damuwa duk da b'oyewar da ya keyi."
"Oh ni Hauwa kulu
ina ganin wani salo a wurin Likita alhalin ita ba karatun sanin halayyan d'an Adam ta yi ba."
"Kai Momy, kawai damuwana da lamuransa ne yasa nake saurin ganowa in har yana cikin yanayi mara da
Dariyar da Momy ta sanya ne yasa Neera sunkuyar da kai
asa, sai kuma ta juya ta fice da sauri.
"Ja'ira bisa alamu iska na wahalar da mai kayan kara."
Momy ta furta tana jinjina kai fuskanta
auke da murmushi.
Suna hira da Maryam Momy ta fito da kwando da sauri Neerah ta mik'e ta amsa tana mai furta "Allah ya rubu ce Momy."
"Amin Doctor."
Har Neera ta kai bakin k'ofar falo ta tsinkayi magana Momy inda take kiranta tazo suyi lunch.
"Momy zan shiga Asibiti nan da awa
aya amma a ha
a dinner da ni dan anan zan kwana saboda haka Maryam ki dafamin abinda na fi so dafatan kin gane."
" 'Yar rainin hankali sai dai ki kwana da yunwa domin jirgi
aya ya kwasomu kinfi kowa sani ba son shiga kitcken nakeyi ba"
"Kinji Momyna ki dafamin abu mai da
i kuma Allah ba wanda zaici."
"Ko yaya Saudauki ne?"
Maryam ta ambata tana kallon idanun Neerah.
Ficewa falon ta yi da sauri Maryam ta kwashe da dariya, Momy ta yi mata dak'uwa ta gintse dariyar.
"Aikam gara da kika ambata mata haka yaya Maryam domin daga ke sai shi Yaya Neera ke sakemawa in ancire mahaifanmu nasha jin ana gulmanta domin har 'yar k'waya naji ana ambata mata."
"Ke Baby Nanah ban son k'arya."
"Allah kuwa yaya Maryam, naji yaya Sardauna na fa
awa abokinsa wai k'waya yaya Neerah take sha shi yasa bata ganin kowa da gashi dan kawai ta dawo a gajiya ta wucesu yana yi mata magana bata kulashi ba sai hannu ta d'aga mashi."
"Autana taho muci abinci kuma ban son na sake jin kin bada wannan labarin gudun ha
a fitina."
"To Momy amma dai zan sanar da yaya Neera saboda ta dauki mataki kada jama'a su soma yi mata wak'ar 'yar maye."
"Autana kada ki sanar da ita sannan 'yar k'waya da Sardauna ya ambatawa Muneera ba nufinsa tana shaye-shaye ba, nufinsa tafiye rashin son magana da kuma takawa ko waye burki in ya tab'ota."
"Oh Momy na gane yanzu amma ba kowa ne zai fahimci haka ba."
"Haka ne kam Autana mai kaifin basira."
Murmushi Nana ta yi cike da jin da
in yabon da a kayi mata alhalin kashe bakin bada labarin Momy tayi zamowarta mai gudun fitina.