Sashe 1
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIRI.
By Mrsjmoon.
Adabi Writer's Association (AWA)
https://arewabooks.com/book?id=63a2e3d8821822a8402d8eb1
(Hatsabibin tsibiri kagaggen labari ne, ba'ayi shi dan wani ko wata ba in anci karo da abinda ya yi daidai da rayuwarka/ki alkalami ne ya zo da salon.
Labarin zaiyi nutso ne cikin wata rayuwa mai ban al'ajabi na matsafa tare da wata
asaitacciyar masarauta da magajinsu ya shigo da salon da tun ginuwarta tayi hannun riga da lamarin.
Duhu, Haske,
arya,Gaskiya, Zalinci, Tausayi, Halarci,Butulci, Sadaukarwa, son mulki bakin rai bakin fama gami da tasirin ri
o da Addini duk na
unshe cikin tafiyar Mrsjmoon a cikin wannan labarin na Hatsabibin tsiri.
Ya Allah ka lamuncemin na rubuta abinda zai amfani al'umma.
Allahumma Amin.
*Littafin baki dayansa sadaukarwa ce ga aminaina masu dubun karamci a gareni wato Khadija Candy da Rahma Kabir, Allahu ya ja wannan zumunta har zuwa gidan Aljanna mu zamo makwaftan juna Alfarman sayyidul sadati Manzon Allah S.A.W.
Amin.*
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai, Allah ka karo dubun salatai marasa irga ga masoyinnan naka, shugaban Halittu baki
aya abin alfaharin salihan bayi, jagoran mabudin alkhairai, Abul Fad'imatul Zahra'u Sayyiduna Muhammadur Rasulullah
S.A.W.
Page 01
Tekun Kabobo.
Teku ne mai fa
i da tsawo wanda ya ke cikin k'ungurmin dajin da ke yammacin Hatsabibin tsiri kuma gabashi da Masarautan birnin Mungaye.
Ruwan Tekun na
da abin al'ajabi domin da safe zuwa rana kalansa blue ne amma idan marece ya shiga sai ya koma fari k'al wanda mai gani kan iya hango halittun da ke rayuwa a
asanshi na shawagi dan k'asansa na dauke da halittun da ke rayuwa a ruwa nau'ika daban daban, kama daga Kadoji, Kifaye da sauransu haka yashi da tsirrai koraye duk suna bayyana a fili ga duk wanda ke iya kawo ziyara da yamamcin.
Duk wannan girma da Tekun ke da shi gami da yawan ni'ima ya zamo hange daga nesa ga Fulani makiyaya
domin basa iya isa gab'an shi balle
tsautsayi ya kai dabbobinsu su shan ruwansa, hasalima basa biyo hanyar sai bisa makuwa inda suna farga da dimuwan da sukayi zasu sanja hanya tare da kare hanyar da dabbobin zasu isa zuwa gab'an Tekun domin jugewa samun asara dan duk wanda ya yi kuren isar bisashensa bakin Tekun zasu afka ciki tamkar wa
an da aka tura.
Hatta da mafarauta ba kowa ke shiga dajin Tekun ya dawo lafiya ba sai in har ya kai kwaro wurin tsafi tamkar irin tsirarun jama'ar Hatsabibin Tsibiri.
Sai kusan shekaru biyu da ya gabata Gimbiya Lina d'iya ga Sarki mai mulkin Hatsabiban Tsibiri ta maida Tekun muhallinta shi ya janyo matsafan sukayi nesa da Tekun domin girmama muradin mafi soyuwar Gimbiyarsu.
Guguwar iska ce ta turnik'e sararin samaniya dajin ya koma bak'ink'irin tamkar ruwan sama na daf da sauka domin ba sautin da ke tashi sai gunjin fitar iska wanda guguwar ta ke kad'awa da mugun k'arfi gami da tashin duk abin da taci karo da shi zuwa sararin samaniya, abin mamaki har da
ananun duwatsu iskan sama ta ke yi da su tamkar ledoji.
ara gami
da rugugi kawai ke tashi abinda ya haddasa rud'ewar tsun-tsayen da ke saman bishiyoyin da suka kewaye Tekun soma neman wurin tsira.
A daidai wannan lokacin Gimbiya Lina na zaune a saman ruwan Tekun Kabobo ta hard'e kafafunta saman kujera mai ruwan zuma tamkar ta hau saman dutse kamar yarda wurin da ta ke zaunen ya nuna babu alamun ruwa mai motsi balle igiyarshi ya wuce da ita ta zamo abin kalacin halittun ruwan.
Ga dai shi ruwan Tekun na tsiri gami da kumfa na gudu cikin murd'ewar igiyoyi sai dai kafin ya iso inda ta ke zaune ya ke sanja hanya ya zagayeta ya nausa gaba inda ke isa tsakiyar Tekun ya rufe dutsen da ke tsakiyarshi ruf zuwa wasu sakonni dutsen ya bayyana tamkar ruwan bai tab'eshi ba.
Murmushi ta saki cike da nishad'in ganin yarda ruwan Tekun ke wasanninsa, jin rugugin ya
ararewa sai ta d'aga kai ta tsirawa sararin samaniyar ido na tsawon sekon goma sannan ta sauke kallonta kan fatar jikinta da ya ke bud'e ba sutura sai walwali
ya ke yi cikin d'aukan ido tamkar jikin tarwad'a, sake kallon giragizan ta yi da suke k'ara yin duhu sai ta shafi fatar dantsen hannunta na hagu tare da kallon halittan k'irjinta masu ban sha'awa da cika domin ita kanta in ta kallesu suna burgeta saboda zubin da Allah ya yi musu na kyawu gami da jan hankalin duk wanda ya yi arba da su.
Shafosu ta yi da hannun dama idanunta lumshe sumar idanunta na d'igar da ruwa na bin saman kuncinta.
Girgiza kai ta yi sumar kanta ya yi tsiri sama ya fesar da ruwa sannan ya dawo ya rufe mata fuska zuwa saman k'irjin, ta yaye sumar da hannunta na hagu tare da sake kallon sararin samaniya a tak'aice ta kauda kai gefe cikin had'e fuska.
"Lima kenan, tabbas neman maganarki ya yi yawa, sam bakya son a zauna lafiya, kin addabi'a al'umma tsibiri kin kuma hanani watayawa a can, to ai shi kenan mu zuba mugani, domin jiya ba yau ba, Gimbiya Lina ta tumbatsa matuk'a, zata baki mamaki dan haka bari in nuna miki ka
an ya ke Gimbiyar da bata kai a ambata mata sunar ba."
Ta furta a hankali tare da jan tsaki
mai sauti ta nuna guguwan da tafin hannunta wani haske ya soma fita daga tsakiyar hannunta na nufar iskan, aikam tamkar kiftarwar ido sai ga sararin samaniyar ya washe tangaras, ta sauke numfashi tare da share gumin da ya tsats-tsafo mata a saman goshi sai ta mike a saman ruwar ta yi nutso cikin Tekun, kujerar da take zaune ya zama walk'iya ya b'ace haka ruwan da ke sanja hanya a inda take zaune ya samu damar biyowa na kai da kawon shi.
Bak'ar tsun-tsuwa ce mai yarfin ja a fuska-fuskanta ta baiyana gefen Tekun zuwa can ta bud'e fuka-fukan ta soma shawagi a saman Tekun zuwa
kimanin 'yan mintoci sai ta zama bak'in hayak'i ta b'ace.
Gimbiya Lina da ta nutse cikin kogin sai da ta sami kimanin mintoci goma sha biyar sannan ta taso sama ta soma tafiya tamkar tana taka turb'aya dan yarda k'ura ke bin bayan takalmi idan ana tafiya a kan sa to haka ruwan ke tartsi na bin diga-digan Gimbiya Lina, wanda suke farare sol tamkar yarda fatar jikinta ya ke.
Tafiya ta keyi tamkar wacce ke filin gasar sarauniyar kyau dan cikin k'asaita ta ke takun abin da ya bawa mazaunanta da ke cikin siririn pant damar motsawa tamkar ba ita ce mamallakinsu ba dubi da yarda take mara k'iba su kuma gasu da fad'i gami da cika tare da fitar da shape na musanman tamkar wacce aka zana su a jikinta.
Ta yi tafiya har zuwa tsakiyar Tekun sannan ta tsaya jikin k'aton dutsen ta bud'e hannayenta tamkar walk'iya ta rikid'a zuwa balbela fara sol ta tashi sama zuwa wani tsauni da ke kusa da Tekun tana sauka ta yi girgiza ta dawo halittarta na Bil'adam ta yarfe yatsunta biyu saiga sutura ya baiyana a jikinta cikin shigar doguwar rigan yadin karan miski fari da ratsin ja tare da takalmin fata half
cover mai launin Sarauta shima fari ta mik'a hannu jan gyale mai yarfin fari ya baiyana saman tafin hannunta ta nad'e kanta da shi ya zauna d'as, ta sake mik'a hannu kwalban turaren Company mai daraja mai suna LOST IN YOU ya baiyana ta fesa tare cilli da shi sama ya b'ace wani kwalban turare fari sol tamkar ruwa ya bayyana ta kai bakinta ta b'alle murfin ta kafa a bakinta ta shanye tas tare da cilli da kwalban ya zama walk'iya ya b'ace ta had'a hannayenta wuri d'aya ta manna a saman goshinta tare da kulle ido tana wani surutai saiga wata budurwa mai kama da ita sak tamkar an tsaga kara ta baiyana cikin shiga mai kamanni da nata, suka tsirawa juna ido kowa da karatun da ruhinsa ke kitsawa masa.
Gimbiya Lina ce ta kawo k'arshen shirun da cewa "Ba kya jin magana ko Lima?
Shin wai har sai yaushe zan daina yi miki gargad'i akan shigomin yanki batare da neman izininta ba?"
"Baki isa ba Lina kuma bazaki tab'a isar ba, yankinki ko yankina?
Ko kin manta ne in tuna miki?
Ni ce mai k'arfin iko sama da ke dan haka kada ki sake yimin tsaurin ido domin zan hukuntaki tamkar uwar gijiya da baiwarta, dafatan kin tuna tazararmu da juna na sanin alkaliman sihiri."
"Oh rigimar na ki ta nan ya b'ullo?