Sashe 4
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A haka ya cigaba da shimfid'a mulkinsa tamkar yarda ya keyi a birninsa da yayo hijira sai dai ya k'ir-k'iro wasu ababe ya sanya su doka mai zaman kansa wanda d'aya da ga ciki shi ne sanadin yo hijiransa wato dokar ita ce ta hana mazaje haik'ewa Mataye wato yi musu fyad'e amma bai hana zinace-zinace ba abisa ra'ayin juna amma ayiwa mace da k'arfi wannan babban laifi ne domin duk wanda ya aikata hakan kafin macen ta kawo k'ararsa fadar Sarki Dodon Burda zai yi kuwwa mai razanarwa kuma a take kowa zai halarta gaban fa
ar Sarki inda wanda ya aikata laifin zai fito da kansa tsirara mahunta lamarin su sanya takofi mai kaifi su datse masa al'aura tare da d'aukansa zuwa wata muguwar k'orama da Sarki GOMA ya k'irk'ireta na musaman domin hukunta masu laifi mai suna k'oranar sihiri, su jefashi ciki, wacce ba komi cikinta sai ruwa mai rai da lafiya tare da manyan Kadoji wanda abincinsu ya zamo manyan namun daji da mutane masu laifin aikata fyad'e da masu hayowa tsibirin dan ganin k'wam.
Haka duk sarkin da ya hau sai ya k'ara inganta wurin da salon muguntarshi na daban inda kudin shigarshi zai sake ninka na sarkin da ya gabata.
Wannan doka na hana fyad'e Sarki Goma ya aiwatar da ita ce saboda 'yarsa d'aya tilo wacce ya ke tsananin so da k'auna Gimbiya Aya da wani cikin jama'arsa ya yi.mata fyad'e lokacin da tafita shak'atawa bayan gari a sanadin ta rasa ranta sai gawarta aka kawo masa cikin jini babu kyan gani hankalinsa ya tashi ya bazama duban wanda ya aikata laifin sai ya baiyana d'an sarkin yak'insa ne ya aikata a ta ke ya sanya aka
kamosa ya datse masa kai da hannunsa a bainar jam'a lamarin da ya haifar da k'azamin fad'a tsakaninsa da rundunar Sarkin yak'i inda Sarakunan da suke yammaci da na kudanci suka taho suka marawa Sarkin yak'in baya suka rufuma rundunar Sarki GOMA inda suka sami nasara akansa tunda ya fahimci kutunguilar da suka shirya na su sami nasara akansa su maidashi bawa sai ya silale da kafatanin ilalansa wanda suka had'a shi da matansa biyu da 'yayansa biyar
dukansu maza dama Aya ce d'iya mace tilo cikinsu.
'Yayan ba wanda ya yi aure sai mutum d'aya wanda matarsa ke goyon jariran 'yan biyu suma maza.
Cikin mabiyansa an sami wasu sun rufa masa baya sai ya sami nasarar tafiya da jama'a masu d'an yawa.
Dukkan kulawan Sarki Goma akan 'yan biyun nan ne har suka samu isowa HATSABIBIN TSIBIRIN da yaga dacewar ya zamo fadarsa amma akan hanya ya yo fashin zuk'a-zuk'an 'yan mata guda biyar wanda suma sukayo gudun hijira bisa jagorancin wani Sadaukin mayak'i inda ya amince zai tserar da su amma bisa sharad'in zasu zama matarsa a take kuwa suka amince shi ne ya biyo hanya da su bisa gudunmowar alk'aluman tsafi sai kuma ya yi rashin sa'a ya gamu da tawagar Sarkin GOMA ya ritsashi ya kasheshi ya kwashe 'yan matan inda ya mallakawa 'yayansa suka angwance a lokaci d'aya bayan kammaluwar gyaran Tsibirin wanda ya bashi suna da HATSABIBIN TSIBIBI domin bak'o bai tab'a shigowa TSIBIRIN ya fita ba fa ce wannan Dodon ya kamoshi ya bawa wad'an nan Kadoji sunyi watanda da Naman shi ko a maidashi bawa daga bisani ya zamo dan Tsibirin na har abada ya manta da Asalinsa balle burin komawa garesu.
Wannan zalincin
yasa mafarauta da sauran ma'abota shiga daji basa bin ko gefen TSIBIRIN duk kuwa sonsu da yankin saboda ababen tsoratarwa dake kewaye da Tsibirin yafi
arfin ji da ganinsu har gara kafin bayyanar Sarki Goma sukanyi shiri na musanman su hau, yanzu kam ba wanda ya san yarda TSIBIRIN ya koma balle ya bada labari dan duk wanda zai bada labarin an halakashi ko ya zama ganimar Tsibiri.
Mrsjmoon ce
Ku daure ku bu
e Arewabooks
*YADDA AKE BU
E ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka
akko ya sauka a kan wayarka.
Za'a cike Form
in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email
inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a ta
a *Sign Up* shikenan an bu
e account a ArewaBooks.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a ta
a zata bu
e maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* -
Shine cike form domin bu
e account a ArewaBooks.
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIBI
By Mrsjmoon
ADABI WRITER'S ASSOCIATION.
https://arewabooks.com/book?id=63a2e3d8821822a8402d8eb1 Follow me on Arewabooks.
*Shafin na Mum twins ce Kawalliyata Billy Galadanchi, Allah ya bar kaunar ta har abada mara algus, Amin ya rabbi.*
Page 03
Wad'annan manya dokoki sunyi matu
ar tasiri
wurin d'aukaka darajar TSIBIRIN ta inda mutanen cikinta ke alfahari da kansu domin
sukan sakko yin farauta inda suke razana makiyaya su d'auka
wasu halittu ne na daban ko aljannu ne suka bayya garesu inda zasu gudu subar dukiyarsu sai su kame shanye tarw da tarkacensu ciki har da yaransu maza da mata wanda basa iya gudu ceton rai, su dawo kan TSIBIRIN su sadaukarwa Sarki shi kuma ya d'iba ya bar musu sauran su raba tsakaninsu domin lokacin basu da yawa sosai kome suka samo na wadatarsu.
Yara da suke rabosu da iyayensu kuwa suna zuwa Sarki ke tsaface zukatansu su manta da danginsu su saje da jama'ar Tsibirin in suna da addini su koma marasa shi.
Shi yasa babban yare a Tsibirin Fulatanci ne sai yarensu na gado wato Dusanci sai ko tsillin yaren Hausa domin cikin mafarautan da tsau-tsayi ya kan ritsa da su zuwa farauta yankin an ta
a kamo Bahaushe inda ya zauna a fadar Sarkin zamanin tare da mi
ami mai girma wanda yanzu a cikin tsatsonsa ne Sarkin ya
i ya fito wato mahaifin Jarumi Buda.
Jama'ar Tsibiri mafi aka sarinsu suna da hasken fata mai daukan ido musanamam matansu shi yasa suke da kyau na ban mamaki ko da kuwa ba
in fata garesu to zaka gansu masu cika idanun mai kallonsu ne dan haka maza da matansu masu d'aukan hankali ne ainun sakamakon gauraya da jinin Fulanin usul da sukayi.
Suna da zumunci na ban mamaki tare da rufawa juna asiri, jimlatan sun kasance masu amfana da kayan juna ne sam basu san k'eta da mugunta ga junarsu ba shi yasa suke zaune tamkar Uwa
aya Uba
aya.
Tafiya ya yi nisa inda TSIBIRIN ya cika da 'ya'ya da ji
koki inda duk a tsarin da Sarki GOMA ya ginasu suke wato tsafi da kwace wanda tuni ya mutu shekaru masu yawa da ya shudewa, sai babban d'ansa ya gajesa bayan ya rasu shima d'ansa ya gajeshi, haka dai suka cigaba da rayuwa bisa gadon-gado tare da
cigaba da gina mulkin zaluncin na fashi da makami gami da sace 'yan matan Fulani su zamo uwayen
ansu sai dai ba wacce ake haikewa sai tare da son ranta domin a zamanin wani sarki mai suna Numan babban bafadensa ya ta
a haikewa
aya daga cikin wanda sukayo fashin dan nuna isarshi a fadar tunaninsa ya wuce ayi masa hukunci, aikam yana gamawa Dodo ya kwalla ihu kafin ace kwabo jama'a sun taru gaban fadar Sarki, ana haka cikin dakon jawabin da za a yi masu saiga Bafaden nan ya bayyana tsirara, batare da duba girmansa gami da mikaminsa ba aka datseshi tare da jefashi a kogin sihiri tun daga ranar jama'ar suka sake shiga taitayinsu suke gujewa aikata wannan zunubi.
A wannan karnin Sarki Barde ke mulkin TSIBIRIN wanda ya kasance jika ga sarki Gunu wanda ya sauka mulki batare da ya mutu ba dalilin mutuwar magajinsa wato mahaifin Barde dan haka ya nad'a jikinshi Barde dan shima ya kasance yana da halin zalinci amma yana kawo tsari mai b'ullewa ga masarautar tamkar yarda Sarki na farko ya ke yi dan ba'a tab'a sarki mai kawo mafita ga Tsibirin ba irin Sarki Goma sai kuwa yanzu da sarki Barde ke kamantawa amma duk da haka suna da bambanci mai tazara domin shi Sarki Barde wani lokacin yana kamanta adalci sab'anin Sarki Goma da zaluncin kawai ya sanyawa gaba tare da wad'anda suka biyo bayanshi ciki har Kaka Gunu.
A kawo sauyi ga Jama'ar Tsibiri Sarki Barde ya sanya mutanensa sun soma Noma da kiwo a gefen Tsibirin inda duk wani makiyaya da suka jiyo k'amshinsa zasu bi bayansa su yake shi su mamaye dajin baki
aya.
Da yaga sun tara abin duniya sai ya hanasu fashi da makami sai bisa lalura ta rashin abinci sannan ya nad'a mutum uku da zasu rik'a kaikawo a tsakanin jam'ar TSIBIRIN.
Sai ya killace TSIBIRIN ta inda ba mai iya fita gefenta da zarrar sun cire amfanin gona face mutum uku sun amince masa, kome mutum ya keso a nan TSIBIRIN zai samesa domin ya bud'e musu kasuwa na cinikayyan kayan abinci da sutura dan yanzu suna saka kaya sab'anin a baya da suke saka ganye da fatu.
Na mijin da ke da aure zai saka dogon wanda da rigar 'yar shara mara aure kuwa gajeren wando zai saka da rigar sak'i na Fulani, mata kuwa da mai aure da mara aure zani da riga na sak'i suke sakawa su nad'e kansu da bak'in sak'i sai dai 'yan matan sunfi saka godayen riguna na farin yadin karen miski da ratsin ja.
Su wad'annan mutum ukun da Sarki Barde (Mai Tsibiri) ya wakilta sun had'a da Sarkin Noma wanda alhakin kula da kayan amfanin gona ke hannunshi shi ne ke fitarwa da Sarki kasonshi kafin mamoni ya soma amfana da kwayar hatsin da ya noma haka shi ke hada-hadar sai da musu da kayan ya kawo musu kudinsu ba cuta ba cutarwa.
Sai na biyu shi ne mai dawa wato sarkin mafarauta wanda shi ne ke kula da abu-buwan da ke faruwa a dajin da kewayen Tsibirin gudun samun tangarda mahara su kawo samame duk da Tsibirin na kewaye da alk'aluman tsafi.
Sai mutum na
arshe shi ne Sarkin yak'i wanda shi ke sanya ido a kai da kawon kowa dake cikin Tsibirin da shirin ko ta kwana idan mai dawa ya yi nisan zango zuwa farauta.