Sashe 25
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yarda ake amfani da shi za a jik'a Lipton sai a d'iga man ayu a ciki a shanye da d'umi-d'umi za a iya zuba zuma ko siga a ruwan Lipton d'in dan gudun d'aci haka za a iya zubawa a ruwan Tea a sha.
Masu asma da limoniya kuma zasu jajjaga tafarnuwa su matse ruwan su zuba ruwan d'umi da man ayu su shanye.
Masu Infection duk in suka wanke wurin da ruwan zafi sai su saka man ayu haka masu kaikayin jiki idan sun fito wanka sai su shafa amma zasu sha da ruwan Lipton, Allah ya
ara mana lafiya Amin.*
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: Hatsabibin Tsibiri
By Mrsjmoon
Adabi Writer's Association.
https://arewabooks.com/book?id=63a2e3d8821822a8402d8eb1 Follow me on Arewabooks.
Ya kai
arshen zance cikin
acin rai, yana jin tamkar ya dawo da baya ya goge samuwar Lina a cikin zuri'arshi.
"Da girman mulkinka ya mai Tsibiri, ya kamata ka fito dan jajantawa Jama'a masifar da ta afku wanda Gimbiya Lima ta janyo faruwarshi."
Sarkin ya
i ya ambata daga bakin kofa kansa sunkuye.
Cikin
acin rai ya nuna Sarkin ya
i bakinsa na fitar da tiririn masifa ya ce "Yau she mulkin Tsibiri ya kai ga lalacewar da Sarki mai ikon juya kowa da ke Tsibirin nan zai fito bawa Talakawa hak'uri abisa afkuwan lamarin da ya zamo cigaban Mulkinsa ne, to ka tuna idan ka manta ne Tsibirin nan bai ginu bisa Tausayi ba haka ba zai ta
a ha
a hanya da shi ba, ka
ara sani, nai alfahari da afkuwan masifar nan domin samun cikar burina na mallakan ababen da ke hannun 'ya'yana sai da zubda jini k irin wannan, lallai aikikinki na kyau Gimbiya Lima, a kullum ina alfahari da zamowarki gudan Jinina tabbaas ke ce magajiyar Tsibiri na sake gas-gata kalaman Kaka Gunu na cewa nasaranmu naga hawa karagar mulkinki ne duk da ina da wani buri akanki amma ba zan k'i yaba miki."
"Ya shugabana ka natsu mu fuskancin masifar da wannan zubda jinin zai haifar domin Dodo yayi fushi ya bar Tsibirin domin Guguwan ta rainata
masa mata yanzu haka ya killace kansa a Kogo yana shirin yak'ar Lima shin idan baka fito ka jajantawa Jama'a ba me kake tunanin yi wanda zai sakko da Dodo akan dokin nakin na ya hau?"
"Sarkin ya
i ka rufemin baki tun fushina bai sauka kanka ba sannan Dodo zai dawo bakin aikinsa kuma fushin-shi na rashin samun damar san Jinin jama'ar da baiyi ba ne, ba wai na nak'asar matarsa ba, shin ko ka manta bata da lafiya a cikin ko wani lokaci zata iya samun rauni, tunda ta saci jiki taje ta sha Jinin wani dan Fulani shi kuma ya soma bin hakkin jinin
ansa lamarin da yaso shafar
arfin ikon Tsibiri, shin ko mutuwa tayi ai bamu da asara."
"Haka ne ya mai Tsibiri, tabbas na tuna da wannan masifar da muka kasa samun maganinsa sai da k'yar."
"To Dodo fushin karya ya keyi sai dai bazank'i ta bakinka ba zamu
auki matakin kare kai kada ya kawo mana matsala saboda ya soma nuna rashin amana wanda hakan zai haifar masa da rasa rayuwarshi ba damuwata ba ne."
"Me zamuyi masa?"
"Cin amanar tun kafin ya samu nasarar cin tamu, wato samo hanyar halakasu cikin dibara."
"Ya mai Tsibiri Dodo ya wuce da saninmu domin ya rayu tun farkon Sarkin da ya raya wannan Tsibirin, yana da nindarai kala kala sama da dubbunnai dan haka shawara mafi samun mafita shi ne anjima da dare zanzo mu tafi wurinsa mu rarrasheshi ya dawo mu cigaba da zaman amana amma ka janye batun halakashi saboda gudun matsala."
Jim Abun yayi daga bisani ya gyada kai alamun aminta da zancen, Sarkin ya
i za ku saka magana Abun ya d'aga mashi hannu tare da nuna kofar fita, ya ko juya da hanzari ya fice yana mai cike da farin cikin hayewa matakin farko daga cikar burinsa.
Abun d'akin bincikensa ya shige yana mai jin rashin yarda da zantukan Sarkin ya
i na zuwa muhallin Dodo sai dai burin son nemo hanyar da zai ladaftar da Lina har ya mallaki Zoben hannunta ya shafe binciko abinda Sarkin ya
in ke shiryawa, sai ma watsar da lamarin da yayi saboda zuciyarsa na bashi tabbacin aminci dake tsakaninsu da juna.
A gafen Sarki ya
i kuwa gidansa ya nufa inda ya sami
ansa Jarumi Buda zaine na dakon isowarshi.
Yana isa ya rungume Buda yana kyal-kyalan dariya sai da yayi mai isarshi sannan ya tsagaita ya doki kafadan
an nasa yana mai koro masa yarda sukayi da Abun, yana dasa aya Buda ya amshe da cewa" Ya Baba ina guje mana afkawa tarkon Lina dan zuwa yanzu na soma tsorata da lamarinta kada garin halaka mahaifinta mu
in mu halaka a banza saboda bata bari kayi nasarar halaka mahaifinta ba, ni dai da zakaji shawarata da mun hak'ura da son mulkin nan mu kare namu da muke da shi na Sarkin mayak'a."
Yana rufe baki wani taurari suka gifta a maganansa sakamakon marin da Sarkin ya
i ya zabga mashi.
A gigice ya durk'ushe gami da kwalla ihu wanda yayi amsa kuwwa a Tsibirin lamarin da ya sake gigita Al'umma suka soma fadawa mahallinsu suna kare kai ta hanyar tsaface kansu da 'ya'yansu domin tunaninsu wata masifar ce ta dawo.
Ihun Buda ya sauka a kunnin Abun dake tsaka
da bincike, tsak ya tsaya yana nazarin abinda ke shirin faruwa sai dai jin takun isowar Lina Tsibirin yasa shi barin komi ya soma shirin tunkararta tun kafin ta hayo, burinsa ya halakata kowa ya huta da ganinta.
Sarki ya
i yaji rashin jin da
in abinda ya aikatawa
an nasa sai yayi
asa da murya yana mai cewa "Kayi hak'uri ya kai
ana amma ka sani burin mahaifina kenan mu gaji mulkin Tsibiri hakan bai samu ba saboda Kaka Gunu ya katange hanyar shi yasa na rayuwa da burin kawo karshen mai Tsibiri ko da hakan na nufin rasa raina zanyi dan haka kada ka sake ambatamin na ja da baya tunda kai baka son hawa mulki to ni zan hau duk da na soma tsufa."
"Zan hau Babana domin nima ina da burin mulkan jama'armu."
"Da kyau
ana, ina alfahari da kai."
Kauda kai Buda ya yi yana mai bu
e k'ofofin hancinsa sai kuma ya mik'e a hanyarca, Sarkin ya
i ya rik'oshi cikin alamun tambayar inda zaije.
"Babana Gimbiya Lina na daf da shigowa Tsibiri kuma ina jiyo alamun zata gamu da matsala dan haka zan kai mata
auki."
"Ta mutu mana ina ruwanmu."
"Ina sonta Babana, ka amincemin na kai mata
auki saboda sai da
arfinta zan samu damar hawa karagar mulkin Tsibiri."
"Kana hauka ne Buda?
Lina tafi kowa son mulkan Tsibiri dan haka zan amince maka kaje gareta bisa aniyar kasheta ka riga mai Tsibiri mallakan Zoben da naji yana magana akai wanda ke hannunta."
"In haka ne Baba kaga kenan taimakonta zansoma akan duk abinda
ta sanya gaba idan ta aminta da ni cewa masoyinta na gaskiya ne sai na yaudareta na amshe Zoben daga nan sai mu fito mata da manufarmu na yak'arta mu kaudata cikin sauk'i."
"Da kyau fasihin
ana Buda, tafi gareta da albarka Takobin ya
ina, kai ne ke da nasara kan Gimbiya Lina."
"Godiya nake Babana."
Daga haka Buda ya fice ya doshi inda yake jiyo K'amshin Lina wanda ya kaishi ga fita yankin Tsibirin baki
aya.
Shima Abun ya nausa wajen Tsibirin inda ke jiyo takon Lina har lokacin kuma ya kasa cimma ta sai ya
ara k'aimi domin riskanta akan lokaci.
Sai dai abinda ba su sani ba shi ne duk kansu bayan Lima suka biyo wacce ta fice ta bar Mah na barci, lokacin da zata fita Ifritu Mutuwa ya so hanata amma tuno zaman cika umurninta yakeyi sai ya kyaleta ta fice cike da muradin son ganin abinda zai faru akan fitar nata, mutuwa ce ko rayuwa, nasara ce ko rashin nasara, ita dai burinta yin ido biyu da kalaman Lina domin ji take idan bata fito wajen Tsibiri ba to Lina ta gama samun nasara akanta na zamowa shugabanta tunda gashi nan ta bata umurni kuma ta bi.
Abun, Buda tare da Lima sunata yin nisa da Tsibiri a bisa hanya
aya batare da sun gano hakan ba domin Ifritu Baushe ne ya shiryo musu sihirin ficewa daga Tsibirin ta hanyar kusanto masu
da takun Lima
gami da k'amshinta da ya sauya da irin na Lina sak, saboda Hadimi Tsidau ya sanar masa indai suna cikin Tsibirin to ba zaiyi nasarar shigowa ya
auke Mah ba wacce ke son yin garkuwa da ita domin Lina tazo yankinsa da kanta inda zai mallaketa tare da Zoben sihirin hannunta daga bisa ya sadaukarwa da Dodonsa jinin Mah a gaban idanunta, kana yayi mata ciki ta haifa masa d'iyar da zai sha jininta duk akan idonta ya tabbatar da ganan labarinta ya zo
arshe dan ko bai halakata da hannunsa ba ya san bak'in ciki zaisa ta had'iye ranta.
Tunda Tsidau ya farka da barcin da ya kwashe shi sai ifrutu Baushe ya adana shi yana gana masa azaba kala daban daban domin ya fahimci makirci ke son shirya masa ya gudu dan ba zai ta
a kawo mashi Lina Fadar sa ba, yanzu haka yana can kurkukun tsafinsa da ke k'ark'ashin
asa cikin tsaron wasu bak'ak'en rindunar Aljannu suna aikin azabtar da shi, wuya yasa shi sanar da Baushe hanyar da zaibi domin samun nasarar shiga cikin Tsibirin har ya samu cikar burinaa wato sai ya kora su Abun sunyi nesa da Tsibiri domin yawan yin nisansu da Tsibiri shi kuma yawan kusanci ga nasararshi na shiga cikin Tsibiri.
Yanzu haka Ifritun Baushe ya sami kusanci da Hatsabibin Tsiri saura samun nasarar shiga cikinsa tunda ga su Lima can na cigaba da lulawa cikin duniya ba tare da sun gano sihiri ke d'awainiya da su ba.
Masarautar Mungaye.
Cikin ikon Allah su Zuhrah har suka isa Clinic ba wanda ya gansu sai hadimai dake ta mik'o masu gaisuwa.