Sashe 2
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To zan barmiki nan amma ki sani duk ranar da kika k'ara binciko inda na ke sai kin raina kanki domin yanzu ba da ba ne, na ga ba ya yi ga ba na baya kam sai tsintar hula sannan ina baki shawara ki koyi yarda ake magana da shugaba kada ki sami matsala nan ba da jimawa ba domin Gimbiya Lina ce gabanki sarauniyar Hatsabibin Tsibiri lokaci ka
an mai zuwa."
"Haka zalika nima Gimbiya Lima ce a gabanki wacce kowa na tsibiri ke tsoron karo da ita domin bata san wargiba aiki da cika ne takenta ko da kuwa ga jininta ne sannan magajiyar karagar Hatsabibin Tsibiri batare da wasi-wasi ba."
"Na yaro kyau take bata karko amma bari in barki ki gama cika bakin naki sai 'yar nanuniya ta nuna shugaban wani a tsakaninmu ba da jimawa."
Dogon tsaki Lima ta ja tare da kaiwa kafadar Lina duka cikin cewa
"Ke dalla ni rufemin baki ki zauna ki sanarmin da inda kikayi b'atan dabo na tsawon shekara d'aya da rabi, kika barni da jidalin rabuwa biyu duk in Abun ya nemi ganinmu a lokaci d'aya domin bana son b'acin ranshi idan ya gano bakya Tsibiri zai iya sauke fushin a kaina."
"Binciken ki ya bayyana miki inda na je tunda bazaki fita sabgata ba kamar yarda ba ruwana da naki sannan baruwana da fushin Abun dama Mah kika ce to na duba lamarin."
"Idan kin isa ki cire hijabin da kika sanya a tafiyar naki kisha kallon tonon silili kamar yarda na tabbatar cikin jikinki da kika tafi da shi d'an kwanaki talatin da bakwai wanda kika b'oye haihuwarsa kuma fushin Abun ya dad'e bai dameki ba idan kinso kice ba shi ne makyen-kyashinki ba daga sama kika fad'o."
Jim Lina ta yi tana kallon 'yar uwarta zuwa can ta motsa labba ta ce "Lima sharrin da zakiyimin kena, na Haihuwa?
A she tsanar naki har ya kai haka?
Ni ce
fa Linar da ta tsani ak'idarki na bilayi a gidan hutu, shin me yasa zaki jefeni da lamarin da kika san ban ta
a sha'awar aikatawa ba?"
Kinfi kowa sanin ban iya sharri ba domin abin da nake da tabbacin shi na kanyi zantuka a kansu sannan kin fi kowa sanin ina kan gaskiya, tabbas kin bar Tsibiri da ciki dan haka maza sanarmin ko ranki ya b'aci, yanzu na aikaki gaban Abun ba sutura ki fuskanci hukunci."
"Zama bak'ar guguwar da kika zo a cikinsa ki b'acemin da gani ko in illataki
sannan ki sani na wuce gaban barazanarki, jiya ba yau ba ce Lima na sake sanar da ke wannan kalman kuma ki saita harshenki kada ki fusatani na aikata miki abinda zai ta
a min domana ( rai)."
"Kome zakiyimin bazan kauce ba sai na san gaskiyan da kika b'oye kuma shi ne dalilin da yasa na rufa miki asiri ban sanarwa Abun labarin bakya cikin Tsibiri ba domin ina son na soma hukuntaki kafin ya yi miki
nashi."
"Saboda na zama karyan maza irinki ba, mara yiwa kanta amfani?"
"Lina in magana kike son fa
amin kin makaro domin kaf sirrikanki a tafin hannuna suke dan haka ki biyoni mu koma tsibiri ko infasa kwai kowa ya san halin da kika kasance na yin cikin da baida sahihin uba sannan da
arfi akayi miki kika b'oye wanda yayi saboda kina yiwa jama'a bakin cikin samun ganimar jinin shi."
"Ko yanzu lokaci bai k'ure miki ba maza tafi ki tona asirin domin ban shirya komawa Tsibiri yanzu ba ko wannan ganin da kikayimin wani dalili ya sanyani fitowa duniyar tsirrai dan haka yanzu zan koma dausayin sanyi na cigaba da rayuwa tare da hallitun ruwa masu amana."
"Aikam kin gama komawa k'asan Tekun Kabobo Lina tunda ke ba aljanar ruwa bace haka ban san ta inda kika ha
a dangi da 'yan ruwa ba."
Dariya Lina ta bushe da shi tare da zama a saman wata kujera mai haske da ta bayya gabanta tamkar kiftarwar ido wanda haskenta ya kashewa Lima ido ta k'are da tafin hannunta tana ja baya, hannu Lina ta kai ta rik'o hasken tamkar igiya haka ya shige tafin hannunta sannan Lima ta samu damar dauke hannayenta daga saman fuskanta ta zubawa Lina ido wacce ke cin kayan lambu da suka bayya gareta cikin wani container mai d'aukan ido shima.
"Lina banda tsafi da muka gada kin koma ruwa biyu ce?"
Bata amsa ba illa murmushi da take dokawa cikin jijjiga kai.
"Wani Aljani kika samu ya baki sa'a irin wannan?
Ko shi ne wanda ya yi miki cikin?"
"Lima idan baki daina ambatar cikin nan ba zan sab'a miki."
"Zamu sab'awa juna dai Lina domin baki isa b'oyemin halin da kika fad'a ba kuma duk takunki ban k'yaleki sai kinyimin bayanin inda kika b'oye ko rayuka su b'aci."
Kayan marmarin ta watso mata cikin fushi Lima ta yi sauri daga hannu suka tsaya cak batare da sun iso inda ta ke ba haka basu sauka k'asa ba.
Numfashi su sauke a tare sannan suka ja baya ko wacce rai a ha
e zuwa can suka juya baya sannan suka juyo da makamai rik'e a hannunsu cikin gaggawa ko wacce ta nufi 'yar uwanta da nufin halakawa.
A ta ke k'azamin fad'a ya b'arke tsakaninsu, guguwa ya turnik'e ya rufesu ruf baka ganin kowa cikinsu sai fitar sautin takubba tare da walk'iyar hasken sukan da suke kaiwa juna.
Bayan wucewar mintoci goma sha biyar sautin ya d'auke gami da washewar guguwar, wurin ya koma babu su sama ko
asa.
Takun ingarman doki ne ya ratso saman tsaunin da ya sanya itatuwar tsaunin soma fad'uwa
asa zuwa can wani gabjejen Sadauki ya bayya zaune a saman dokin ya iso ya tsaya a daidai wurin da Lina ta zauna yana bud'e k'ofofin hansa sai kuma ya diro ya shafi dutsen gefen da ta jingina da shi ya sunsuna ya soma waige-waige sai ya juya da hanzari sai ya kaiwa inda Lima ta tsaya duka sauti ya fita dum!
Ya ja tsaki sai kuma ya zabura ya hau saman dokinsa ya nausa cikin tsaunin da mahaukacin gudu dokin na sakin haniniya wanda ya hargitsa k'ananun haluttun tsun-tsaye.
Lima ce ta soma bayyana jini na zuba a gefen kanta zuwa can itama Lina ta bayya dafe da kafad'arta jini na bin hannunta, a tare suka kalli juna ko wacce ta shafi inda taji ciwo a take ya koma babu alamun rauni suka sake kallon juna ko wacce taja tsaki tare da sauyawa zuwa halittar tsun-tsaye suka sula sararin samaniya.
Lina ta nufi kudu, Lima ta nufi yamma sai dai bayan wucewar mintoci uku Lima ta dawo saman tsaunin ta talli wata bishiya take ta tsage ta rabe biyu, ta bushe da dariya cikin cewa "Na san zaki dawo wurin nan Lina ni kuma na yi alk'awarin gano sirrinki tare da gano uban da yayi miki ciki kika b'oye bayyanarshi balle Kadojin kogin sihiri su sami abin kalaci kud'in shigar Tsibiri ya bunk'asa dan ina jiyowa da karfi ya ketaki sannan na yi alk'awarin bawa Kadoji jinin wannan mutumin domin barinsa a raye barazana ce ga lafiyar tsibirinmu mai dogon tarihi da ya barranta ga haik'ewa mata da
arfi."
Tana ambatar hakan ta yi girgiza ta dawo yarinya karama cikin takun hawainiya ta isa gaban bishiyar da ta tsage ta shige ta koma ta kulle tamkar wani abu bai faru ba.
Daga can saman girgije Lina ta huro iskan bakinta zuwa kan bishiyar take kuwa ta b'ace b'at sannan ta sakko ta tsaya tare da kama k'ugu ta ce "Ni walkice daidai k'ugun kowa Lima, ki farka barci lafiya tare da mance kin ganni a zahiri domin nuna miki na wuce da saninki, yanzu ba da ba ce da kike shugabana a sanin alk'aluman sirihi da mugunta, ni yanzu shugabar kowa da ke HATSABIBIN TSIBIBI ne hatta kuwa da mahaifanmu nasha gabansu balle wancan basamuden banzan Buda wanda ke kan wahalar da kanshi, burina na daf da cika domin ba da jimawa ba zan kawo sauyi a tsibirinmu, Gimbiya Lina nan ta fe gareku ya ku jama'ar Hatsabibin tsibiri da samuwar cikar 'yancin da kuke burin wanzuwar shi."
Tana ambatar haka ta lula cikin girgije tamkar walk'iya bata sauka a ko ina ba sai saman Tekun Kabobo.
"Lina!"
Sautin kiran sunarta ya karad'e yankin bata waiwayo ba saboda ta gano muryan mai kiran nata sai kawai ta yi girgiza ta zama babban kifi ta yi nutso cikin Tekun daga can saman tsaunin Buda ya zaburi sihirtacce dokinsa ya daka tsalle zuwa cikin Tekun wanda yana fad'awa ruwan Tekun ya sanja kala zuwa launin yellow a maimakon fari k'al.
Faruwar haka da seconds halittun cikin Tekun irin kifaye da kadoji suka soma fitowa suna yada zango a gefen Tekun wasu kuma na tseren hawa saman dutsen da ke tsakiyar Tekun.
A take kuwa Ruwan Tekun ya soma maik'o yana taruwa wuri d'aya tare da yin tsiri na feshi zuwa jikin bishiyoyin da ke kewaye da shi.
Mrsjmoon ce.
Ku daure ku bu
e Arewabooks
*YADDA AKE BU
E ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka
akko ya sauka a kan wayarka.
Za'a cike Form
in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email
inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a ta
a *Sign Up* shikenan an bu
e account a ArewaBooks.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a ta
a zata bu
e maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* -
Shine cike form domin bu
e account a ArewaBooks.
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIBI
BY MRSJMOON
ADABI WRITER'S ASSOCIATION.
https://arewabooks.com/book?id=63a2e3d8821822a8402d8eb1 Follow me on Arewabooks.
*Shafin sadaukarwa ce ga kafatanin member na Adabi Writer's Association (AWA) Allah ya
ara dankon kauna mara algus, Amin.*
Page 02
Juyi Lima ta yi cike da jin da
in barcin sai ta jita a k'asa tim! daga saman gadon da ya ke da wani launi na daban da sauran gadajen da jama'a suka saba gani.