← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 39

Sashe 9

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Azuciye yace meya miki ?yana bin jikinta ďa kaĺlo yata baki ne ? 😳me kika tsaya yi adakin impact wayace kishiga ?cikin fushi yake fadar hakan duk ta firgice gashi yamatse mata hannu tace ka sakemin hannu yace bazan sakeba badai so kike ki kasheni ba?

Meyasa zakije dakinshi? Ki amsamin mekika tsaya yine ma Aciki? Yatabaki? Tsabar tsoro batasan lokacinda tace aa kawai magana mukayi ko kusa dani baizoba yace kifada min gaskiya wallahi baita baniba cewa yayi inyi hakuri komai yakusa dai daita cikin firgici da fitar hankali yace what me yake nufi?

Yajuya cikin dakin yarasa meke mai dadi can yadawo da sauri yarike kafadunta tareda rage murya kamar me rada yana cewa kidaina zuwa wurinshi inada bala in kishi ina mugun kishinki please ki kiyaye yana fada tareda kokarin mannata da kirjinshi

Cikin karfin halin da yadanrage mata ta tureshi yabita da kallo yana karema surar jikinta kallo tundaga kirjinta zuwa hips dinta tareda kokarin kai hannnunshi zuwa kirjinta cikin zaro ido😳 taja baya tace meye haka wąi ka bude min kofa in fita kar wani ya ganni Kaji ko.

Yace bangama ganinki ba kijirani inyi wanka baiko saurareta ba yacire key din kofar yafada bayin yadauki mintoci käfin ya fito daga wankan daure da tawul da kuma karamï ahannunshi yana goge kanshi dashi ai da sauri ta runtse idonta dan ganin..

Irin kiran jikinshi ga gashi ako ina yarr taji tundaga tafin kafarta har tsakiyar kwakwal war kanta shikam ko Ajikinshi yakarasa jikin mirrow yafara shafe shafe da kalkale kalkale kamar mace turare kuwa kamar dashi yayi wanka saida yagama ya iso wurinta tareda cewa ki dakko min kayanda zansa

Tace kabude ni in fita yace ki ban kaya insa inba haka ba mukwana Anan 😳taga alamar baida hankali kuma zai iya aikatawa takarasa jikin sif din ta budeta wow kaya kamar wani store duk a tsare da gayya ta dakko mai manyan kaya tasan bawani sasu ýake ba tamika mai

Yako karba batareda yace mata komai ba yajuya bathroom ya canja sannan yafito waje masha Allah tafada don yadin kamar boyel ne gashi nevy blue ajikin farin mutum dunkun yayi na matasa yangayu wow

Har nawa kanwata hafsat kamunshi lol

Ya kuma fesa turare sannan yakaraso wurinta yace yaya nayi kyau? Ta dauke kanta tace ka buden kofa please yace saikin fadamin yanayi aike kikeson insa kayan duk da banaso amma nasa to kifadamin kafin ki fita cikin kosawa tace kąyi kyau.

Yayi murmushi sannan yabude mata kofa ta fita cikin sassarfa yäna binta da kallo harta kule yayi Ajiyar zuciya kafin ya fice daga gidan itakam tana fadawa dakinta tadafe kirjinta tana mamakin kanta meyasa bata iya reacting duk Abinda yamata?

Meyasa duk Abinda yayi baya bata haushi saima wani burgeta da hakan keyi? Meyasa take biye mai wurin sabon Allah meye mafita ne wai meyasa koda yaushe idonshi na jikinta ?

Tasan tanada shape me daukar hankali Amma meyasa yake kokarin taba mata jiki bayan yasan ita matar Aure ce kuma matar Auncle dinshi..........🖊

_Godiya kwando kwando fans ina yinku_
[2/19, 2:30 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOÝYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_gidan zaman lafiya da yardar juna🤝insha Allah_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*wow fans kun sani debo shoki sanadin coment dinku kune kuka ban karfin typin ayau kunyi komai Agaskiya baki bazai taba daina gode muku ba da kaunar wannan novel nawa Allah yabar kauna🤝*

1⃣2⃣
Tanajin kara motar tamike tasan shine zai fita kawai tanason kallon kyakkyawar surar jikinshi gashi kayan da tabashi sunyi mugun karbanshi saitaji sam bataso yafita Ahakan Amma meye dalilinta?

Tana kallon yanda yake taku cikin isa irin na mazajen da sukejin sunkai har yashiga motar shi yazauna Ajikinshi yaji kamar Ana kallonshi yadaga kai carab sai akanta ta window dakinta yasaki tsadadden murmushin shi tareda kashe mata ido daya
Dasaurinta tasaki labulen takoma gefen gado tareda dafe kirjinta wai meke damu na ne haka? Kaddai nima nafara sonshi kamar yadda yace? Ina bazai yuwuba kai saikace wata jahila tayäya zanso wani bayan inada aure impact banma san meʼnene son ba.

Ta duba wayarta domin ta kira Aunty zaliha Saita tuna ai ya fasa mata wayar tayi tsaki yanzu dame zata yi waya da mutane gashi kwana biyu ko ummin su bata kiraba

Baidawo ba sai dare Aloķacin kowa ya shige dakinshi yaran ma sunyi bacci Safeena ce dai duk ta damu da rashin dawowarshi ko ina yaje tunda rana ? To mema yadame ni wata zuciyar ta fada Amma still takasa natsuwa saikai da kawo takeyi cikin dakinta tana kuba dubu harabar gidan.

Harta koma tazauna taji dirin mota da sauri ta leka window taga shidin ne yadawo tasamu kanta da Ajiyar zuciya mai karfi shima yana tsayawa saidã ya kalli ta window ko zaiganta amma bata awurin

Yafito tareda kùlle motar sannan ya dakko wata yar karamar leda ta super store sannan yashigo cikin falon yatsaya yana kallon kofar dakinta yana tunanin yazaiyi ya gantã kila tayi bacci

Har yakama hanyar dakin yaji muryar Menal tace welcome bros yatsaya tareda juyo wa yace tanks little sis ya school din ? Tace fine nadawo da wuri banji dadi ba yace sory yajikin?

Naji sauki bros dama kai naketa jira iʼna kaje tundazu da rana ? Yace naje wurin Yusuf ne yaya? Akwai matsala ne tace um um magana nakeson in fada maka yace ok inajinki yakarasa kan kujera yace zoki fadamin little sis

Duk sai kuma taji kunya ta ina zata fara? Yace uhm ina jinki tell me. Bros dama um zanfada maka... Sai kuma tayi shiru har zaiyi magana sai ga Safeena tafito saboda taji shigowarshi tanason taje kitchen ta hada tea don bata ci komai ba tsabar da muwa amma bataji yunwa ba sai yanzu.

gaba daya hankalinsu yakoma kanta don ita bata taba tunanin zata samu mutum Afalo ba shiyasa tãfito da nightie ajikinta ga rigar iya guiwaŕta kuma mai hannun singlet sai net kawai akanta

Kallonta kawai yakeyi duk tasauya mai yanayi gaba daya yafita a duniyar da muke yawuce duniyar sama gaba daya yamanta da Menal Awurin ita bata luraba don tasan ba abinda zai zauna yi afalo by this time har tashige ta hada tea dinta tafito ta koma dakinta

Menal kuwa duk saita kasa maganar kawai tamiké ta gudu daki don sam bata lurada yanayinda yashiga ba yakai minti kusan goma yana jinyar kanshi kafin yamike cikin rashin karfin jiki ya dauki ledar da yashigo da ita

Ya wuce kofar dakinta ya tura tana zaune akan kujera saida tasaki kofin tea dinda takesha tsabar tsoro cikin kidimewa tace meye haka zaka shigo har cikin dakina idan wani yaganka fa shi baima kulata ba yatura dakin tareda sa key

Ai duk takasa koda motsawa daga inda take tasaki baki tana kallon karfin hali da kuma rashin tsoro irin na Sageer yashigo yazauna akan kujerar tareda kare mata kallo tundaga kafarta har zuwa hips dinta masu motsawa duk wani lafiyyayen namiji sha awa

Ai dayakai idonshi kirjinta subuhanallah saida yakusa zamowa daga kankujerar tsabar kaduwa daganin irinbaiwar dake kirjinta sai yanzu ya lura da ko bra babu ajikinta shiyabashi damar ganin kan na sha nunta

Cikin mutuwar jiki yace Safeena! Taji kiran har kwakwal war kanta.meyasa kikeson haddasa fitinar daba zaki iya maganinta ba ? Cikin rudu tace bangane ba menayi maka? Yaçe meye ma bakimun ba? Kinsani cikin yanayinda bantaba shigaba Arayuwata kinaso kijefa ni cikin damuwa

Kinma jefani. Ni menayimaka? Ni nake shirin jefaka ko kai kake shirin jefani yanzu idan wani yagan ka anaņ mekake tuna ni? Please Sageer leave me alone Alow me to enjoy my life please.

Ahakan ne kikeso inkyale ki Safeena bayan kin jefa rayuwata cikin garari wallahi tun ranarda na dora idona akanki bacci mai dadi ya kaurace min
Minti daya idan banganki ba jinake numfashina baya tafiya daidai

Please i beg of you kibarni koda ganinki narika yi Safeena please wallahi Ahalin yanzu inkika nisanta kanki dani zan iya mutuwa ina sonki ína sônki Safeena bance kisoni ba nidai kibaŕ ni inrika ganinki please

Nasan bai dace ba nasaņ hakan ya haramta kema please kidaina dress irin wannan kina fita ki kîyaye irin dreasing dinda kikeyi kina fita yanzu da wani yaganki Ahaka fa? Safeena kishinki zai iya Ajalina banason ko mace tana ganin kirar jikin ki bare wani namiji

Sai alokačin ta tuna cewar nitie ce ajikinta da sauri ta janyo hijabin da take sallah dashi _Hmm niko nace bayan tanaso tai kisan kai daga baya kenan_
Duk yafita hayyacinshi cikin dauriya ya mika mata ledar da yashigo da ita yace gashi kisa caji nasa wani layin Aciki

Tabi ledar da hannu tace kabarshi kawai gobe zanje insiyo wata wayar ya hade rai yace kï karba nace taki yamike tareda karasawa kusa da ita yace take ganin yanda yake kallonta yasa ba Arziki ta kar ba _wai ummu jiddah anji maza_

Tana karba taja da baya yamata kallon relâxed bazan janyoma kaina wata damuwar ba bayan wadda naķe ciki tana kallo cikin tangadï yabude dakin yafita tareda cemata good night yana fita ta danna key a kofar tana Ajiyar zuciya.

Har yakarasa dakinshi yana dafe da mararshi gaba daya yarinyar kashe shi taķe sonyi dole yane moma kanshi mafita don wallahi yana gab da halaka yasamu yasha yan tablet dakyar bacci barawo ya daukeshi

Tabude kwalin wayace mai shegen kyau da kuma tsada wadda hartafi tata haduwa da girma tanata juya wayar don Akalla zatayi dubu dari tayi pluging caji sannan ta kwanta tana ta faman tunanin rigimammenta

Tana tashi da aAsuba ta kunna wayar kafin ta jetayi Alwala tana fitowa tàji karan wayar tasan ko waye don tasan saishi tashare dakiran ta tada sallah har ta idar yana ķan kiranta dole tamike ta daga kiran

Ajiyar zuciya yayi kafin yace next time inkika kuma har dakinki zanzo bana kira aki daga min bare kuma mace kinci Arzikin sonda nake miki but wallahi kika kuma zanbaki mamaki ita kam yanzu ta gane bayan rashin tsoro harda rashin kwakwal wa yake da ita
Chapter 9 · 0% Book details