Sashe 30
Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yusuf natafiya tafarka daga baccin tafara motsawa da Sauri yakaraso wurin ta pretty! Kintashi?sannu ina yake miki ciwo? Tace zanyi fitsari lokacin mama yashigo daga sallar dataje yadaga ta zaune yace sai ancire drip din bari inkira Doctor saida aka cire yakamata mama na bari inkaita kota kanta baibi ba,
Saida yashigarda ita har ciki yafara kokarin daga mata Riga tace "meye haka?zantaimaka miki ne , "no tnx kafita zan iya,
Ba inda zanje kiyi malama mekike boyemin?
Ketawace komai naki nawane so kiyi inajiranki ko in cire miki pant din da kaina?tawaro ido ganin zai matso tasan zai aika tace "zanyi tayi saurin dukawa saida yagama yabata ruwa tayi tsarki tamike yarungumeta tsam akirjinshi sory pretty babyna yabaki wahala ko ?
Kiyi hakuri kinji yasa hannu acikin yana shafawa "pretty bazan iya fadamiki irin farincikin da kika bani ba kingama dani arayuwa kinbani kyauta maitsada Wanda bakowa Allah yake bawa irintaba,
(Please take care of my child) inason cikin nan kamar raina tace" Sageer muna toilet ne mufita,
Saida yagama matseta kafin suka fito dakin suka Tarar da sarkin mita"bandakin ne kuka dauki lokaci haka?
Yamata na kurma saida tagyara mata gadon yakwanta yakira nurse ta mayarda drip din yazauna akujerar kusa da gadon yariko hannunta yadamke tamau kamar za akwace mai ita
Yana kallon fuskarta yanda tadan fada kadan ga haskenda takara ga kirjinta sunkara kunbura jiyake kamarta bude mai ya sha saidai ga yar sa ido awurin kallonta da yakeyi yasa yaji yashiga yanayi,
Ga mama takasa ta tsare har idonshi yafara kadawa ganin yafara sakin Layin da yake yasa yamike yafita yasamu doctor yamai magana,
"Kataimakeni kasan yanda zaka kori Matar nan A Asibiti nan pls yakwashe da dariya " bakada sauki frnd kabarta mana tana jinya,
"No I wants privacy with my wife inaso indauketa mutafi gida kabamu sallama, OK bari inga yanda zamuyi yakira nurse yamata bayani tawuce dakin,
Tace "baba lokacin ziyara yakare zaki iya tfy sai gobe,inbarta da wa?ita kadai tana fama dakanta koda kwazabar fitinannen cen.
"Baba doka ce bama barin masu jinya muke kula da masu jinya shima megidan munyimai bayani yatafi kema zaki iya tafiya sai gobe,
Yatafi ?eh, "to shi kenan,
Tamike tafara tattara abinda zata dauka tafita Safeena ma yitayi kamar mai bacci saida tafita tabude ido tareda ajiyar zuciya,
Saida nurse tafadamai tatafi yace " tank god
"frnd mace mai ciki tana iya samun kanta da bukatar saduwane ?
" sosai kuma wata tana samun kanta da tsanar mijin,OK tnks yamike yafita yakoma dakin saida yatura kofar yakarasa kangadon yakwanta yamatseta akirjinshi saida tayi kara
Yasassauta rikon" Pretty bakyajin ciwon komai ajikinki? Tagirgizamai kai yajuyoda ita tana fuskantarshi
(Baby I love you so much)inajin sonki duk motsin da zanyi yana karuwa bazan iya fada miki irin yanda nakejinki ba araina,
"Baby kina son Sageer? Kinason cikina?please kisoshi kiso babanshi kune farin ciki na ki Haifa min shi karkiyi min wasa dashi please,
Tanakallonshi sonshi nakara ratsata lallai tazama me sa' a Allah ne yabata miji na nuna ma sa a kuma yanasonta,
Tafara shafa fuskarshi yayi murmushi pretty kinason wannan sajen kema?cikin hada gira tace wacece takeso da?yayi dariya nine nakeso da mata ta tunda tana so same kikeso? Tayi shiru yace" kinsan menakeso ajikinki?ta girgiza kai,
Yashafo kirjinta saida ta ajiye zuciya "pretty inason su suna dimautar dani dakuma yakai hannu lips dinta sannan da nan yakuma shafo hips dinta baby kin hadu dayawa inason inga kinshafa lipstick yakai bakinshi cikin nata tafara sha cikin shauki batareda yashirya ba
Tafara yawoda hannunta kirjinshi tana shafawa tareda mika a jikinshi jinkafarta tashafi kanshi sai ya susuce yafara romancing dinta ba ki ba gani,
Jin motsin kofar yasa suka dawo daga duniyar romance din da suka je,
Shi yafara mikewa yana saita kanshi saida yagyara rigar jikinshi ya isa bakin kofar yabude ganin doctor yasa yatokare kofar lfy malam?
Yace what? Sageer bakada mutunci kamatsa incire mata drip, malam ancire mata kabamu takardar sallamar mu ko sai munkuma yima wani cikin anan,
Yace" gashi Dan iska ka barmin asibiti ka kwashe matarka kuwuce kuma idan kacigaba da wannan rawar kan zaka iya hasarar cikinka gwara ka yi taka tsantsan,
Yace "me kake nufi?
Idan kacika saduwa da mace mai ciki idan mahaifarta bakarfi cikin na iya fita,
OK nagode yanzu zaku barma Asibiti,bazaka bari inga patient din tawaba? Aa mungode jeka yaji sauki,
Yasan halinda take ciki shiyasa ya hana shi shiga saida yakulle kofar yakarasa yadagata yagyaramata Riga yadauki hijab yasamata yadauki wayoyinsu suka fita yana rike da ita,
Gidanshi yawuce da ita batace dashi komaiba tasan kotace Aa Bata bakinta zatayi kuma itama tanason kasancewarsu tare
Suna shiga yace mezakici? "Tace naman kaza takeso, yazaro ido yace" babyna yajanyo kwadayi ,OK kiyi wanka inje insiyo miki," ko intaimaka miki?
Tace zata iya sannan yafice gidan mama yafara zuwa...........🖊
*don Allah kudaina tanbayana daga farko wlh abubuwan ba sauki aikin nayimin yawa arana sai mutum kusan biyar yace intura mai ta ina zanfara?*
[2/20, 12:12 PM] Feenat Marubuciya: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar
💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫
_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*wannan nakine Aminiyar kwarai MAMAN SAWWAMA Allah yasauke ki lafiya*
3⃣8⃣
Cikin gidan yashiga kai tsaye tana ganin shi tamike lafiya ?meyasamu Safeenar?
Kallonta yafara yi wani iri kafin yace"lafiyarta kalau tanama gida kayanta zandauka,
Tace" bangane kayanta ba? Komawa Asibitin kayi ko ya ya?
"Ansallameta nakaita gidana shiyasa nazo daukar mata kaya,
" Dan wofi to bazaka dauka ba, kuma bakayanda zaka dauka ka koma ka dakko min yarinya yanzu kadawo min da ita,
"OK fine kiyi sadaka da kayan zamu siya sabo ai Akwai kudin siyar,
" kajimin Mara kunyar yaro! to tunba a haifi uwarka Halima ba nake rike kudi nizaka fadama Arziki muda muka gada gaba da baya,
Dama daukar magana yakai shi kuma yasamu haka ya kunshe dariya yafita abinshi tanata bambami,
Yatafi gidan Auncle dinshi yasamu Aunty Nena ta tanbayeshi me jiki yace taji sauki ansallameta,
Tace "Allah yakara lafiya, yace "Ameen, yatashi yakoma dakinshi saida yadauki wasu abubuwan kafin yafice daga gidan,
Wani shopping mall yawuce saida yayi mata siyayya sosai nakayan amfaninta har inner Wear's masu kyau da tsada jinshi yake cikin nishadi da tsananin farin ciki,
For the first time yanama farin cikinshi siyayya da aljihunshi yayi Barin kudi sosai kamar zai hada kayan Aure duk mafi yawanci kayanda yaga tafi mu amala dasu ne duk ya kwaso Mata masu tsananin kyau,
Daga wurin direct chicken republic ya wuce yayi odar masu zafi hade da ice cream dasu fresh milk kafin Yakama hanyar gidan shi,
Safeena kuwa tana fitowa wanka taji karfin jikinta har yakwanta ta dubi tsarin dakin kawai taji tana bukatar canja tsarin cikin minti talatin ta gyara ko ina har zuwa main falon dayake bawani datti ke cikinshi ba,
Saida tagama ta feshe ko ina da Air freshener mai kamshin gaske kafin takoma kitchen tafara gyarawa, tana cikin aikin ne yadawo tunda ga falon ya fuskanci can jin,
Cikin tsananin mamaki yakarasa dakin saida ya ajiye kayanda ke hannunshi kafin yafara nemanta,
Yayi mamakin ganinta akicin cikin mama kin ta yakarasa cikin sanda, jin mutum kawai tayi abayanta yarungumota, jinkamshin jikinshi yasa tafahimci cewar shi ne tayi ajiyar zuciya,
Yana shakar kamshin jikinta, "pretty wayace kiyi aikin wahala?
Inada mai gyaramin gida karki kuma wahalar min da baby,
"Nan gidanki ne ki huta kawai"Allah ya hore ma me gidanki Arzikin da zaki huta banason kina wahalarmin da kanki,
Ya karbe Dan karamin towel din dake hannunta ya Ajiye ya dauketa cak (bridal style)yawuce da ita falo, haka ya ajiyeta kamar kwai, ba abinda takeyi sai kallon shi cikin sonshi dake karuwa Azuciyarta,
Cikin sigar taray raya da kuma kauna Yake Bata kayan naman da yasiyo mata saida taci sosai takoshi saida taji zatayi amai tace mai "ya isa haka,
Yabata ice cream din tasha sosai kafin ta mike zuwa cikin dakin yana binta da kallon so da kuma burgewa yanda take tafiya komai nata na motsi kamar da gayya saida tashige kafin shima yaci nashi,
Yana gawamaw ya tattara sauran yasa a firij kafin yashiga dakin yasamu tana sallah shima yawuce ya watso ruwa kafin yatayarda nashi sallar,
Tana idarwa takoma bakin gadon batareda ta cire hijab din ba saboda kayan jikinta ne kawai kuma batason ta mayar dasu daga ita sai towel shiyasa taki cire hijab din,
Yana idarwa yafita tareda shigo wa da kayan da yasiyo tana kallon shi da manya manyan ledodi saida yagama shigowa dasu kafin yazauna gab da ita,
" pretty ga kayanki kafin kisamu lafiya muje ki siya duk abinda kikeso yafara zazzage kayan tana kallon shi duk mamaki yacikata don irin ganin uban kayan da ya judo mata,
Har cikin zuciyarta tayi farinciki don duk irin kayanda take amfani dasu ne, cikin jin dadi tace "nagode Allah yasaka da Alkhairi,
Yaji dadin Addu ar datayimai yace" meye don miji yayima matarshi siyayya ?ai dolena ne,
"Safeena mezanyi da dukiyarda natara da Wanda iyayena suka taramin? Ni yanzu burina kawai ki kasance dani idan ina tare dake komai nawa zai dai daita,
Kece farin cikina yafada yaname janyota jikinshi da kuma( my unborn child)tareda shafa mararta takan hijab din,
" pretty meyasa bakyason yimin magana wai ?rashin yin maganarki yana damuna ninafison ko fadane kirika yimin inason jin muryarki tanasani farinciki,
"Ko kindaina sona ne? Tace " Sageer kasani dabana sonka da ban biyemaka ba munzo nan, "amma Sageer baka ganin zaman mu ya HARAMTA?
Yarufe mata baki " pretty ko zaman mu baidaceba sune sanadin HARAMTACCIYAR SOYAYYA r da mukeyi
Ke kinsani bazamu iya rayuwa ba tareda junaba ga kuma Rabonda Allah yabamu,
"Pretty cikina na halas ne inason kayana inason inreni abuna inason mureneshi tare banason kiyi min nisa Ahalin yanzu,
Kitaimakeni koda Auren mu ya HARAMTA inason mukasance tare bazan iya rayuwa maikyau ba idan har bakya tareda ni,
Yamatso da ita jikinshi sosai " pretty me kikeyi da wannan katon hijab din bayan muna tare?
"Kicireshi inkalli kayan kallonda ke jikin matana' Yasa hannu tareda cire hijab din tarike yafisge cikin sigar wasa