Sashe 38
Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍
❄our creative golden pen be hold our words❄
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
_nagode my fan's inajin dad'i n y'an da kuka karbi wannan littafi nawa Allah ya bar kauna_
4⃣8⃣
Gaba daya yak'asa motsi ganin mama a gidanshi da k'yar Ya daga kafarshi zuwa cikin falon yana me zabgawa Yusuf harara,
Tana shiga Safeena tafara kok'arin tashi daga kwancen da take,tayi saurin kara sawa "y'ar nan sannu kinji'
" tunda kin hadu da miji Mara tunani ya zakiyi ace haihu war fari ka bar yarinya Garin da ba Wanda zai iya kulawa da ita,
Shiyasa na matsawa ubanka nace ni zanzo inga halinda take ciki tunda iyayenku sunsa muku idanu,
Ba abinda Yusuf yakeyi sai kunshe dariya Safeena ta ce " mama sannu da zuwa'
Ya hanya ? Tace Alhmdulillah, ya d'aure "mama ai da baki wahalar da kanki kinzo ba dama nace tana haihu wa zamu koma nija gaba daya.
" bazan bariba nazo din ko kanaso ko baka so tace Ku bani daki ina nan sai Allah ya sauketa lafiya zan tattara intafi amma bazan bari ka bar yarin ya ba mai kulawa da ita ba,
"Mama nasamo mata nurse kuma tunda cikinta ya tsufa bana zuwa ko ina,
Ya juya ya kalli Yusuf " why you didn't tell me before coming?
Takoyi caraf tace "yaki yafada maka Dan wofi ce maka akayi banje makaranta ba Kafada da Hausa inba tsoro ba,
Safeena sai dariya take ita kanta tayi kewar dramar mama da Sageer Yusuf yace nifa gobe zan juwa ko yanzu Alhaji ne ya ce in rako mama
Mikewa yayi suka shiga daga ciki ya nuna ma Yusuf dakin da zaiyi wanka saida suka shige yace " Wallahi baka yiba cikin jin haushi " meyasa zaka dakko min wannan Matar kuma kasan halinta sarai hanani sakewa zatayi nida iyalina,
"Karfa ka fada min ba dad'i nima fa inada iyalina nikaina an shiga lokacina saboda my baby need me right now muma mun harbu yafada cikin tsokana,
" oh Ashe bani kadai bane jarababbe ba, nidai kabimin k'anwa ahankali kaga yarinya ce karama,
Yamai wani irin kallon karena ma mutane hankali,
"Oh duk iskancin da kakeyi baka gani ko ka duba ko kai ma Matar baka bari anyi ba ka dauketa kuka tafiyar ku ,
" gaskiya Sageer bakada kunya kokadan atarihi wace Amarya ce aka taba yima haka?
"Kaga munbar tarihi ai, ni kaga tafiya ta zanje wajen matata, " kai suna tareda mama fa ai ka daga kafa ko;
"Bankira kowaba shiyasa nayi musu nisa don banaso ana takurani don haka ba kafa ba ko yatsa bazan daga ba,
Baki kawai Yusuf yasaki don abin na Abokinshi gaba yakeyi kullum,
Yafice batareda yakuma sauraron shiba yasamu ba kowa a falon ya nufi dakin Safeena suna zaune mama na tanbayar ta,
" mekikesha na maganin zak'i? Tace "banashan komai ta dauki salati " ni zuwaira banga ta zama ba ta mike duk yana kallon bidirin ta bude jakar ta ta Ciro wata Leda takama hanyar fita
"Ina kicin yake ? " me zakiyi mama a kicin? "Halima zanyi ko Rukayya bani wuri ya matsa tana fita ya nufi Safeena " pretty ki kyale mama kizo kiji dani wallahi kinsan ina hannu ko;
Ta zaro ido "hubby karufamin asiri ga mama sokake tayi fushi kaga tanata yimin fadan indaina biyeka Karka janyo min nakuda lokacinta baiyiba,
" oh haka tace ; wallahi bazan y'ar da ba ki zo kawai kiji dani ko..... Shigowar mama yasa yamike tsaye tace ungo gashi zobo rodo ne kirika sha koda yaushe,
Zai rage zakin kafin haihu wa tunda kuntsaya shirme ya zaro ido tareda karbar Goran
"Wannan abin zata durama yarona? Tace " eh ko uwarka Allah yaji kanta tasha lokacin cikin ka, kuma kafice kaban wuri kafin ranka ya baci,
Badan yasoba yakoma dakin Yusuf yana ganin yanayinshi yasa dariya " kai mama na tsiya gaskiya baice komai ba yasamu wuri daya ya zauna yace "abokina Matar Alhajima ciki ke gareta yanzu zamuyi wani k'anin,
Yajuya " uhm waye Matar Dady ne? "Aunty Nena'
Ya zaburo tareda waro ido wace irin Aunty Nena kuma ; kan war shi ce fa uwa daya uba daya,
" a saninmu ba amma ba gaskiya bane, saboda kanwar Matar shi ce margayiya kasan cewar su dangin juna yasa take zaune da yaran kuma y'an da naji ita yafara so ganin yayarta batayi Auren ba yasa aka bashi ita,
"Kaga tsohuwar SOYAYYA ce ta dawo har takaisu da Aure kuma anyi Auren tun lokacin da aka daura naku Auren amma sai daga baya aka fada mata itama,
Ajiyar zuciya ya sauke shi kanshi yasan Aunty Nena tafi kowa cancantar zama Matar Dady yaji dadin Abun sosai,
Washe gari Yusuf ya koma nija ya bar mama da ya'yan ta Sageer tun yana fushi har ya sakko ganin Safeena ma gudun nashi takeyi iya jigata ya jigata
Yau kam jin shi yakeyi Asama tunda wuri yadawo gidan ya samesu a falo suna kallo kallo daya yayi mata ya dauke kanshi yayi cikin dakinshi mama kawai ya gaisar
Taji babu dad'i yanda yayi mata ita kanta tasan Bata kyau ta ba ko abin cinshi saidai masu aiki su bashi yanzu gaba daya jikinta yayi sanyi
Gashi yau jikinta batajin dad'i n shi daurewa kawai takeyi har zuwa karfe hudu mama tamike tace bari tayi Salla
Cikin cije lebe ta yunk'ura dakyar saboda cikin yayi nauyi wata rana sai an daga ta idan ta Dade zaune tasamu ta karasa cikin dakin nashi
Ganin halinda yake ciki yasa ta manta da nata ciwon ta karasa da Dan Sauri ganinshi kwance yana dafe da Mara tayi saurin zama tareda dagoshi cikin kidima,
" hubby meke damunka? Jinshi ajikinta yasashi dago kai ida nunshi sunyi jawur shi kadai yasan yanda yakeji,
Yafara kokarin tureta "just go and stay with her leave me alone cikin fushi da zafin ciwon marar dake dakinshi
" tafara bashi hakuri "am sorry hubby kar kayi fushi dani I can't take it please kaji,
" ki kalli halinda nake ciki kinsan halin mijinki amma kike min haka why Safeena; kinason infara Neman mata ne?
Tayi saurin girgiza kai tareda kara rungumoshi cikin dauriya ta hade bakinsu wuri daya tafara yimai abinda yakeso
Dama menema ai tuni yabada kai bori ya hau tareda sanbatu baby kidaina guduna zan zauce abinka da yaushe rabo Yama manta da zancen ciki gareta saida tafara Neman dauki tareda kuka sannan ya tsagai ta mata
Aiko ya jangwalo ciwo sosai mararta tarike bayanta harma cin yarta ta dauka shi kuwa yasamu natsuwa sai Albarka yake shirga mata,
Saida ga baya yalurada yanayinta ya zabura "baby lafiya; tace " Sageer Mara ta bayana kiramin mama wayyo ai duk ya diririce jallabiyar ma a baibai yasata yafita da gudu
Mama na fitowa suna karo " tace kai lafiyar ka?
"Mama pretty" batada lafiya,
"Yanzu na barta anan ina take ne ya nuna dakinshi da Sauri ta shiga dakin lokacin ta hada wani irin mugun gumi
Tasa salati " ai dama nasani wato biyoshi kikayi to ai gashi nan abinda nake fadamiki kenan wani yunkuri datayi yasa mama tayi saurin rikota
Ai nakudar ce tazo ka kira me kula da ita " ko Asibiti zamuje; ya ce "no bari inkirata kawai cikin sassarfa yadauki waya yakira ta minti biyar ta shigo dakin
Shi ya riketa suka sa ledar haihu wa akan gadon tafara Bata taimako duk nacin mama da mitar ta saida ta barshi don kin fita yayi tare suke nakudar har Allah ya sauketa lafiya
Yana rike da ita ta sullubo yaronta kyaykyawa gudun katon gaske yayi saurin sauketa yanufi danshi cikin jinin ya sunkuceshi
Saida mama tace "malam kabari a yanke cibi ko ni y'ar nan zamani ho'
Shi ina farin ciki ya cika shi na ganin gudan jininshi aduniya mama ma farin ciki kamar tayi me ganin tayi jika daga Safeena
Nurse tayi mai congrat cikin zumudi yaciro kudi a safe daloli ya danka mata tareda godiya cikin lokaci kankani aka gama gyara me jego tareda baby
Shikuwa sai kiran y'an uwa da abokan Arziki yakeyi yana sanar musu yasamu karuwa tareda shirin komawa Nigeria saboda mama ta bude wuta Acan za ayi suna,
[2/20, 12:14 PM] Feenat Marubuciya: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

4⃣9⃣
mai jego na samun kulawa sosai Sageer nata rawar kafa yazama Dady ranar konan da can bai leka ba tsabar farin ciki
Ga uban kayan dayaketa jibgowa yaro kamar hauka saida mama tayi mai maganar abin yayi yawa yace "mama su nakewa nema wannan somin tabi ne,
Tarike baki " Abun na manya ne ai ita kanta tana Alfahari da soyayyar su,
Kwana biyu sun gama shirya komai na komawa nija sai farin ciki Safeena takeyi zataga y'an uwa tayi missing kasarta ta gado
Su suka fara wucewa kafin yagama nashi shirye shiryen
Su Aunty Nena sungama shirya musu gidan su tsab don mama taja musu kunne akan zancen wankan gida tace " idan baso kuke kuga abinda yafi karfinku ba kubarshi da matarshi,
Ko ina nagidansu tsab masu aiki sun kintsashi Alhaji da Abbu tuni sun tanadi raguna harda shanu na suna komai anjibge abinka da y'an gata
Sun sauka lafiya y'an uwa duk sun taru wurin tarbon baby dasu Hajiya mama bakinta har kunne tanata zabga fara'a,
Gidanta akawuce cike da farin ciki su Aunty Zaliha saikai da kawowa sukeyi gida yacika makil dama wasu basu San gidan ba saboda basu bari kowa yazo gidan su ba suka bar kasar
Sa Alhaji mu azzam yasa aka fede saboda Abincin yan barka dangin babanshi ba sunyi irin nasu rawar ganin don tsohuwa ma ta dawo gidan jikanta tana kula dasu
Mama ko uwar ya komai itace kan gaba
Bayan kwana biyu da isowarsu Sageer ya diro tattare da kayan Arziki motoci guda uku yayo musu oda biyu na Safeena daya mallakin baby
Wanda suka radawa Abdallah sunan mahaifin Sageer suka mai lakani da Haneef
Akwatuna kuwa saida yayi ma kowannen su saiti uku tsabar farin ciki Safeena har kuka tayi tareda rungumeshi
"Yace me kike ma kuka my pretty?