← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 39

Sashe 22

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

2⃣8⃣
Idanunta ta zaro duka awaje tareda cewa" mezakayi Anan? Aikin da nasabayi. Ko inzo innuna miki inkin manta?

Da sauri taja baya tareda cewa "please Sageer kafita kar mama ta zargi wani Abun, ya kalleta akaikaice "kina tunanin ina tsoron Aganmu Atare ne Ahalin yanzu?

"Abayama da bansan matsayina ba banji tsoron komai ba sai yanzu da nasan ke mallakina ce, ba wanda zanji shakkarshi ko yasani ko baisaniba, tunda ni nasan cewa ke tawace kokiyarda ko karki yarda ,

Baki kawai tasaki tana mai kallon ( u lost it ) irin bakada hanķalin nan,cikin zakuwa yace kishirya mutafi hakurina yagaza wallahi inba haka ba ki kuka da kanki,

Sanin hali Ance yafi sanin kama don haka ba Arziki ta wuce tareda daukar kaya tawuce dayan dakin don ta shirya, yayi murmushi tareda cewa duk kigama guduna zaki shîgo hannu na,

Yana wurin tadawo ashirye harda zuñbulelen hijab " malama ta wannan irin hijab duk ni Aka sanyawa Hmmm yayi murmushi tareda kama hanyar fita "muje ko?

Wurinda yabar mama Awurin yasameta tanakan sana ar wato mita" kafito Sageer ? Yace "eh mama zamuje gidan ummi da Safeena zamu dawo yanzu,

"Haba kaida kanwarka kuje saikun dawo,tafito tareda yima mama sallama tunda suka kama hanya yakejinshi cikin wani irin nishadi mara misaltuwa,

Yana driving yana kallonta tagefe har suka isa gidan ummi yana fakawa tayi Ajiyar zuciya don tunda suka fito A tsorace take dashi kar yayi kwana da ita don tasan hali,

Yana Ankareda yanda tayi reacting ita tafara fitowa yana biyeda ita harsuka shiga cikin gidan Afalo suka samu Abbu ummi harma da Aunty Zaliha dayaranta

Sunayin sallama Aunty Zaliha ta tarota cikin farin ciki tareda cewa"(am hpy for you sis)wallahi naji dadi sosai Allah yabarku keda brother takoma kan Sageer cikin tsokana tace,

"Wato matarkace shiyasa duk inda taje Ake bibiyanta ya dukarda kanshi yana sosa keya irin najin kunyar nan, suka karasa tareda gaida ummi da Abbu suma cikin jin dadi musammn ummi,

Taji dadin kasancewar Sageer Amatsayin mijin Safeena kuma dan yayarta ciki daya tafi kowa jin dadin lamarin,

Abbu cikin girma yace "Alhamdulillah Sàgeer nayi matukar farin ciki da Abinda yafaru Allah yabaku zaman lafiya kaida yar uwarka,

Safeena duk kanta ya daure me wai suke nufi da maganganunsu?duk bata fuskanci ina zantukannasu ya nufa ba,

Harsaida Aunty Zaliha tajata tsohon dakinsu nagidan suna shiga ta fara da cewa gaskiya sis nayi miki murnar samu miji daidai dake,

Kinsancewa tunlokacin da kikayi Aure hankalinmu nida Ummi baikwantaba saboda ni ina tunanin dole daga baya kiyi regreat don baidace dakeba,

Amma kinsan ummi bazata taba nunawaba nice kawai nafahimci hakan don kullum tanbayarta kinji labarin yar uwarki, ranarda kikazo gidana naga Alamar kina cikin damuwa,

Natanbayeki Amma kikaki kifadamin damuwarki, Inaso nan gaba duk halinda kike ciki kirika fadamin ni yar uwarki ce dole zanbaki shawara kuma zan iya taimakonki,

Kuma zan iya boyemiki sirrinki cikin rashin fahimta tace "Aunty ni kiyi min bayani yanda zanfahimta wai me zantukanki suke nufi me kike nufi da kinyi min murna nifa duk kunsani cikin duhu?

"Ina nufin Aurenki da Sageer! Tawani irin mikewa "Aurena da Sageer? "Aunty me hakan yake nufi?cikin mamaki tace "kina nufin bakisan Aurenki da Sageer Aka dauraba ?

"Nifa banganeba ?tajanyota tareda cewa Sageer ne mijinki da aķa daura muku Aure dashi ba Dady ba,tace "Aunty kifadamin gaskiya pls karki yimin wasa da zuciya , cikin yanayin tausayawa tace gaskiyane Safeena '

"Sageer ne mijinki, tunranar farko da yaje gidana nafahimci kuna son juna naji tsõron Abinda zai biyo baya don yanda nake ganin soyayyarki A idon Sageer nasan baya shakkar duk Abinda zai bîyo baya,

Shiyasa yanzu da Abbu yakemin bayani nida ummi nayi farinciki sosai ko ba komai kundace gaku kuma yan uwan juna kuma kuna son junan ku,

Cikin sauke Ajiyar zuciya "tace kai Aunty waya fada miki ina sonshi? Idanunki da zuciyarki ita take fallasaki harma dashi Sageer din inkowa bai fahimta ba ni na ganoku ,

Farin ciki mara misaltuwa shiya ziyarci zuciyar Safeena jitake kamar duk wani nauyi dake kirjinta ya sauka, cikin damuwa tace Aunty zancen Aurenshifa?

Tayi dariya tace (you see you are jelouse)shine harda kwanciya Asibiti gaskiya Abbu sunyi tunani da sukayi wannan hadin sun kauda barna da anyi *HARAM TACCIYAR SOYAYYA*

Gabadaya farin ciki ya cikata bata kojin Zalihar mikewa kawai tayi tafita Adakin zuwa falonda tabarshi tun Abakin kofar ta tsàya tana kallonshi,

Yanzu wannan ne mijinta? Hmm gaskiya tafikowace mace sa'a samun miji irin Sageer sai Antona wanda ya hada komai Na rayuwa,

Duk Abinda ya' mace kenama Awurin mijinta ya hadasu,kamar Ance ya dago kai yaganta takafeshi da ido dama yamatsu tafito sutafi da ido yake mata signa tazo sutafi,

Itama tanason sukebe kodan ta fallasa zuciyarta Ayau don bazata ita hana kanta nunamai tsantsar sonda takemai ba cikin sauri takaraso tareda cewa muje kar mama tayi fada,

Yaji dadin yanda tayin don gaskiya yanajin nauyin su ummi yamike yana sosa keya tareda cewa" bari in mayarda ita ,ummi Abbu sai Anjima .cikin jin farin ciki sukace sugaida Hajiya maman

Aunty Zaliha tace bros Sai munbiyota da kayanta ko? cikin tsokana ya dukarda kai cikin murmushi sannan yawuce tabi bayanshi,

Tunda suka shiga cikin motar taketa satar kallonshi cikin nishadi yake tukin har suka isa kofar gidanshi suna fakin yafito tareda bude gefenta cikin salon soyayyarshi yadagota cak kamar yar baby yanufi cikin gidan da ita,

Direct bathřoom yawuce da ita ita kam tunda yadauketa ida nunta nakanshi tana mai kallon ina sonka har cikin jini na bata Ankareba saida tajita cikin ruwa tsundum batareda ta shirya ba,

Tawani irin zabura zata fito tareda sa kukan shagwaba haba don Allah meye haka ? Kawani sakani Acikin ruwa yanzu yazanyi inkoma gida kajika min kaya na

Binta yayi cikin ruwan tareda janyota jikinshi cikin jindadi yace "baby lokacinda bansan ke mallakina bace banyi shakkar kowa yaganmu ba sai yanzu?

Kina ganin zan iya barinki kiyi nisa dani yanzu? No way bázan kuma yarda kinisance niba bayan nasan ke matana ce

Cikin jin dadi yakalleta yace "matana cikin sauri yahade bakinsu suna cikin ruwan bata tsaya wani jin kunyaba tafara kising dinshi back cikin tsananin murna,

Aijin tana tayashi sai yakara kaimi cikin tsananin kaunar junansu suke aikama da juna sakonnin farin ciki ta hanyar kiss kafin yacire bakinshi ya cire hijab dinda yamai katanga da jin laushin fatarta

Wa iyažubillah shine abinda Yafada lokacinda yai karo da kyakkyawar halittarda ke kan kirjinta kullum baya gajiya da ganin kyawon su kamar ma baitaba ganinsuba haka yazame mai Ayau

Gaba daya numfashinshi har daukewa yake yäna dawowa don wata irin top ce ta mata wadda tafito da kyawon surařta wato sanin yanda rigar tayi Ajikinta shine dalilin sa hijab,

Hmm da tunfarko yagani da bazasuje gidan ummi ba,kafin tace wani Abu yafara shafarta tareda mayarda bakinshi cikin nata yana tsotsa cikin shauki

Duk ya birkice mata yanashafarta har zuwa kirjinta jin hannunshi Akansu tafara kokarin janyewa tasan karonshi da su tun lokacinda baisan yamallakesuba bare yau da yasan nashine tsayawa yayi da idanunshi cikin nata

"Mehakan yake nufi ? Kina nufin yauma zaki hanani Abinda ya halasta awurina karki fara Safeena (i cn't take it)idan kika hanani halas dina zan iya shiga wani hali,

Idan har kina sona Safeena kibari insamu Abinda yake mallakina Ajikinki please Safeena yakarasa cikin gwanin tausayi,

Cikin salon sonshi da kuma tausayin shi tamike cikin ruwan tareda čire rigar tayi wurgi da ita tareda zame bra din tana kallonshi cikin ido

Kusan suma yayi Acikin ruwan yanda ýagansu Atsaye suna wani kyalli da cika kamar su fashe,

Tace Sageer bazan hanaķa samun natsuwa da jikina ba kayi yanda kakeso dasu naka ne Amma inada sharadi idan ka yarda......🖊

_Su ummu jiddah har miyau na zuba za aga kwaf_

*zamuje kallo dagani sai Aishar dan fillo mu hadu a next page love you fans*❤
[2/19, 4:00 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writíng by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

*wannan nakune militry wifes MAMAN SADEQ &MAMAN RAMLA sannan dake tawan MAMAN SAWWAMA banmantakiba matar oga KG Allah yabarmu tare ina yinku Allah yakare mana mazajenmu*

2⃣9⃣

Ya kalleta tareda cewa meye sharadin? Bazaka kusanceniba sai komai ya daidaita mun tare. Wani irin kallo yake aika mata dashi irin kallon kinsan me kike fada kuwa?

Kallonta kawai yakeyi kafin yamike yafito daga cikin ruwan cikin fushi, Safeèna na dade ina tunanin bakya sona bantabbatar ba sai Ayau,

"Ina soyayyar da kike ikirarin kinamin? Yanzu don inason kasancewa da matata saita bani doka? "Nikikema iyaka da jikinki Safeena ?

Hankalinta yatashi sosai batasan haka zai dauki zancentaba dabata furta mai ba cikin sauri tafito zata matso wurinshi cikin daka tsawa yace karki matso kusa dani .

"Ni kike gudu Safeena? Bakyaso inkusanceki?nida halas dina, ada kince HARAMUN ne ina taba miki jiki bayan Ashe tunfarko halalina nake tabawa,

"Naji bamu sancewa mu ma Aurata bane Amma ko don halinda nake shiga yaka mata kitausaya min Safeena

"Kisani bayanke bawata mace danakeso nake kuma son kasancewa da ita saiķe, meyasa kike wahalarda rayuwata?Safeena ina sonki soyayyar da ʼnake miki ita take sanya min muguwar sha awar kasancewa dake kiyarda dani,

Abaya nayi controling kaina akanki sanin cewař baki halasta akaina ba Amma yanzu bazan iyabâ ina ganin ke tawace kuma mallakina intsaya a romance wallahi bazan iyabà.

Cikin jin tausayinshi da kuma soyayyarshi dake ratsa mata gangar jiki akowane lokaci ta ce"(Am sory my dear )Allah ni tsoro nakeji kuma kaga ina gidan mama kabari mutare bawanda zai hanamu kaji,

Yajuya yafita cikin fushi don shi yashiryama yau dinnan Amma wannan yarinyar tanaso saita naka sashi hankalinta zai kwanta

Ganin yanda yadauki zafi da ita sosai yasa jikinta yayi sanyi ganin hakan bazai fishetaba kuma ita kanta tanason ta farantamai tanaso ta nunamaï tsantsar soyayyarda take mai don haka takarasa zame wandon dake jikinta ta sheko wanka,

Tafito daure da towel cikin taku mai daùkar hankalin namiji lafiyayye takaraso cikin dakin yana zaune Abakin gadon daure da towel yana jiran tafito kafin yashiģa

Takaraso gab dashi yaji takunta yadauke kai cikin fushin da yakeyi da ita takuma juyawa gefen fuskarshi tareda cewa _my Angèl_jin sunan data kirashi yasa yayi saurin dago kanshi yakalleta
Chapter 22 · 0% Book details