← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 39

Sashe 31

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Garin cirewa towel dinma yakwance cikin Sauri yakai fuskarshi kan Abinda yafi kauna yafara gogawa tareda kara rungumeta da Hanna yen shi.

Cikin lokaci kadan ya dulmiyata cikin duniyar masoya suka fara sarrafa junansu yauma saida yayi da gaske kafin yasamu ta hakura cikin sigar lallashi yace

Baby nafiki bukatar wannan abin amma bazanyi wasa da rayuwar babyna ba kuka tafara yimishi tun yanace Abin wasane har yabiyeta suka koma ruwa tsotsar shi takeyi kamar mejin yunwa,

Haka kawai takejin bakinshi yanamata dadin tsotsa kamar karta daina saida suka samu natsuwa kafin yajanyota jikinshi tace " wanka nakeso inyi yanzu yace OK

Shiya hadamata saida yatayata tayi kafin yayi nashi tarigashi fitowa takwanta kafin yafito yana zuwa ya fuskanceta tana kallon lips dinshi

"Baby kinason karine ? Tadaga mai kai yamatsa da fuskarshi dai dai saitin fuskarta saida yafara turamata halshenshi cikin baki carab tacabke abinka dame jira tafara tsotsa saida tayi bacci

Yafara kokarin kwace bakinshi don yaji jiki amma yana motsawa zata kara rikoshi,

_Sageer yashiga hannu_

*******************
Hajiya mama kuwa ba Wanda Bata kira tafada mai ba cewar Sageer yadauke yarinya yanaso sunyi HARAMTACCEN zama,

ganin su ummi duk basuda niyyar daukar mataki yasa takira kanwarsu daya dake Kaduna wadda ita Kebin ummi wadda suke kira Aunty Rukayya,

Itama kusan kalar maman ce ta iya masifa yamata bayanin komai aiko ta hau ruwan bala i tace zatazo kuma kafarta kafar Safeena tunda sunrena mama........🖊

_Afuwn banda caji shiyasa kukaji shiru pls managed_
[2/20, 12:12 PM] Feenat Marubuciya: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

_writing by_
_NAFISA SANI HASSAN_
_maman Ammar_

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄we are bearers of sooo golden a pain so magical.
Our creative golden pen, be hold our words.
A product of our pen Savour our words, for it will couse you no pain.❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

3⃣9⃣

Da gari yawaye kuwa sammako Hajiya mama tayi ma Alhaji mu azzam agida tazo daukar Safeena,

Ba abinda takeyi sai sirfa masifa wai ya bata yaro saboda gudun zuciyarshi shidai ba abinda yakeyi sai Bata hakuri Aunty Nena natayashi bada hakuri n,

Tace "ni yanzu ina ya' ta take? Hajiya aiko shi Sageer din bawai yacika zama nan gidan bane yana da gidajenshi bansan kuma ina yake zama ba,

"Saboda tsabar Bata yaro har gidaje yake dasu kuma batareda ansa mai idanu ba,

" toh ni bazan bar barna ta ya'duba don haka kafadamin gidajen nizanbi ingano ina yakai yarinya,

"Hajiya kiyi hakuri kizauna muyi magana, "wace irin magana zamuyi ?

"Kidai zauna inyi miki bayani dakyar da sa bakin Aunty Nena ta yarda ta zauna,

" don Allah Hjy kiyi hakuri da wannan lamarin da yake faruwa,

"Sageer baida laifi kodaya, nine mai laifi, "nayine saboda shi,

"Maganar gaskiya nayima Sageer Aure batareda saninshiba, "kuma Alhaji Hashim yasa n komai," shi yabani wuka da nama,

"Ganin yaron baida niyyar yin Auren, "kuma itama Safeena munyi magana dashi Akan yanda yaso tun gama Secondary yayi mata Auren amma taki tsayarda miji,

Shine dalilin dayasa muka yanke shawarar hadasu Aure batareda da munsan cewar Sageer Dan uwan ta bane,

Tace " meyasa karaba Auren bayan kasan yan uwan juna ne kuma suna kaunar junansu?

"Ban raba Aurensuba, takardar daka kawo min fa? Takardar Safeena ce ta shaidar daukar ta aiki kuma nasan Sageer bazai barta tayiba saboda na nema mata da farko tun baisan da cewar matarshi bace

Da yake yafini hanya yabi ya hana sudauketa saidaga baya na fahimci komai cewar suna son junan su sosai Amma suna ganin *HARAMTACCIYAR SOYAYYA* sukeyima juna

Nayi kokarin ganin yafadamin da bakinshi amma har yau ya kasa fadamin kuma inaso sai yafada min da bakinshi cewar yana sonta kafin in bashi goyon baya inaso kitai makeni kema,

" kuma ga zancen Auren Abokinshi da Yarinyar waje na Menal inaso su tare Alokaci daya Amma kafin nan inason komai yatafi yanda nake bukata,

Kiyi hakuri Hajiya ,tayi ajiyar zuciya tace "amma wannan yaro Akwai ja iri bazai iya bude baki yace yana sonta ba amma zai iya dirka mata ciki,

Aunty Nena dake saurarensu tasa dariya tareda cewa " mune dai yaki fada ma Amma ai SOYAYYA sukesha Abinsu tunda gashi harda rabo,

"Ja iri aini rashin kunya yake bar bada min saikace wata kakarshi yanzune zankoyamai hankali kubarni dashi,

" mungode Alhaji Allah yabar zumunci kacika mutum me rikon Amana Allah yabiyaka kaidai,

_Daga baya kenan_

Sudai masoyan sunacan suna kwasar SOYAYYA r su batareda sun damu da kowaba don saida Asuba suka tashi sukayi sallah suka kuma hayewa gado

Tashige cikin kirjin mijinta tana kwasar ni ima sai wani mu shigewa takeyi kamar zata koma cikinshi ganin tana rikitashi yasa ya manne bakinsu wuri daya don yasan yanzu zai samu Abinda yakeso

Aiko mai nema ai tuni ta cafke tafara mai tsotsar dake rikitashi gashi cikin minti daya duk yarude yanda take sarrafashi kamar ba Safeena ba,.

Gaba daya ta sauyashi ta birkitashi gashi tana shafa mai gashin kanshi abinda yafi komai so awurinta sun harde kafafunsu cikin na juna Saida sukayi romancing juna kamar zasu cinye junansu kafin su koma bacci still bakinsu na cikin na juna,

Saikusan karfe goma kafin tafara farkawa ita kanta Abin mamaki yake Bata meyasa take bala in son kissing din shi?

Ko yanzu data farka takasa cire bakinta cikin nashi tanaso ta cigaba amma bataso ta tasheshi musamman yanda yake baccinshi cikin kwanciyar hankali,

Ga wani kyau da yakarayi tafara shafa abinda yake burgeta a fuskarshi jin ahankali yafara bude idanunshi acikin nata tayi saurin janye hannunta yayi murmushi

Yace "baby meyasa kika daina ?kicigaba mana ni mallakin kine sai yanda kikayi dani ni nakine, tayi murmushi ta yunkura zata Mike yarigata

Yayi saurin daukar ta sai bathroom ya ajiyeta kafin yafara cire mata rigar baccin dake jikinta kafin yafara kokarin cire boxer din dake jikinshi tasa hannu tana rufe idonta yayi dariya tareda cewa Como on babyna ai yanzu ba kunya atsakanin mu,

*na zama ke kinzamani (we are one) don haka ba kunya kibude idonki ki kalli mijin ki uban ya'yan ki yafara shafa mararta " Allah yakawomin kai lafiya,

Yazare bra din yana me kallon kayan kallon dake kan kirjinta
"Pretty! I love this, yafada tareda rikesu ahannunshi tareda lumshe idanunshi ita kanta tanajin dadin yanda yake matsasu tace Ash cikin shgwaba

Yace "Meya faru? tace zafi yakemun, oh sory nine ko ?kiyi hakuri dani baby ina sonsu sosai kuma sunkara kyau da girma bana gajiya dasu kibarni in more kayana,

Ta matso jikinshi tareda bude idanunta tana shafa kirjinshi itadai sumar tana tayar mata da tsuminta,

Saida sukasha SOYAYYA r su kafin suyi wankan shi ya wanke ta Tass kafin yayi nashi yakuma daukota ya dawo da ita dakin ya shafa mata mai kafin ya zabo mata wasu Riga da wando masu kyau da kuma daukar hankali,

Saida tasaka yakara ganin kyan kayan saboda komai yafito musamman rigar tafito da komai da yakeson gani yace masha Allah,

Shikan shi yasan yasamu mata ta nunama sa'a wadda komai ta hada kyau da uwa uba ilimi kudi kuwa tunda yana dasu yasan bazata taba Neman Abu tarasaba idan har yanada rai,

Shida kanshi ya hada mata break fast yarika Bata abaki saida takoshi suka dawo kan kujerun dake falon ya janyo wata yar karamar jaka ta ajiye takarddu ya zaro wasu tana kallonshi yanda yayi mata kyau cikin tree quarter da singlet komai nashi Abin burgewa ne,

Yaga ma abinda yakeyi kafin yamika mata wani A.T.M da yaciro baby ki rike wannan ahannunki idan kina bukatar kudi ko siyan wani Abin serving account din mijin nine

"Kiyi yanda kikeso dashi,
Tace" mezanyi da kudi ? Kizubar idan kin cire amma inaso iyalina Susan inadashi inaso inyima jinin jikina hidima da zufan da natara

"Za a kawo miki motocin ki guda biyu duk da banason kina driven amma banason driver yatuka min ke inada kishi,

Kallonshi takeyi da mamaki saida yace "lafiya irin wnn kallon? Sageer duk wannan hidimar kamar wata matarka wadda aka kawo maka?

Yakatseta dacewa Matar waye da?Safeena kikyalesu ke mata tace koda ba Aure wallahi dole muzauna tare bare da Aure atsakanin mu idan ma kina shakku ne akai ina zuwa yamike da Sauri yakoma dakinshi tareda fitowa dawata brief case yana zuwa yabude tareda Dora mata kan cinyarta,

Tazaro idanunta suka waje tareda cewa wannan fa? Kidauka amatsayin sadakinki idan bai isaba kifadamin inkaro miki wasu ne? Fatana nidai kiyadda muzauna tare nasan Auren mu baizo yanda yaka mata ba

Amma baby idan kikace bazaki zauna daniba rayuwata zata shiga garari bazan iya koda yini daya batareda ke ba bare har akai ga zancen raba kwana bazan iyaba,

Yatsuguna agabanta baby karkiyi punishing dina ta wannan hanyar( I can't take it)

" Sageer kafahim ceni iyayen mu sun raba Auren mu ka fahim ceni nasan munason junan mu amma( I beg of you just once )muyi musu siyayya amatsayinsu na iyayen mu ,yamata wani irin kallon "Safeena wace irin biyayya ?biyayya dazan cutu wallahi bazan iya irin wannan ba

Kibar ma wannan maganar, Sageer kabarni inkoma gidan mama duk hankalinshi yatashi cikin tashin hankali jikinshi har yafara rawa yace " baby please kibar zancen tafiya kafin takuma cewa wani Abu sai hawayenshi taga yana tsiyayowa...........🖊

*UMMU JIDDAH addu arki bataciba, so manage*

_Kuyi hakuri fans Akwai uzurori shiyasa komai zai daidaita kicigaba da biyoni inayinku_
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S
ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄we are bearer's of soon golden a pen. Write assiduously percieven no pain.
Sooo magical,
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A products of our pen savour our word's for it will couse you no pain❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

Dedicated to
_My father Alhaji shehu B.J Muhammad former secretary of jibwis Niger state Allah yagafarta maka kabamu ikon bin tarbiyar daka doramu Akai_

4⃣0⃣

Taji tausayinshi tasan yana sonta kamar yanda take sonshi koma fiye da yanda takesonshi,

Namiji kamar Sageer yana kuka saboda kawai tazauna dashi, itama tanason hakan Amma tasan ko da Aure dole sujira iyayensu,

Don haka dole itace zata yi wani Abu akai gwara shi namijine komai yayi Adone,
Chapter 31 · 0% Book details