← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 39

Sashe 29

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Hmmm ta ajiye wayar duk tsoro yagama kamata idan yazo mezai faru? mama zatayi farfesun su kuwa,

Tadauki lokaci tana saka da war wara kafin ta jeta watsa ruwa tayi sallar magrib,

Bata fitoba sai bayan isha tanemi Abinda zata iya ci , tana zaune mama tafito tasameta,

" naji ance Mara kunyar nan yadawo to Allah yasa yatako kafarshi gidan nan zamu hadu da shi,

Saida cikin ta ya murda data tuna zaikuma iya zuwan azuciyarta take addu ar Allah yasa kar yazo dai ,

Sundade tana ta zuba Safeena da ba wai magana ta dameta bane sai dai saurarenta kawai take yi har zuwa karfe taran dare

Jin sallamar Shi ya mugun Tayar mata da hankali duk ta kidime yashigo cikin natsuwa sai kamshi yake tashi a jikinshi yafara gaida mama datake kallon shi tunda yashigo,

Gashi kanan kayan sunkarbeshi abinka da matashi me sabon jini

"Kazo?to dama jiranka nakeyi Allah yaka woka don nasan badan ni kake zuwa nan gidan ba dama tokafita idona ba Aure tsakaninku don haka kabarta ta samu mijinta tayi Aure,

" Ana Aure da ciki ne? Yafada kamar ba shi yayi maganar ba, tace wakeda cikin? Ko ajikinshi yace matata,

Safeena ina kasa ta binne kanta tsabar kunya ga kuma tsoro shikam ko a jikinshi tace"Safeena ciki fa? Tadukar da kai cikin rashin abin fada

"Kefa nake tanbaya?kifadamin ,oh wato da gaskene kin budemai cinya ya dirka miki ciki gashi yanzu Anraba Auren kinga ya cuceki ko ince kin cuci kanki

Ya dirka miki ciki yanzu sai kin haihu keda Aure kizauna kita reno shi ko gobe Aure zai yi cikin jin zafin magan ganunta yace " nagama Aure ni inada mata harda ciki me zanyi da Aure?

Ina Matar take? Yace gatanan ita kuma nazo gani ai Mama sai bala I take zabgawa ko a kwalar rigar shi Safeena kuwa duk ta takure awurin don yagama da ita yagama kunyata ta,

Kafin tace wani Abu ya taso yakaraso kusa da ita yariko hannunta zomuyi magana my wife ai mama sai salati gajimin Dan wofi zan hadu da uwarka Halima gobe in ita tadaure ma zanji,

Itakam duk jikinta yasaki takasa koda motsawa ganin yanda tayi yasa yadagota tareda mannata akirjinshi muje waje ko baby nan baza abarmu musake ba,

"Sageer yagama kasheta yau Saida suka fita mama nata banbami fadanta, tana ganin awaje ta tureshi,

" Sageer me kakeyi haka? "Me nayi ?meyema bakayiba, haba don Allah yanzu ya kakeson inyi dawane ido kakeson inkalli mama da zafin sa yafisgota sai kan akirjinshi tareda sa hannunshi a ba kin ta,

Shhhhh ya isa haka hakan yakamata inyi tunfarko da ba a rabamuba Safeena nagaji hakurina yagaza mata ta kawai nake bukata kusa dani,

ganin bazai ganeba tajuya zata koma cikin gidan yadawo da ita kankirjinshi ina zakije?

"Nifa nazo mutafine ina bukatarki yanzu ,"kin Dan Dana min zumarki bazan iya hakura ba gaskiya, kisan yadda zaki yi dani cikin tsananin mama kin shi tace ni "ba inda zanje gaskiya .OK mukwana anan kenan?

" kabarni intafi pls duk kasa naji kunya kuma inbika dagata yayi cak sai cikin motar back seat Yashigarda ita shima yashiga yarufesu yace mukwana anan,

Tama rasa ta cewa "yajanyota yana kallonta pretty kina tunanin zan iya ganinki har murabu ba tareda na ji duminki ajikina ba baby kalli rigarda ke jikinki duk taka maki idan wani yashigo yaganki ahakan fa?

" bawanda zaishigo inashi Mara kunyar yaron nata yake ?yakoma, Hmm better,

Baby yau bazan iya bacci ba kinriga kin haukatarda ni da baiwarki pls kidanyimin wani Abu yanzu ko zan iya bacci innakoma cikin rage murya kamar me rada

Cikin salon shi yafara shafata tundaga fuskarta harzuwa lips dinta masu sheki da dadin Dan dano yajanyota kamar zai maidata ciki ya hade bakinsu yafara sha kamar sweet

Tunyanayi shikadai harta fara tayashi tsotsar da takemai kamar mejin yunwa duk ta birkice don yatabota yafara shafar kirjinta har yatura hannunshi cikin rigarta jinhan nunshi akan nasha nunta yana murza yasa tafara shafoshi itama jin hannunta da yayi ajiknshi saida yayi wata yar Kara tareda ajiyar zuciya,

"Pretty zaki kasheni da salonki muje gidan mu pls ita kanta tasan yau bazata iya bacciba yariga ya tsokano ta Yana magana tana kara janyoshi tanakai hannunshi kirjinta kamar yar maye

Tsabar bukatuwa harda hawayenta tafara zame rigarta tasama shi da yazo da bukatarshi sai yaga tafishi zakewa mamaki tabashi yanda duk idonta yarufe tana turamai kirjinta

Abinka da mai nema ai tuni ya zame bra yafara tsotsarta ba abinda takeyi sai kuka ita kawai sex take bukata romance din haukata ta kawai yake yi

Kukanda take yi yafi komai daga mai hankali sory baby ba yanda zamuyi kibini muje gidan kinji ta girgiza kai tamarda rigarta bra dinma Bata mayarba tabude motar tawuce tana layi

Saida tashige yatayarda motar yatafi mama na wurin harta fara gyngyadi dakinta kawai tafada sai juyi take harda kuka yana zuwa gida yakira wayarta jin muryarta yasan kuka take yi,

" oh pretty kukan kikeyi why? Tayi shiru don harga Allah shi kawai take bukata yanzu "baby am sory nine ko ? Idan bakyaso yanzu indawo kiyi shiru inba hakaba wallahi zandawo dole tayi dip,

" nayi shiru saida safe'no karki kashe wayar ki barmun inji numfashinki
Haka tabar wayar yanata hasarar kati hartayi bacci kafin yakashe shima yakwanta

Meyasa takeyin haka ita da kanta take son yayi Bata gudunshi to meye dalili?

Gari nawayewa da fada mama ta tashi saida taga Safeena tace nadauka ai kinbishine.

Zanje insamu Alhajin dake goyon bayanshi yamuna iyaka dashi itadai batada ta cewa

*****
Gidan Alhaji mu azzam ta tafi direct cikin fada tace kamun iyaka da Mara kunyar danka duk tamai bayani yayi murmushi yace kiyi hakuri Hajiya kibarshi yaje wurin matarshi

Tace a INA tazama Matar shi bayan karaba Auren Hajiya ba Wanda ya isa yakashe ma wani Aure

Banganeba?Aurenshi na nan tunda yanasonta ,karku renamin hankalifa mu azu, shidai hakuri kawai yake Bata Dan Bata gane bayani Matar fitinanniyace,kuma yaji dadin zancen cikin Safeenar

Ganin shima irin dannashi ne tayi gidan Abbu ummi naganinta tasan awai magana aikuwa tafara koro zance haka tace "Yaya kiyi hakuri "dama nasani kema bakin damu da rayuwar yarinyar bane ke me biyayya Toni zantsaya mata inada raina tayi mai isarta tabar gidan

Safeena kuwa da zazzafan zazzabi ta tashi da amai tayi harta galabaita tana haka yashigo gidan yayi ta sallama shiru dakinta yawuce yasameta kaca kaca cikin amai,

Da guru yakarasa batareda yadamuba ya sunkuceta kanjikinshi " pretty lfy baby duk yarude ganin yanda jikinta yabaci yasa yayi bathroom da ita saida yawanketa tas kafin yanadota a towel yana. Shinfideta mama nashigowa ai sai salati gashi duk jikinshi yajike da ruwa ......🖊

_Sory for the error_
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

*unexpected frnd ship are the Best Allah yakara miki lfy tawajena UMMU JIDDAH*

3⃣7⃣
Salati kawai take rafkawa don abin yafi karfinta rashin kunya yaron nan yakoyo atafiyar da yayi kasar waje,

Menake gani haka ni zuwaira har cikin daki ka biyota kuma mekayimata? Shidai kawai yanata Matar shi kota kanta baibi ba saida yasa mata kaya ya sunkuceta yayi waje don baiko jin mama tana biye dasu yasata amota yashiga yajasu sai asibiti,

Nan sukabar mama atsaye tana salallami ita taga ta kanta Allah yahadata da Dan zama ni Mara ta ido,

Suna zuwa likita najiransu don yakirashi tun a hanya ganin yanda tagala baita yasa aka daura mata drip yana manne da ita yaki matsawa nan da can,

Duk yadda doctor yaso yafita yaki yana ganin namiji yafita yabarshi da matarshi saida yaga tasamu bacci hankalinshi yakwanta,

Har yasamu damar kiran Yusuf ya fada mai yana ajiyewa Auncle nakira "Sageer ina kakai Safeena ? Muna Asibiti ne , lfy? Batajin dadi ne Auncle Anbata gado ma,

OK wane Asibitin? yamai bayani" OK gamunan zuwa, yana ajiyewa su mama na shigowa yana ganinta yadauke kanshi don yariga yashirya ma Matar nan,

Ganin ummi yasa yahaisheta cikin jin kunya tace"yarona yazo gari baiko nemeniba yafara Sosa keya yace zanzo ummi Abubuwan ne sunyi min yawa,

"Rashin kunya dai tayima yawa, cewar mama " Halima kimin iyaka da danki yabarmin yarinya haka bayan cikin da ya dirka mata kuma bazai barta ta hutaba ,

Oh ni zuwaira ya yan yanzu saidai abarsu inbanda rashin kunya....shigowar su Auncle yasa tayi shiru fadan yakoma kanshi batareda ta ko amsa sallamar suba Aunty Nena ce takuma gaisheta,

"Khadija kunbata yaro da rashin ta ido to daga Asibitin nan banaso inkuma ganin kafarshi agidana kutasa danku kuwuce gidanku dashi,

Aunty Nena takarasa kusada gadon wurinda Sageer yake duk surutun da takeyi yayi kamar bashi ake was ba sai danna wayarshi yake yi

" Son kamana yaji tunda kadawo bankuma saka a idoba Ashe ana tareda uwargida shiyasa aka gujemu, Alhaji ma yakaraso "Son bayan bakason Matar meye na zuwa kana damunsu kabar mata yarta idan Allah yasauketa lfy tayi Aurenta,

Yakalli Auncle din amma baice komai ba yagaida shi irin yabasar da zancen cikin ranshi yace "yaro zaka dawo hanya muje zuwa,

Suna haka sunata tattaunawa tsakaninsu doctor yazo yamusu bayani," zaku iya tfy idan ruwan yakare aman datakeyi bawani Abu bane ga mace mai ciki saidai akula da abubuwanda yakamata tarika ci

Sundauki lokaci a Asibitin kafin sutafi mama cedai taki tafiya wai sai anyi sallamar zasu wuce har ummi tace yaya muje insauke ki Sageer ya mai data gidan,

Tace ina zama daram kafarta kafar yarta, shiya takama ummi dasu Auncle har wurin mota Aunty namai tsiya "Son Allah ya inganta yakuma yakara lfy ko ma rika ganinka agida yadukarda kai yana Sosa keya,

Saida suka tafi Yusuf ya iso cikin zolaya yace baban baby kai kejinyar Ashe? " wakakeson yamun jinyar ?muje daga ciki wannan fitinanniyar tsohuwar naciki,

Wace kenan?mamanta yasa dariya oh badakai ba ko?ummi ce mamana ni,

Suna shiga Yusuf yaduka harkasa yagaisheta ta amsa cikin fara'a da godiya yatanbayi me jiki yatsokanota "gatanan ta janyoma kanta tabiyema Mara kunyar nan inbanda zamani,
Chapter 29 · 0% Book details