← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 39

Sashe 6

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saida kowa na gidan yadawo kafinta shirya ta fito wurin Aunty nena ta tanbayeta aron key na motarta zata fita tace haba matar oga ai kece mai gidan ga manyan motoci mezakiyi datawa takwaso mata keys na motocin gidan tace duk wadda takeso ita zata shiga tace tagode tazari key daya tareda ajiye sauran tafita harabar gidan wanda tun dazu Sageer na cikin motarshi Azaune kome yakeyi oho ita batama ganshiba amma shi tunda tafito yaganta.
Me wannan yarinyar take tunani da zata fita da wannan karamiņ mayafin, da saurinshi yafito motar tareda isa wurínta.

Ina zakije Ahakan?tadago dakanta don harta shiga motar tace ban ganeba? Ka ajiyeni ne ? Ko kaine mijina? Yace nop amma naga alamar shi mijin da ya ajiyeki baisan darajarki ba so kije ki canja kisa hijab ko kifasa fitar inbaso kike kiyi cousin accident ba.
Tace saboda ga shaidaniya kome? Yace waya sani tunda kin iya shiga rayuwar mutane kobasa son hakan.

Itafa bata gane ina zancenşhi yake nufa ma kawai tayi tsaki tareda rufe murfin motarta shikuwa alokacin ba abinda yake kallo sai kissable lips dinta tana magana jiyake kamar ya janyota yadan tsotsa lips dinta

Saida ta tada motar ýadawo hankalinshi kafin ma yace wani abu ta budeshi da kura tafita dasauri yafada mota yabi bayanta.
Saida takai super market dinda takeson tayi siyyaya sannan tatsaya shima yafaka tareda sauke glass din motarshi hařtashige yana kallonta yaʼna kuma mejin bala in kishinta gani yake kowa ita yaķe kallo yakai kusan minti shabiyar kafinta fito wani matashin saurayi nabiyeda ita dakaya suna magana daga gani sunsan juna dan ysnda take ta yimai fara a däkuma magana.
Hmmm har kusada motarta yaräkata tareda bude mata motar tashiga duk ran Sageer yagama baci don me zatana kula maza hartake yima wannan gayen dariyarda shibai taba ganiba awurinta to wayeshi kodai tana sonshine?
To intanada wanda takeso meyasa ta auri Aucle dinshi?

Hartaja motar ta sannan yabi bayanta takuma daukar wata hanyar yana biyeda ita harta shiga wata unguwa tafaka bakin wani dan madaidaïcin gida mai kýau da kuma tsari

Akofar gidan tabar motar sanʼnan tashiga cikin gidan yana zaune yana tunanin ina ne nan tazo yadade azaune shikanshi baisan tsawon lokacinda yadauka ba acikin motar sannan tafito tareda wasu kanan yara guda biyu da kuma wata wadda suke kama sosai da Safeenar yana gani yasän sistern tace .
Yasamu kanshida ajiyar zuciya yakumayi river da motar har yabar layin Anty zaliha bata ganshiba Amma ita Safeena tasan yana binta .
Harta koma gida tana mamakin wai me gayen nan ke nufi da ita ne haka saikace shine mijinta?
Ko mijinda aka aura mata baruwanshi da ita saishi can ta janyo jakarta tareda bude ledarda Anty zaliha tabata wai tasha Hmm ita batasan mijin ko kallo bata isheshiba Hmmm. Bare ayi zancen tasha ķayan harka tab ita bama zata iya shasuba koda mijin yakulata bare ba daya,
Haka ta tattarasu ta tura durowa tarufe ,

Shikuwa Sageer ba abinda yake tunani irin meya hadata da wannan gayenda takema fara a jiyayi kawai yana bukatar Amsarta kuma yanzu tafadamai kawai ko zai îya bacci yau.
Yamike yadaga labulen dakinshi tareda leka harabar garden din acan ya hangota tana waya tareda murmushi mai tsayawa azuciya yasaki labulen yafita da sauri
Batasan da zuwanshiba kawai jitayi anfisge wayař tareda bugatada kasa .........🖊opps
*me sageer yakeyi haka saikace matarshi?Hmmmm*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)🏵

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

💫
*FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION* 💫

_idan nace godiya to nayi kadan saidai ince Allah yabar kauna da Amana kinsan bawata saike FIRDAUSI MUHMD MAINASARA wato marubuciyar bamu dace ba_

*tareda ke DOCTER ASHAM marubuciyar makirin zama kunyi komai Allah yabar kauna da Amana ina mugun yinku*

8⃣
Wayar tabi da ido tsabar mamàkin shi don tasan saishi don tariga yanzu tafara fahimtar baya kaunarta da zaman lafiya.
Cikin zafin zuciya ta mike tareda mai mugun kallo wai meke damunka? Yace tanbayana kikeyi? dawaye kike waya? Oh wannan katon ne dana ganku tare shine yakira kike mai irin wannan dariyar ko?

Ita ai imani cika mata ciki yayi tamakasa cewa komai tãce yes ko ban isa bane? Amma kinsan ke matar aure ce ko. Kwarai kuwa shiyasa nakeson kafita hanyata saboda bakai nake aureba.

Saida zuciyarshi takusa fitowa da yatuna ita matar Auncle dinshi ce wai meke damuna ne? Har yajuya zai tafi yakuma dawowa wayeshi? wai me kake nufine dawayeshi kai ubana ne ko mijina?
Yaruntse idoñshi đon yatsani yaji tana fadar wai mijinta. Ya ce look just tell me who the hell is he cikin tsawa yake mata magana harsaida tafirgita wanda har yajanyo hankalin Menal dake fitowa daga cikin falon zata fita dasaurinta ta isa wurin alokacin har yasa hannu zai janyota.

Menal tace bros meke faruwa yayi saurin juyowa tareda barin wurin batareda yakuma cewa komai ba. Sai Alokacin Menal ta kalli Safeena tace why did you hurt him i no my bros baya shiga harkar kowa .

Cikin zafin abinda yamata tace hey just shut up ok and get the hell out of my side cikin fushi ai nan Menal taji takara tsanar matar dadyn nata nafarko tabatã ma ruhinta rai nabiyu kuma tamata tsawa how there she? Shout at her like this.

Karfe takwas nadare yana kwance agadonshi ba abinda yakeyi sai tunanin ta dakuma tunanin waye suke waya shifa hankalinshi yaki kwanciya baisan meyasa ba wai yaushe nazama haka ne ? Wannan yarinyar gab takeda ta haukatañi ina gab darasa natsuwata Ahnkali yafurta why did you comé in tõ my life? gaba daya jiyake kamar bashiba shi rayuwarshi tada da mutane ke ganin baya cikin walwala tafimai wannan rayuwar.

Yadafe saitin zuciyarshi so yake yataushi zuciyarshi tacire mai tunaninta Amma ina abin yafi karfinšhi. He need some one to talk to tunanin Yusuf wato Aminin shi yafado mai da sauri ya dauki waya tareda dialing numbanshi.

Yusuf nadauka yafara fada haba dude saunawa nakiraka yau no respond meke damunka ne? me i dnt understand you this time.yabude baki cikin slow yace mai nikaina bansan meke damuna ba plss help me plss dude cikin tashin hankali Yusuf yace subuhanallah kana ina ne yanzu? gida. Ok am coming yakatse wayar.

Koda Yusuf yashigo baimasan inda yakeba don gaba daya numfashinshi fita yake da karfi cikin tashin hankali yakarasa bakin gâdon tareda furta meke damunka haka dude cikin dauriya irin ta maza yace itace.

Wacece? Safeena yafada cikin fisgar magana, wacece Safeena? Dude ina sonta kishinta zai kasheni ina kishinta meyasa? Why why why? Dude idan naci gaba dazama Anan gidan zan iya mutuwa help me please gaba daya Yusuf yarude donshi baima fahimci zancen ba.

Yace Sageer please kamun bayani yanda zan fahimta yace bani drinks mai sanyi a firij please yamike yakawo mai yakafa kai saida yasha rabi sannan ya ajiýe a gefen side drower Hmmm yayi ajiyar zuciya.

Cikin natsuwa yafaraba Yusuf labari har yakai karshe cikin kidima yusuf yadafe kai tareda cewa Dude nasan ba laifinka bane bakai kasama kanka soyayyar ta azuciyarka ba haka Aĺlah yaso Amma kasan wannan HARAMTACCIYAR SOYYAYA ce tunda matar aure ce kuma matar Auncle mutumin da yama komai Arayuwa.

Yace nasani Yusuf i tried to forget her but i cnt i realy lõve her i love her somuch help me please gaba daya jinake duk soyyayar danake mata ba laifi bana ganin HARAMCIN SOYYAYR
da nake mata gabadaya jina nake idan ban kasance da itaba zan iya rasa rayuwata ko kuma hanka lina.

Gaba daya tsoro yacika Yusuf yana mamakin Abokin nashi dan baitama tunanin zai iya yin haka ba soyyaya tarufe mai ido gaba daya har tanaso tasashi a muguwar hanya.

Yusuf yace looķ Dude kayi kokarin fita hanyar yarinyar nan. Ina shî gaba daya he lost his mind saboda tsabar kishi yace kasan meyafi bata min rai? I saw her with some body.

I even ask her she refused to tell me why tasan yana keji kuwa akanta? What hurt me the must she hate me she dont have feelings for me.

da abin mamaki yakeba Yusuf amma yanxu yafara bashi tausayi wai Sageer ne da ko lokacin da suke school baruwanshida yan mata shine yakamuda soyyayr mace kuma matar Aure.
Duk ko da irin farin jinishi da yanda yan mata kesonshi hmmm.

Yana wannan tunanin yaga gaba daya numfashinshi yafarã fisgarshi irin yana gab da fita da gudu yaduro yafito falon don neman ceto da Safeena yafara karo yana ganinta yasan itace matarda keson illata mai aboki cikin sauri yace plsease Sageer call Aunty Nena.

Cikin tashin hankali tace meyasa meshi don ta tuna yanda taganshi da safe aiko sauraren Yusuf batayiba tafada dakin derect wurinshi tanufa bata tsaya tunanin komai ba ta sa hannu tadago kanshi tareda dorwa saman cinyarta takuma rike hannunshi.

Jin kamshin turaranta da kuma jin lallausan hannuta acikin nashi yasa yabude idonshi dasuka kada yana kallon cikin idonta tareda kare tamke hannun cikin nashi Ahnkali numfashin shi ke dai daita.

Ahankali yafurta waýeshi? tace u are seek please just keep quit. Yace i cant tell me kina sonshine? Meýasa kika Auri Auncle ? Meyasa kike sa kaya irin wannan? Da sauri yatashi tareda kallon ta don ko yanzu doguwar rigar baccine ajikinta sai net akanta dakuma zani data daura akai amma tamai mugun kyau haŕ yasauke idonshi akirjinta da suka kunburo kamar sufito itakam hankalinta duk yatashi batamasan kare mata kallo yajeyiba.

Saida yakuma cewa kirika sa hijab ko falo zaki fito sannan tadawo hankalinta takuma tuna bai dace ba itafa matar wanice yazata damu da wani namiji har take täbashi tayi istigi fari tasauke kanshi tamike amma yaki sakin hannunta.

Ahaka Yusuf yashigo saida gabanshi yafadi ganin yanda abokinshi duk yasusuce Akan matar Aure shiķam cikin fushi yacema Yusuf wait Outside Dude Yusuf ya girgiza kai don yaganoshi wai kar yakalleta sai wani kakkareta yakeyi.
Chapter 6 · 0% Book details