← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 39

Sashe 21

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wayarshi yadauka yafara dialing numban ta tana kwance Adakin Hajiya mama itama shitake tunani tasan gobe iyanzu yana tareda matarshi zai manta da ita,

Gashi yakoya mata soyyayarshi mai shiga zuciya da ruhi ita kanta tayi kewar wasanda yakeyi da ita duk da tanajin jiki amma tasani (she also need him )

Tana hakan taga kiranshi cikin ajiyar zuciya yace " my prety' how are you? Cikin damuwa tace" (Am fine but am missing you ) cikin jin dadi da natsuwa yace "baby!

I realy missed you to" please čome to me i realy need you Safeena!tasauke Ajiyar zuciya taçe kasan inda nake mama Akwai fada tayi fushi sosai tace bazan koma ba,

"Ok ni susa yasakeki kizama mallakina, inaso in mallaki komai naki kizama mulkina kizama uwar ya'ya na gaskiya idan ba asan Abinyiba komai na iya faruwa,

"Idan ba A dauki matakiba zasu samu jika Awaje hakurina ya kare gaskiya nagaji ina wahala sosai ,

"Tace kaida gobe iyanxu ka na tareda matarka,"Safeena kidaina wannan maganar," tace bata sona tafasa Aurena, nace hakan yafi ,

Tacè"kaine za ace ba aso?ni waye da baza ace ba asona ba? Tayi shiru. Yace prety"kema bakya sona'tace waya fada maka? Kece" nidai ban fada ba,

"Ok naji to gobe kizo gidana please?"kasan mama bazata barni infita ba, nikuma kinsan banason hayaniya, nalura matar ta iya rigima ba kamar ummi ba,

Yace "Safeena inason ummi gobe kishirya muje gidanta kinji' tace zangwada ingani baka san halin mamaba ne,

Haka suka raba dare kamar karsû rabu saida taji motsin mama sannan sukayi salläma cikeda damuwa aranta.

Dasafe Auncle yakira shi tareda cewa yazo yasameshi yanzu bazai iya musa mai ba dole ya ce to zaizo,

Saida yashirya kafin yawuce gidan kaitsaye yasamu Auncle, yace Sageer ! "Nasan bankyauta maka ba Amma duk rashin kyauta maka baikai na Safeena ba don ita Ancutarda ita dayawa'

Dole munemi Afuwarta yanzu inaso zamuje can gidan mu kara basu haküri saika bata takardarta tunda bakason zama da ita bazan yima doleba,

Gabadaya yarasa me Auncle yake fadamai yasaki Safeena? Shine ke Aurenta ko dai sunan matar dã Auncle ya Aura mai sunanta Safeena?

Yace Auncle wace Safeenar? Yace wadda take nan gidan don haka kashirya zamuje kabata takardarta nasan nayima ba dai daiba so ka rubuta mata takardarta,

Safeena! Matarshi? Cikin rawar jiki yace Auncĺe ya Akayi tazama matana? Cikin natsuwa yamai bayanin yanda ya Aura mai Safeena saboda ganin baida niyyar Aure kuma bayan yayi yafara da yasani,

Gudun Abinda zaije yadawo kuma gashi hakan ne ka nuna min jiya Am sory Son däna Daura maka Aure batareda saninka ba,

Murna farin ciki gaba daya he is spechles yanzu (All this long Safeena mallakinshi ce?) Yanzu Safeena matarshi ce? Gaskiya Auncle yagama mai komai Arayuwa

Yabaşhi abinda yafi komai so Arayuwa Safeena........🖊

_mallakinki ne wannan shafin Aisha kiyi yanda kikeso dashi matar fillo_
[2/19, 3:57 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFÌSA SANI HASSAN_
maman Ammar

*miji nagari shine Abin nema Agun kowacce mace,ina godiyã da Allah ya bani mijina Abin Alfaharina maison farin cikina Allah yabarmu tare Uban ya'yaʼna*

2⃣7⃣
Alhaji nagama maganar yamike yabar falon, Aunty ce ta tsaya tanaso ta fuskanci halinda yake ciki don takasa fahimtar yanayinda yashiga,

Tace"Sageer nasan bawani shiri tsakaninka da Safeena ina lurada zamanku tun lokacinda take zaman Aunclé dinka,amma dazakaji shawarata da kayi hakuri da yarinyar,

"Kuzauna Atare nakula yarinyar tanada saukin lamari,idan baka zauna da itaba ne zakayi tunanin tanada girman kai Amma yarinyar nada kyawawan halaye,

Duk surutun da Aunty takeyi bayajinta hankalinshi yayi nisa sosai wajen tunanin farin cikinshi, jiyake kamar yayi tsuntsuwa yaganshi kusa da ita Ahalin yanzu,

Ai baiko tsaya ba Aunty Amsaba yamike yakama hanyar waje, tana faman cewa "Sageer Sageer ina' yafice bayajinta.

Kiranda take kwalamai ne yayi Sanadin fitowar Menal tareda cewa "Aunty lafiya? Ina bros din yake? Meya faru?cikin rashin kuzari tace "yafita.

"Aunty waimeke faruwane naji Auren bros Anfasa kuma Yaya Yusuf yafada min dalili, nasan ba gaskiya bane wai Ace bros nada wata matar ,wanda baya ķula mace kokadan yaza ayi har yayi Aure bamu saniba,

"Yanada mata Menal' cikin zabura tace" Da gaske Aunty? Yaushe yayi Auren? wacece matar ? Saida taba Aunty dariya tace ki nutsu Menal Safeena ce matarshi'

Cikin zaro ido tace Aunty Safeena? Ba matar dady bace? Nop sannu ta fahimtar da ita yända itama yayanta yafada mata, jikinta yayi sanyi,

Aunty tace "har yanzu kina sonshine? Cikin zabura tace ni ni bana sonshi Aunty, tayi murmushin manya tace nafasan komai Menal duk Abinda yake faruwa ina kallonki ,

Kuma zanji dadi Ace kin Auri Sageer don yanada qualities da kowace mace take nema Awurin da na miji, amma ko yanzu naji dadi sosai danaga kun daidaita da Yusuf,

"Nasan yarone mai natsuwa, "halinsu kusan daya da Sageer! shiyasa Abotarsu ta dore, don haka,( Am hpy for you my dougther)

Tarufe idonta cikin jin kunya tace "kai Aunty tace bawani Aunty Allah yakaimu ranar Auren naku ranar zan Ajiye girman Agefe inkwashi rawa, dagudu tabar falon cikin jin kunya.

Sageer nafita Agidan direct hanyar gidan Hajiya mama yanufa cikin tsananin murna da kuma zumudi, yama kasa daurewa kawai yadauki waya yafara dialing numbanta ,

Tana zaune Acikin falon hajiya mama daga ita saï wani skin tight baki da kuma farar shimi takamata dam dam ga mutanen Sageer kamar suyi ihu tsabar matsa,

Mama nagefe tana mita "kewai bakyajin kunyar źama da kana nan kayâ ako ina ne? nadauka Aure zaisa kiyi hankali kidaina, Ashe Abin karuwa yayi .

"Aure ko suna wannan Auren daukar Alhaki Ai wannan karon koni ko Hashimu, don Halima tazama me kawaici to ni bazan bar maganarba sai na fitar miki da hakkin ki,

Itadai tanata shan tea Abinta ko tak batace ba don sun san hali, cikin haka wayarta tayi kara tadauka ganin me kiran tace "hlo! Saida yayi doguwar Ajiyar zuciya kafin yace "hy my wife,

Cikin jin haushi da kuma bakin ciki tà ce ba ita bace kit ta katse wayar tareda tunanin wato tsabar sonda yakema matar tashi da kuma zumudin Auren shine har yake kiran numbar ta

Dariya tabashi yanda tayi maganar wai " ba ita bace kuma kira yayi taki dagawa saida mäma tace" wai waye yake kiranki haka? Ina fatan ba mijin naki bane don inshine mikon shi inci mai mutunci

Taçe" Sageer ne dauki kibani shi' inji karfe nawa ne daurin Auren ? Tamika mata tayi pickin har zaiyi magana yaji muryar mama Tace Sageer kana ina ʼne?

"Yace ina zuwa mama tace to dama zanji yaushene daurin Auren naka? Yace nakusa karasowa gidan innazo zamuyi maganar, tace "saika zo, Hmmmm yayi Ajiyar zuciya yagane matar ko zancen Arziki cikin fada takeyinshi,

Shidai yakosa yaga pretyn shi, yaʼna isa kofar gidan kaitsaye yashige don mai gadin mama yaganeshi da yazo jiya yafaka suķa gaisa yashiga cikin gidan,

Cikin sassanyar muryarshi yayi sallama mai Aikin mama ce tayimai iso kafin tayima maman magana tafito tana sannu da zuwa Sageer yagaidata Amma duk hankalinshi baya wurin

Shidai burunshi yaga prety tafara tanbayaŕshi zancen Aure cikin natsuwa yace mata Anfasa, tace wane irin Anfasa ?yarinyar tace bata Auren, sai sababi yatashi,

Cikin fada tace zuri ar tamuce za ace ba aso?meza a nuna mana nasaba ko dukiya ? Taje Allah zaibaka wadda tafita cikin kaguwa yace mama ina Safeena?

Tace "tana ciki kasaki jikinka," nan ma duk gidane kaji ,jeka sameta kaida yar uwarka, tana dakin can ta nunamai dakin yamike cikeda doki da kuma zumudi yabarta tana faman mita

"Dama nasan wa innan mutanen ba mutanen Arziki bane tunda mukaje kai kaya to suje tafi nono fari,tadauki waya tafara ma ummi bayani dayake maçé ce mai kawaici bata tsaya yima mama bayanin da mijinta yamata ba tabar maganar har komai ya daidaita.

Yana tura dakin ýasameta Azaunen inda mama tabarta tunda yashiga yatura kofar yajingina da kofar yana sauke Ajiyar zuciya Hmm.

Ita koda taji motsi ta dauka mai aikin mama ce shiyasa bata damu data juyoba Saida yagama kare mata kallo kafin cikin hankali yakarasa gab da ita cikin tsananin kaunarta,

Kamshin dataji yasa tayi saurin daga kanta daga kan wayar datake dannawa, ta zare ido don batayi tsammanin ganinshiba kuma har cikin dakin mama,

Cikin firgici tace mekashigoyi ina mama? Yace "nashigo wurin matana.kuma nima gidan mune kamar yanda yake gidanku, tace naji gidanku ne Amma kabata hanyar gidan matar taka wannan matar..

Yayi saurin karasawa yajanyota da karfi cikin jin haushi yace"daga yau karki kuma danganta kanki da kowa ke tawa ce 'mallakina,

Tace "ta ina na zama matarka? Matarka na gidansu kaje kasameta yana murmushin shi mai tafiya da imanin mace yace ni inâda mata Already shiyasa tace tafasa Aure na tace ban ganeba wai waye matar taka?

"Kishirya muje kiga matana yanzu,ni inje ina? Allah ya kyauta. Yace " look Safeena kitashi please gidan ummi zamuje yanzu duk ki Ajiye tan bayoyinki har muje can zakiji waye matar tawa,

Tayi shiru yafara bin jikinta da shafa har zaikai hannu wurin muradin shi tayi wani irin jan baya tareda bata fuska tace" nidai banaso, yatuntsure da dariyarda bata taba ganin yayiba,

Yace "meye bakyaso? Hmmm yanzu nafara kuma ba wanda ya isa yaçe min don me matana ce ganin kamar kanshi yatabu tajuya zata wuce ya fisgota saida tace "ouch don yanda kirjinta yabugi nashi taji zafi!

Kafin ta saita kanta yahade bakinsu cikin shauki da kuma zakuwa yake tsotsa tareda fara shafarta tundaga cikinta har zuwa wurinda yafiso tafara kokarin kwacewa tana ture hannunshi.

Ba karamin riko yamata ba ko gezau takasa kwacewa saida yaga yafara loosing control kafin yasaketa yazauna yana maida numfashi.

Itama saida ta zauna taresa gyara shimin jikinta don yayi kokarin cirewa don
Ta kamata ne dayawa tahañashï yaji loushin Abinda yakeson tabawa da kyau cikin saita kanshi "yace kishirya mutafi ,

"Ba inda zanje ni kuma kadaina tabani kasan HARAMUN ne ko cikin yanayinda yake ciki yace " nasan HALAS dina nake tabawa don haka hàkkina ma nakeso yanzu kishirya muje ko waĺlahi inyi Anan ......🖊

_opps my hand_
[2/19, 3:59 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_
Chapter 21 · 0% Book details