← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 39

Sashe 23

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wow ganinda yayimata daga ita sai towel yanda yafara ganinta (for the first time)ai sai yamanta dakanshi ganin yanayinda yafada tasan cewa tarkonta yakamashi"

Ahankali tamatsa jikinshi yana zaunen ta haye kanjikinshi cikin wani irin salo irin na matanda suka yarda da kansu saida tsigar jiginşhi yatashi jin danshin ruwan jikinta yana taba fatar jikinshi ga gashin kanta da ta jika yana diga Akan kafadarshi

Gaba daya yamanta dawani Abu wai füshi cikin salo tafara shafo kyakkyawan sajenda ke fuskarshi yafara lumshe ido yana Ajiyar zuciya Ahankali take yawoda hannunta akan fuskar harta fara sakkowa zuwa kirjinshi çikiň salonta

Take shafawa tana wasa da ni imarda ke kan kirjinshi gaba daya tadawo dashi cikin yanayin sai numfashi yake saukewa Ahankali

Jinta tsaya da hannunta yasa yabude idonshi tareda cewa'kicigaba prety am enjoying it, tahade bakinsu wuri daya tafara tsotsar lebenshi nakasa ahankali yake tayata

Cikin natsuwa suke aikama ďa juna sakonni masu wuyar fassara sunyi nisa sosai wajen aikama da juna sakwannin soyayya yafara zame towel dinta daga sama hannunshi yafara dorawâ Akan na shanunta ai jin loushinsu ahnnunshi tuni yafara dimaucewa yasa hnnu bibbiyu yana wasada du

Yacire bakinshi acikin nata Ahankali yake kwantarda ita akan gadôn tareda bin kirjinda yafiso da kallo duk idanunshi sunkada tsabar bukatuwa da kuma wutar kaunarta dake Azalzalarshi,

Ahnkalï yake shafarsu cikin rawar jikinda yafara na bukatuwa da ita duk yacanja mata yanayin gudun jininta

Cikin salon kwarewa yasa bakinshi Akansu yana tsotsa ba abinda takeyi sai nishi da kara turomai su gabadaya yarikice ya manta da wani zancen sharadinta yakarasa fisge towel đin tareda yimata rumfa da faffadan kirjinshi

Sundauki hanyar farantawa juna ta hanyar sakwanni masu zafi yayi nisa har yana kokarin bin hanyarda yadauki lokaci yanason yabi ta cikin tsananin tsoro tadawo hayyacinta tareda saurin tureshi ajikinta cikin rawar murya yace

"Safeena zaki kasheni ne meyasa kike sonki azabtar dani ne wai jikinta narawa tace "am sory dear wallahi inajin tsorone, tsoro zai hanki kibani farin cikin danake nema atareda ke haba Safeena!

Ok taşhi kishirya kitafi da izinin ubangiji bazan kuma damunkiba kije kawai amma kisani dole ne innema ma kaina mafita yashige bthroom cikin fushi !

Ita tarasa dalilinda yasa take kin yadda dashi ita kanta tanada bukatarshi amma me tarasa dalilinda yakesa take yimai hakan

Har yafito yashirya tareda fita daga dakin takasa motsi ta dauki lokaci mai tsayi azanune awurin tana tufka da war wara gashi kayanta ya jike dole ta mike takuma watso ruwa don tasan dole saita kuma yin hakan

Tana fitowa yashigo cikin dakin tareda leda Ahannunshi ya ajiyemata tareda cewa kishirya inmayarda ke gida yanzu,

Tana kallon yanda ya hade rai bayako kallonta takarba tareda kokarin janye towel din ganin hakan yasa yayi saurin fita daga dakin don yaga Alamar dagangan take mai kwalelen

Saida tasanya kayan sannan tafito yana tsaye ganinta yasa kawai yakama hanyar fita tareda cewa muje ko haka tabï bayanshi cikin sanyin jiki har suka shiga mota baikuma kallon gefenta ba

Suna isa kofar gidan mama tatsaya kallonshi yace "kifita zanwuce, tace " Sageer! Yace"kitafi kawai zata kuma magana yadaka mata tsawa mai firgitarwa ba arziki ta bude tunkafin takarasa rufe motar yafisgeta tareda badeta da kura'

Tasan yayi fushi sosai kuma ita kanta bataji dadin yanayin ba to meyasa nayi mai haka wai?

Direct gidan Auncle yawuce yasamesu Zaune Afalon harda yaran duk şuka taso suka taroshi yakarasa yazauna tareda dukar da kanshi cikin girmamawa yake gaida Auncle tareda Aunty Nena

Alhaji yace " dama ina jiranka har yanzu baka mun bayanin komai ba inaso ka rubutamin takardar Safeena kabani nasan cewa ban kyauta makaba tunfarko don haka nakeson ingyara kuskurenda nayimaka

Naje gidansu ita Humaida nayi magana da babanta yanzu dai zancen Aurenku da ita nakeson Agyara nakuma yima babanta bayanin yanda Akayi Auren naka saboda yarinyar tace bazata yarda ba da sai kun rabu da ita Safeenar

Nasan kuskurena ʼne shiyasa nakeson ingyara lamarin,yakalli Alhajin yama rasa abin cewa Yanzu Humaida ce zatace wai sai yasaki Safeena sannan zata yarda ta Aureshi?

Waye yafada mata yana sonta? Ita batasan cewa akan Safeena zai iya rabuwa dakowa ba , kada Allah yasa ta Aure shin

Saida Auncle yadawo dashi daga tunanin ta hanyar kiran sunanshi Sageer banaso inshiga rayuwarka shiyasa nake kokarin ganin komai ya dai daita
(niko nace kana kokarin bata komai dai)

Yace "Auncle kayi hakuri na hakura da Humaida tunfarko ita tace tafasa don haka don Allah Abar zancen kawai Alhaji yace kana nufin haka zaka zauna ba Aure knn shekarunka fa sunja Sageer yaka mata ka Ajiye iyali,

Sannan inka yanke shawara ka kawomin takardar Safeenan jeka yamike cikin sanyin jiki yashige cikin dakinshi tunda yashiga yakasa zaune yakasa tsaye yana faman tunani

Shi tayaya zai iya sakin Safeena ina aiko sama da kasa zata hadu bazai iya sakinta ba sannan ita Humaida zatace sai yasaki matarda yakeso kafin ta yardada Aurenshi gashi yanajin nauyin yacema Auncle dinshi yanason Safeena

Duk da tabashi haushi Amma bazai iya sakintaba itace rayuwarshi ita kadai yakeso da ita kawai zai iya rayuwa....🖊
[2/19, 4:30 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION1💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

3⃣0⃣
Duk hankalinshi yatashi yarasa ta ina zai fara yima Auncle zancen yabarshi da Safeenar shi yadaina zancen Saki bayasan Auren Humaida shi Safeena ta isheshi rayuwa.

Haka yayita yawo atsakar dakin kafin daga baya yadaga waya yakira Yusuf yana dagawa "yace wato kai idan bakanada damuwaba baka damuwa dani ko?

Wai meye yadauke maka hankali daga kaina har aikinka ?anamin cmplain narashin concentrating akan aikin ka, yanzuma ina kan hanyar zuwa kana ina ne?

Yace "wannan dogon sharhin fa? Ina gidan Auncle ,yace ok ganin karasowa,fita waje yayi domin taron Abokin nashi har,

Sunsamu wuri daya Acikin lambun yafara yimai bayanin gaskiyar lamarin Yusuf yafi kowa murnar faruwan Hakan kobanza Abinda yake tsoron faruwarshi yanzu bazai faruba,

Saidai cikin damuwâ Sageer din yace "yanzu yazanyi da maganar Auren Humaida? Auncle yace sungyarota, "kuma kaima kasancewar bana sonta.

Safeena nakeso itace matana da ita nakeson rayuwa, yace" to kasamu Auncle kayimai bayani mana,

"Dude mekakeso infada mai? Incemai muna soyayya da Safeena tuntuni? Yakakeso yadaukeni?

Hmmm ok yanzu menene Abinyi? "Zaka saketanne saki ? Insaki Safèena?(are you dreaming?)wlh duk abinda zaifaru saidai yafaru Amma bazan Saketa ba.

"Kainifa idan basu bani matana muntareba wallahi zamuyi jego agida ,cikin darîya Yusuf yace mutumina bakada sąuki wallahi ,

Sundauki lokaci suna tattaunawa har zuwa lokacinda Menal tafito Sageer yatafi yabarsu gidanshi yakoma,

Safeena nashiga gidan mama tace mata ina Sageer din? Tace yawuce tace dama Alhaji yazo gidan nan baidade da tafiyaba yamin bayanin komai naji dadin lamarin tuwona maina don haka dole mufara shirin tarewa,

Ina kuka tsaya ma tukun Dadynki ya fadamin kunbar gidan tundazu ina fata baki biyemai ba dai ko? Don nasan yaran ýanzu bata ido garekuba, kibari muyi gyara yadda akeyima kowacce yar gata kema Ayi miki kinjini ko?

Itadai kai kawai take kadawa kamar kadan garuwa duk hankalinta nakaʼnshi tasan yayi fushi da ita amma yazatayi tana jin tsoronshi gaskiya yanda take ganinshi tasan bawai aikin hankali zaiyi mataba,

Tunda tayi sallar Azahar Mama tafara yimata hadin kayan harka domin fara gyara yar tata kaya masu inganci da Amfani kafin tamata wani hadi na matsi wanda ba budurwa ba ko matar Aure tayi shi mai haihuwa saitamin godiya,

_kukama kafa inbaku sirrin fans_

Itakanta taji canji sosai ajikinta fatarta kuwa bata bukatar gyara don skin dinta mai kyaune tana maintaining kwana biyu Mama tadauka tana gyaran inda yakamata

Ciki da waje ita kanta tasan yanzu idan tashiga hannu bazata fito free ba don taji gyara harda na nono sunwani kara cikowa suntsaya kyam gwanin sha awa

Aunty źaliha ma takawo nata Aboye duk sunata ruda mata jiki gashi tayi kewarshi ko takira baya daga kiranta duk tanajin ba dadi Âranta

Yariga yasaba mata da wasa da jikinta ga irin gyaranda take faman sha ita kanta har mararta na daurewa tsabar tsumuwârda tayi don wani hadi da mama tayimata na

*mazarkwaila da žuma da kanunfari*
_Ga dadi gakuma aiki_

Gaba daya yau haķurinta yafara gazawa tunda safe take kiranshi wayarshi akashe duk hankalinta yatashi kwana biyu inta kira wayar nashiga saidai dauka ne bayayi Amma yau tun safe wayar bata shiga har gashi yamma yayi,

Tarasa abinyi gashi batasan waye zata kira tatanbayeshiba kawai ta yanke shawar fita zuwa gidanshi, amma yazatayi tafitan? Cikin dabara ta tashi tareda Addu ar dacewa tasamu mama Afalo tace zataje ta amso sako gidan Aunty Zaliha tace tazo ta karba,

Sanin datąyi ba nisa sosai da gidanta tace ok tashirya driver yakaita ,duk da bataso zancen zuwa da driver ba Amma taji dadi

Wanka tashiga tareda wani hadin turaruka da Aunty zaliha tamata na wanka tasheko wanka tadauki lokaci tana kalkale jikinta lungu da sako,

Tashafe jikinta da hadin humra mai kamshi tareda tada hankalin duk wani lafiyayyan namiji sannan tasamu wata irin doguwar riga mai gidan bra takamata sosai tafito da kayan harka

Tazuba simple makeup lips din nan yasha maroon janbaki ta zunbula hijab akai tareda daukar pos dinta tafito tana tashinkamshi,

Saida driver ya Ajiyeta akofar gidan Aunty zaliha yatafi kafin ta tare napep tafadamai unguwarda zai kaita akofar gidan ta umarci mai napep din da ýatsaya tafita tasallameshi kafin tashiga gate din

Mai gadin naganinta yafara gaisheta don yaganeta sunzo kusan sau uku gidan da oga tace "yana ciki? Eh ai oga yakai kwana uku ba lfy har ruwa Aka karamai taji gabanta yafadi da sauri ta wuce shi batareda tasaurari sûrutuň mai gadiba

Tana shiga tasameshi akwance Akan gadon cikin sauri takarasa kangadon tareda dagoshi jinmuryarta yabude ido tareda kallonta cikin magagin zafin zazzabin yace mekikazo yi kuma bayan kina guduna?

Cikin tsananin tausayi tace Am sory my dear bazan kuma ba meyasa kaki daga kirana ķwana biyu gashi yau nakira wayar akashe Ashe bakada lafiya why?

"Kece kika jamun ciwo Safeena kina guduna yajanyo hannunta yadora akan mararshi yace marana Sãfeena pls kitaimakeni cikin tausayinshi tace bazan kuma hanaka kaina ba Sageer katashi ina sonka kaji kayi yanda kakeso da ni ni mallakinka ce,
Chapter 23 · 0% Book details