← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 39

Sashe 20

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yafada cikin tsananin da muwa, ki bari ni infito infada musu ke nakeso' banason Auren Humaida ni ke kawai nake muradin Aure! .........🖊
[2/19, 3:50 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYÀ*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

*Dedicated*
_To you my fans_

2⃣5⃣
Cikin girgiza kai tace "no Sageer karkayi haka, kaga iyayenmu duk suna farin ciki da ganin Aurenka, idan kace ka fasa ya kakeso Adauki iya yen mu?

"Kanã nan mutane? Yace " yakikeso inyi yanzu? Ni bana sonta ke nakeso! Safeena! Kece farin cikina. Bazan iya rayuwa da kowace mace ba,

Duk matarda na Aura zancutarda ita ne kawai, bazan iya bata kulawa ba kece kawai nake burin kasan cewa da ita,

Idan bazan sameki Amatsayin matar aure na ba gaskiya bazan Auri kowacce mace ba, Safeena i love you. I love you somuch'

( i want you to be mine only) pĺease help me) cikin karyewar zuciya tace ya kakeso inyi Sageer? Kana tunanin nima ina farin cikine da wannan Abubuwan da yake faruwa damu?

(I dont like All this Sageer! )kai nakeso inrąyu dakai kaine zabina.takarasa cikin kuka, jikinshi na rawa yarungumeta cikin kirjinshi yana dan buga bayanta,

"Kiyi shiru haka kukänki ba Abinda yake karamiņ sai tsananin tashin hankali ,tafara share hawayenta yana kara tayata tareda kallon fuskarta,

"Prety kinga yanda kika dan fada yafada yana me kallon jikinta, kinga har wannan dina ma sunragu yafada yana kokarin taba kirjinta tabuge hannun da sauri,

Cikin tsokana yace" oh namanta suna zafi ķo? Cikin hararan wasa tace nidai ka matsa kar ummi sushigo, yace ni inaso yanzu kowama yasan ina sonki!

Yafada yana kokarin kising bakinta da sauri ta matsa baya, tareda cewa" meye haka ?sai wani yashigo' ( i dont care) baby yaufa kwana uku rabon da insaki a idona,

Bare kuma inganni Ajikinki , nayi missing dumin jikinki da kuma laushin fatarki yana kokarin lalubarta Aka turo kofar cikin wayancewa yamike tsaye tareda yimusu sannu da dawowa,

Hajiya mama tace Yanzumâ zasu bata Sallama Amma gidana źantafi da ita' bazata koma gidan kawunka ba. Duk da yayi mana komai ya kula dakai bazai hana ita kuma mukar bar mata hakkinta ba,

Don haka Ana sallamar mu zan wuce ďa ita ummi dai tayi shiru batada tacewa don tasan halin yayar tasu Sageer dai baice komaiba yana tunanin yanda Abubuwan zasu kwabe gaba daya,

Abbu na fita direct gidan Alhaji mu azzam ya wuce Alhajin baiji dadin yanda yataso da kanshi yazoba dama yana shirin yaje yasameshi yanzu don susan Abinyï Akai,

Sun zauna A sitroom yafaraba Abbu hakuri, "Alhaji Hashim kayi hakuri inaso dama yanzu insameka don musan yanda zamu bulloma lamarin,

Cikin yanayin sanyin jiki Abbu yace wato kasan lamarin mata ne sai Ahankali Amma Agaskiya raina ya baci da farko Amma ganin Sageer da kuma bayanin da suka yimin yasa naji zuciyata tayi sanyi,

"Nasan shine yaronda ka nemawa Auran Safeena! Kasan matsalar ko mahaifiyar yarin yar batada labarin Waye na Aurawa Safeena saboda kawaici irin nata har yau bata damu tasani ba,

Amma matsalar naga yayarta don yanzu ta nace ita Araba Auren saboda yarinyar tana cikin damuwa, Alhaji mu azzam yayi Ajiyar zuciya tareda cewa Alhaji Hashim'

Gaskiya banga laifinsuba don nikaina nasan bamuyima yaran Adalciba , yanzu dai ni na yanke shawarar zankira yaron infadamai gaskiya inyaso sai ya rubuta mata takardarta kawai

"Kar mu dauki Alhakinta da yawa,Abbu yace Alhaji mu azzam bazance komaiba don Safeena yarkace kanada damar da zaka yanke duk hukuncin daka ga yadace don haka nabaka wuka da nama,

Cikin girma da mutumta juna suka rabu' Hajiya mama kam saida takasa ta tsare Akayi sallama tace Sageer yakaisu gidanta da Safeenar kuma tanaso yaje yakawo mata kayan Sawa,

Bashida zabi dole hakan yayi don yakula matar Akwai mita, sabanin ummi da Akwai hakuri har cikin zuciyarshi yanáson matar,

Saida ya Ajiyeşu sannan yakama hanyar gidá ýana driving wayarshi tayi kara ganin number dinda ke kiranshi yasa yayi tsaki donshi tunda Akayi zancen Aurensu baiyarda sun haduba,

Ganin batada niyyar hakura yasa yadauki kiran yana dagawa yace "hello! Cikin sheshshekar kuka tace Sageer don Allah kafadamin ba gaskiya bane please?

Cikin dakewa yace " what? Waida gaske kanada wata matar? Cikin rashin kula yace ( i dont inderstand you) Sageer don Allah nidai kafadamin

Ganin bazai fahimcetaba yasa yakashe wayar tareda juya kan motar zuwa gidansu, kusan ince tunda Akayi zaņcen Auren baijeba komai saidai Yusuf,

Yana isa yace ta fito yäna waje, cikin kuka tafito tana isowa tafara maimaita mai tanbayar? Yace Humaida pls kimin bayani yanda zan gane ok,

Tace "Sageer dama kanada mata? Shine dalilin rashin kulawar? Kasan kanason matarka meye dalilinka na yarda da Aurena kuma kana min wula kanci meye laifina Sageer?

(Just bcos i love you?) Sageer na soka Amma kasani inada tsananin kishi, Ace har gobe Auren mu Amma ko dan shawarar da Anğo da Amarya sukeyi ni ban samuba komai saidai Yusuf yayi,

"Haba Sageer idan na Aureka ribar me zanci Aciki ? Ayanzu ka wulakantani bare kuma nakai kaina, tafara share hawayenta tareda cewa" ya isa haka na hakura dakai dama iyayena basa so gudun bacin raina suka bi,

Don haka ka sa Azo Akwashe maka kayanka (tank you for everyting bye)tajuya ciki da gudu. Shi gaba daya ( he is spechless) aure? Me? Wife? Ganin baida Amsa kawai yafada mota yayi gidansu Yusuf direct,

Yusuf yayi shiru baice komai ba can dai yace Dude ni tafara yima maganar nafada mata ni bansan dakowane zanceba impact ba gaskiya bane Amma taki saurarena Amma dai yanzu yakamata Kasanarda manya ko kafin gobe,

Cikin Ajiyar zuciya yace Dude (that is beter for me i dont care) kasan bawai ina sonta bane don haka (left for heŕ ) ni natafi saida safe yajuya batareda yakuma sauraren shiba,

Cikeda mamaki Yusuf yake kallonshi har yawuce Ace har gobe Auranka Ace anfasa amma baka damuba (what was he tinking?)

Yana isa gidan Auncle dinshi yasamu suna tattaunawa da Aunty Nena duk hankalinsu Atashe yana ganinshi yace "Son come hare'

Jikinshi yayi sanyi cikin sanyin jiki yakaraso cikin falon yazauna tareda gaishesu, cikin sanyin jiki Alhaji yakirashi.

"Sageer saida yadaga kai ya kalleshi don yasan da wuya yakiráshi irin hakan yama kasa Amsawa yakuma cewa
(Son please forgive me) yace Auncle meýa faru?

Yace son nayi ma laifi mai girma, nayi kuskure wanda bazan taba yafema kainaba sanadin kuskurenda nayi yajanyo fasawar Aurenka (please for give me)

Yace no Auncle ba laifinka bane Humaida tasamu tabin kwakwal wa takirani tanamin zancen wai inada wata mata blah blah.. ni ban fahimcetaba don haka karka dorama kanka laifin komai,

"Da gaske takeyi Sageer kanada wata mata, cikin rashin yarda yace ban ganeba Auncle mata kuma yaushe nayi Aure? Mutum na Aure batareda yasani ba?

Yace eh nina daura maka Aure batareda kasaniba. Cikin zabura da tsoro yamike tareda tsabar kaduwa yace "Aure? Mata? Ni?.......🖊

_Fogive me my fans_

07062906225
[2/19, 3:53 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Storý writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

*Hmmmm idan nace zanyi godiya tayi kadan Abakina saidai inbiki da Addu a. kedince Aminiyar kwarai ina godiya AISHA Allah yabarki da dan fillonki yakaro kauna da dankon soyayya*

Dedicated
_to you my Aisha_

2⃣6⃣
Cikin girgiza kąi yaç" ( no it can be true) Auncle banasonta bazan zauna da ita ba kowacece, cikin sanyin jiki Auncle yace "relaxed Son

Gabadaya yaki yasaurari Auncle, sa kai kawai yayi Har Aunty Nena nakiranshi yaki ya saurareta cikin fushi yafice Agidan,

Alhaji yayi shiru yama rasa tunanin da zaiyi cikin natsuwa Aunty Nena tace ya'ya wai ina matar tashi take ?kuma Adaura Aure nikaina ina nan banda labari,

Cikin sanyin jiki yace "khadija kibari kawai nayine don naga baida niyyar yin Ąure kuma sai bayan nayi nafara dana sanin yin hakan,

Hmmmm tayi Ajiyar zuciya tace"ina matar take ? Wacece ita? Yace "Safeena ce matar tashi , saida takusa fadowa daga kan kujeŕar da take kai taçe"eh Safeena matarka?

"Ba mata ta bace matar Sageer ce, shina daurawa Aure da ita badani Aka dauraba, cikin kaduwa tace yaya ni fa ban fahimtaba?

Cikin rashin kuzari yamata bayanin komai yanda yanemi Alfarmar Aurawa Sageer Safeena, duķ jikinta yayi sanyi itama,

Taji mugun tausayin Safeena yanda ta zauna batareda kulawar mijinta ba Agidan gaskiya ba a kyautama yarinyarba kuma bata taba koda complain ba,

Yana fita direct wurin Yusuf yakoma cikin tsananin tashin hankali , shikanshi ganin yanayinda Abokin nashi yashiga Ya firgitashi.

Cikin tsananin tashin hankali yakemai bayanin da Auncle din yamai shikanshi yakadu, yace "yanzu ina matar take? Cikin bacin rai yace ( i don't no & i dnt want to no ware the hell she is )

"Yace relaxed Dude kabi Ahankali karkayi Abinda zai zo yadameka daga baya, cikin rashin kuzari yace bazan koma gidan bama basai inga wanda zai zauna da matar ba,

Cikin kaduwa Yusuf yace "meye kake nufi Sageer ? Kana nufin sakayyar da zakayima Auncle kenan duk kokarinda yąyi dakai Arayuwa,

"Kaduba duk dukiyarda iyayenka suka tarama baidamu da itaba duk hidimarda yamaka yayine Acikin jikinshi don haka kayi tunanin Abinda yadace please '

(Yace i need some space )dole inyi tunani akai , yace ok don Allah kayi tunani da kyau (dnt do anyting stupid frnd)
Yace " tnx frnd ,

Suna rabuwa gidanshi yawuce ,direct bathroom ya wuce yasakarma kanshi ruwa saida yadanji natsuwa kafin ya fito ,ba abinda yake tunani sai Safeena!

Yanzu zancen Aurenshi yaja mata ciwo bare taji yanada wata matar gaskiya dole yaje yasamu Auncle shi zai saki matar bazai zauna da itaba impact baiko son ganinta,

Shi inba Safeena ba wallahi saidai ya mutu gauro itace kawai daidai shi itace zabinshi muradinshi burin ranshi kuma farin cikin zuciyarshi,

Ita takeda Abinda yake burgeshi ajikin mace' yana sonta (he is deeply madly in love with her impact with her everyting) duk yarasa kuzari
Gaskiya yanaso yayima Auncle biyayyaya amma akan Safeena (let the worst happend he d'nt bloody care)
Chapter 20 · 0% Book details