← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 39

Sashe 2

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahankali sukebin kwatancenda ąuncle dinshi yake mai awaya;sunshiga cikin unguwar da ake kira garki abakin wani tanfatsetsen gida wanda kana ganinshi kasaņ antara suka faka ahankali yayi dialin numban Alhaji auncle gamu a kofar gidan kuma banga wanda zantura yamin sallama da amaryarba banjin me auncle nashi yake fada mai kawai yace ok yayi hangin wayr ;frnd wait for me bari inshiga ingani dakaìna bazan iya jiran saiya turomin da numbanta ba impact i cnt call her ; jeka dawo ina nan .ahankali yake tura get din gidan saida yashiga yasamu mai gadin nata sharban baccinshi akan banci ;salamu alaikum yafada amma shiru gashi yamatsu yabar wurin kawai yasakai tahanyarda yaga cewar nan ne zata sadaka da cikin gidan ahnkali yake takawa har yskai bakin kofar falon gidan yaʼnajin haya niyar mutane acikin gidan yn biki knn yayi sallama da muryarshi kamar ba namijiba yakai sau biyar amma bawanda yaji;kawai yasakai cikin falon subuhanallah shine abinda yafada tsabar shock da mutuwar jikinda yasamshi at d same time wata kyakkyawar yarinya yaci karoda fuskarta da kuma dirin jikinta yanasa kai acikin falon ďaga ita sai towel dan guntu duk angoge mata jiki da dilka idonta arufe tana kwnce a sofa towel din iya kacinshi cinyarta sannan tasama duk rabin nonuwanta awaje wainda kamar sufashe ysabar kunbura dakuma cikarsu ahankali yamaida idonshi takasanta ai saida yadafe kofar falon saboda hips dinta dake cikin towel kana ganinta kasan Allah yayi halitta anan sannan gashin kanta annanadeshi cikin rolers ;duk da jikinta amulke yake da dilka baxai hana kafahimci fara bace ;sannu dazuwa kalmarda tadawo dashi cikin hayya cinshi kenan wata dattijuwar mata data fito daga cikin wani daki rike dawaya ahańunta itace kemâ sageer sannu dazuwa ahankali yakarasa yanamai jin kunyar kamashida tayi yana kallon wannan shedàniyar yarinyar da zata iya jefa lafiyayyun maza acikin hadari sunan da yabata kenan daga ganinta na farko ahnkali yadurkusa yagaisheta tana amsawa tareda fadar safeena tashi kishigaciki tun dazu nake fama dake kishiga ciki bakyaji kuma kinsan sarai gidan nn baki nashigowa amma dayake kunya bawai isarki tayiba kinxo falo dagake sai guntun tawul kin kwanta ahankali take bude idonta tareda cire earpis dinda take sauraren waka awayarta dasauri takarasa bude idanunta donganin gardi acikin privt palon su tazabura dasauri tunawa datayi daga ita sai towel gakuma wani irin mugun kallonda yake mata wanda takasa fassarashi wannan wane irin mutum ne da shegen kallon tsiya ahaka tamike wanda yayi daidai da suman minti biyu da sageer yayi saboda ashema baiga komaiba datake kishingide baitaba sanin lfyarshi takai hakaba saiyau;yafara hamdala da yusuf bai biyoshi cikin gidanba ?to nimadai nace sabodame malam sageer ?cigaba dagashi ynxu lbrb yafara ; ahankali take takawa harta isa kofar dakin saida tasakai tawaigo tasakarmai mugun kallo tareda furta Allah ya isa dakallon haram sannan tashige wanda ko amminta batajiba saishi da akayi donshi yana kuma mamakinta wannan wace irin yarinyace har yaba ammi sakon yabar gidan jikinshi asake duk yazama wani irin so cool koda yafita saidai yusuf yaba key yaja motar yana tanbayarshi ya akayine dude yace bakomai kawąi gajiyaŕ zirga zirgar danayi 2 days ne kedamuna

Wacece safeena ?
Yace awurin Alhaji hashim ma aji wani sha hararren mai kudine dake zaune agarin na abuja Allah ya azurtashida dukiya yanada yara guda biyu kacal da
zaliha sai autarshi safeena wadda tagama service dinta wannan shekarar zaliha na aure harda yara biyu zaliha yarinyace mai kawaici batada hayaniya;wanda safeena bahaka takeba

akwai tsiwa dakuma rashin hakuri Alhaji hashim mutum ne maibin al ada baruwanshida zamani burinshi yaranshi dasungama secondry suyi aure inyaso sa cigaba agidan mazajensu hakan yafaru da zaliha don tana gama secondry Allah yahadata da salim wanda har ynzu sukeda yara guda biyu safeena kuwa tunkafin tagama secondry Alhaji hashim ke damunta data fitarda saurayi tayi aure amma taki harta gama bata tsayarda kowane saurayiba duk da dunbin masoyanda suke bibiyanta amma taki sauraran kowa hakan ne yasa ammi ta roki megidanta akan cewar yataimaka yabarta tacigaba tunda batada tsayyaye ahaķa yayarda da sharadin cewar tana farawa inbata fitarda mijiba shizai fitar mata bata taba daukar zancenshi gsky bane har tasamu tagama service yanzu yatsayar mata da miji wanda tanada masaniyar cewa abokin kasuwancin babantane amma ko ajikinta saboda tana ganin ita batason kowane namiji donhaka she dnt care ,

Niko nace anya mujedai zuwa lokacine zaifada
.
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*_HARAMTACCIYAR SOYAYYA_*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)🏵

Story writing by
NAFISA SANI HASSAN
maman Ammar

*_wannan shafin nakine my Firdausi marubuciyar BAMU DACE BA Allah yabar kauna da soyyaya ina godiya_*

2⃣
Harya isa gida yana tunanin wannan wace irin yarinyace haka daba tada kunya ace budurwa kamarta datacika ta batse,amma ta zauna afalo daga ita sai towel?gsky wannan yarinyar daga gani bakaramar yar iska bace, âcewarshi:
bai ankaraba yaga lokaci yatafi donshi tsabar tunanin wannan shedaniyar yarinyaŕ har yamanta da aikenda auncle dinshi yayimai kuma inbaku mantaba ayaune za adaura auren auncle nashi,koda yaduba time karfe kusan daya da rabi da hanzarinshi yamike tunawa dayayi baiyi sallar azaharba duk da bawai yadamu da bin jam'i bane yariga yasaba zama shikadai bawai yacika son shiga jama a baʼne saidai harkar bussniess dinshi dayakamashi dole shiyasa ko harkar mata baruwanshi dasu acewarshi duk bata lokacine. To saigashi yau ya dauki dogon lokaci yana tunanin wadda baimasan wacece itaba?

Ab'angaren su Safeena kuwa harkokinsu sukeyi amma ita ko ajikinta don bata damuba ko kadan itadai burinta yacika tagama karatunta so duk inda tafadi shane. Kodamuwa dawaye babanta yake shirin aura mata batayi? Ahaka yayarta tasameta akwance tayi wanka amma batada niyyar shiryawa tanashigowa ta tsaya akanta tareda "cewa menake gani haka"?ahankali tabude idonta tareda cewa "kamar ya?anty zaliha mekika gani"? "meyema banganiba bayan har andaura aure amarya nakwance ko shiryawa batada niyyar yi meye kikeyi haka Safeena"? If there is someting plss tell me i am ur only sister u can count on me? ahankali take mikewa tareda fadin bakomai Anty Zaliha kawai nibandauka aure akeshirin yiminba nafarko bansan waye mijin ba kuma banson insanshi čos i dnt care, nabiyu gani nake kamar nima zanje ne wurinda zanyi nawa mulkin wato wurinda zan rika yin abinda naga dama batareda kowa yace don meba ? Ko aga takurawata wannan gidanane ,baki Zaliha tarike tana me zaro ido tana kuma tausayawa rayuwar da yar uwarta take shirin jefa kanta aciki ace batasan meyake mata ciwoba kwata kwata,Safeena rayuwar aure bawai yanda kike tunani bahaka takeba rayuwace ta jin dadi rayuwace ta soyayya da amana rayuwace ta amincewa da juna,karki damu anty zaliha bansan meye soyyaya ba nikawai zanje inyi zaman mulki agidana ahnkali Zaliha ta zauna abakiň gadon täname dafe kai tareda tunanin tayaya zata fahimtarda lunatic kauwar nan tata da batasan me duniya kecikiba. Tace ok naji go and get ready anajiranki akwai family get to gether saboda kinsan halin Abbu bai bari anyi wani gayyaba kuma yace shi zai kaiki dakinki anjima so quick bari inzabo miki kayanda zakisa cikin wa inda Abbu yamiki ,cikin minti gomâ Zaliha tagama shirya yar kanwar tata wa iyazubillah gaskiya Allah yayi halitta anan wani irin doguwar rigace fited wadda akayita tamatse daga samanta kasa kuwa yabude sosai tanâdanjan kasa ga hips dinnan kamar suyi magana tasaman kuwa ba acewa komai kalar material din ruwan gold tayafa mayafi fari mai şhara shara gashin kanta kuwa dayasha gyara ansakoshi har gadon bayanta yana kyalli da daukar ido gawani uban kamshinda take fitarwa, ajikinta ahankali suke isowa cikin babban falon gidan wanda daga gani duk wa inda suke ciki family ne ba bako tana shigowa aka fara sakin guda wata cikin kannen Ammi tamike tace yata Allah yakade fitina tsakaninki da ya"yan miji don wani lokaci da zama da ya'yan miji gwara kishiya, can wata acikinsu itamadai ina tunanin kanwar Ammince tace meye kikeyi haka Fati aisaiki tsoratar da ita,zonan yata cewar matar Allah yabaki hakuri yakuma baki ikon riko da marayun ya'yan ďa zaki tarar kiyi hakuri maganar gsky hankalinta yafara tashi wai ya'yåne yake dasu dayawa kome ? Sannan itafa bazata iya daukar reniba gsky. Ahaka aka yimata hudubobi masu amfani

*_Andaura auren Alhaji Mùazzm tareda Safeena hashim ma aji saidai muce Allah yakade fitina_*

Menal kuwa tunda taji cewar andaurawa babanta aure ayau take kuka su Ammar da Al'ameen kuwa su murna ma sukeyi zasuyi sabuwar mäma duk da anty nena na kokari sosai don basuda maraicin uwa kokadan don wayayyar mace ce sosai yar boko. tun tana lallashinta har tagaji tadaga waya takira Sageer tafadamai cewar yazo ita tagaji gsky. Koda yashigo tanajin kamshin turarenşhi tamike dagudu taje tarungumeshi tareda sakin kuka mai tsanani ahankali yake rabata da jikinshi tareda fadin meke faruwa little sis wat is all dis ?yana lakato hawayen idonta ahankali take daga kai tana kallonshi saida gabanta yamugun faduwa ganin irin haduwarda yayi cikin manyan kayan farar shaddace. Tsadaddiya dinkin da matasan wann zamanin keyayi baisa hulaba sumar kanshï takwanta kamarta larabawa sajen fuskarshi kuwa har wani sheki yakeyi tsabar yana samun kula, yajata bakin gadon dakin nata ahnkali yäzaunarda ita. Tareda cewar meyasaki wannan kukan ?tace wai da gske dady yayi aure bros?yace eh akwai matsalane tareda matse fuska.banaso ne tafada kai tsaye bros banson dady yayi aure bayan ga aunty Nena mezaiyi da wata mata? Ahankali yake binta da kallo donshi baisan mezai fada mataba cos he dont like to talk ţoo much, yace karki damu bakomai karki sa damuwa bagani nadawo nija ba duk abinda kike bukata kifadamin, kinji ahnkali take cewa da gaske bazaka komaba? Yeah zanje amma saina kwana biyu anan zanje indawo gaba daya.

Yana fita yawuce dakinshi direct bathroom yafada tareda yin wani wankan stil gefen zuciyarshi baibar tunanin yarinyar da yagani dasafen nan ba agidan su matar auncle dinshi

*_tofa akwai magana sageer nidai baruwana_*

*_kuchigaba da comnt yanzu aka fara my fans ina godiya musammn hafsaty nasan kinayin wann novel nima inayinki_*
[2/19, 1:51 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)🏵

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammaŕ

*_this ones for you my little sister RASHIDA B.J Allah yarayamin yarana ya albarkace su akan sunnah_*
Chapter 2 · 0% Book details