← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 39

Sashe 37

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya samesu shida doctor Ahmed suna duba I.V yace " da banzoba yi zakuyi badani ba?

Yusuf yace " mun isa; ai bamu isa ba. Ahmed yabashi hannu yace "sai baban baby cikin murmushi yace " Ku tsaya wasa sai na haifi biyar kafin Kuyi daya,

Ahmed yace " ina nima nakusa shigowa gari, Yusuf yace "mutum inka fa sun dai daita da Humaida Auren su nan da wata uku. Ya bashi hannu " ina tayaka murna mutumina,

"Allah ya kaimu lokacin, sun dad'e suna tattaunawa akan y'anda bikin zai tafi, duk kawai yana matse wa ne tareda jin kewar Babyn shi gashi bai Bata wayarta ba,

Har suka rabu lokacin dare yayi amma yana tunanin ta,

*********************
Haka ya ga wannan Daren cikin da muwa har zuwa wayewar garin ita kuwa Safeena tana can tana kar bar gyara a wurin Aunty Rukayya saidai kasan cewar tanada karamin ciki yasa ba kowane irin Abubuwa suke Bata ba,

Musamman ta kawo mai mata gyaran jiki ciki da waje ita kanta tasan tafara canjawa saidai ita kanta tana fama da kewar mijin nata bawai Bata da wayar da zata kira shi bane Aa tasan halin shi,

Rigima zai sauke mata Amma ita ma tana ji a jikinta cikin kwana biyu,

Shikan shi shirye shiryen bikin nasu ya Dan dauke mai hankali kadan da kuma kewar ta saboda koda yau she yana tareda frnds ana shirya event,

_Bayan kwana bakwai_

Dana leka Kaduna naga Safeena nikaina nasan Allah yayi halitta wani irin kyau da sheki da Tayi komai yakara cikowa tafito Fe's kamar ka sace ka gudu tayar nan tana sheki da daukar ido

Sauran kwana biyu su iso Abuja Aunty ta fara Bata wani hadin kunun Aya

*Aya da kwakwa da dabino harda cikwi sai an n'ika atace da k'auri ta zuba mata Zuma da kuma peak milk ba sugar*

Ita kanta tanajin canji ajikinta ga har wani yo yo takeyi tsabar tsumin da take labta ita kanta amatse take saboda y'anda cikin ke sata jin feelings,

Tayi kewar Sageer sosai musamman y'anda yake jagwal gwalata da kuma jiyar da ita dad'i
Duk ta matsu ta ganshi,

Shikam Sageer ya gama shirya komai na tafiyar su Yana lissafi yasan gobe dole Adawo mai da mata

Tun wajen karfe sha daya naranar ya isa gidan mama, Yana yin sallama ta ce lafiya? Kasan dai Bata gida na bare a hana ni sakat, yayi dariya yace mama ina wuni?

Ta ce "lafiya Dan anace ai Rukayya ta min dai dai kaga tasa mu lafiya da d'an banzan nacin tsiya,

Shidai kujera kawai ya samu ya mike yana murmushi abinshi na farin cikin yasan yau zaiga farin cikin shi,

Suna isowa cikin gari Aunty takira Zaliha tace zata kawo mata Amanar Amar ya Bata so Sageer ya b'ata musu aiki sai an d'anka mai gaba daya don sun San hali,

Har kusan la asar yana gidan mama saida su Yusuf suka kirashi ya bar gidan ga badaya Angama shirya duk Abinda ya dace Abbu ma ya dawo

An hadama amare gidajen su komai yaji saidai muce masha Allah Humaida ta saki jikinta sosai ta rungumi sabon masoyinta suna shan soyayyar su .......🖊

_kubiyoni ranar tarewa Akwai show fans ina yinku dozen dozen_
[2/20, 12:14 PM] Feenat Marubuciya: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄our creative golden pen be hold our words❄

4⃣7⃣
Ya fara zame bathrobe din dake jikinta daga kafad'arta cikin natsuwa tareda shin shina ko ina na jikinta

Ai yana raba da abinda yafi kauna ya diririce ganin y'an da suka wani yi fam a kirjinta bai tsaya wasaba ya sunkuceta sai kan gado yafara kaimata wani mugun romance,

Duk ya wani hau kace mata ita kanta ta tsorata da yana yin shi duk da tana bukatar shi amma yau yabata tsoro jikinshi ko ina rawa yakeyi

Jikinshi narawa "baby touch me pls yafada cikin zakuwa sai sanbatu yake sakar mata taja rasa ina zata fara duk ya gama tsorata ta duk ya rikice mata

Ganin yanayinshi yasa ta saurin mikewa tareda tureshi cikin rawar murya " pretty why! Karki yimin wannan horon I can't take it please "

"Sageer am scared look at you fa zaka jimin ciwo. " no Safeena I Will be gentle trust me,

Cikin dabara yasamu yajanyota jikinshi yafara romancing jikinta cikin kokarin saita kanshi cikin lokaci kadan yafara manta kanshi itama ta hau layi

Zuwa zuwa sai kuka ya sakar mata tunkafin yajishi a duniyar sama kuka yake yimata sosai

"Baby I love you so much lokacin da yasamu shiga daga ciki kuwa kusan suman dad'i yayi tsabar jin irin y'anda ta kara dad'i da ni'ima

" pretty!!! Aunty me ta baki haka ? Kin kara haduwa me zan Bata kyauta sanbatu kala kala da kyar tasamu ya barta adaren nan koshi saida tafara yimai kuka sosai kafin ya fara lallashi n ta

Badan ya gaji da itaba saidai don gudun ya cutar da Babyn shi amma yana mamakin me ya canja ta Bata son sex kamar lokacin baya kafin tayi tfy

Ita kanta tasan ta canja dama ciki ne yasata jin yawan feelings kuma yanzu batajin hakan

_Akwai rikici kuwa bayan kin karo dad'i Safeena_

Dakyar yasamu ya runtsa adaren nan saboda rashin gamsuwa saboda ji yayi kamar ta tsokano mai fitina ne kawai haka yayita juyi har zuwa Asuba itakam bacci tayi sosai

Yasamu yayi wanka saida yayi Salla kafin ya ta she ta shiya hada mata ruwan wanka ya gara ko ina kafin ta fito ya Ciro mata kayanda zata saka

"Baby kiyi Sauri ki shirya karfe shida jirginmu zai daga zuwa Cairo banason muyi missing tace "ok

Kafin karfe shida sun gama shirya komai bai wani dauki kaya ba kawai takardar daunshi ya kwasa suka fito driver yakira domin ya dawo da motar gida saida suka isa filin jirgi ya turama Auncle da Sakon

_best father in the whole world tnk you for every ting tnk for giving me the must beautiful girl mun daga zuwa Cairo sai munyi waya I love you Dady_

Lokacin da Auncle yaga sakon dariya kawai yayi ya nuna ma Aunty Nena tareda cewa " Son Akwai gaggawa ganin yake kamar za a hanashi Matar shi,

Tayi dariya "kasan tun awurin dinner ya gudu da ita duk suka sa dariya yayi ajiyar zuciya, " naso yasan wacece Matar Auncle kafin yatafi,

Tasa dariya tareda cewa "ai yasan ta saidai baisan ita ce Matar ta Dadyn nashi ba.

*toh fans wacece Matar ta Alhaji mu azzam*?

Sun isa Cairo lfy mota lafiyayya ta kwashesu zuwa gidan Sageer dake cikin wata lafiyayyar unguwa ta masu nera ga ba daya ta rikice da ganin irin gidan da suka shiga kallo kawai takeyi tareda tunani 'yanzu wannan mallakinsu ne ko na baya?

Ya katse mata tunanin ta " pretty' kinga Dan Akurkin mijinki anan nake rayuwata hope u will managed ta kalleshi

"Nan ne akurki ? Damu da wa zamuyi rayuwa Anan? Ai yayi mana girma

Ya rungumeta " baby gidan mu ne daga ni sai ke sai kuma y'ay'an mu masu zuwa muje kiga cikin gidan da k'yau masha Allah gida ne kamar Aljannar duniya

Komai ya ji na more rayuwa saida ya nuna mata komai na gidan ga masu aikinshi turawa ta ko ina ita tasan yanada kudi amma batasan ya kai har haka ba

Saida taga irin kayan dake cikin sif din ta kamar wani super store cikin mamaki

Zatayi magana yasa hannu abakinta "shshh no need to say anyting, kinsan duk abinda ya shafe ki is important to me tun zuwan danayi na shirya miki komai

" I can't tell you how happy I am today dagani sai ke bawanda zai hana mu shaka tawa tayi dariya tareda rungumeshi

"Sageer' yace " um my wife "ina alfahari dakai ka zama min farin ciki zuciya ta ina sonka my blood,

Ya manna mata kiss agoshinta tareda cewa I love you more wify,

_haka rayuwa take tafiya wata rana farin ciki wata rana kuma akasin hakan rayuwar masoyan na tafiya cikin farin ciki da kuma tattalin junahar zuwa lokacin da cikin Safeena yakai watan haihu war ta_

Ba irin kiran da Alhaji da kuma Hajiya mama basuyiba akan ya dawo da ita gida ta haihu yaki y'ar da Yama daina daukar kiran kowa kar su dameshi

Don bazai y'ar da adauke mai mataba ga cikinta yayi mugun girma kamar zata haifi y'an uku ko fita Sageer ba ya iyayi saboda tausayin ta kullum saitayima Aunty Zaliha kuka awaya tanaso tadawo gida ta haihu gaban ummi

Lallashin ta kawai takeyi " kinsan mijinki bazai y'ar daba don haka idan kika haihu ni zanzo kinji my sis kiyi hakuri,

Haka take hakura yauma tana kwance a sofa yana famar matsa mata kafa tareda complained " pretty baby na yahanani morewa wlh ni Kaina inaso ki sauka lfy ko na samu natsuwa,

Tasamai dariya yace" me ya faru mugunta ko kinga jiya ma wallahi dakyar na runtsa yanzuma jina nake Asama yadan Bata fuska "baby kiyi wani Abu mana.

Cikin yin kasa da murya tace mutum kamar mayen Abun, yace " I heard that, kuma ni mayen kine barima kigani yamike tareda rungumeta yana kokarin kai bakinshi cikin nata tace Ashh!

Ya kalleta "baby plss kinsan nayi hakuri dayawa kusan sati daya haba atausayamin yabata tausayi sosai saboda tasan halin mijin nata tasaka bakinta cikin nashi kafin kace me yafara kauce hanya....

Karar door bell yadawo da ita tace "hubby ana nocking, cikin rawar jiki yace kyalesu kawai bazai wuce house helps ba yaci gaba jin karar taki tsaya wa yasa yamike ciki da fushi yanufi kofar

Tana mai dariya yana budewa yayi turus ganin wa inda ke bakin kofar

Tace " zakaban hanya kokuwa ai gani na tawo Dan nasan duk cikin Ku bamai hankali tunda bazaka kawota ba ni na zo kuma ina nan saita haihu Yusuf dake bayanta yasa dariya tareda cewa mama kishiga bari in dakko kayan..................🖊

*I Will soon finished this one my fans and my next novel is loading*

*Love you All*❤
[2/20, 12:14 PM] Feenat Marubuciya: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
Chapter 37 · 0% Book details