← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 39

Sashe 26

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ok zamuje ka huta adakin Safeena ko? Kasaki jikinka nan gidanku ne kaji' ta nunamai dakin yashiga ciki ba Abinda yakeyi sai kamshi kamar tana dakin ya lumshe idanu yana me shakar kamshin jiyake kamar tana ciki,

Yakarasa kan gadon yakwanta yana feeling dinta har cikin tsokar jikinshi jiyake inama tana kusa dashi da ya lallasheta yã nuna mata cewar itace kawai burin ranshi, itace farin cikinshi,

Gefen Safeena tunda tashiga dakin take rusa kuka ita tasani duk da wahalar da yabata tana sonshi kamar ranta batajin zata iya rayuwa ba Sageer shine first love dinta,

Wannan ranar ko bacci barawo saida yabarsû Sageer kintafiya yayi yace zai tsaya da ummi don itace mutum tãfarko da zai iya fadama damuwarshi bayan Safeena yana ganinta kamar momynshi ,

Abbu ma lamarin yadaure mai kyau don Abin yazo da sarkakiya shi Auncle yace Sageer bayason Safeena shikuma gashi duk ya susuce musu saboda ita gashi Anraba Auren,

Sun kwana tattauna lamarin yace Abbu bayason yasamu Auncle da maganar kar suyimai yawo da hankali don mutumin yayi iya kokarinshi da Sageer arayuwa don haka dole suyimai kara Akanshi

Mama ko takwana mita itama tunda Safe takira Safeena da duk ta süsuce daga jiya žuwa yau ganin yanayinda take yasa mama ta sassauta fadan cikin taushin murya tace

"Kiyi hakuri Safeena kowane mutum da irin kaddararshi ku taku kaddarar kenan Abbun ku jiya yamun bayani ba laifinki bane ko na Sageer ku yadda haka taku kaddarar tazo muku don haka kiyi hakuri Allah bai kaddara zamanku tareba don haka nakeso kidauki dangana,

Ga dan uwanki nan nasan tunfarko kuna shiri dashi jibi zai dawo daga cairo idan har na isa daku duka inaso Adaura muku Aure cikin shock tadago kanta tareda cewa waye mama? Aliyu"

Tazaro ido waje tatuna ranarda Sageer yagansu sun hadu A store baimasan dan uwanta bane ya haukace bare yanzu yaji hadin da mama keshirinyi toma wai ta ya ya ?

Insuna ganin basu tareba ita tasan iddah ta hau kanta tunda yatakêta amma ta yaya zata fada musu hakan? Har tagama maganarta batasan inda kanta yakeba tunaninta yayi nisa Sageer kawai takeson gani

Tana shiga dakin ta kunna wayarta don tunjiya bata koma kan wayarba aiko masages nashi ba iyaka harda na Aunty zaliha bata ko kai ga budewaba kiran Auntyn yashigo ,

Da sauri tadauka tana jin muryar Auntyn tafashe da kuka abinka da dan uwa itama sai hawaye cikin taushin murya tace kizo kisameni yanzu banaso inzo gidan Mama kinsanta ,

Tace ok bari inshirya,Aunty na ajiye wayar tace kajirata tana zuwa yanzu, Hmmm tanks sis yana zaune agefenta duk ya birkice mata

Saida tashirya kafin tacema mama zataje wanke kai ta karbi key ita tatuka kanta har gidan Auntyn ta tana fakin taga motarshi taji dadi sosai cikin sassarfa tayi cikin gidan yanajin takunta yamike batareda yadamu da Zalihar ba yarungomata yana sauke numfashi cikin sauri tabar musu falon

Saida suka dauki lokaci kafin yadan saketa yana kallonta cikin ido "i miss you somuch my prety itama cikin hawaye tace "me too'cikin jin dadi yace realy?

"Bakya fuşhi dani baby?tace "um um, good muje mudawo babý tace ina ? Baby baki yarda danï bane ? Tace ok muje ficewarsu sukayi batareda sanin Aunty ba sai gidanshi,

Ganinsu agidanshi yabata tsoro cikin rawar jiki tace mezamuyi Anan ?muje ciki kigani tasan baika mata sukebe ba Ahalin yanzu Aurensu ya HARAMTA

Haka tabishi cikin gidan tun daģa falo yafara kising dinta yana cire kayanda ke jikinshi kafin yacire mata hijabin jikinta yafara kokarin cire mata kayan jikinta cikin rudu tace stop Sageer! Yace why ?kasan HARAMUN ne mu aikata hakan yanzu.........🖊

_HARAMTACCIYAR SOYAYYA tadawo kenan_

*kuyi hakuri fäns darashin posting jiya nayi ya goge kuci gaba da biyoni Allah yäbar kauna*

07062906225
_Coment only_
[2/19, 4:53 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(Romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCITION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*dole inshare muku hawaye my fans musamman ku nawajena UMMU JIDDAH dake MAMAN SAUWWAMA harma dake ta wajena my sis AISHA uwar gidan dan fìllo Allah yabaku zuri'a tagari*

3⃣3⃣

Duk jikinshi rawa yakeyi yace"baby meyasa ? "Karki yimin haka please"kibarni hankalina ya kwanta'kece kawai zaki dawomin da natsuwata" idan kin hanani kanki bakiyimin Adalciba"

"Cikin hawaye take cewa "Sageer'kasan ba Aure Atsakaninmu ko? "Waye yafada miki hakan? Ni Ąure na na kanki ko kotun basu isa suce zasu raba mana Aure ba, saida yardar mu ,

Yaci gaba da Abinda yakeyi ganin da gaske yakeyi yasa tazame jikinta ta dauki hijab dinta cikin kuka tafara cewa "Am şory Sageer 'bazan iyaba gaskiya ba Aure Akanmu ,

Duk jikinshi rawa yake "Safeena yanzu juyamin baya zakiyi kikalli halinda nake ciki" gaba daya narasa natsuwata"

Duk adalilin sonki kitaimakeni Safeena ta wannan hanyar kawai zanji saukin wata damuwar kitaimakeni yakarasa yana mezubarda hawaye,

Ganin hawayenshi ya mugun tashin hankalinta kamar Sageer yana kuka saboda ita bayan kuma itama tana sonshi kamar ranta,

Cikin sauri ta rungumeshi tsam cikin kirjinta jinta da yayi akirjinshi yasa ya zame zauné da ita akasan capet dinda ke cikin falon yakuma zare hijab din ya wurgar fuskarshi yasa atsakiyar girjinta yafara gogawa yana shakar kamshin dake jikinta,

Ahankali yake shafar jikinta har zuwa kan Abinda yafiso tasama yazame doguwar rigarda ke jikinta tareda balle bra dinda ke jikinta,

Yafara wasa dasu cikin shauki da lallashi har yakai bakinshi kansu yafara tsotsa kamar sabon baby jin yanda yakeyimata yasa tamanta da zancen HARAMCIN tabashi kai bori ya hau ganin tashiga hannu tana mayarda martani yasa ya sungumeta sąi cikin daki

Duk sunfita hayyacinsu kowa na kokarin yafarantawa dan uwanshi yau itama da kanta tadage wurin farantamai shikanshi yaji dadin yanda takeyimai Ayau musamman data gano (weakness) dinshi,

Ranar sunfarantawa juna sosai saida yasamu natsuwa kafin yakoma gefe yana maida numfashi yajanyota cikin jikinshi "baby mezanyi idan bakya atare dani?

(I cn't leav without you)kece farin cikina karki bari arabamu kibini muje CAIRO zanje akan harkar aikina kibini muje prety" mu tafi muyi nisa da kowa da matsaloli dagani saike"

"Banaso kiyimin nisa' nasan ba wanda ya isa yaraba mu, bazamu rabu ba kinzama rabin jikiña kece rayuwa...tayi saurin rufe mai baki da ʼnata saida tayi kissing dinshi sosai kafin ta zare bakinta saida yayi wani irin numfashi dazata cire bakinta" why baby? "Meya faru? Kici gaba please,

"Kicigaba (Am enjoying it) no my dear bari intafi kar mama tayi fada , "please ki ban Amsa zaki bini? "Kasan bazai yuwuba Sageer" koda munada Aure bare yanzu.. cikin fushi yace waye yaraba muna Aure?

"Wallahi bawanda ya isa yarabamu prety" nidake mutuwace kawai zata raba mu ko mutuwar nafiso ni in mutu inbarki.. tasa hannu tarufe mai baki" meyasa kake cewa ka mutu kabarni ?

"Bakamun adalciba nikuma inyi ya ya idan baka araye? Ai baki damu daniba, "nadamu dakai Sageer fiyeda yanda kake tunani "ina sonka fiye da yanda kake sona,

Murmushi yayi najin dadi uace" idan kindamu dani kibini muje CAIRO, bazai yuwubâ Sageer" why? Aure za amun Sageer!

Wani irin zabura da yayi yatashi zaùne cikin kallon banji da kyauba"me kikàce? Aure za ayimana. Yawani irin fisgota jikinshi "waye zai daura miki Aure akan nawa?uban waye zai Aureki ?

Yawani matse mata kafađu duķ ya firgice mata idanunshi sunyi mugun ja tsabar kish"Safeena ketawa ce nikadai zan mallakeki da jikinki banason ko kallonki wani namiji yayi bare har ya kaiga yimiki magana,

"Ina da kishi akanki wanda nikaina tsoro nakejï akanki zan iya yin komai Safeena,

"Waye zai daura miki Aure?waye shi?a ina yake? Dakyar tasamu ya sassauta mata rikon tace"yaron mama ne,shine kaganmu tare A store,

Wani irin tureta yayi cikin karaji" oh dama nasani kina sonshi" nasani Safeena nagani a idona shiyasa kike saurarenshi yana ina? "Sageer "ina ya haukace mata baya kojinta ganin idan tayi wasa zata iya cin duka yasa ta diro akan gadon ta nufi toilet ta tsaftace jikinta tafito

Ba abinda yake saikai da kawo Atsakar dakin ko kaya babu ajikinshi tsabar kishi haka yake yawon ganinshi atsaye haihuwar uwarshi yasa ta koma da gudu cikin bayin don bata taba ganin hajiya babba Afiliba sai yau,

Haka yake ratsata tab dole taji jiki Ashe lallai Sageer ya cika namiji ya wuce da tunaninta shi baikõ gantaba harta koma saida yagaji da jira yafada toilet din yaganta Atsaye ,

Ganinshi Ahakan yasa tayi saurin juya mai baya cikin fushin yakarasa kusa da ita tareda juyoda ita" nikike tsoro ? Me kike tsoro? Yaja hannunta zuwa jikinshi da sauri ta kwace" meye haka Sageer?

Inaso kiyi wasa dani ne , ta zaro ido haba Sageer kabarni please intafi kace inbari kasamu natsuwa nabari yanzu kuma kace wani wasa "eh saurin me kikeyi? Bazaki koma gidan mama ba Safeena! Kizauna dani ko kitafi gidan ummi'

Kallonshi kawai takeyi tareda mamaki ita ta isa tace zata bar gidan mama yanzu, why? Banaso ku hadu da shi kibaŕ gidan kibini mubar kasar nan Safeena hankalina zaifi kwanciya,

"Bazan iya bijirema mama ba," bazaka fahimce niba Sageer!" ko ummi bazata barni ba Abbu ma yaji zanfuskanci fushin shi,

"Nine baki damu da tawa damuwar ba ko Safeena? Inada kishi ina tsananin kishinki banson ganinki da kowane namijin ,

"Am sory bari intafi yamma zaiyi kar anemeni kaga munbar Aunty batareda sallama ba, "bazaki biniba?

"Kayi.. ýayi saurin daga mata hannu "ya isa( i understand) nine nadamu dake amma ke baki damu dani ba kije kishirya zanzo in mayarda ke gidan da kikesõ yanzu,

Ganin yariģa yayi fushi tafitã tareda shiryawa saida ýafito yashirya shima yace"muje tana kallon yanda yayi fushi ko kallonta bayason yi saida ya direta kofar gidan mama

"Kije amma kisani gobe zanbar kasar nan, dole inyi nisa dake , "bazan iya tsayawa ina ganinki da wani ba koda dan uwa na ne kuna inuwa daya ba, zan iyayin abinda bai dace ba,

Cikin tsoro tace "ina zakaje? Badamuwarki bane kije kawai kifarantawa wa inda kikeso" zatayi magana yadaga mata hannu( no need)kitãfi kawai,

Yafito ya bude mata kofar tafito ya kulle yakoma cikin motar yatayar ya juya Asukwane yabar gidan tana tsaye tana kallonshi har ya bace mata duk jikinta yayi sanyi dakyar take daga kafa harta shiga cikin gidan,
Chapter 26 · 0% Book details