Sashe 16
Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita dai duk A tsorace take da lamarin don tasan halinshi bayada shakkar yin Abu idan yace zaiyi"
Sunata shirya Abinci A dining table ya iso gidan cikin takunshi irin na maza masu ji da Aji dakuma hatimin nasara"
Gabanta ya mugun faduwa jin takunshi da kuma kamshin jikinshi' cikin lallausar sallamar shi yashigo Aunty tace maraba da yan New york,
Itakam ko juyowa takasa yi tsabar tsoron kar yaja musu magana" yaran suka fito da gudu tareda rungumeshi şuna oyo yo"
Menal ma tafito daga nesa take cemai welcm bros' yace tnx little" kingirma ke yanzu bakya mun oyoyo ko ?lallai little ta zama big girl"
Aunty tafara dariyarsu ita ko Menal Azahirin gaskiyatsoronshi takeyi yanzu" shikuwa duk maganar da yakeyi rabin hankalinshi na gefenta,
Cikin salonshi yace Aunty ita wannan bata gaida mutane nè? Aunty tace wai Safeena? Son ai kai yakamata ka gaisheta" saboda matar Auncle dinka ce,
Cikin basarda zancen yamatsa daga inda take tsaye ta juya musu baya tanarikeda kujerar dining, saida yakai gab da ita yarage murya"
"Am back my pretty ware is my promise? Cikin kaduwa tayi saurin juyowa don ganin ko ba a ganin me yakeyi saitaga Aunty tabar falon saidai yaranda ke tsakiyar falon,
Tayi saurin fara tafiya domin barin wurin, yariko gefen doguwar rigar datasa cikin rada yace pretty bakiyi missing dina ba gaskiya kamar yanda kika ce"
Tayi saurin kallonshi tace please stop it za a iya ganin mu fa" i dont care, idan bakyaso Aganmu muje dakina kihada min ruwan wanka if not i will hug you hare"
Cikin zaro idanu tace please Sageer! Yakara matsowa yace wow !! Please say it again, tace what? My name. Cikin sauri ta kama hanyar dakinshi taʼna waige.
Tunda ta juya yake faman binta da kallo ko ina najikinta na motsawa kamar da gayya ma takeyi" duk ta saukar mai da kasala da kyar yaja kafarshi yabi bayanta,
Yana shiga tana fitowa daga bathroom din cikin sanyin jiki tace na hada" tajuya zata tafi yana kallon ta har yanzu taki yadda ko ido suhada.
Tasa hannu Ajikin kofar zata bude yamanne Abayanta kamar mayen karfe' tareda sauke Ajiyar zuciya yace preety! Bakiyi murna da dawowana bane?
Look at yanda kiketa dauke kai kina shareni menayi miki? Cikin sanyinta tace please stop it "yayi saurin juyo da ita suna faciñg juna,
Yace Safeena!meya faru? Tafara hawaýe cikin sauri yace oh no baby what hapend? Tace bakai bane, cikin sauri yace menayi ?
Aurefa zakayi shikenan kamanta dani takarasa cikin kuka, Hmmm yasauke ajiyar zuciya tareda cewa imposible' idan har zan iya mantawa dake that means zan iya mantawa da kaina"
Safeena kinsan irin yanda sonki yashiga jini na bansan yanda zan iya fassara miki yanda nake jinkiba, dole ne inyi Aure Safeena dole ne takamani.
Inbakyaso ki rasani ina Azabtuwa" cikin wani irin yanayi tadaga kai ta kalleshi tana mai kallon nice kenan bana Azabtuwa?
Abinda takeso tafada mai kenan Amma takasa saboda tanajin kunya' ta fisge hnnuņta da yarike zata fita ya kuma fisgota yamanneta da kirjinshî
Kibarni inji dumiñki baby i realy missed you tace leav me kaje wurin Amaryarka kadaina tabani, nima kabarni inje wurin nawa mijin tajuya yakuma fisgota cikin fushi"
Bana fada miki banaso ba kidaina kiramin mijinki Agabana banaso" oh nice kake min zancen Aurenka Agabana yanzufa kace.....
Saikuma takasa taji kunyar abinda tafara fada, nace me? Yafada cikin murmushi
Ta sunne kanta yace inajinki kikarasa mana.
Tasamu dakyar ta gudu daga dakin cikin Ajiyar zuciya ya koma yakwanta tareda runtse ida nunshi ba Abinda yake tunani sai ita,
Hayaniyarda sukaji Agidan shiyayi sanadin fitowar su gaba daya daga cikin dakunansu ganin wasu mutane su ukû da wata tsohuwa sai maza magidanta guda biyu
Matar nata sababi tareda cewa ina jikanta dama jikanta na raye? Aka rufeta akace mata danta yamutu dashida jikanta guda daya duk suka fito sunata mamaki wannan kuma wacece ga Alhaji mu azzam nagefe Azaune
Cikin sunkuyarda kai yace baba kiyi hakuri nayi kokarin cika Alkawarinda na daukar wa Amini na nacewar kobayan ranshi zankula da Abinda yabari ďa kuma dukiyarshi"
Domin gudun kar anakasa mai yaro Akan dukiyar da yabar mai kuma kobayan mûtuwar tashi naje har gidan naku domin In yimuku bayani Akan komai sai nasamu bakya nan
Kinje kauye nakuma yima bala gashinan bayanin komai har adreshina nabashi koda kundawo Amma banga kowaba sai bayan kwana biyu yazo min da zancen wai inbasu dukiyar dan uwansu da kuma dansu
Wanda Alhamdulìllah margayin kafin yarasu saida yabar komai Arubuce har lauyanshi yasa hannu Akai ,
Don haka yarodai yanzu ya mallaki hankalin kanshi idan kunjashi Ajikinku falillahil hamdu idan kuma kunki nidai nayi kokarin sauke nauyin da ke kaina,
Cikin kuka tsohuwar nan take cewa Amma dai bala kaci Amanar dan uwanka duba iriņ wahalar dayayi daku Arayuwa Amma Abinda zaku sakämai dashi kenan?
Kai kafadamin dana yamutu shida iyalinshi" nasan narasa dana mai son farin cikina don me zan bibiyi dukiyarshi mezanyi da ita? Wanda yatara tama yatafi bare ni kwana nawa yarage min?
Tace mu azzam kacika Aboki nagari karike Amana da Äminta karike maraya iya karfinka Allah yasaka maka da mafificin Alkhairi"
Su Aunty dake zaune sukace Amen shikuwa Sageer tunda yafito yake sauraren wannan tatsuniyar. dama danginshi na nan Araye ? Suka barshi yataso kamar wani wanda baida kowa
Sai wa innan bayin Allah tsohuwar takuma cewa ina jikana? Cikin doki Aunty tace Sageer zokaga kakar ka gaba daya jikinshi ya mutu cikin sanyi yakaraso cikinsu yasamu gefen tsohuwar ya zauna
Tace masha Allah yaro ya biyo mahaifiyarshi da farin fatar da komai Allah yama Albarka dan nän duk suka Amsa da Amen tanuna mai maza biyun tace kannin babanshi ne su
Ga bala shine babba sai Ibrahim gashinan binsu kawai yakeyi da kallo cikin jin mamaki bayan yatashi da sanin danginshi basa kusa Ashe anboye mai gudun Abinda zai iya faruwa ne
Tace yanzu kai bala tunda kaga bikin ya matso sai kaje wurin dangin mahaifiyarshi suma Afada musu don sunyita jelen zuwa sunada zumunci sosai kobayan ran yar uwarsu sukawomin Abin Arziki
Allah dai yajikan dannan da matarshi Suka Amsa da Amen duk mamakin yaki sakinshi har dangin mamanshi nagari?.......🖊
_To sukuma suna ina? Suwaye dangin momyn nashi?_
*Yakamata duk suzo Akwaso shoki dasu ranar Auren Sageer*
[2/19, 3:26 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
💫 *FAGEN MARUBUTA WRITERS*
*ASSOCIATION*💫
*_(giďan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
2⃣1⃣
*Bismillahir rahamanir rahim*
Har suka gama surutansu baice ko maiba yana sauraren su ne kawai.
Safeena daman dataga zancen bai shafetaba kawai ta sulale ta koma inda tafito.
Şhima miķewa kawai yayi yafice Abinshi tsohuwar nata shimai Albarka da kuma jin dadin ganin jikanta na danda tafi soshi duk da yana dan fari.
Direct wurin Amininshi yanufa wato Yusuf yana bashi labarin Abunda yake faruwa, cikin tayashi farin ciki yace”
“Dude baka farin ciki ne?.”
“Yace ni gaskiya banji wani fariñ cikiba namafi bukatar ganin dangin momy na saboda sanadin su ne, na nisanta da yan uwan mahaifiyata Akan banzar dukiya.”
Yusuf ya dafashi yace”
“Dude ka gane wani Abu, kai bazaka san dalilinsu na yin hakan ba, Amma ni ina ganin Akwai dalili mai karfi tunda kuma yanzu ka mallaki hankalin kanka zaka fahimci komai Ahankali”.
Tunda yafita suke cigaba da shirya yanda zasukai kayan Auren A tsakaninsu.
Alhajin yace”
“Yaka mata Ayi bikin A wajensu suma Afita hakkinsu.”
Kakar tace “A‘a saboda me?”
“Ai har gobe kaine kafi kowa cancantar wakilta komai Akan Sageeru.”
Yace “nagode”
“Amma nima Inada dalilin yin hakan, ku gafarce ni Da farko nayi gaban kaina Amma yanzu dole ne insanar muku.”
“Wato tun lokacinda ya mallaki hankalinshi yaki zaman nigeria gaba daya sai ya dade bai shigoba saidai ni inje inganshi gaba daya yana rayuwane ba walwala narasa Abinda yasa A zuciyarshi.
Shine nafara yimai zancen Aure sai yafara yimin yawo da hankali, daga karshema da ya samu yabar kasar saida nayi fushi sosai kãfin nasamu yadawo Amma maganar gaskiya.
Na daura mai Aure batareda saninku ba shima batareda yasani ba don haka nake son yanzu inbashi hakkinshi sanin danayi ita wannan yarinyar ita kadai nake ganin suna tare tun suna school,
Shiyasa na bashi damar ya Aureta saboda gudun shiga hakkinshi kuma maganar gaskiya baisan da zancen Auren danayi maiba na farkon kunji dalili na
Don haka yanzu idan ya Auri zabinshi sai insan yanda zanyimai bayanin ita dayar matar tashi'
Haka sukaci gaba da tattaunawa Atsakaninsu Har suka tsayarda magana A tsaka ninsu kuma shima yarokesu da don Allah kar wanda yayimai zancen Auren da ko Aunty Nena yanzu takeji"
Tana kwance ba Abinda takeyi sai Aukin chat Ahakane Aunty Zaliha takirata take mata magana Akan Abinda ummi ta fada mata yanzu cewar Anga yaron yayar ummi,
Tafara tanbayar bata ganeba? Dama Haliya mama nada yarone? Tace no yaron sistern su data rasu aikinada labarï ko duk danima bawai nasan komai Akai bane,
Sun dade tana mata bayani wanda ita sam bata dauki zancen da wani mahimnci ba saida suka rabu Awaya sannan tafara tunanin how comes?
Yama za ayi hakan tafaru bayan Ance tare sukayi hatsarin da iyayenshi? Ta tabe bakinta irin she don't care,
Wayarta takuma yin kara taduba taga mai kiranta cikin mamaki tadaga kiran tareda slm cikin sanyin jiki yace pretty!
Yar taji har tsigar jikinta natashi tadan kara kishin gida "ya kuma cewa kina jina kuwa? Tace" eh Ahankali
"Kizo please ke nakeson gani Akusa dani please i need a shoulder to cry, kinsan ke kadaice farin cikin Sageer please come to me.
Gaba daya yabata tausayi musamman data tuna Abinda yafaru taga kuma yanayinda yashiga"
Ga mugun sonshi dake cikin zuciyarta da kuma begen kasan cewa dashi kawai tasamu kanta da cewa Am coming ware are you?
Cikin jindadi yace tnk you kifito kisame ni Awaje ina cikin mota batareda tayi tunanin komaiba ta mike tareda sanya dogon hijab dinda tacire ,
Domin kana nan kayane Ajikinta kuma wandon ya dameta sosai kuma rigar komai ta bayyana shiyasa taķeta yawo da hijab gudun dan rigimarta kar yariki ce mata