← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 39

Sashe 15

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amma bayada wani zabi da yawuce yayi Auren dole nema ya dauki shawarar da Yusuf yake bashi sai ýanzuma yatuna da yusuf din cikin sanyin jiki ya dauki waya yafara kiranshi
[2/19, 3:17 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SÔYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
Maman Ammar

💫 *FAGEN MARUBUTA* *WRITERS*
*ASSOCIATION*💫

*_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*kuyi hakuri fans da yanayin typin dinda kuka gani ba ason raina bane nayi last pages din basuyi tsawo ba kuskure Akasamu kuyi manage ina tareda ku fans*

1⃣9⃣

*Bismillahir rahamanir rahim*

Yusuf yaji dadin dawowař Aminin nashi akan hanya madai dai ciya take bayan sungama tattaunawa yace su hadu anjima susan yanda zasu shirya tsarin bikin

Safeena kuwa aranar bazata iya fadar iya tashin hankalinda tashiga ba tun tana kuka har kukan ma yatsaya sai zazzabinda yafara shigarta

Aranar haka nan tawuni cikin damuwa tarasa waye zata fadama wannan Abin kunyar tana matar wani tana kuma kishin wani da ban

Haka aka dauki kwana biyu batareda tasashi a idonta ba gaba daya yama daina bari suna haduwa wannan shine yasa mata dãfi ya kuma barta da Abinta

Wasa wasa saida Akayi kusan sati bai bari sun haduba shima ya jigata sosai daurewa kawai yakeyi shima zuciyarshi na wurinta gashi bikinshi na dada karatowa

Cikin satin kuma yake shirin tafiya new york don ya hado sauran Abubuwanshi masu Amfani Acan

Duk wannan budirin Menal batada labari sai yau dataga wasu irin Akwatina masu masifar kyau kusan saiti hudu saiti biyu iri daya biyu suma daban Adakin Aunty Nena cikin doki tace

Aunty nawaye wa innan? Ta ce na Auren Saģeer ne cikin kaduwa tace wane Sageer din zaiyi Aure?

Sageer nawa mukedashi Anan gidan? Sai hawaye shar shar cikin mamaki Anty Nena tace meye na kuka kuma ikon Allah tafara maida kukan

Cikin dauriya tace yanzu Aunty auren bros har yakusa idan batanbaya nayiba bawanda zai fadamin?

Cikin lallashi don ita bata kawo komąi ba tace yanayin yanda Auren yazo ne ba zai dauki lokaciba shiyasa kuma kinsan bawai zama mukeyiba bare har kiji zancen

Tashare sauran hawayen tace shikenan sannan tafice
,direct dakin Safeena ta nufa tasameta a dukun kune cikin zazzabi cikin dan kukan da yadawo mata tace Aunty lafiya?

Cikin dauriya tace Zazzabi ne kawąi kuma nasha magani tace sory Aunty tace uhm tnx

Ya akayine Menal? Aunty kinji Wai bros zaiyi aure? Cikin bugawar zuciya tace eh, meya faru? Amma shine banda ko labari saida naga Akwatuna yanzu

Akwatuna? Ta tanbaya eh Adakin Aunty shine take fadamin Na Auren brother ne

Ciki Sanyin jiki ta tashi zaune tace Allah yabasu zaman lafiya kiyi hakuri Menal kinji kema Allah yakawo miki naki wanda zaisoki da gaskiya

Cikin jin dadin Addu ar ta tace Amen ni Aunty nama hakura dashi tun ranarda naga yakawo mace cikin gidan nan

Ras gaban Safeena yafadi tace mace kuma? Tace eh Aunty Dâdy yace inkirashi iʼna zuwa nasamu dakinshi Arufe Yabude yanamin magana yaki bari inshiga Ashe Akwai mace Aciki ne

Bayan yarufe nadawo nasa kunne na A bakin kofar domin inji ko ďa gaskene wallahi naji muryar mace tundaga ranar nake jin tsoronshi

Wallahi bros daņ isakane Aunty, tayi wani wawan Ajiyar zuciya don ta dauka da gaske macen yakawo

Takuma godewa Allah da Menal bata ģane ita bace Aranar Hmmm da akwai kallo dón bakin yarinyar baya shiru kokadan

Bayan tafita Adakin ta daure cikin zuciyarta tace dole ne itama ta daurema zuciyarta tunda yafita hanyarta ko son ganinta bayayi yana ta zancen Aurenshi yanzu

Ta mike cikin karfìn zuciýa tanufi baya wurin garden tana kallon ruwan dake gefen lambun wato swiming pool Ahankali tamike tareda zame doguwar rigarda ke jikinta sanin bakowa ke zuwa wurin ba tarege daga ita sai guntuwar shimi iya gwiwa

Dama ko bra babu cikin jikinta na shanunta kamar zasu faso shimin tsabar kunbura da tsayuwarsu kamar Anhura baloon

Cikin hankali take taka step din tana shiga ruwan har ta shige duka tafara nutso aciki ita dai tana kaunar ruwa sosai saida takai tsakiyar ruwan taji kamar taci karo da Abu

Ta dago takuma kallon inda tabugi Abun cikin zare ido tareda saurin mayarda jikinta cikin ruwaņ tana mamakin yaushe yazo nan? dama yana ciki?

Ya akayi bata ganshiba ko sai yanzune da yaganta yashigo cikin ruwan cikin jin haushin kyaletan dayayi kwana biyu

Tace meye haka cikin tsaʼnanin fushi da kuma kishi meye na biyoni nan kuma? yayi wani murmushi kodai ke kika biyoni? Salon intabaki ki ce aa shine don ki dauki Alhakina kika biyoni har cikin ruwa ko?

Tace banason haķa fa malam kafita don Allah yace saidai ke kifita, cikin jin haushi ta juya tafara iyo zata fita hartakai bakin ruwan ta tuna yanda jikinta yake kuma gashi tashiga ruwa

Tasan tana fita zaiga komi na jikinta, Abinda bata saniba koda tafito daga cikin gidan yana kallonta harta tube rigarta wanda yayi sanadiyyar daukewar numfashin shi na wucin gadi

Wanda shine sanadin nutsewarshi cikin ruwan kafin tashigo

Cikin shagwabe fuska tace please kafita don Allah, me kike gudun ingani ? Komai nariga nagani tun lokacinda kika tube rigarki cikin jin kunya tayi saurin juya mai baya

Tace don Allah kabari mana kafïta kawai jin hannunshi tayi Akan kirjinta.......

Cikin daukewar numfashin su Alokaci daya tayi saurin yin baya yarikota baby kinaso ki kasheni ne um? na nisanta kaina dake gudun Abunda zai iya faruwa kenan

Amma me kina Azabtarda zuciyata da kuma gangar jikina gaba daya kinriki tamin kwakwal wa kin hanani tunani mai kyau

Ta kara matsawa yakuma janyota yarungume bayanta still suna cikin ruwan yafara shafo kugunta daga kasa zuwa mararta yana me lumshe idonshi

Cikin matsanan ciyar bukatar kasan cewa da ita yafara shafo kirjinta dàkyau ta cikin shimin jin shimin nason hanashi sakewa da jin taushin Abinda yaki daukar hankalinshi yafara kokarin zameta....

Ai a sittin tafito Aruwan ko tsayawa bata lokaci batayiba ta yayi rigarta tayi cikin gidan da gudu saida tafada dakinta hankalinta yakwanta Allah yasa bataci karo da kowa ba

Shikam ai yashiga uku bama huduba don yama kasa natsa kanshi

_Niko nace waya aikeka Sageer kafara wuce gona da iri fa_

Bata kuma bari sun haduba shima kawai yafara shirin tafiyar shi zuwa new york gashi bikinshi nakara towa

Washe gari jirginshi yadaga zuwa new york saida yaje filin jirgin kafin ya turo mata text _ni natafi new york zanyi kwana biyu so zaki iya fitowa yanzu kidaina boye kanki saboda ni_

Jikinta yayi mugun sanyi don gwara ace suna gari daya ganinshine batayi da ace baya kasar kwata kwata cikin mutuwar jiki ta daure ta tura mai text kamar haka

_wush you a safe journey_

Yaji dadin ganin masage dinta for the first time tunda suke da ita yakuma turo mata wani

_i will missed you my pretty take care of yourself for me i love you somuch and i will always do_

Cikin jin dadi take karanta message dinshi sai duk ta manta damuwarda take ciki Alokacin

Kusan satin da ya dauka A new york yayishine cikin rashin jin dadi yakuma yardar ma kanshi is imposible ya iya rayuwa batareďa itama duk runtsi duk wuya bazai iya rabuwa da Safeena ba

Don tunda yaje baya iya awa daya batareda yakirata ba itama koda yaushe tana makale da wayarta Akusa da ita basu san sunayima juna irin wannnan soyyayar ba sai yanzu da baya nija

Gaba daya sun manta da zancen wani Aurenshi Amarya tayi naci harta hakura ita dai burinta zai cika na mallakar burin ranta so duk koma yayane oho mai itadai Adaura

Yau saura kwana biyu yadawo daga new york yana makale da waya shida pretty dinshi yace baby idan nadawo mezaki bani cikin zakuwa tace yaushe zaka dawo?

Yace tell me me zaki bani idan nadawo? Cikin tunani tace me kake so? Yace ke nakeso pretty !

Hmm tayi Ajiyar zuciya tace ni dama takace yace no kina min rowar jikinki bayan kinsan ina sonki sosai ina kuma bukatar kasan cewa dake,

Tayi shiru don itã batada Amsar tanbayarshi yace jibu zan dawo wace irin tarba zakiyi min? Tace Allah yadawo dakai lafiya kit takatse kiran

Duk jikinta yayi sanyi tasan tana dakon son wahala ne kawai saboda Aure zaiyi tasan yanayin Aure yasamu kwanciyar hankalinda yake nema zaimanta da ita
Ita kukama yanzu baya zuwa a idonta don tagaji da yi

A yaune Sageer zai dawo daga new york wanda yayi daidai da saura sati daya adaura mai Aure da Humaida

Tun jiya ya Aika mata da text cewar ta tar beshi A yau don ita yakeson fara gani da yashigo nija don haka su hadu Agidanshi da suka taba zuwa idan kuma taki zaiyimata Abinda yayi niyya koma Agaban waye......🖊

*Opps hannuna ciwo fans Afuwan muhadu Next page*
[2/19, 3:21 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTÃCCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

Dedicated
_To you my love my happyness, you Alone my hubby may Allah s.w.t protect you every were you go_

2⃣0⃣
Yau gaba daya ta tashi jikinta Amace tsabar far gabar Abinda zai biyo baya "

Ga shi Aunty Nena tace Anasa ranzuwan yan uwan baban Sageer din, saboda Auncle ya fada musu saboda fita daga hakkinsu,

Tayi ta mamaki Alokacin da Aunty take bata labarin Sageer don ita bata taba tunanin ba jininsu bane,

Sai kuma yabata tausayi sosai da jin labarin yarasa iyaye tun yana karami, yan uwan babanshi nacikin gari Amma sun manta da dan dan uwansu guda daya tilo daya mutu yabari"

Sai Amininshi yarikeshi kamar dan cikin shi gaskiya sai yau ta ji mutumin ya kara kima a idonta,

"Kuma yaka mata tarufe ido kobata so tayimai biyyaya ko baʼnza yakula mata da wanda takeso Arayuwa"

Karfe goma sha biyu naranar ya sauka A garin na Abuja jirginsu na landing yatura mata da text cewar ya iso"

'Gabanta ya mugun faduwa, tsabar tsoro da firgici don gaskiya bazata iya fita daga gidan ba saboda kasan cewar jumu a ne duk sun dawo gida da wuri"

Ta tura mai text _am sory i c'nt_ yayi murmushi domin yasan bazata taba yarda tajeba da ganģan yakeyi"
Chapter 15 · 0% Book details