← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 39

Sashe 32

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tayi nisa cikin tuna ni saida taji zubar hawayen shi a hannunta kafin tadawo daga dogon tunanin da ta tafi.

"Safeena kitaimakeni kizauna dani don Allah karki tafi kibarni kibini mubar kasar nan,

Tagirgiza kai " Kayi hakuri bazai yuwuba ne mutafi ba Aur .. Ya daga mata hannu cikin fushi

"Ya isa Safeena banason zancen (and I don't bloody care weather we are married or not we are going together ) don haka kifara shiri next week we are leaving.

Tasaki baki tana kallon fadan rashin gaskiya saida yagama yana huci kafin yayi shiru,

Yana gamawa baikuma bi takanta ba yashige cikin dakin saida yashirya cikin kana nan kaya dasuka fito mai da tsantsar haduwarshi kafin yafice batareda yakuma koda kallonta ba,

Tadade azaune awurin kafin ta mike zuwa dakin tana Neman wayarta Amma Bata ganta ba tayi nema sama ko kasa ba labari haka ta hakura harta koma tazauna tayi tunanin mama

Ai da Sauri tamike ta tanemi hijab dinta ta kama hanyar fita saida ta taba kofar tajita yarufe gam tasan aikin shine dole takoma ciki

Gashi ba waya meyakeso adauketa Mara kunya ko me ?ace tabi namiji har gidanshi takwana, sai yanzu tafuskanci kuskuren da ta tafka

Haka tayita jiran dawowarshi har bacci ya dauketa,

Sageer kuwa ko gidan Auncle bai jeba Yusuf yakira yaji yana ina ne? Yafadamai shi yana gidan Auncle wurin sweety dinshi wato Menal,

"Ni nawuce gidan kazo kasameni, yace Allah baka isaba haka kawai ina tareda babyna tana debemin kewa gara kai ka Ajiye mace har ka dura mata ciki!

" eh ya son ranka saima mun haifi hudu kafin kayi Auren yace "bakinka yasari danyen kashi kafin next year nima inada mata,

"OK naji kazo kasameni' " gaskiya saidai mu hadu gobe Agidan ka yace "noooo iyalina naciki' yace "what kana nufin don rashin kunya daukarta kayi kakai gidan ka?

" eh ba matata bace" "a gaskiya Sageer ka zama Mara kunya na gaske Akan Safeena, eh kafadi duk Abinda kaso harma mijin hajiya nazama idan baka saniba,

Yakatse wayar tareda juyawa zuwa gidan, lokacin tayi nisa Bacci n da takeyi, ya Dade Atsaye akanta ya na kallon yanda ta hada gumi cikin hijab din datayi bacci dashi

Yayi murmushi yakarasa kusa da ita yafara cire mata hijab din Ahankali har yacire Bata motsaba Alamar tanajin dadin baccin sosai yana tsugune A gabanta yana kallonta kullum kara jin sonta yake yana karuwa acikin zuciyar shi

Yasa hannunshi afuskarta yafara shafawa ahankali har zuwa lips dinta masu sheki tafara bude idanunta jin ana shafata takalle shi kafin ta zabura tamike zaune,

Ta daure fuska tamau don haushin shi takeji yanzu yabita da kallo tamike tabar mai wurin,

Har zuwa dare tana cikin fushi musamman data tanbayeshi wayarta yaki yabata ya ce" idan Aunty zaliha zaki kira kifada mata tasani ko dazu munyi waya ummi ma na gaisheki,

Ta waro ido "ummi tasan ina tare dakai? Uhm tace na boni' yace da akayi me ? Nidai kabarni inkoma gida don Allah sai arika kallo na wani iri acikin family,

" I don't Care, shine amsar shi shiyasa takara hawa sosai har zuwa lokacin bacci wanka ma ita kadai tayi Abincin ma diba tayi takoma gefe yana kallon ta,

Lokacin kwanciya kuwa akan kujera takwanta duk bai ce mata komai ba ya mike yaje yayi wankanshi tareda shafe shafe n shi kafin yadawo falon yasamu tayi bacci,

Daukarta kawai yayi kamar baby yaka ita cikin dakin yakwantar da ita kafin ya kwanta agefenta suna fuskantar juna kallon fuskarta kawai yakeyi,

Yayi murmushi ganin yanda tayi wanka amma taki canja kaya tun kayan datasa da Safe yatashi zaune yafara kokarin cire mata rigar ganin yanda take zufa duk da Ac dake dakin,

Da Sauri tabude idonta tana kallon shi tafara kwace kanta yace "kitsaya incire miki kayan naga kina zufa, " nidai kabar ni da kayana'

Ganin bazata tsayaba yasa yadanneta yacire mata saida yacire yaga Ashe ko bra babu A jikinta kirjin atsaye suna Neman cire idon me kallon su,

Ta zame takoma takwanta tareda juyamai baya, lokacin shi yayi suman wucin gadi ganin nasha nunta saida tajuya yabi bayanta da kallo kafin yafara zame siket din tasan bazata iya hanashi ba dole takyaleshi yacireshi yabarta daga ita sai pant

Tayi saurin Jan blanket tarufe har zuwa kirjinta takuma juyamai baya,

Yakwanta rigingine yana kallon sama akai akai yana kai kallonshi kanta

Yadaure iya dauriya ganin zai cutu da yawa yasa yamatsa jikinta tareda rungumeta ta bayanta yasa hannunshi a kirjinta yacika hannaye da masoyanshi tafara tureshi,

"Please baby karki hukuntani ta wannan hanyar zaki cutar dani nasaba daga jiya zuwa yau bazan iya hakuraba kibarni insamu natsuwa dake,

Tafara yimai kuka nidai kabar ni inkoma gida please yace "baby saboda kinason komawa gidan mafa daciyar Matar nan kike kuka? OK kiyi shiru gobe zan mayarda ke,

"Amma kisani next week zamu tafi kuma goben ma bazan iya barinki ki kwana Acan ba tace taji badai zai barta tajeba,

Haka yasamu abinda yakeso ya more tareda yimata Alkawura Wanda baiko San yayisuba,

Dasafe kuwa tana tashi tayi saurin shiryawa tana jiran yakaita gidan duk da tana tsoron karonta da mama saida yagama yanga kafin ya ce sutafi,

Suna isa gidan gabanta yafara faduwa saida yafita yabude mata motar kafin tafito,

Shine agaba tana bayan shi ,
Mama nazaune ita same aikinta tana mita suka yi sallama.......🖊

_Sageer Fan's Kuyi addu a mama tabarsu sukoma_

*am sory lack of charge*
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄we are bearers of Sooo golden a pen.
Write assiduously percieven no pain. Our creative golden pen,
Behold our words.
A product of our pen savour our words for it will couse you no pain.❄

*Kuyi hakuri da typin danakeyi kadan komai zai dai daita, A gaskiya inajin dadin comment dinku Fan's Allah ya bar kauna*

4⃣1⃣
Suna yin sallama kamar tana jiransu tafara ruwan bala'i,

"To Mara sa kunya kaga damar dawomin da ita?

" tazone kawai ta sallameku tafiya..tayi saurin rike mashi hannu don kar yakarasa,

Yayi shiru yana kallonta aiko taci gaba,

"Kibar Mara kunyar yakarasa D'an wofi sai Ku koma ingani zamu gani Mara kunyar banza,

Ya duk'ar da kanshi yana dariya ita kam duk tagama jin kunya tafara zame hannunta zata wuce yarik'ota gam tazare ido mama tasa salati

Yakara matso wa tareda dukawa daidai fuskarta ya manna mata kiss a baki da kuma kumatunta yad'an matsa dai dai kunnenta,

" kifa shirya zandawo anjima mutafi kinsan bazan iya bacci ba idan bakya kusa dani,

Mama itada me aikin ta suna kallon karshen rashin kunya,

Saida yaga dama kafin yasaketa yawuce yace "mama sai nadawo,

" Karka sake kadawon gida Mara kunya yafice tareda murmushi itadai sum sum tajuya zata shige dakin, mama tace

"Dawo nan tadawo cikin sanyin jiki tace" gani mama, yanzu Safeena saboda Allah kina mace zaki rika biyewa namiji kuna irin wannan rashin kunya har kibishi Ku kwana

"Waima yaushe kika zama hakane Safeena ?kin fitsare kafarki tsab kema har kin sake ma namiji jiki ya dirka miki aiki,

Ita dai Bata da ta cewa sai shiru tacigaba" idan ba kina sha sha sha ba zaki biyewa namiji batareda kuntare ba yadirka miki ciki,

Infada miki duk son da kike gani duk karya ne yasamu abinda yakeso shikenan bakida sauran Amfani indai namiji ne,

Saida hankali n ta yatashi, yanzu Sageer zai daina marmarinta kenan saboda ta mallaka mai jikinta?

Duk jikinta yayi sanyi haka tasha fada sosai wurin mama kafin takoma dakin datake zama tafada tunanin

Yanzu idan Sageer ya juya mata baya yazatayi?
Data shiga uku kuwa yanda yasaba mata da SOYAYYA r shi taya zata iya rayuwa batare dashi ba,

Haka ranar tawuni acikin daki duk kewarshi dakuma son kasan cewar su tare, duk tayi wani iri itakanta tasan cewa tana bukatar kasan cewar su tare amma ba dama,

Gashi ko wayarta bai Bata ba, sai kusan yamma lokacin takuma yin wanka saboda irin zafin datakeji kamar tayi yawo tsira ra duk a.c dake gidan bai hanata zubar gumi ba,

Shiyasa tana fitowa tasamu wani skin tight tree quarter tareda yar shimi mai siririn hannu tasaka duk inda ta juya jikinta saiya motsa,

Haka tafito falon da mama take tareda Dauko drinks mai sanyi tana sha tunda ta doso falon mama ke kallonta tasaki baki da hanci harma da ido,

Saida ta zauna tace "yar nan banga laifin yaron nan ba " yo to kina famar yawo cikin gida dagake sai kaya kamar na ya'yan arna badole ya dura miki cikiba,

"Tunda shidai ba dutse bane, yanzu da maza na shigowa gidan nan ya kenan?

" oh ni zuwaira " ita abunma dariya yabata takalli kanta tace "mama kayan ai basuda illah,

" ahakan ne ba illah? Gaki Allah ya hore miki kira irin ta karuwan mata kina daukar Alhakin Dan marayan Allah,

Duk ya susuce Akanki, wallahi ki guji daukar Alhaki, baki kawai tasaki tana kallon mama don ta fuskanci batada Alkibula,

Tana cikin mita yasawo kai cikin falon tareda sallama dauke da ledodi masu dauke da gasassun kaji suna turiri dakuma Leda daya daukeda ice cream

Yana dosowa saida yakusa faduwa,( this girl Will surely killed me) yafada acikin zuciyarshi idanunshi nakafe a kirjinta da yake hango Kansu tacikin shimi suna yimai iso,

Tsabar kaduwa baikoga mama dake binshi da kallon wannan yaro Akwai maye ba,

Direct wurin ta yanufa yatsuguna agaban ta tareda kokarin Kai hannu wurin masoyan nashi,

Tayi saurin cewa "mama sannan yajuya tareda wayin cewa yazauna agefenta yace "mama ina wuni? Lafiya na wuni Meya dawo dakai?

"Matata nazo dauka mutafi ,

'Kafita a idona inrufe Sageer" kawuce kabar min gida ,

Yajuya wurin wify dinshi yace "pretty ga kazar ko yau bazakiciba? Jin kaza ai da Sauri tace zanci yajanyo ledar tareda budewa yamike tareda raba idanu yace" (ware is the kitchen) tanuna mai da hannu yawuce yadawo dauke da plate guda biyu

Yajuya dayar har da onion & cabbage source saida miyanta ya tsinke yace "sauko kici,
Chapter 32 · 0% Book details