Sashe 18
Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tamike tareda dauke plate din ta nufi cikin kicin da shi, saida ta wanke kayanda ta bata sannan tafito, tasameshi Akishin gide tareda cewa "muje kama yarda ni gida.
Yadan juyo da kallonshi cikin tsokana yace"kefa kikace mukwana anan, kumã har nashirya sannan zakice mu tafi tace " nidai muje kafin Anemeni .
Yace "şhikenan tareda mikewa tana gaba yana bayanta jiyake dama su dawwama atare dagashi sai ita dayayi farinciki mara iyaka .
Har suka isa gida bata kuma cewa komai ba, yana fakawa ta bude motar zata fita yace "kijirani mujera baby! Ko sauraranshi batayiba tafice tabi ta kofarda tafita .
Tana shiga taci karo da Menal tace"Aunty tundazu naketa nemanki ina kika shiga ne wai haka? Dady ne yace inkiraki ku gaisa da bakin gashima sun wuce,
Tace ina dadyn yake yanzu? tace shima yafita "kinsan gobe zasu kai lefe Aunty yan uwan momynshi ma zasuzo goben, zasu hadu Akai kayan Auren.
"Aunty dama inason ingaya miki wani Abu, "mushiga ciki saimuyi maganar, saida suka shiga dakinta tace "Aunty kinsan Ya Yusuf ? waye haka? abokin bros . Oh naganeshi yataba zuwa lokacinda baida lafiya.
"To shine yace wai yana sona tafada tareda rufe idanunta, cikin murmushi tace kuma yasamu karbuwa daga gani Anayi dashi.
"Kai Aunty ni kunya nakeji ma, tace "meye Abin kunya? indai kina sonshi basai muşha biki ba .ta tashi da sauri ta gudu dakinta wai taji kunya ance Aure.
Washegari tuňda suka tashi gidan Aunty Nena tafara shirin tarban bakin da zasuzo, wato yan uwan momyn Sageer' duk gidan ya bade da kamshin girke girkenda Akeyi na tarban baki,
Ita dai Safeena yau da faduwar gaba da kuma tashin hankali ta tašhi don tasan zancen Aurenshi ya tabbata kenan tunda gashi za a kai kayan Auren A yau.
Duk jikinta yayi sanyi ko karyawa takasa yi gashi tunjiya da suka rabu bata kuma sashi a idanunta ba.
Sai kusan karfe goma shabiyu bakin suka fara isowa yan uwan babanshine first da matansu harda ma kakarshi. Kafin dagin momynshi"
Kana ganin motocin da suke hawa kasan Akwai masu gida rana kusan mota uku suka faka lafiyayyu. Ba motocin nake kallo ba, matan da naga sunfito acikin motocin ne yasa kirjina bugawa.
Motar farko Aunty zaliha ce tareda wasu mata guda biyu sai mota ta biyu kumã ummin su Safeenã taredâ babbar yayarsu Hajiya mama sai kuma mota ta uku suma kina ganinsu kinsan duk ciki daya suka fito.
Da kyar na hadiye miyau ganin wa innan mutanen, kardai Ace sune dangin monyn Sageer,
_nima dai Akwai tsegumi bari inbisu Abaya inganima idona_
Cikin mutum tawa suka Amshesu suka gaggaisa da juna Aunty tanata inata saka ina ta ajiyesu tsabar murnar ganin wa innan bayin Allah yanzu duk dangin Sageer ne haka?
Suna masujin dadin ganin gidan da gudan jinin yar uwarsu yatáshi ga kuma karamcinda suka samu Awurin Aunty Nena duk ancika gabansu da kayan Ciye ciye da lashe lashe.
Sun gabatarda junansu tareda jajantawa sannan suka fara tanbayar ina shi wanda suka taru dominshi Aunty tace bari ta kirashi Alhaji kuma yafita domin yanada muhim min meeting a yau
Yana shirin fitowa Aunty tace kazo son kanada baki' yacs" baki kuma daga ina? " muje ka gansu da kanka yabi bayanta suka fito falon cikin takunshi yake isowa falon.
gabadaya hankalinsu yatafi wurin kallonshi Aunty Zaliha cikin kidima ta mike tareda cewa Sageer!kardai Abinda take tunani gaskiyane.....🖊
_Fans kuyimin hakuri ba sauki wallahi typin kuyi manage din wannan ina kaunarku buhu buhu_
[2/19, 3:46 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Story writíng by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar
💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫
_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝inasha Allah)_
*idàn nace zankiraku da dai daya sai incika page daya bangama ba don haka nake muku fatan Alheri Aduk inda kuke my FANS*
2⃣3⃣
Ita dama tunda suka shigo gidan take tunanin kamar nan ne suka kawo Safeena' to kodai ba gidan bane? To kuma ai ga Saģeer tagani, duk kanta yakulle tama rasa irin tuñanin da zatayi.
Cikin natsuwa yakaraso cikin falon tareda samun wuri guda ya zauna yana mai gaisheda su ummi tareda mamakin me yan uwan Safeena sukazoyi Agidan ?
Kuma harda mahaifiyarta,don yaganeta tun ranar Auren Safeena da yaje gidan ga kuma Auntyn ta, bayan Angama gąisawa Hajiya mama tace" Sageer nasan bazaka gane muba,
Don koda Allah yakarbi ran maifiyarka bakayi wani wayo sosaiba kuma ni bana kusa Amma nasan zaka gane Halima gata ta nuna ummin su Safeena"
Ya daga kai yana me kallonta tareda jin kaunar matar har cikin zuciyarshi, kuma sai take mai kama da mahaifiyarshi da yake gani a hoto.
Tace matsonan wurina yarona cewar ummi "nasan kamanta ni' ga yar uwarka da kuka tashi tare, "zaliha kinga dan uwanki sati biyu ne tsakaninku dashi.
Cikin jin dadi ta ce "ashe ba banzaba ranarda yaje gidana narika jin wani Abu akanshi Ashe brother nane (wow nice to meet you bro)
Sai ince shi yafi kowa farin ciki don yanzu yafahimci cewar Safeena jininshi ce bayan kauna ta jini harda ta dangantaka Ashe?
Zaliha tace ina sis na take? Cikin dokin ganin dan uwanta take fada musu sanadin haduwarsu tun farko dashi'
Suma duk sùka jajanta da kuma mamakin ina ita Safeenar? Dama naň gidanta ne? Cikin tsananin farin ciki Aunty tamusu bayanin cewar ai matar yayanta ce?
Duk da sunriga da sunsan da zancen cewar Safeēna na Auren Abokin Abbu ne Amma sam basuji dadin rashin ganinta Awurin ba kodan halin farin cikin da suke ciki A yau,
Aunty Nena ta mike cike da farin ciki tace inaga tana bacci bāri ingani duk sunata magana Atsakaninsu har su kakar Sageer din da da suka koma gefe domin subarsu suma sugana dàshi,
Duk suka hadu suna ta zancen iyayenshi tsohuwa harda kwallah, shidai yana cikin tsananin farin cikin Safeena yar uwarshi ta jini sai yaji yakara sonta sosai Acikìn zuciyarshi.
Tana shigowa falon saida takusa fâduwa tsabar kaduwar datayi na ganin mutanen dabata yi tsammani ba A gidanta.
Hajiya mama tace "karaso yata kinji ,zo ki zauna .tunda tafito yake aikin kallontã da tsantasr kaunarta.
Cikin natsuwa tasamu wuri Akasa ta zauna kamar yanda taga su Auntyn ta sunyi da Sageer duk ta tsargu da wannan taro na yau,kuma wai harda ummi,
Hajiya mama tace Safeena kinga ikon Allah baya karewa kinga gaki ga dan uwanki kuna rayuwa Acikin gida daya Amma bawanda yasani cikin tsananin mamaki tace dan uwana?
Ummi tace "eh gashinan Sageer' cikin sauri takalleshi dakuma wani irin farin ciki Ashe dan uwanta ne shi ? Dama shine yaron momy zainab yayar umminsu?
Cikin tsantasr sonda sukema juna suke kara aika ma da junansu sakwanni masu wuyar fassara gaba daya sunfi kowa farin ciki"
Duk hankalinsu yatafi wurin aikama da juna sakwanni sunma manta da kowa Aunty Zaliha ce tace "muje daga ciki sis, sannan tadawo natsuwarta tamike cikin jin kuʼnya tareda Addu ar Allah yasa ba a dagosuba,
Saida suka shiga dakinta Aunty ke cewa "sis naga Abin nan ya karbe ki fa, cikin tsokana tace "bangane ba? Tace babyn namu mana ,naga har wani cikowa kirjinki yake karayi Hmm batasan tsabar wuyarda sukasha bane Ahannun Sageer yasa suka wani kara kunbura ba.
Cikin basar da zancen take cewa banga my boys ba ina kika barsu ne? Tace "suna tareda babansu yana gida yau hutu yakeyi.
Tace ok shine kinsan zakuzo nan kikaki kawosu"
Anan tayi mata bayanin yanďa Abin yakasance har isowarsu gidan da kuma gano cewar nan ne gidan da take Aure' sundauki lokaci mai tsawo anata hira cikin jin dadi tareda shirya zuwa wurin kai kayan Auren,
Saida lokacin da zasu tafi kai kayan yayi sannan Aka kirasu sufito Aunty Nena tace to Safeena kushirya muje kai kayan Auren ko yamma nayi Cikin muguwar bugawar zuciya,
Take kallon su ummi don gaskiya bataso taje kishi zaisa tayi wani Abunda baidace ba, ganin yanayinda tashiga duk jikinta yayi sanyi Aunty zaliha tace sis ko zakiyi zamanki tunda gasu Aunty Nena?
Cikin sauri tace eh gaskiya basai najeba sukace badamuwa ai sunada yawa ko A hakan tsohuwa ma tace amayarda ita gida suje da mătan kawun nanshi kawai ,
Hakan suka dunguma kai kayan Akwatuna nagani nafada wanda duk kokarin Auncle ne da Aunty Nena Ango ya nade Aljihu
Sun isa gidan su Humaida tareda jagorancin Amininshi wato Yusuf cikin rashin kula da nuna suma suntara ba Abinda za abasu yaburgesu suka karbesu haka nan ba yabo ba fallasa duk ransu ummi ya baci.
Hajiya mama kam har zata fara sababi ummi ta roketa tace" yaya kiyi hakuri don Allah karkice komai tunda mu muke nema yazamuyi? muyi kodan Sageer badansuba.
Haka suka koma zuciyarsu ba dadi Aunty Nena da Aunty zaliha sudama ba masu son hayaniya bane sauran kannin su ummi kuwa tunda Hajiya mama na nan bazasu motsaba don suna tsoronta.
Aunty zaliha saida ta gode Allah da Safeena bata zoba. Itakam tunda suka tafi ta kulle kanta A daki tana kuka har kiranta A waya yayi taki dauka text kuwa yaturo ba Adadi amma taki tabude.
Shikenan yanzu saura kwana biyar ya zama mijin wata duk soyyayar nan da yake nuna mata zaiyi ma wata zuciyarta har suya takeyi tsabar kishi da yake cinta.
Haka taci kukanta har ta gode Allah ba mai lallashinta duk tarasa meke mata dâdi har wani zazzabi takeji tsabar kukanda tayi ,
Sudama su ummi basu dawoba kowa gidanshi yanufa sai kuma gobe don shirin biki yanzu suka fara don haka sintiri gidansu Safeena yanzu suka fara .
Har dare takasa bacci ba Abinda takeyi sai juyi akan gado gashi tana son ganinshi kozata iya runtsawa tun tana iya daurewa har takasa tamike cikin rigar baccinta doguwa mai hannun shimi ta dora After dress tafita .
Cikin sanda ta nufi dakinnashi harta bude kofa tashiga bata ganshi Acikiba tasa kunne ko yaje bathroom ne Amma shiru harta dauki lokaci tana jiran taga shigowarshi Amma bashi .
Ta karasa bakin gadon takishin gida Akai tana shakar daddadan turarenshi harta samu kanta da kwanciya da kyau Akan gadon ta janyo dayan filon ta rungume saitasamu kanta da jin wata irin natsuwa,
Kafin kace me bacci mai mugun dadi tareda mafarkin Abin kauʼnarta take yi Abinta