Sashe 8
Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Takarasa wurin basket ta duka tana hadamai tea tareda soyyayan kwai da kuma farfesun kayan ciki duk yana kallon bayanta yanda hips dinta gaba daya yakara rikicewa tareda rike marar shi duķ Yusuf na kallonsu,
Yana kuma hango Abinda zai iya faruwa nan gaba saboda yaga Alamar Abokinshi yayi nisa bayajin kira harta karaso ta dan duka tana kokarin Ajiye mai Akan dan table din da ake ba marasa lafiya Abinci Asibiti.
Idonshi yasauka Akan wuyar rigarta yakare runtse idonshi don hango na shanunta Suna wani kyalli kasan cewa gyaken bawai ta yafa shi duka tarufe kirjinta bane.
Duk sun fito yana cikin haka aka turo kofar tareda shigowa. Bakowa bace face Humaida Yusuf ne yamata text don yagaji da ganin wannan HARAMTACČIYAR SOYAYYAR ta abokinshi,
Da sassarfa takarasa wurinshi tareda cewa oh my god baby what is wróng with you? Tana me kokarin taba fuskarshi cikin daure fuska yace mata behave your self Humaida.
Ta kwabe fuska irin na shagwababbun yaran nan tace baby please meke ma ciwo ?kaci Abinci? Idonta yakai wurin plate dinda Safeena ta Ajiye mai tadebo kaci Abinci please.
Duk ranshi yariga yagama baci yanata zabgawa Yusuf harara shikam sai murmushin mugunta yakeyi yama sakai yafita yace zaije gida yadawo don yasan Humaida bazata ce zata tafi yanzu ba
Kuma yayi hakane don ya kawarda barnarda ke shirin Afkuwa itakam Safeena tasamu kanta dajin mugun haushin shi wato ya saba taba mata shiyasa yake kokarin tabata ko to ita ba yar iska bace.
Amma ranta ya mugun sosuwa ganin yanda Wannan mayyar yarinyar tawani shige cikin tsadadden jikinshi mtswww tayi tsaki bata ko san yafitoba Humaida batajiba Ammashi yajita sarai
Ahaka Menal tashigo tasamesu don ita Humaida ko kallon Safeena batayiba tsabar wulakanci da girman kai itakuma tace duk tafita ran Menal yasosu ganin Humaida duk wani dokin ganinshi saitaji dama bata zoba.
Daman tsabar damuwarda tayine yasa ta gudo daga school dan taganshi gashi tayi mugun gani saida Sageer yace little sis ki karaso mana ta karasa duk jikinta Amace tazauna Adayan gefen duk inda bacin rai yake ran Safeena yabaci.
Yanda duk suka shigemai jiki ta kama hanyar fita yana kalonta da kuma yanayinda tashiga yayi tsadadden murmushi wanda ya tafi da imanin yanmatan dake gefenshi hartakai wurin motar taga ba key dole tadawo dakin ta dauka
Sageer naganin fitarta yafara yima Menal fadan dawowarta meyasa tabar school by this time? Cikin shagwaba tace tanason ganinshi ne yace ok kinganni tashi kitafi kafin Auncle yazo takime cikin sauri ta wuce tareda cemai Allah yakara lafiya yace Amin tafita suna zabgawa juna harara itada Humaida tana fita yace kema tashi kitafi zanyi bacci.
Nagode da dubiya sanin halinshi yasa tamike don bai magana biyu haka takama hanya harta kai kofa suka ci karo da Safeena tadawo daukar key čikin Aikawa da juna mugun kallo tafita ita kuma tashigo.
Yana kallon shigowarta yayi wata irin muguwar Ajiyar zuciya kuma daman yasan dole tadawo don shine yadauke key din yasaka A pocket dinshi.
Tashigo tafara duddubawa batareda tako kalli inda yake ba yafito da key din daga pocket tareda cewa wannän kike nema? Tayi saurin kallonshi tareda cewa eh kaban źantafi gida.
Yace zogashi takarasa tamika hannu zata karba ya hada da hannunta yafisgota kan kirjinshi saidatayi yar kara wadda tasa yakuma riki cewa gata dai akirjinshi kuma ga laushin kirjinta akan nashi ga daddadan kamshin jikinta.
Ai sai yanemi manta kanshi da inda yake yana kokarin kissing dinta cikin zafin nama ta fisge jikinta tareda samai kuka duk ya fita Hankalinshi Amma jin kukanta saida yadawo natsuwa.
Da sauri ya mike zai kuma taba ta tace nafada ma kadai na taba ni ni jikina mai tsarki ne bana hadashi da kowa ba irin naka ba so karka kuma hada jikinka danawa.
Binta yake da kallo yana murmushi tareda cewa kinfara jin yanda nakeji ko.........🖊opps
*Hannuna yagaji kuma Addu arki bataciba UMMU JIDDAH na cewar inyi muku typin page uku so mange this one*
[2/19, 2:26 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Śtory writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar
💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫
_(gidan Aminci zaman lafiya da yardar juna 🤝insha Allah)_
*ÙMMU JIDDAH Addu ar ki taci Amma ba page uku ba gadai biyu nan Allah yakara kauna da soyyaya*
1⃣1⃣
tace kamar ya ni Allah yakiyaye nasan inada Aure zanso wani namijin' saikace jahila inkai bakaje islamiyya ba to ni naje. rànshi ya sosu saboda sonda bashi yadorama kanshiba take fada mai magana,
Yace ni kike kira da jahili? Um cikin zaro ido nine jahilin? Just bcos i love you! Ok here is your key ğo cikin tsawa taji badadi don bataso tajanyo jininshi yakuma hawa,
Ta tsaya tana dana sanin fadar wannan kalmar yakuma daka mata tsawa i said get out just go! Ta karbi key din tawuce cikin mutuwar jiki harta tada mota yana kallonta ta window haka yakoma yakwanta tareda runtse idonshi yana me dafe kirjinshi,
Har takai gida tana cikin damuwa meyake shirin faruwa da ita meyasa taji ba dadi da ta barshi? Yanzu bakowa awurinshi yanzu in ciwon yatashi fa? Koda tashiga gidan Tasamu Menal Azaune ba Abinda takeyi sai aikin kuka.
Duk kuma na bakin cikin ganin Humaida datayi ne Asibiti wato suna tare ?Har Safeena takarasa kofar dakinta zata shiga taga bai dace ba koba komai yar mijinta ce duk da matada kunya ita Amana ce kuma marainiya tana bukatar Äbokin shawara,
Takarasa cikin falon tareda zaunawa agefenta cikin sanyin jiki tace mata meyasaki kuka? Bakida lafiya ne? Shiru waye ýa tabaki? Me kikeso jin tanbayar datayi mata takarshe yasa tamike cikin kadawar idonta dasuka rine tafara kallon Safeena cikin sheshshekar kuķa.
Can kuma tafada jikinta tareda sa kuka tana cewa ina sonshi ne Wallahi ina mugun sonshi yaki yafahimce ni kullum yana kirana little Anty don Allah bangirma ba ? Look at me banda Abinda namiji keso ne ajikin mace? Ni mummuna ce? Duk acikin kuka sai jikin Safeena yayi sanyi sosai tabata tausayi,
Hmmm tayi Ajiyar zuciya tareda cewa relaxed. Kimin bayani waye kikeso? a ina yake ? Kidauke ni Amatsayin sistern ki kifada min komai kinji' tafara share mata idanu cikin sanyi jiki tace Sageer!😳gaba daya cikin Safeena ya duri ruwa tadai matse tace tell me meye dalilin kukan ki bayan kinsan yana Asibiti,
Baki ga Humaida ba sunfa dade tare gashi naji Dady jiya na zancen Auren shi kuma kowã yasañsu tare na dauka run rabu Ashe suna tare wallahi Anty idan bansamu bros ba mutuwa zanyi takarashe tana me cigaba da kukanta.
Duk da ran Safeena ya jagule Amma bata fasa lallashinta cikin hikima ba tâce kiyi Addu a ne idan Alheriʼne Allah yatabbatar idan kuma ba Alheri Allah yabaki wani wanda yafishi kinji Hmmm tace Anty kiʼna ganin akwai wanda yafi bros dina ne?
Maganar saita bata dariya tace kwarai kuwa kedai kidage da Addu a kawai ta lallasheta tasamu tayi shiru sannan ta wuce dakinta tana shiga ta wurgarda mayafinta tareda zuge zip din rigarta ta yi wurgi da ita ta yi rub da ciki daga ita sai bra da kuma zaniñ dake kugunta,
Runtse idonta tayi ba abinda take tunawa sai moment dinsu na dazu he is very romantic dole kowace mace ta mutu Akanshi, niko nace Safeena kema kinfada ne?
Tashafa kirjinta don sai yanzu taji zafin buguwar datąyi da yajanyota dã karfi kan kirjinshi Hmmmmm Ajiýar zuciya mai karfi ta sauke tuna irin wani irin shock dataji Alokacin
Ga kamshin shi mai dadi fatarshi kamar ta jariri tsabar laushi ga sajen fuskarshi kamar na larabawa juyi kawai takeyi akan gadon har lokaci yatafi tana tunanin shi can komé ta tuna tafara istigi fari tareda karasa tubewa tafada bayin dakinta
Ta sheko wanka tafito duk jikinta Amace tarasa meke mata dadi gaba daya gidan yamata ba dadi jin take kamar irin someting is missing to menene haka takeji? Saida ta idarda Sallahr Azahar kasan cewar lokaci yayi kafin tafito zuwa kicin koda tashiga yan aikin sun hada komai ta dakko fresh milk â firij tafito falon
Tazauna tafara sha tareda canja chanel tana cikin kallon wani series a Mbc Action wani the powers taji dirin motoci tasan masu gidan ne tana nan har saida aka tuřo kofar falon sannan ta tashi don yimusu sannu da zuwa saikuma zancen yamakale ganin harda wanda tabaro Asibiti
Tadaure takarasa tareda cema su sannu da Zuwa Alhaji ne gaba yafara Amsawa tareda cewa ke kadaice Agidan ne ina Menal din ta fadamin batajin dadi tadawo gida tace eh tana dakinta shiko gogan ya wani tamke fuska ko kallon gefenta bai yiba sai bataji dadin irin yanayinda ya nuna mata ba haryasa kai zai shige Safeena tace bari inkaima jakar daki takarbi jakar Alhajin
Har yakusa kaiwa kofar dakinshi yayi wani uban turn Anty Nena tace son kayi wanka ka kwanta ko akawo ma Abinci ne yanzu yace aa sai Anjima yana kallonta harta shiga dakin Alhajin yakasa tafiya ba Abinda kirjinshi keyi sai bugawa ita kuma kodã tashiga shima Alhajin yabi bayan ta
Har ta Ajiye zatafito yace Safeena! Kirjinta yace rass yace zonan ta dawo ya nuna mata kujera tareda cewa ki zauna Adofane tazauna don basu taba kebewa ba ita kallon Abbun ta take yimai harga Allah ba miji ba ya kuma cewa Safeena! Cikin sanyi ta Amsa na am yace kiyi hakuri nasan ina shiga hakkin ki Amma komai yakusa zuwa karshe insha Allah kinji Hmmm tasamu kanta da sauke ajiýar zuciya,
Malam Sageer kuwa ganin tadauki lokaci bata fitoba ai sai yafara sintiri daga bakin kofar zuwa falo saura kiris zuciyarshi ta buga tsabar firgici da kuma kïshi har ta fito baya cikin hayyacinshi saida tazo dai dai dashi zata wuce yaji kamshin turarenta sannan ya lura da ita cikin rufewar ido ya fisgo hannunta
Kafin duk tace wani Abu yakai kofar dakinshi yajata ciki tana tirjewã tareda cewa meye haka ne wai sai wani ya ganmu yace i dnt care yana shiga ya danna keyn dakin idonshi yayi jawur tsabar kishi