← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 39

Sashe 35

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aunty zuwaira kiyi hakuri Aunty Halima tamun bayanin komai don haka yaka mata kifi kowa farin ciki tuwon mu man mu,

Ta yi ajiyar zuciya 'ai wannan Dan naki baida kunya kokadan tayi dariya Aunty ai anwaye zamani ya canja ba irin nakuba kibarsu suwala.

To amma saikunsa ido don kar yamuku asarar jikan naku tasa dariya yaya naga Alama kinaji da wannan jikan,

Ya cika rawar kai ne ai
Haka tayita rattaboma Aunty Rukayya Aunty Zaliha na dariyarsu itada Sageer sai kusan yamma tace zata tafi Yaya kizo mutafi gidan ki Acan zankwana,

Tace atafau ita Asibiti zata kwana da Safeena,

Yaya inbanda abinki ga mijinta mezaki yi musu anan?

Kuwuce kawai ina nan kaima tatafi gidanku kabarmu anan

Bai ce mata komai ba saida yarakasu kowa ce tahau motar ta suka wuce gidan ummi

Yakoma cikin dakin haka yazauna tareda Safeena duk masifar Maman saida ta hakura tayi shiru

" gado dai dayane adakin nan naga inda zaka kwana don naci.......🖊

*Kumin hakuri nayi typin ba adadi yana gogewa shiyasa kuka jini shiru*
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄our golden pen be hold our words❄

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*ina Neman sharar Ku fans a duk inda nayi kuskure Dan Adam ajizine bawai Kuyi shiruba Kuyi hakuri da typing error mu y'an koyo ne yanzu muka fara Allah yasa mudace nagode da kaunarku a gareni*

4⃣4⃣

Azaune yaraba dare aranar har yafara gyangyadi mama kuwa ai ta kai London tana kwance akan tab'ar ma,

Shi kuwa ya kwakwume hannunta yanata zabga g'yn,g'yadi, itakam idanunta a bud'e tana kallonshi, duk yabata tausayi tasan bai saba da irin wa innan wa halolin ba amma saboda ita yau zai kwana zaune,

Yarike hannun gam kamar za a k'wace mai ita, ahankali ta motsa hannunta, yayi saurin motsawa tareda bude idon shi,

"Pretty' me kike so? Tace " naga wuyanka zaiyi ciwo idan ka kwanta a zaune har zuwa safe.

"Hmm ya kikeso inyi baby; tak'ama ne, kuma I can do anything for my wife.

" kazo nan ka kwanta" yakalle ta "baby kefa? " nagaji da kwanciyar ai inaso inzauna, " no keda bak'yajin dad'i ki kwanta kawai I can managed here.

Ta shagwabe fuskarta tareda cewa "nidai ban y'arda ba, " OK' ya mike tareda kwanciya ya janyota jikinshi kasan cewar gadon karami ne yasa suka matsi juna sosai,

Ya kanai nayeta yasa hannu acikinta yana shafawa " babyna Kaine kaja Momy da Dady suke kwana a Asibiti "

Tace "shhhh Karka tashi mama fa. Yayi ajiyar zuciya tareda mika abayanta, taji Abu ya zungureta ta waro ido tareda Dan Jan jikinta tace " meye haka!

"laifin ki ne ai kinsan bazan iya jure hadu war jikin mu ya tafi abanza ba , shiyasa tun farko naki matsowa kusa dake saboda nasan zan tsokana nowa Kaina fitina ne kuma bazan samuba,

" kiyi bacci kawai. tayi Ajiyar zuciya ta rufe idonta still yana manne da ita baccin ma yafita a ido n shi,

Ta ya'ya zai iya bacci a jikinta batareda yasamu wani Abu ba, ita kam jinta a lafiyayyen kirjin mijinta tuni tayi baccin ta,

Tabarshi da matse matse sai mika yakeyi yana juyi gaba daya yakasa controlling kanshi,

Ji yake idan har bai rage zafi ba kafin safe zai iya samun matsala, ya Dan kara janyota jikinshi sosai tareda sa hannun shi yafara zuge zip din rigar dake jikinta,

Yayi sa a batasa bra ba ya saida ya Dan sauke rigar kadan yajuyo da ita tana facing dinshi yafara kallon fuskarta har ya dauke idanunshi akan lips dinta masu tsari da sheki,

Cikin zakuwa yakai bakinshi Kansu yadan fara lasar lips dinta ahankali har yasamu damar tura halshenshi cikin bakinta,

Ya cafko shi cikin zakuwa, ita kuwa jin abinda takeso cikin bacci ai tuni ta cafke nashi suka fara exchanging kisses a junan su,

Tsotsar shi ta ke yi kamar maijin yunwa shidama a hannu yake ai duk ta birkita mai lissafi ya rude yarikice ya dimauce,

Ba abinda kakeji sai nishin shi sunyi nisa sosai ba abinda yake sai yamutsata hannaye n shi duka a kan na fulaninta sai cika hannu yakeyi dasu ita kuwa tana kara mai kaimi,

Fitsari ya farkar da mama datayi nisa abacci yunkurawar datayi taga ana mutsu mutsu cikin bargo a sukwane har tana bigewa wurin tashi,

Tabar Marta kawai da filo ta ja tayi waje a sittin saida ta g'anta a waje hankalinta ya kwanta tayi shinfidar ta a barandar wajen dakin fitsarin ma komawa yayi,

Tace oh ni zuwaira wato acikin marasa kunya na duniya Sageer da Safeena sune suka dauki A word, itakam wallahi tagama zama dasu su tattara su bashi Matar shi kawai itakam,

Duk abinda akeso tagani yau tagama ganin shi,

Haka mama taga dare nan a cikin sauro sukam saida suka samawa Kansu natsuwa kafin subar junan su,

Sai Alokacin ya tuna da mama na dakin ya duba yaga wayam yace ina taje da daren nan kotaje bayi ne;

Itakam tana samun natsuwa ta koma baccin ta shima yabi bayanta sukayi bacci cikin jin dad'i, ana kiran Salla yafarka yaduba time karfe hudu,

Ya sakko akan gadon duk kayan jikinshi yab'aci ga kuma squeeze sanin idan yace zaiyi wanka ba kayanda zai canja, ya Dan bubbugata ta bude idanunta ta zuba akanshi

Tafara aika mai da sakon kallo mai rikita shi yace " baby don't please " tace what? Looking at me like this zaki rikita ni, kinga Daren jiya kawai na rage zafine,

Ni sallame mu mu wuce Cairo zan fi walawa amma nan Akwai y'n sa ido.

Tamike zaune ya tashi dasauri ya sunkuceta sai bathroom ya kwab'e mata kayan shi ya yi mata wankan tas amma dak'yar tasha shiya Bata kaya cikin Wanda Aunty Zaliha tadawo mata ta sanya kafin ta tada sallah,

Yana zaune har ta id'ar ta mike tareda karasowa kusa dashi duk yana kallon ta yana kuma aika mata da murmushin kauna,

Ta D'an duka kadan tareda cemai " good morning' ya amsa tareda dagota cikin jin dad'i

"Pretty zanje gida inyi wanka dole in canja kaya kafin in yi Salla duk kin sa na b'ata kayana, yafada cikin zolaya,

Tajefeshi da hara ra yace" lalala pretty zan biya wannan kallon yamike ya manna mata kiss a chick kafin yadauki key din motar shi yafice,

Yayi mamaki sosai ganin mama akwance akofar d'akin, ya duka gab da ita yadan bugeta yace "mama' kin ko yi Salla ta bude idonta hade da jero salati,

Ta sauke idonta akanshi tace " lafiya ka tsaya min akai? Yace" lokacin Salla zai wuce naga kina bacci.

Wani irin kallo ta jefeshi dashi kafin tace b'ace min da gani, idan har kai kayi taka ibadar ai shi kenan ta yunk'ura tamike tace bani hanya.

Shi idan da sabo yanzu har yasaba da halinta toma wai daga tashin ta a bacci har tafara, mema aka yimata?

Ya daga kafadarshi tareda tabe bakinshi ya mike yawuce a binshi,

Safeena r ma Bata ko kalleta ba ta shige bayinta tayi alwala ta fito ta tad'a Salla tana idar wa ta janyo carbinta tace "kiramin Rukayya yanzu'

Tace " Mama kinsan Aunty yanzu Bata isa tashi ba. Ta hau sabab'i ni nace ki kirata yanzu kiban wayar,

Tace toh tayi dialing ta mika mata wayar takoyi sa'a kira daya ta daga,

"Ki fito da wuri kisameni Asibiti" tace "yaya lafiya dai ko? Kaddai jikin Safeena r ne yatashi kuma?

'Kalau take saima Karin lafiya datake ta samu. Tace toh bari inshirya infito da wurin.

Baccin ta takoma saboda bai isheta ba baccin jiya mama nata lazimi agefe har zuwa lokacinda suka shigo cikin dakin Aunty Rukayya da Sageer,

Yakaraso ya gaida mama ta amsa ba yabo ba fallasa Aunty ma ta gaisheta tareda tanbayar mejikin tace mejiki kalou take,

Likita ma yace zamu iya wucewa gida yanzu da ya duba ta, tace yayi kyau sai kutasheta muje gidan naki da ita ko?

Ta bugi k'rji tace wah? Ni jikar Audu bada niba kaita wurin Halima ko gidan mayen mijinta, inajin ina gani d'an idanun girman ya karasa a'a badani ba,

Tace yaya laifi sukayi miki ya'yan naki? Aa kawai kubarsu suyita tafiya idan da rabon cikin ya rayu zai rayu,

Yaya me kike nufi? " bazaki gane ba kawai ki yi abinda nace shidai yana duke yana jinsu ba abinda yakeyi sai murmushi tareda dukarda kanshi kasa,

Kodai mama ta tagansu ne? Shiyasa take over reacting, ya daga Kafada alamar oho, ta Mike tace "ni kimayar dani gida. tace to yaya mutafi harda Safeena r?

" eh amma ki sauketa gidan Halima ko kibarta mijinta ya kaita nidai mu wuce, Aunty Rukayya itama kallon tuhuma take aika ma Sageer da kuma alamar tanbaya?

Me Ku kayi? Ya girgiza mata kai alamar baida masa niya, haka suka fito daga dakin Aunty ta kallesu ta "yaya Sageer ya sauke ki gida ni bari mu wuce da Safeena.

Har zatace bataso amma sanin halin shi zai iya wucewa da ita gidan shi yasa tace toh.

Wanda hakan Sam baiyi ma Oga Sageer dad'i ba,ita kanta Safeena ta fahimci kamar mama fushi takeyi dasu, to ta gansu ne?

Haka dai suka rabu yana aika mata da kallo har mama ta shiga motar bai tayarba saida yaga sunfara fita, tace Hmm

" Allah dai ya soni da bakai zaka tukamu duka ba kila Garin kallonta kaje abanza ka jefa mu rami, shidai bai ce komai ba har ya direta a gidan ta,

Tafito tana cewa "yau saidai kayi agaban iyayenka suna can badai agida na ba, yayi dariya kafin yaja motar shi ya wuce

Safeena kuwa tun A mota Aunty ke tanbayar ta me suka yi ? Tace " ba komai Aunty. Hmm kinsan halin yaya Akwai fadan rashin gaskiya,

Zuciyar ta wannan karon kam tana da gaskiya, duk kuma laifi n ta ne tasan halin Sageer sarai baida hakuri da kuma kunya gashi itama ya koya mata,

Gaskiya idan har mama tagansune Daren jiya to lallai sun tabka abin kunya har suka shiga cikin gidan ummi tana cikin tunanin mezai faru kuma yanzu data dawo gidan ummi?
Chapter 35 · 0% Book details