← Book details Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 39

Sashe 1

Haramtacciyar Soyyaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Compiled By Umar Dalha Funtua.

🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
_*HARAM TACCIYAR SOYAYYA*_
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵

*(romantic love story)*🏵

STORY WRITING BY
NAFISA SANI HASSAN
Maman Ammar

1⃣
Azaune yake acikin babban falonshi da yasha kayan more rayuwa,ahankali yake kurban ruwan ya'yan itatuwan dake cikin glass cup din kamar yanashan magani.daka ganshi kasan yana cikin damuwa,kyakkyawa ne ajin farko,wanda ko kallo daya kamai xaka fahimci hakan saboda farine sosai sannan kakkarfa yanayin jikinshi da kiranshi sukadai zasusa yafahimci yana maintaining jikinshi ta hanyar gym,yana haka wayarshi tayi kara yayi saurin yin picking saboda privt phone dinshine yasan cewa importnt call ne,hello auncle, banji me yaceba kawai ya amsa mai dacewar i will come soon auncle i promise,ahaka yamike cikin natsuwa,yafada dakinshi yasoma hada kayanshi cikin troly da sauri yake harhada komai,cikin minti da bai wuce 5 ba yagama yafada bathroom yayi wanka yafito daureda towel dai dai gugunshi,wow saida nakusa suma tsabar haduwar da gayen yayi gsky yahadu jikinshi duk kwntaccen gashine baki wul irin na zaratan maza,

nigeria 6:pm
Jirgin da yadakkoshi daga paris yayi landin a filin jirgin dake abuja ahnkali yake taka matakalar jirgin yana sanyeda dogon wandon jens blue da farin riga sannan yadora wata jakect da zaratan maza masuji da kudi ke yayi,yana sakkowa naga yafara waigawa ahaka naga wani gaye kyakkyawa amma baikai wnn dana fara dakko muku lbrin shiba,yana isowa yayi hugin dinshi.wlcm đude,tnk u dafatan nasameku lfy, yace Alhmdulillah.meyasa bakaso auncle yasan kashigo nija ne ?i wnted to suprise him.saboda yayi fushidani tun last week yakedàmuna indawo. Frnd tell me wt is going on .ist true he is going to get married?i dnt realy no dude.let get going we wil discuse about it leter.

Ahnkali naga anbude musu wani tafkeken get wanda yaki cikin wata unguwar masu kudi area 11 dake cikin abuja dagudu mai gadin yaxo yabude mai motar yafito tareda washe baki saboda tsabar murnar ganin karamin Alhaji acewar idi mai gadi. Brk dazuwa Alhaji karami dafatan ka iso lfy Alhmdulillah idi ya aikin yakuma garin namu yace lfy lau tareda daukar jakar kayanshi yana shigarmai dashi ahnkali yake takawa har yakarasa cikin tanģamemen katon falon kafin ma yakarasa naga wasu matasan yara guda biyu sunshigo dagudu tareda rungumeshi.bros dukansu sukasa ihun murna.welcm bros.hey guys how are u all?fine bros shine kaki fadamana kana hanya?oh sory guys i wnt u give u a suprise. Ware is minal ?hera i am bros itama tafito dagudu tareda hugin dinshi tabaya saida yakusa faduwa danma dai yatsaya dakyau,ahankali yadago kanta yana kallonta tareda cewa wow my little sister is growin fast.oh come on bros stop calling me little am 15 now tafada tareda bata fuska don in akwai abinda ta tsana shine yakiratada little.ware is my auncle?yafita cewar daya daga cikin yn samarin yaran.ok ammar plss go and call yusuf he is out side let me take a shower tell him to come inside. Ok bros ahnkali yakarasa kafar wani kofa wanda nake tunanin side dinshine.wow nafada lokacinda naga haduwarda ke cikin dakin kamar dama akawai mutum aciki yasan wannan aikin little sisteřn shine .ahankali yasauke ajiyan zuciya tareda cire jakect dinda ke jikinshi yajefa akän sofa dinda ke dakin yafada toilet dinshi

Wata yar matashiyar mata naga tana shigowa tacikin dakin nashi tareda tray ta ajiye akan dan gls center table dinda ke dakin tana ajiyewa yana fitowa daga bath room. Welcm home my dear tnk anty nena munsameku lfy lfy kalau kashigo ina wanka.yeah natanbayi minal,sõ kayi suprising auncle dinka ko wlh anty yayi fushi shiyasa nadawo ayau banfadamai ina xuwaba cos i no i wnt belive me .yeah he is very angry with u,mekakeyi a acan dabaxaka iya yinshi anan nijaba um?u wnt understnd anty"but ynzu nadawo nija amma xnkoma inhada wasu abubuwana masu muhimnci.that is beter,auncle dinkama zaíji dadin wanʼnan lbrn sosai don tuntuni yake binka däka yi kokari kadawo yana bukatar mai kulamaida company.gakuma na mamansu minal hakane aunty nena i will try my best insha Allah;
Am natura ammar yashigoda yusuf har ynzu banganshiba?oh sory i forget to tell u yaca zaije yadawo akwai wurinda zaije.now kashirya kaci abincinka kadan huta kafin auncle naka yadawo.ok tnx aunty nena ,my pleasure dear

Ahnkali yake takowa daga cikin dakinshi domin amsa kiranda auncle nashi yakemai.wani magidancin mutumne kyakkyawa saidai yadan manyanta duk da hutunda yake taredashi zaka fahimci cewar ba yarobane Alhaji mu azzam kenan.mahaifinsu minal.mutum neshi mai hakuri sannan da taimakon nakasa dashi Allah ya azurtashi da dukiya mai yawan gske ya auri hajiya maryam wato mahaifiyar su minal shekara 16 dasuka wuce asalinshi haifaffen garin birnin kebbi ne aiki yakaishi garin Abuja amma daga baya ya ajiye yakoma harkar kaşuwanci,har Allah ya azurtashi da yara uku minal ammar dakùma Al amin,maihfiyarsu minal Allah yayimata rasuwa sakamakon wurin haihuwar twins dinta wato al ameen da ammar.sanadin haka yadakko kanwarshi wadda ita kadaice yakeda kuma itama mijinta Allah yamai rasuwa tazo tazauna dayaran harzuwa yanzuda su ammar sukakai shekara goma aduniya kasancewar akwai tazarar shekara biyar atsakaninsu"da minal.tun bayan rasuwar mahaifiyarsu Alhaji muazzam yaki yadda yakuma wani aure.kanwarshi .wato nena tayi iya bakin kokarinta naganin yayi aure amma abin yafaskara sai zuwa ynxu dazancen auren nashi yazo ķwatsam "wanda shine sanadin wannan lbr

SAGEER wato wanda abokansa suke kiranshida sags yarone maiji da kyau da kudi Allah yamai baiwa takowane gefe;sageer yaron Abokin Alhaji muazzam ne. Wanda zaman amana yasa alokacinda iyayenshi zasuje check up america sukabarshi Ahnnun hajiya maryam wato mamansu minal lokacin tana raye ;wnda ahnyarsu tazuwa Allah yakarbi rayukansu tasanadin plane crash .ahaka yataso cikin gata don hajiya maryam mace ce mai hakuri da hangen nesa tabashi gata kamar dan data haifa da cikinta har zuwa lokacinda tahaifi menal lokacin sageer nada shekara goma aduniya. Tundaga lokacinda yagama karatunshi na secondry Alhaji muazzam yaturashi karatu waje har yagama yafara aiki acan saidai yaleko nija ýakoma koshi ana daukar time.wani lokacima saidaishi Alhajin yaje ganinshi.sageer yarone mai farin jini awurin kowa yammata na mutuwar sonshi ammashi ko kadan baida lokacinsu.yarinya daya yake kulawa a nija itama don tsabar nacinda takemai ne yasa yake dan saurarenta;

Cigaban lbřn
Yana isowa yafada jikinshi yarungumeshi'Alhaji muzzam yace welcm home my boy .tnx auncle Alhaji muazzam yace wato koda nayi magana kana shirin zuwa knn ?yeah auncle i wnt u give u a suprise. Yes u do my boy and am very glad u are here ;auncle ïst true u are going to get marry ? Kana shakkane?aa nadaiga it has been long ana rokonda kayi aure kaki yi so why is d sudden change now?lokacine sãgeer kokai in lokacinka yayi zakayi. oh come on auncle i dnt hv time for that right now wama zan aura nifa haryanzu banga choice dinaba; ka auri humaida mana cewar anty nena dake shigowa daukeda tray na drnks ;oh stop it gsky bazan iya aurenta ba i dnt love her .impact am nt ready for marrige now; till when cewar auncle? Mubar wannan maganar cewar sageer saboda yatsani zancēn aure shi yana bukatar wayyar yarinya amma mai kunya kuma baya sha awar turawa ārayuwarshi. Don koda yayi rayuwar turai baya mu amsla da matan turawa koa school .saidai yanada abokai turawa sosai yusuf abokinshine wanda tarê sukayi karatu da sageer saidai shi ýana gamawa yadawo nija yana kulada bussiness din mahaifinshi
.menal yarinyace kyakkywa saidai bawai irin kyan nan sosai ba farace amma batada jiki Allah yadora mata son sageer tun tashinta amma shi bai taba kawo komai akantaba impact yana mata kallon kanwarshi wadda suka fito ciki daya gata yarinyace sangar tacciya dakuma raini ta iyashi tanada mugun wulakanci amma duk wannan halin tana shakkar sageer donshi baya sakema yara fuska sosai gashi yanada kwarjini sosai a idon mutane;

This is just the begining

Ayaune ake daurin auren Alhaji muazzam wanda yayi daidai da sati daya da zuwan sageer nija tunda safe Alhaji yakira sageer yanaso ya aikeshi gidan amaryar domin yakai musu kudin da yammata suka bukata,duk da baiso zuwaba ahakan yadàure don yatsani abinda zai hadashida yan mata ahaka yakarasa wurin sabuwar motarshï wadda ajiya ta iso faradal kiran lexus .yafada mazaunin driver tareda dnna wayarshi yana kokarin kiran numban yusuf ;were are u dude banajin abinda yake fada yadai amsa da dama naso kamin rakiyane tunda baka kusa is alright am going alone ,ok i will cm and pic u dere wait for me yana ajiyewa ya fisgi motar malam idi namai adawo lfy Alhaji karami yazuro hannu ta tagar motar yamikamai rafar kudi tareda cewa kuraba kaida sauran masu aiki yawashe baki yana zabga godiya daman shiyasa sukeson Alhaji karami yashigo akwai sakin hannu kamar baisan dadin kudiba "
Chapter 1 · 0% Book details