Sashe 99
Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Yaudai kaman kullum ganin yana neman rasa gane kanshi yasa ya shirya tsaf, yafito compound mota, mota daya yadauka cikin motocin su direban yajashi har zuwa gidansu Widad, ana ganinsu ba'a hanasu shiga gidan ba, shigasukayi direba yay parking bude motar yayi ahankali yafito yay falonsu, da sallama ya shiga falon wanda Aby da Amah ne kadai cikinshi zaune Aby ya kishingida akan wata kujera yana cin inibi, kallo daya dukansu sukama Waleed suka ganeshi cikeda girmamawa ya gaidasu, amsawa sukayi dukansu atare sanan yasami waje yazauna kanshi akasa yay shiru, sunkai kusan minti goma ahaka sanan Amah cikin harshen turenci tace "kaga dan arziki, kaje sama daki na uku na bangaren haggu nanne dakin da Widad take ciki, tashi kaje" harwani irin ijiyan zuciya yasauke yay sama da sauri yatafi. Kallon Amah Aby yayi, girgizamai kai Amah tayi tace "Son kai shaida ne kafi kowa sanin yanda nakeson Widad da Ahmad, kasan yanda nake matukar son Ahmad amman abu daya nakeso kagane wlh kaddaran haduwa da wanan yaron, sanan dakuma cikin dake jikinta ne yakai Widad Nigeria, shifa matar mutum kabarinsa, duk inda matarka ko mijinka yake ko asararin samaniya yake sai Allah yakaddaro yanda zaku hadu ayi aure, kaga na tsufa yarona, lokaci shike bayyana komi, ayanzu nayi girma nasan abubuwan dakai har yanzu bakakai matakin saniba, mubar kallon ala'danmu dama komi, nasan za'ayi magana but suyi magana bata kari, nasan za'ai cece kuce, duk suyi, inhar Widad tabude baki, aduk randa yarinyar nan tabude baki tace tanason yaran nan bashi ita zanyi tabi mijinta su tafi kalli yanda yaron ke sonta, jibi yanda yadawo, mudena tunanin komi muyi tunanin yarmu kawai anan, Ahmad zai iya hakuri ba matarshi bace, inda matarshi ce da a ranan da an daura aurensu kodako ba'a ganta dinma, amman inda zaka gane hikiman Allah shida kanshi ya furta adakatar da komi na auren anemi Widad tukunna katuna" shiru Aby yayi yana kallonta duk baice komiba, sanda Amah ta dauka tace "kaga tashi karakani na tattaka kafafu wana sunyi tsami" tashi Aby yayi batare dayay gardamaba yarike ta suka fita daga dakin sukai wajen gidan gabaki daya suna hira, kullum saiya fitar da ita haka dan ance tadan dinga wasa kafafun nata.
Ahankali yabude daki na ukun da Amah tafadimai wani asirtaccen kamshi ya daki dodon hancinshi, dakine mai kyawun gaske dayasha carpet tako'in, maida kofar yayi ahankali yarufe yana kallon ko'ina ganin bai gantaba, kakarin amai dayaji abayi yasa yay kofar daya kyautata zaton bayine da sauri yasa hannu yabude bayin ya shiga, ganinta yayi tsaye gaban wash hand basin tarike cikinta tana kwara uban mai daidai ya shiga kuma tai luuuu kiri ya debeta, tareta yayi dawani irin sauri yasata ajikinshi ya rungumeta tsam tsam murya chan kasa yace "I gat you Pretty, I gat u ok" lamo tayi ajikinshi tana kara chusa kanta cikin kirjinshi hakanan taji for a while bataji wani abu dake kwantar mata da zuciya ba, but wanan turaren nashi yasa taji wani irin natsuwa ya shigeta, tashin da zuciyanta kemata na kwanciya, gabaki daya taji aman ma ya tsaya hakan yasa ya shige jikinshi sosai, sunkai kusan 10min ahaka atsaye abayin rungume da ita sanan murya chan kasa yana fito da ita daga jikinshi yace "zoki wanke bakinki" ahankali tadan kalli fuskarshi da shanyayyun idanunta kasa cemai komi tayi dan batada karfi ko kadan, ruwa yadena yakai bakinta, kadan tadeba ta kuskura baki ta zubar shikuma ya wanke mata fuska, zata fara tafiya tafita kawai jitayi yadauketa, abin ya mugun bata mamaki baima lura da yanda take kallonshi ba yabude kofar bayin suka fito, akan gadonta ya zaunar da ita, sanan yabude ledan magungunan daya bayar na shanta ne dan jikinta na zafi gani yayi duka batasha, juyawa yayi yanabin ko'ina da kallo ganin babu ruwa yasa yay hanyar fita daga dakin tasake binshi da kallo, ko 1min baiyiba ya shigo dauke da bottle water yazo kanta yabude ruwan yamika mata dudda so take tahana kanta amsa kasawa tayi tasa hannu ahankali takarba, shima cikeda tattausan murya yace "mesa bakishan magungunan ki eh? Idan bakisha haka zakiyita ciwo, please you need to be taking your drugs kinji" yay maganan yana mika mata kwayoyin maganin, karba tayi ta watsa abaki sanan ta korada ruwa, karban ruwan yayi yarufe ya ijiye sanan ahankali yazauna gefenta yana kallonta, sai yanzu ma yalura da kayan jikinta, doguwan rigane irin na indiyawa a jikinta orange, kanta babu dan kwali sai gashinta dayaga yanata sheki, sosai yake wani irin kallonta kaman yau yafara ganinta, kirjinta sun ciko kaman yakai hannunshi yatabasu sai wani shining take, dan gyara zama yayi yana hana kanshi samun erection din dayake shirin samu sanan ahankali yamika hannunshi yadaura kan hannunta dake ijiye kan cinyarta hakan yasa tadago kanta ta kallai, shima kallonta yake da shanyayyun idanunshi, murya chan cikin harshen turenci yana kara damke hannayenta yace "Wife, Widad, I know you are going through alot right now, nasani, nasan is not easy ki farka kiga wasu mutane daban arayuwanki sanan kiga kinyi aure, sanan kiganki dauke da ciki, I know is not easy, nasan al'adunku baku auren bare, auren bare kaman wani abune na tir dakuma nunawa ana maganganu akai, nasan bakisan komi tattare da duniyan danake ba, al'adunmu dakomi, but I believe the two of us can make a difference, zamu iya chanza perspective din kowa, let's create the road for others wayanda sukeson wasu daba yan garinsu ba" yaydan shiru yana kallonta kaman yanda take kallonshi da idanuwanta dake neman kwancemai kai, murya chan kasa yace "I don't wanna say this but.....bu.....t, I have to" yay dan shiru sanan ahankali yace "am afraid of loosing you, wlh I am so afraid of loosing you, I love you Widad, I love you beyond words and sentence, I love you with all my heart, please karkisa arabamu give me the chance to show you how strong my love for you is kinji Pretty" yay maganan ahankali yanakai fuskarshi kan nata yana goga mata soft sajenshi akan kumatunta, wani irin tashi tsigan jikinta yayi tawani irin sauke ijiyan zuciya tana lumshe ido, ganin yanda ta lumshe ido batare data hanashi ba yasa yasakinma kumatunta soft kiss da saida yaji yanda ta sauke numfashi, ahankali yakai bakinshi daidai saitin nata yana kallon closed eyes dinta yace "I love you Baby and I miss you badly" gently yay grabbing lips dinta yashiga kissing dinta anatse dake penetrating every organ na jikinta.