← Book details Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 104

Sashe 74

Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Kalaman Mama da yatuna yasa yaji yadake sai zuciyarshi dake kuka kamar ranshi zai fita, daurewa yayi sanan yadake ganin kuka won't help him yasa ya bude kofan dakin ya fito ahankali, kaman jira suke suma yana fitowa su sadiya da mamanta suka nufoshi arude. "Waleed ya jikin natane yanzu"? Maman Sadiya tamai tambayan hankalinta atashe, baii iya amsata ba sai ma wani sabon hawaye dayayi rolling down his chick da sauri yasa yatsa ya goge cikeda natsuwa yace "sai dai muyi hakuri Umma, Allah daya hallitota sanan yakuma fimu sonta ya amshi abunshi, Mama ta riga mu gidan gaskiya Umma". Wani irin kuka mai sosa rai Sadiya tafashe dashi, ita kuma Maman Sadiya tayi karfin hali ta share fuskarta tass ta dake dan dama tuntuni takawo ma Mama mutuwa sabida yanda take mata magana kullum dare bayan Sadiya tai bacci kaman tana mata wasiyya, ahankali ta furta. "Innalillahi wa innailaihi raji'un, Allah ya miki rahama Yayata, Allah yasa kin huta, Allah yasa iyakar wahalarki kenan, Allah ya yafemiki kurkuran ki, mungode sosai Waleed Allah ya maka da Albarka, su fito mana da gawarta aje a kimtsa ta akaita gidan gaskiya." Gyadamata kai yayi ya wuce office na doctor ya fada mishi sunaso su tafi ya fada mishi bills dinshi sanan amai arranging ambulance din dazai dauketa. Takardan bill din komi aka bashi yaje Yabiya a account, yafito daga office din yana tafiya yana dialing number Arham, wayanshi na ringing baya dauka,.

Wajen cashier yaje account din asibitin, yayi settling bills dinshi suka bashi receipt ya karba yatafi. Jingina yayi da bango ya na jiran afito musu da gawar mama fito da phone dinshi ya sakeyi daga aljihu, akaro nabiyu yasake dailing number din Arham y amma har ya tsinke bai dauka ba, kara dailing yayi still no answer. Haka yaci gaba da dailing number dinshi har kusan sau 6 still no answer daya baya ya mishi droping message.

_“you should come home Arham, Allah ya ma Mama rasuwa yanzun nan a Zenith, but yanzu zamu koma da ita gidane dan anbamu gawarta”_ Daidai Yana tura mishi message din ana fitowa da gawar mama z'aa sakata a ambulance dazai kaisu gida. Shiga motarshi yayi su sadiya da maman sadiya suka shiga baya yayi gaba amblance din na binshi abaya with high speed. Suna shiga gida aka fito da gawar Mama aka shigar da ita palour suna ajiyeta suka juya suka tafi, kafin kaceme makota sun soma cika gidan dan duk kusan kowa yasan da rashin lafiyan Mama, saisa sunajin kukan ambulance sukasan ba lafiya ba, kuka wiwi Maigadi ya dunga rusawa . Maman sadiya ne tayi karfin hali ta tashi tafito daga dakin tasami Waleed tsaye atsakar gida da waya akan kunnenshi yana kiran Arham har lokacin tace "Waleed Arham yaji kuwa Mamanshi ta rasu?" gyadamata kai yayi yace "Yes na fada mishi yace gayinan zuwa" hmmm shine abinda Maman Sadiya ta furta dan ko kadan bata yarda da maganan Waleed dinba tai kwafa tajuya takoma ciki.

Ganin Arham ba dauka zaiyiba yasa yayi dailing number Mom da Ammi ya fada masu Allah ya ma mama rasuwa, salati both suka dauka all suka shiga shock, they can't believe Mama tarasu, Mama akwai kirki da dattako danko ita Ammi ta yabama Mama a dattakon ta, danta yay laifi bata taba siding nashi ba wani haline da bakowace uwa zata iyaba.

Koh 30min bai daukesu ba suka karaso kafin su iso ma makota duk ancika gidan makil ga Maza dake waje suna jiran akawota don su mata salla sai tambayan danta Arham ake amman babushi, shiga ciki mom da Ammi sukayi suka hango Waleed idanunshi yayi ja alamun yasha kuka ya koshi kusa dashi Ammi ta tsaya tana tama Matan wajen gaisuwa sanan suka wuce suka shiga dakin.

Ammi, mom da maman sadiya sune suka ma mama wanka aka suturceta, Maza sun shigo don daukarta Waleed yace adan bari kadan ga Arham nan zuwa. Wani irin kallo maman sadiya ta mishi kafin tace "bayin Allah don Allah ku tafi da ita amata sallah a sadata da ubangijin ta, yanada kyau agaggauta kai mamaci makwancinsa" kasa cewa komai Waleed yayi kawai ya tsugunna daukarta sukayi akayi waje da ita dan asallaceta.

********

_Bangaren Arham_
Sai wajajen magrib ya kyale Murja yamata jaga jaga gwanin ban tausayi, yace "tashi kitafi Amarya ta nabaki 2days hutu, karkuna kifadiwa kowa abinda ya shiga tsakanin ki da mijinki" gyadamai kai tayi tadau kayanta ta saka da kyar yana hararan shegun nonuwanta masu suffan maruran dabasuyi ruwa ba, sanan yawuce ya shiga bayi yafara wanka yana kirga cikin su 8 biyune kawai yarage baiyi disvirgin ba, wani irin murmushi yake wato d more kanacin mata the more kana kara experience, dadin mata daban daban ne, tundaga kan Ilham baitaba cin wacce tamai dadi kaman Hassana ba, wayyo Allah yarinyar nada madara, jiya yay amfani da ita wayyo Allah kaman karya dena, tunani ya shiga yi yanzu da daddaren nan wazai kira cikin biyun dasuka rage, fitowa daga wankan yayi yafita zuwa office dinshi ya zauna yaci lafiyayyen abincin da yabada asayomai sanan yakora da juice yatashi yay salla la'asar magriba dakuma isha'i sanan yafita wani mai Shara ya aika yace "jeka kiramin razika daga female hostel" yakoma office dinshi ba'a wani dauki lokaci ba saiga razikan tasaka hijabi ta shigo, same trick dayama sauran yamata sai murmushi take tanajin dadi Mr Arham ya aureta, sanan yarufe office sukai uwar daka yafara da ita, shi ko kuka suke baya sauraransu saida yagama da ita fess ya tabbatar da mitsitsike nonuwan nan kaman zasuyi ruwa sanan yafara destroying nata tai kuka harta gode Allah hartaci sa'a yabarta.
Wuraren 6nasafiya ya farka kadata yayi ta tafi bangaren su sanan shikuma ya shiga bayi wanka yayi yafito yay salla, sanan yazauna akan gado, wayarshi daya daura kan side drawer yadauka yanason yakira a kawomai breakfast yaga miss calls din Waleed wane 40, wani mugun tsaki yaja yace "wai wats my problem with this dude" message dayaga yanadashi ya shiga yaga message from Waleed kaman bazai budeba saikuma yabude, yana budewa yaga sakon da Waleed yamai.
_“you should come home Arham, Allah yayima Mama rasuwa yanzun nan a zenith, but yanzu zamu koma da ita gidane dan anbamu gawarta“_
Chapter 74 · 0% Book details