← Book details Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 104

Sashe 91

Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fitowa yayi yay wajen motarshi ranshi amugun bace ya shiga ciki yatada motar yaja har zuwa anguwan su Ilham, akofar gidan yay parking sanan yafito yamaida motar yarufe yay knocking gate din, bude gate din mai gadin yayi yafito yana kallon Arham dan baisan shiba, murmushi Arham ya kakalo yamai yace "ina Sallama da Alhaji ne yana gida kuwa yacemin nazo zan sameshi ware haka" washe baki mai gadi yayi yace "yana ciki, aitun jiya Alhaji na gida bai fitaba hakama duk yan uwa an zo, bansan ko wani biki ake shirin manaba, shigo namaka sallama dashi" shiga gidan Arham yayi mai gadi ya shigemai gaba har gaban flat dinsu Ilham, abakin kofan mai gadi yace "ka tsaya anan bari nashiga na sanar" gyadamai kai Arham yayi mai gadi ya shiga bai wani jimaba yace "ance ka shiga" mai gadin yawuce yatafi shikuma Arham yabude kofar falon ya shiga ciki, kusan gabaki dayan yan uwan su Ilham na falon, harda kanwan Mummy Lami, da yayyinta duka maza da mata dasukema nesa duk an kirasu, gata atsakaiyar dakin akasa tana sanye da bakin hijabi har kasa tana kuka sosai kanta akan kafafunta shikuma Arham little na hannun Mummy datake rike da yaron yay bacci, kasancewan su Anty Hassu ne kawai sukasan Arham din yasa suke kallonshi surprisingly shukuma sauran harda Baba kallonshi kawai suke sungadai kaman Arham little dashi but basusan wayeba, bako kunya while wearing a smile yakarasa kan 3sitter Royal kujeran da Baba ke zaune shi kadai yayi yazauna kusada Baba, Baba ya mikamai hannu yace "ance kaike nemana saidai ban sankaba?" wani irin smirk yasaki yana gyara zama yace "hakane Baba baka sanniba saidai babu abinda yarka batasani game daniba hatta dadi na saisa ta zabeni akan mijinta na sunna" gabaki daya dagokai akayi ana kallonshi harda Ilham da kanta kekan kafarta tana kuka sosai, wani irin zabura yayinta maza uku dukansu sukayi da sauri Baba yadaga hannu yace "ku koma ku zauna" kallonsu Arham yayi yana sake murmushi irin mai kularda mutum dinan yace "you guys heard abinda Oldman yace ku koma ku zauna" wani irin kallon Baba Ibrahima yayi dan Allah yazubamai mummunan zuciya Baba ya gyadamai kai alamun yazauna Jan hannunsu kannenshi sukayi hakan yasa yazauna, Arham yatabe baki yace "good for you" Baba baitanka shiba danyasan irin yaran nan yarane da iyayensu sun riga sun musu baki cikeda mutunci da kamala yace "maiya kawoka gidana Bawan Allah, mesa kakeson ganina"? Cikin wani irin yanayi na rashin kunya Arham yadaura kafa daya kan daya sanan yajuya yay facing Baba da kyau yace "na farko Oldman sunana ba Bawan Allah ba, sanan na biyu is that how u treat your guest babu kodan lemu"? Wani irin zabura Ilham tayi tamike tazo gabanshi tana kuka sosai tanuna Arham daya juyo yana kallonta da yatsa tace "Arham kaga I will not have you kanama mahaifina rashin kunya, katashi kabar gidan nan, ubana ba tsaran wasanka bane" wani irin kallo yamata from head to toe sanan yanuna ta da yatsa itama irin disgusting nunawan nan yace "look at this karuwa, kedakika ci amanan mijinki agidanshi akan gadonshi bama kan gadonki ba har kinada bakin cewa kar ama baban ki rashin kunya agidan shi, anyi to dakanni" wani irin yunkurawa Ibrahima yasake yi Baba yamai wani mugun kallo hakan yasa yakoma yazauna sanan yakalli Ilham dayake jin mugun haushin ta data Fashe da kuka sosai yace "wuce ki koma inda kike ki zauna kona kiraki ne"? Girgiza mai kai tayi tana kuka sosai tawuce takoma tazauna inka ganta saika mata kuka tsabagen yanda tadawo abin tausayi ga laulayin ciki, Baba yajuya yakalli Arham din yace "ina jinka, meyakawoka wajena"? Wani irin karkada kafa Arham yayi yana gyara zaman agogon rolex din hannunshi yace "let's just say abubuwa dayawa yakawoni wajenka Oldman" yay shiru sanan yadago kanshi ya kalli Baba jin yanda dakin yay tsit kaman ruwa yacisu shi kawai akewa wani irin kallon tsana kaman su aikashi lahira sukeji suhuta yadanyi dariya kaman wanda aka sama ciwon dariya yace "abu biyu suka kawoni, na farko dai nazo ne nakarbi d'ana Arham Arham Jikan Malamai" da gudu Ilham tadago kanta ta kallai gabanta nawani irin faduwa idan akwai abu daya da bazata iya rabuwa dashi ba shine danta Arham, Allah yazubamata son yaron nan, wani irin murmushi Arham yayi danya karanci fear dinta tsaf sanan yace "nabiyu kashaidi kokuma Ince gargadi nazo namaka Baba dakai da ahalin ka akan koda wasa, infact karma kuyi fatan wani ciwo yakama Ilham dazaisa cikina na jikinta ya fita, koda wasa naji cikin dana mata yafici zakuga abinda zanyi" cikeda kulewa dawani irin tsanarshi Baba while looking at him right in the eye yace "in anki fa"? Wani irin kallo Arham yamai, ganin Baba was so serious yanamai wani kallon tsana yasa yafashe da wani mahaukacin dariya dazai iyasa kahadiye zuciya kamutu da kyar yay shiru yana goge baki yace "wayyo Baba, Baba Baba, Baba kenan, like Baba are you seriously joking with me, ni dinan Arham? Ka kosan waye ni"? Yakara fashewa da dariya sanan yahadiye dariyan yayi kini kini da rai, yace "Baba idan kaki, kokuma idan kunki, kukaki ji kuka kashemin dan cikina, to ku tabbatar kuma zan kashe yarku kuwa Khadija" da sauri kowana dakin yabishi da kallo, dan tabe baki yayi yace "Well not really like nine zan kasheta hukuma zata kasheta" yaydan shiru sanan yace "Baba kakosan inada video nida yarka muna saduwa ina tsokala gabana acikin nata dake haukatata" wani irin runtse ido Baba yayi idanunshi sunyi jajir kaman zai fashe da kuka hakama yaranshi Mummy kam hawaye tadinga gogewa tana tir da halin Ilham dazata je harta taraiya da wanan la'anannen yaron.

Arham yacigaba yace "Baba kasan dai ni banda aure nai zina ko, amusulunce bulala 80 za'amin wanda tsaf zan jure amin aini namiji ne, itako yarka tai zina tanada aure jefeta za'ayi da duwatsu harsai ta mutu, after all ga evidence na video na bayar, gakuma two more evidence, ko makaho yaga Arham Little yaganni yasan waye ubanshi balle kuma alkalin shari'a court, saikuma evidence nabiyu gashinan tana dauke dashi dudda dai lokacin dazan shigar da karan inkun cire cikin ne" yay maganan yana kallon Baba da kowa nama dakin, jikinsu yay wani irin sanyi bandama Baba dake kallonshi irin na kallon nan na abinda kamana kaima Allah zai maka yaro.

Fashewa da mugun mahaukacin dariya Arham yayi yace "Oldman naga jikinka yayi sanyi ne, banfa gamaba that's not all" yay maganan yana zaro waya daga aljihu yace "Baba kasan kai dan siyasa ne, ga yaran ka nan maza manya manya masu mukamai awaje da dama, naji wanchan ma navy ne" yanuna Ya Ibrahima sanan yace "Baba Mahaifiyata ta rasu hakama mahaifina tun ina karami I got nothing, absolutely nothing to loose, I don't mind sharing wanan sex video na ni da yarka a internate ba, ga fuskarta da komi na jikinta yafito rass Baba kamasan mene itake kaina ma bani ke kanta ba kalla kagani" yay maganan yana kunna video yakai gaban fuskan Baba da kafinma yakawo video Baba yakauda kai, hakan yasa yakara karan video inda Ilham ke ihu. "Wayyoooo Arham kanada dadi, wlh kafi Waleed dadi, kafi likta dadi, please karka dena, wayyooo Baabaaaaaa" kyakkyawa da dariya Arham yayi yay pursing video daidai inda takira Baba yana kallon yanda tears sukai rolling down cheeks din Baba, matan dakin kuwa duk sukahau kuka, Anty Hassu kuwan datace bazata tausayama Ilham ba, dan tunkafin abu yay nisa ta tambayeta tamata karya saida tafashe da kuka at this point kanwarta Ilham ke bata tausayi, she pity Ilham sosai, dan wanan ma kadai azabane Allah ke azabtar da ita tun aduniya, ga ciki danye, yaro dan wata uku hannu, ga ubanshi nason yarabata dashi, gakuma Arham din daya tasata agaba threatening to leak their sex video, kaico!

Baba yakai almost 10min hawaye fita suke daga idanunshi sanan yasa hannu yagoge fuskarshi tass yajuyo ya fuskanci Arham, yace "Bawan Alla....." da sauri Arham yace "Mr Arham zakace Baba" ahankali Baba yace "Mr Arham" dagamai gira daya Arham yayi, Baba yacigaba yace "Ilham tariga tama Allah zunubai da yawa, daman koda wasa banson nakara sa tai wani zunubin kokuma nima nayi, cire ciki kisan kaine sanan haramun ne amusulunce, ranan lahira suna kai karanka wajen Allah, koda bakazo ba daman banda niyyan cire cikin koma miye acikinta inaso ta haifi kayanta lami lafiya" lumshe ido Arham yayi yace "Good Oldman sai number 2" ahankali Baba yace "saikuma nabiyu wanda ita alfarma ce bawan....i mean Mr Arham" yaydan shiru sanan yace "look at that boy, ko kwana biyar baiyi da cika wata ukuba, at this stage of life yaro na bukatan mahaifiyar shi, yana bukatan kulawanta da nono inka rabashi da mahaifiyar shi wazaka kaiwa shi dazata kulada shi kaman mahaifiyar shi"? Tabe baki yayi yace "money is the key, first class US nani zan daukomai" lumshe ido Baba yayi yace "Mr Arham kayakuri, kabar yaron nan da mahaifiyarshi ko shekara ne yayi kafin ka amsheshi" cikeda isa yace "bazan iyaba old man" fashewa da kuka sosai Ilham tayi kaganta zaka zudda mata da hawaye da ace zata iya mayar da agogo baya data mayarda shi ta goge duk wani abu datayi da Arham because he is the worst mistake of her entire existence.
Chapter 91 · 0% Book details