Sashe 65
Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Daukanta yayi ahankali yay reception din da ita kanta lamo akirjinshi kaman wata babyshi, they look so cute together bai damu da yanda ma'aikatan ke kallonsu ba yay wajen lift ya shiga wanda yarikemai kayan daya saimata kuma biyedashi har zuwa dakin da aka basu room 315, abakin kofa ya karbi ledan ma'aikacin yajuya yatafi shikuma ya shige ciki ya maida kofan yarufe tareda saka key sanan yakaita kan gado, kwantar da ita yayi ahankali yana kallonta ganin yanda fuskarta yatashi sabida marukan daya daura mata, daidai lokacin akai knocking, tashi yayi da sauri yay kofa budewa yayi dayake yamata order cold yogurt shi aka kawomai a tray da glass cup mai kyau, karba yayi yamaida kofar yarufe yadawo cikin dakin yana kallonta, sauke tray yayi akasa yabude yogurt din ya cika mata glass cup din cikeda yogurt yadau cup din yamika mata yace "drink u are hungry" ahankali tamika hannunta dake bala'in mata ciwo zata karba hannun ya shiga rawa sosai, ganin haka kawai yasa yatashi yazauna kusada ita akan gadon yakai yogurt din bakinta da sauri ta shiga sha tass ta shanye yakara mata ta shanye shima, zai sake zuba mata na uku ta girgiza mai kai alamun takoshi saikuma tafashe da kuka tana neman shigewa jikinshi tana sossosa hannunta da jikinta dake mugun yimata ciwo ta mikamai hannunta alamun yaduba, karban hannun yayi yaga shati shatin bulala jiyayi ranshi yasake baci baisan harda zaneta yayi ba, tundaga hannun yake kallo har cikin wuyanta yanabin shaidun dukan da kallo, ijiye hannun yayi ahankali yatashi yabude kofar dayagani adakin wanda yasan cewa kofar bathroom ne, shiga yayi ya bude shower dayay mixing yana fito dana zafi da sanyi, normal hot water da mutum zai iya wanka a karkashi, fitowa yayi daga bayin yazo gabanta cikin harshen turenci yace "zomuje kiyi wanka da ruwan zafi, kafin kifito zanje nasamo miki man zafi na shafa miki aciwukanki, u will be fine" tabe baki tayi cikin kuka ta mikamai hannunta alamun yadauketa, daukanta yayi tasake yin lamo ajikinshi ya shiga bathroom din da ita, ahankali ya ijiyeta akarkashin shower yajuya da sauri zaitafi yana magana yace "bath, inkin gama zan dawo na daukeki" karaf yaji takama hannunshi tarike tareda sakinmai kuka, juyowa yayi ahankali yazuba mata shanyayyun idanunshi da har yanzu xaka gane da bacin rai acikin su yana kallonta yanda ruwan shower ke sauka akan gashinta daya jike sharkab yana zuba kan fuskarta zuwa kan jikinta, farar riganshi dake jikinta na pj ta dameta sosai sabida ruwan har kana iya hango half bes dinta tana kallonshi tana kuka mara sauti idanunta sun kode sosai tsabagen kukan datasha ga gajiya gakuma zazzabi, ahankali yatako kafarshi yashigo karkashin shower shima, hannayenshi biyu yakai kan kuncinta ya tallabosu yana kallonta, cikin harshen hausa yace "Saheeba please kidena min abubuwan nan, what do you want from me" yay maganan ahankali yana kallon fuskarta kaman yanda take kallonshi yakai hannunshi kan ribbon din da akasa aka kulle gashinta ya zare gashin yabaje ya manne ajikinta ruwa nabinsu, shigewa jikinshi tayi ta daura kanta akan kirjinshi ta kulle hannayenta abayanshi tana sauke ijiyan zuciya, yanda yakejin komi nata akirjinshi na bala'in tadamishi da hankali yana kuma kashemai jiki, rungumeta yayi back shima murya chan kasa yace "I love you pretty" ya lumshe tareda daura kanshi kan gashinta ruwa na sauka akan jikinsu atare yana gangarawa kasa, cikin wata irin murya dashi kanshi baisan yanada itaba yace "I want to marry you Saheeba, will you marry your Dr?" Gyadamai kai tayi tana kara chusa kanta cikin kirjinshi tana shakan kamshin dayakeyi da batada abinda takeso irin kamshin, kankameta sosai yayi jin ta gyadamai kai, cikeda wani irin sassanyar so yace "I am the only one that can keep you safe because I love you, I will keep you safe har ranan da Allah zai dawo miki da memory ki muje wajen iyayenki maybe then with our kids" yakarasa maganan yana dan murmushi he really don't know when he start falling for this girl, sun dade ahaka sanan yadagota daga jikinshi yana kallon fuskarta yace "please Pretty take off your clothes shower saiki fito okay" gyadamai kai tayi tana turomai baki ko kadan batason ya barta, sakinta yayi yaja towel yawuce yafita daga dakin da jikakken kayan jikinshi yamaida mata kofan yarufe, cire kayan yayi yadaura towel a waist, tsaki yadanja dan baida kayan dazaisa dole yazauna da towel ahaka a waist, zubar da kayan yayi anan yawuce kan gado ya zauna yana dudduba wayanshi, ganin baiga wayan ba yasa yagane wayan na mota, ya har wayan amota.
_please GGM dina sakarya ce kadai ke karanta abin Allah ya isa kobahaka bane?_ nifa abin Allah ya isa ko kallo bai isheni ba🤷🏿♀️
Tadade abayi danta iya wanka dudda dai bata tabayi da kanta, ba kullum nurses ke mata wanka, da farko saidai su goge mata jiki da towel daga baya kuma aka fara mata wanka da soso da sabulu, kasa wankan da kyau tayi dan jikinta zafin bulala, tana gamawa dayan towel din data gani arataye ta dauka ta kulla a waist gashinta na diddiga da ruwa tabar kayan data cire anan kasan shower batare data kashe shower ba tabude kofar bayi tafito, ahankali yadaga kai ya kalleta wani irin bugawa kirjinshi yayi da sauri yasake dauke kai yamaida kanshi kan tray da yogurt din datasha ke kai, she's so pretty, towel din da kadan yawuce mata cinya, ga gashinta ya mammanne da wuyanta sunyi lema lema looking so hot, ahankali ta tako har gadon ta zauna kusada shi har jikinshi na gogan nata, da sauri yatashi yakasa kallonta yashiga waige waige saikuma yaga ledan kayan daya siya mata da sauri yadau ledan ya ijiye agabanta yace "wear cloth and wrap your head with the towel am coming" ya kwashe kayanshi daya ijiye gaban bayin yawuce cikin bayin, kashe shower yayi ya kwashe kayanta duka data bari akasa harda half bes da cute pant dinta ya sassagalasu abayin harda nashi koya samu su bushe dan inhar kayanshi basu busheba bashi ba fita gobe, yadan dade zaune abayin sanan yafito, zaune yaganta kan gado ta kwanta tana lumlumshe ido tasaka wani cotton singlet mai kyau na mata wuyan shi anmai ado da lace, tasa wandonshi wanda yake dan short daya tsaya mata acinya ahaka kayan shine mai mutunci daya samu a shagon yasaya.
_Ai macen datasan ta isa, takuma kai matsayin, sanan tasan ansan dazamanta ita kadai ke biya biyan kudin novel, saisa nifa babu sakararrun mata a groups dina_