← Book details Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 104

Sashe 94

Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mummy daketa kallon Ammi jitayi kaman ta nutse akasa tahuta wani irin kunyan Ammi taji tanaji tama kasa magana same with Baba shima yakasa magana, yayyinta su Hassu ma haka dan abinda tayi mai girma ne sai karan kukanta daya cika dakin, gently Waleed yadafa kujera yamike tsaye da sauri Abdul yace "ina zaka Ya Waleed" ahankali yace "am coming" hanyar stairs yayi kowa yabishi da kallo yay sama, ko 5min cikakke bai bata asaman ba yafito rikeda wata envelope a hannunshi ya shigo har tsakiyan falon cikeda girmamawa yamikama Ibrahima takardan, kallonshi Ibrahim yayi saiyaji kaman yamai kuka sabida yanda idanun yaron suka kumbura sosai sukai jajir, karba yayi ahankali Waleed yajuya yakoma wajen zamanshi shikuma Ibrahima ya yage envelope din sanan yazaro takardan ciki ya warware yakaranta afili.
"Ni Dr Waleed Warbai na saki Khadija Muhammad saki uku!!!" wani irin ihu Ilham ta kwarara tadaura hannunta biyu aka tace "na shiga uku na lalace, Waleed dan darajan iyayen ka kayakuri karkamin haka, Waleed wlh ina sonka sama da rayuwata bansan meya shigeni ba harnaje ina tarayya da babban amininka kayakuri Waleed" wani irin kallo Mahaifinta Babanta kemata sanan yakalli Waleed, cikin sassanyar murya yace "an cuceka Waleed, koda baka saketa ba dani saina saka ka saketa, Ilham ta cutar dakai Waleed" Baba yay shiru sanan yadaga idanunshi yakalli Ilham yace "ina mai tabbatar miki dakije ki nemi wani mahaifin baniba Khadija, sanan kije kinemi wani gidan uban banawa ba" ahankali Mummy tasauko daga kan kujera tamikama Hassu Arham lillte sanan ta tsugunna agaban Waleed takama hannun Waleed din ahankali saikuma tasake shi ta hade hannayenta biyu tasa guwianta akasa, da sauri Waleed yace "Mummy me haka please stop it" girgiza mai kai tayi zatai magana sai kuka tama kasa zaunar da ita Waleed yayi yace "Mummy sit please" zama tayi tana kuka sosai tace "Waleed bansan mezan cemaka ba, bankuma San dawani fuska zan kalli mahaifiyar kaba, amman wlh Waleed y'ata tacutar dakai, wlh bantaba koyamata abu makamancin hakaba, Waleed I am so sorry dan Allah, Waleed forgive me" yanda Mummy ke kuka yasa yaji tana neman tasa yafara kukan shima girgixa matakai yayi yace "bakomi Mummy kidena rokona" juyawa Mummy tayi tama kasa kallon Ammi tace "Ammi kuyakuri dan Allah" murmushi Ammi tamata tace "komi yawuce" tashi Baba yayi ya kalli yaranshi yace "mutafi" sanan yakalli Ammi yace "munbarku lafiya" yay hanyar waje su Hassu da Mummy suka bishi batare dasun kalli Ilham ba, wani irin tsawa Ibrahima yadaka mata yace "tashi mutafi" tashi tayi tana kuka sosai tazo ya hankadeta har tana bugewa da kofa suka wuce suka fita, motarshi yasata dan Baba ya rantse bazata shiganmai mota ba aka tafi.

Ganin yanda dukansu sukai shiru duk suna tunani yasa Mom tace "Adda am thinking of something" da sauri Ammi tace "menene" ahankali Mom tace "how about dukanmu muyi tafiya mubar kasan kawai, let's all get away from this problem for a while and forget everything muyi kaman 6 months kafin mudawo" ahankali Ammi tace "ina zamuje"? Murmushi Mom tayi tace "nida baban su Abdul munce muje Qatar, in kinaso sai duka muje kawai and live like a family" shiru Ammi tayi tana kallon Waleed tasan he need it yabar environment dinan gabaki daya kawai for a while ya manta da komi dakuma kowa tace "shikenan done" takalli Abdul tace "Son handle everything book private jet for us gobe inma munsami yau dinan we move" murmushi Abdul yayi yace "tom Ammi" murmushi Ammi tayi tace "do you like the trip idea Waleed" gyadama Ammi kai yayi ahankali yana sauke ajiyan zuciya yace "Ammi mutafi yau please" ahankali Ammi tace "Abdul you heard him, tashi kaje kai komi to, bari muje gida muyi wanka, bama saikun shirya kaya ba masai kaya achan" tashi Abdul yayi Waleed ma yatashi da sauri Mom tace "ina zaka"? Cikin wata shaking voice yace "am going with Abdul muhadu a airport kawai" Mom zata kara magana Ammi ta girgiza matakai alamun tabarshi, fita sukayi Ammi ta tashi suka fita tareda kulle gidan sanan ta sallami mai gadi zasubar kasan sanan suka tafi gida, itakuma Mom tawuce nata dan taje su shirya suma.

Tana shiga gida taga Widad zaune a falo sai kofa take kallo idanunta sunyi ja kaman tai kuka, murmushi ta kakalo taje kusada ita tazauna kafin ma tai magana Ammi tace "sorry daughter mun fita bamu sanar dakeba, mijinki yaje shirya mana tafiya anjima zamuje Qatar, muje natayaki gyara kayanki dudda ma agayre yake".

Karfe shida duk tamasu Airport, ganin Asma'u yasa tadan saki ranta sai wurga ido take taga Waleed amman bata ganshi ba, sai acikin jirgi taganshi zaune ya lumshe ido, kujeran kusada Ammi tazauna sai satan kallon Waleed din take ganin yamata kama da mara lafiya.

Da Asuba suka sauka a Qatar aka kwashwsu a mota wani dankareren family house taga sunje, kai kudi nada kyau, aka shiga ciki sanan Ammi takaita wani flat mai kyau tace "nanne bangaren ku keda mijinki jekiyi wanka kiyi salla ki kwanta ki rama bacci ga mijinki nan zuwa" tai maganan tana rufo mata kofa, ciki ta shiga tazauna abakin gado, jin shiru bai shigoba yasa ta tashi tacire kaya tashiga bathroom tayo wanka tafito daure da towel akirji.

Akwatinsu tabude taciro wani light cloth tasaka sanan tasa hijabi ta kabbarta salla harta idar tai bacci ta tashi still bataga Waleed ba, koda Asma'u tashigo takirata sukaje falo cin abinci bata ganshi ba, kasa daurewa tayi saitafara kuka amman tai maza ta share hawayen duk Ammi na lurada ita wajajen 9 Ammi tace "tashi kije ki kwanta Daughter" gyadama Ammi kai tayi tawuce ta tafi itakuma Ammi ta tashi tai dakinsu Abdul tana bude kofa taganshi zaune kan gado duk yadawo wani kala kaman bashiba tace "what do you mean Waleed? Why are you avoiding your wife"? Ahankali yabude baki zaiyi magana Ammi ta dagamai hannu tace "whatever your reason is I don't wanna know, katashi kaje kasami yarinyar nan she has been looking for you tun dazu, am not gonna sit back and watch you ruin your life kaji, tashi katafi side dinku kafin nabata maka rai" ahankali yatashi yawuce Ammi tabishi da kallo sanan tabi bayanshi saida taga yabude kofar side dinsu ya shiga sanan ta sauke ijiyan zuciya takoma ciki.
KUJI TSORON ALLAH VIP, DUK WACCE TAFITAR TAMA KANTA, KUMA KITUNA ALLAH NA NAN.

Tana zaune kan gado tana kuka sosai taji anbude kofar falo, ahankali ta tashi tana goge hawayen ta tafito daga bedroom din ganin Waleed tsaye jikin kofa yazuba mata ido yasa tawani irin fashe da kuka tai wajenshi da gudu ta fada-jikinshi takankame shi, wani irin ijiyan zuciya yasauke hakanan saiyaji wata natsuwa ta shige shi ahankali ya daga hannayenshi ya rungumeta back yakai bakinshi saitin kunnenta murya chan ciki yace "am sorry for hurting you I don't know wat I was doing" dago kanta tayi ta kallai fuskarshi, hannunta takai kan fuskarshi tace "what happen to you? You cried? Who beat you? What happen to you"? Ta tambaye shi ahankali, hannunta datake shafa fuskarshi dashi yakama yarike gam yadaura kan kirjinshi yakira sunanta anatse kai tsaye. "Saheeba" murya chan kasa tace "na'am" sake kankame hannunta yayi yace "promise me that I will be the only man that will always know you amatsayin ki namace har karshen rayuwan ki, inada masifaffen kishi nakasa bringing kaina to accept cewa I will always be the man that will make love to you till eternity, Baby don't ever cheat on me, I love you beyond words Saheeba if u cheated on me wlh zan iya rasa raina, promise me I will be your first and last" daura hannunta tayi kan nashi ta kankame tana kallonshi tace "Ya Waleed you are the onlyman danake so, you are the onlyman that makes my heart skip, you are the only man your Saheeba love, and you will always be that man that spread my legs apart, I will never cheat on you, ina addu'a Allah karya nunamin ranan dazanyi cheating on this my handsome husband" tai maganan tana kissing hannunshi kafin ahankali tadago kanta tai grabbing lips dinshi tana kwancemai boturin riga ta cire rigan ta yar sanan tai wani irin tsalle ta dane kanshi yarike ta da kyau yana kissing dinta shima, sukai wajen gado, zaunar da ita yay abakin gado tasa hannu tana kwance belt din jikin jeans dinshi taja jeans din da boxer shi kasa takama huge manhood dinshi takai mouth nata, daura hannunshi yayi akanta yace "ohhhhh" head tashi bashi ganin yana neman suma yasa ya karbe ya kwantar da ita yana daga kafafunta sama yaja pant dinta ya yar yadaga kafar ya shigeta ahaka, kuka yafara sosai kaman zai sume ranan they make crazy love saida yaga kaman zata suma sanan ya kyaleta tai extreme gajiya, shima jiyayi yasami natsuwa hankalin shi ya kwanta, harta fara bacci tajishi kuma bata hanashi ba danta lura kaman yana cikin wani matsala inhar kuma samunta yanda yakeso zaisa ya warke matsalan ta gushe then she is ready to give me, tagaji iya gajiya, maranta nawani irin mahaukacin ciwo amman bata hanashi ba tabarshi, saida gari yawaye tsaf danko asuba baijeba sanan yabarta sauka yaga tai daga gadon da sauri daga kafa daya yaga tayi saikuma tazube asume dawani irin gudu yatashi yadauketa ganin jini nabin kafarta yasa gabanshi yafadi kaya yasaka da gudu ya nemo yasamata, fitawo waje yayi duksu Ammi na barshi direban gidan yasa yadauke shi sai asibiti, karbanta sukayi aka kwantar da ita, gwajin farko aka gano ciki gareta but yanaso yazube dan haka aka bata 30days bed rest ko kofi kar'a bari tadauka, Waleed sujjada kawai yayi lokacin da aka cemai +tanada ciki, Allah kenan Gaffur Rahima at a spot yanuna mai yaron dayake gani amatsayin nashi is not his ga nashi nan yabashi.

💫 _TWO DIFFERENT WORLD_💫

✍️ M SHAKUR

6️⃣5️⃣
Chapter 94 · 0% Book details