← Book details Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 104

Sashe 92

Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Baba zai kara magana cikin wani irin zuciya Ya Ibrahima yace "Baba wai akanme Zak dinga saukar dakai kana rokon bawan Allah nan? Ga danka nan ka dauka, do us a favour kama kwakulo nacikin Ilham din duka ka tattara kai gaba dasu kazaci we want anything that has to do with you agidan nan ne? Dan kaga ana rokonka zaka dinga mana bori, ka kai video court ka watsa a internate saime, dan an jefeta ta mutu ai dama shine hukuncin ta she got wat she deserve" da sauri Mummy dakaman ta haukace tazube akasa tana hada hannaye tace "no Ibrahima keep quiet, banson y'ata ta mutu, banson Ilham ta wulakanta haka aduniya, Arham we are so sorry please don't leak d video, inhar kana ganin darajan mahaifiyar ka dakace mana tarasu kaya kuri kabar Arham ko shekara ne yayi sanan karkai leaking video please, inhar kanama mahaifiyar ka" shiru yayi yana kallon yanda Mummy tai kneeling agabanshi tana kuka sosai tahade hannayenta, wani irin tabe baki yayi yatashi yamike tsaye sanan yataka har gaban Ibrahima dake tsaye shima ya tsaya yana kallonshi right in the eyes sanan yace "for the sake of Mahaifiyata dakika kira nahakura, ki daga guiwanki daga kasa" yay maganan yana wani irin murmushi sabida abin yama Ibrahima ciwo, cikin wani irin yanayi na kuncinrai batare dakowa yaji mesuke cewaba Ibrahima yace "I will deal with you Arham, zan nuna maka ka shigo family da basa kyalewa, I will reap your apart and make you chop your own shit" wani irin murmushi Arham yamai yace "let's see how that goes, bye Wan karuwa" Arham yajuya wani irin fizgoshi Ibrahima yayi azuciye baiyi wata wataba yadaurama Arham mari jikake fau! Baya Arham yayi zai zube yadafa kujera, biyoshi Ibrahima yayi Baba yatareshi ta hanyar bashi kuncinshi yace "ni zaka mara bashiba Ibrahima sarkin zuciya" cikeda fada Ibrahima yace "Baba akanme zaka dinga lallaba dan iskan yaron chan, how do you expect us to sit and watch yaron dakai jika dashi yana gayama magana eh Baba? Insu Mustapha zasu jure I can't Baba I've said it I will so deal with this boy, wlh billahi I will deal with you Arham zan nunama you've messed with the wrong family" yay maganan yay kifa azuciye, Baba yajuya yakalli Arham zaiyi magana Arham yadaga mai hannu alamun yamai shiru sanan yatashi yawuce yafita daga dakin yay waje motarshi yashiga yaja, Ya Ibrahima dake tsaye cikin wani shago dake gaban gidansu yay dialing wata number yakai wayar kunnenshi yace "Inspector Alo, am sending you one plate number inaso kamin tracking dinshi right now"

Turamai number plate number motar Arham yayi sanan yamaida wayan cikin aljihu ya karbi tabanshi daya tsaya ya saya yawuce cikin gidansu ya shiga motarshi yaja har zuwa navy barrack, matar shi ma namai magana bai kulata ba sabida yanda hankalinshi yake atasshe ranshi amugun bace ya shiga dakinshi yarufe yana kallon kiran Baba amman ko daukan wayan baiyiba, kiran wayan da aka sakeyi yasa yadauki wayan yakara a kunne, murmushi yayi sanan yace "thank you Alo, u deserve some ransom, just, just send me your details" sanan ya katse wayan yay dialing wani number ana dauka yace "sani a speaker Isa nasan su Jahid natare dakai" dan shiru yayi yace "listen boys, akwai wani aiki danake son nabaku, I trust you with this work sabida nasan you guys are damn loyal to me, I trust you guys, anyway abu daya kawai nakeso kumin akwai wani danakeso kumin stealing phone nashi, yanzu haka guy din na Oreo Cafe, that's the only thing kawai zakuyi, just steal his phone and bring it to me" ya katse wayan sanan yasake kiran wani number yace "George I have a work for you, zan turomaka wani address din orphanage, I want you to go to the CEO's office right now, hack all the system bayan kagama burn only the CEO's office down kabar wajen batare dakowa ya ganka ba" ya katse wayan sanan yakira wani yace "Hello Ahmad am calling cus I have a job for you, akwai wani guy by name Arham Jikan Malamai dress in suit baki, zai fito daga gidan marayun zakaga yay wajen wata mota Mercedes benz inaso kabishi, hit his car hakan zaisa yay parking yafito yana fitowa ka kamoshi just bring him straight to my warehouse inka kaishi ka kulleshi leave him dere for me I take it from dere" yana gama maganan ya katse wayan yace ""now kaike bani tausayi ba kanwata ba Arham"" yana maganan yabude kofar bathroom dinshi ya shiga.
[11/27, 9:55 PM] saleemah: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫

✍️ M SHAKUR

6️⃣1️⃣ & 6️⃣2️⃣
Chapter 92 · 0% Book details