← Book details Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 104

Sashe 43

Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Acikin gidansu Waleed yay parking, suka fito akwatin su yaja musu Ilham biyedashi sukai cikin gidan, ga mamakinta taga ko'ina agyare tsaf yana kamshi ba kura hakan yasa tace "naga dakin ba datti" tabe baki yayi yahau stairs yace "Ammi ta aika aka gyara ko'ina" murmushi tayi dan dama tanata tunanin aikin gyaran gidan dazata yi inta dawo har dakinta ya shiga ya ijiye mata akwatin ta sanan yawuce nashi dakin ya ijiye nashi bude akwatin yayi yaciro wandon ranan nan dayake jikinshi daya shiga rafin nan bayan an jefo coffin ciki, zura hannunshi yayi acikin aljihun wandon nan exactly irin dan kunnen Widad yafito, faduwa gabanshi yayi yace "so is true, this girl is in danger, serious danger, someone is trying to kill her I need to protect her" maida dan kunnen yayi yasa a aljihun wandon jikinshi sanan yafito dan dayan dan kunnen na office dinshi a orphanage, sallama yama Ilham yawjce compound ya shiga mota gateman yabudemai Gate yawuce yabar gidan.

A parking lot din gidan marayun yayi parking yabude motan ahankali yafito, as usual Arham yafito daga office dinshi yana sanyeda suit da pad a hannunshi yasauka daga matattakalan yataho yace "welcome boss" hararanshi Waleed yayi yace "yau yan mutuncin na kusa, tell me wat we've got yau?" shiga to do list dinshi Arham yayi yace "the first thing dakace zakayi bayan kadawo daga excursion is meeting da Nora, by 9, already ma he's around, yana jiranka, sai the second thing is meeting da staff dakai shifting, sai na uku, clinic round, hostels round dats all" gyadamai kai Waleed yayi daidai yabude kofar office dinshi ya shiga Arham biyeda shi, jacket dinshi yacire yay hanging a mahanga sanan yazauna akan kujera, yadaga hannunshi ya kalli agogon rolex dake daure a wrist dinshi yaga 1min after 9 hakan yasa, yace "kira Nora din" fita Arham yayi daga office din baiwani jimaba ya shigo tareda wani guy da zaiyi 25yrs, maraya ne tun 14yrs aka kawoshi wajen Waleed, yacigaba da rayuwa gidan marayun harya gama secondary school, Waleed yatambaye shi yanason yacigaba dan wasu basuso yace ceh yasashi a University, yanzu haka yana final year Waleed ke biyamai everything, daman normally insun gama University in aiki zasuyi sun samu Waleed zai barsu sune suyi wasu kuma suna nunamai sunfiso suyi aiki gidan marayun dan sunyi rayuwan maraita suma sunaso su taimakama wasu marayun, haka zasu fara aikin kuma duk watan duniya saiya biyasu albashi mai kyau, shigowa cikin office din yaron yayi cikeda murmushi Waleed yace "Nora" ya mikamai hannu zagawa Nora yayi harta gaban inda Waleed din ke zaune ya tsugunna har kasa yace "ina kwana Mai gida" ko kadan Waleed baijin dadin abinda bama Nora kadai ba yawancin yaran gidan marayun suke hakan yasa yace "stand up Nora" tashi Nora yayi ahankali Waleed yace "nahanaka bakaji kadena tsugunnawa in zaka gaidani please now sit down let's talk" zama yayi kaman yanda Waleed din ya umurce shi shima Arham ya zauna a kujeran gefen Nora, dan nisawa Nora yayi ya saukar da kanshi kasa sanan yafara magana.
"banda uwa, banda uba, banda yan uba banda kowa, kai kadai gareni, kaine gatana kaine kuma uban gidana" yay dan shiru ya nisa kaman abinda yakeso yafadi namai nauyi sanan yace "daman maganan danike so nafada maka shine aure nakeso maigida" daga Waleed har Arham tsayawa duk sukayi suna kallonshi, Arham ne ya katse shirun yace "me kake cewane Nora, wani irin aure kakeso bayan baka karasa makaranta ba sauranka shekara daya, final year fa kake yanzu, wani irin zance ne wan......" hannu Waleed yadagama Arham alamun yay shiru hakan yasa Arham yay shiru, Waleed ya kalli Nora dahar lokacin kanshi akasa yakasa dagowa ya kallesu, anatse yace "aure kakeso Nura?" gyadamai kai Nora yayi yace "eh, aure nakeso" shiru Waleed yasake yi yace "kanada wacce kakeso? Wacece wacce kakeson ka auran?" kanshi akasa yace "inada wacce nakeso amman bantaba mata magana ba, tana daya daga cikin dalibai na anan islamiyya classes" dan ajiyan zuciya Waleed yasauke yadanyi murmushi yace "wakake so Nura?" wata kunyace yaji yakamashi saikuma yadaure yace "Shafa'atu Auwal" yana fadin sunanta Waleed yaganeta dan yasan yaran gidan marayun, yarinyar nakashahshiya ce, tanada shanyayyen hannu guda, 18yrs, sune yan SS3 a makaranta, yarinyar akwai kokari both boko da islamiyya" dan dariya Waleed yayi saikuma yace "tashi katafi, zanga Iyami, zansa akiramin Shafa'atu, inhar tai na'am tace eh tana sonka then we have a wedding to plan in this orphanage" ya karashe maganan yana dariya sosai, kasa tashi Nura yayi cikeda kunya Waleed yace "ko saina daura auren yanzu ne zaka bar office din" akunyace yatashi yafita harda dan gudunshi, Arham yatabe baki yace "ustazu da jaraba" kyalkyacewa da dariya Waleed yayi yace "hey common blood, he's a grown-up man mana, Nura nada natsuwa ga ilimi, so u trust the boy, fatana Allah sa yarinyar tasoshi itama" sake tabe baki Arham yayi yatashi yace "bari nakoma office dina" da sauri Waleed yace "no karka tafi yanzu dawo kazauna akwai maganan dazan makane, I need your advice" ji Arham yayi ranshi yabaci kaman zaiyi kuka yace "let's talk later please blood akwai abinda zanyi is very important, Mama tasani, ina zuwa" yafita saga office din da sauri batare daya jira me Waleed zai karacewa ba, sanin bazai fito yanzu ba yasa direct yay wajen motarshi shiga yayi yaja motar yabar gidan marayun yana zuba wani mahaukacin gudu.

Akofar gidan Waleed ya danna horn, Ilham najin horn ta sauka daga kan gado da gudu ta leka window, gateman dinsu ne yafita ya leka yana ganin Arham ne yadawo ciki dagudu yabude gatedin Arham ya shigo, parking yayi yafito ya gaisada gateman din yabashi kudi sanan yay cikin gida, bude kofar falo yayi ya shiga da gudu Ilham ta shiga saukowa daga stairs tana. "oyoyo, oyoyo, oyoyo Kafi Zabo na" dawani irin gudu tai tsalle ya chapketa suka shiga kissing juna yana shafata kafin su zube akasa suna yan shafe shafe, saikuma yadagata ta hanyar daukanta chak yace "am going to fuck you akan gadon mijinki let's go" yahau stairs yakarasa har gaban dakin Waleed yabude kofan, kamshin Waleed ne ya Hugo hancin su Arham ya yatsine fuska ya shige da ita ya maida kofan ya rufe sanan ya jefata kan gadon ya tsaya yatube kaya yayar yace "I miss you gurl" yawani fada gadon kanta sukahau iskancin su suna moaning.
[11/1, 11:47 PM] Re@l🖤 K@usy 🔐: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫

💫💫 _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_💫 💫

✍️ M SHAKUR

2️⃣4️⃣

FREE PAGE
Saida yayi yanda yakeso da ita akan gadon Waleed yabata zanin da fluid sai wuraren 11 yadagata shima sabida kiranshi awaya dayaji anata yi kuma yasan ba kowa bane illa Waleed, sauka yayi daga kan gadon yace "lemme shower Lawyer nasan Waleed ke kirana" gyadamai kai tayi tana daga kwancen tana kara sauke ijiyan zuciya, wanka yayi a hadadden bayin Waleed yanabin ko'ina da kallo komi kar kar sanan yafito daure da towel dinshi, kayanshi yadauka ya mayar yana kallonta ganin ko motsi bata iyawa, gira daya yadaga mata yace "ya akayi you need more"? Lashe lips dinta tayi tadan tashi zaune ta jingina da bango tace "kawai nagaji ne yaushe zakai resigning daga gidan marayun nan eh? I will find a job for you I promise, kuma zan dinga baka salary, nawa Waleed ke biyana every month as salary"? Batare daya kalleta ba yana kokarin saka links din kayanshi yace "500k" "wow 500k" dagokanshi yayi ya kalleta yace "is too small ko, kowani watan duniya gwamnati nabama gidan marayun tallafin kudi, dudda nasan Waleed baya jiransu da kudin kampanin babanshi dakuma gadonshi yake running komi, yakamata idan gwamnati takawo tallafin saiya dinga bani kaso mai kyau koda 2min ne duk wata" da sauri tace "let's be Frank, 500k is a very good amount trust me Waleed kawai kyautansu yakema wani aikine zaka samu da zasuna biyanka 500k duk wata ko as an engineer dakake adai Nigeria nan babu saidai in a abroad" shiru yayi yana kallonta sai kawai ya kada kai yace "you will not understand, am his partner, I run the place kaman yanda shima yakeyi namafishi aiki tunda dai shi kike supporting is fine" da sauri yace "wlh bashi nike supporting ba" "bye" yamata yana bude kofa yafita daga dakin ya sauka kasa yabude kofa yafito daidai direba na bude gate wani irin wawan faduwa gabanshi yayi amman yadake yacigaba da tafiya yakasa dagokai ya kalli motar da shigo, hayaniya da surutun mata dayaji yasa yadago kanshi, wasu manyan matane guda biyu da kananun yara a hannunshi mataye suna bala'in kama da Ilham kaman yayyinta binshi sukai da kallo baice musu kala ba yabude mota ya shiga sukuma sukai ciki.

Suna bude kofa suka shiga falon suke kwala mata kira. "Ilham, Ilham" da sauri Ilham tashiga saukowa daga stairs da hijabi ajikinta har kasa ciki tana daure da zani tana washe baki. "oyoyo Anty Hassu da Anty Husai" takarasa tadau yaransu da gudu tace "ke Aiman da Ameera ba magana kuna wani shan alawa" batare da Anty Hussaina dasuke cema Hasai tazauna ba babu alamun wasa akan fuskarta tace "waye wanan daya fito daga flat dinki yanzun nan? Naga ba Waleed mijinki bane wayeshi" ijiye yaran tayi tadago ta kallesu ganin duksun tsareta da idanu yasa tace "Arham nefa Anty, best friend din Waleed, ya aikoshi nabashi wani kati ne dazai kaima chan orphanage, inama bacci nima yay knocking banmaji ba saida Waleed yakirani wai ya turo nabada sako nafito nabude kofa, shine fa nabashi yatafi" atare sukace ayyo kafin Anty Hussaina tace "amman baida mutunci ya kare mana kallo tsaf sanan ya zubar kaman yaga kashi bako gaisuwa, kinga kawo mana ruwa musha, ya honeymoon a Yankari" hanyar kitchen tayi gabanta nafaduwa.

Nafaduwa har lokacin ganin tawuce da kyar, drinks takawo musu da ruwa sanan tai sama tace "bari na watsa ruwa sai nazo namuku girki" sama tayi tana zuwa dakin Waleed ta shiga direct ta yaye zanin gadonshi tasaka wani sabo ta shiga bayinshi ta jefa zanin a washing machine ta feshe dakin da turare sanan tafita ta shiga dakinta wanka tayi ta shirya cikin wasu kananun kaya sanan tafito ta shiga kitchen ta daura musu girki suna hira.
Chapter 43 · 0% Book details