Sashe 89
Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ko kyakkyawan minti 15 Ammi bata daukaba direban ta yakawo ta gidan, agaban gidan yay parkin tafito da sauri direban ta biyeda ita daidai lokacin Waleed ya watsar dasu a haukace yatashi yama jarkan feul din dagawa daya yashiga tuttulama Arham, sanyi da Arham yaji yasa ya farka daga suman dayayi yabude idanunshi, dawani irin gudu daga Ammi har direban ta tayi daidai Waleed yajefar da jarkan akasa bayan yagama juyemishi tasha gabanshi tareda wani irin dakamai mummunan tsawa. "Waleed!" dago rinannun idanunshi yayi ya kalli Ammi saikuma yadauke kai ya shiga kalle kalle akasa yaga ashanan daya dauko yafadi akasa garin kokawan dayayi da masu gadi, kafin ya dauka Ammi ta dauka taredajan hannunshi ta dagashi sanan takaimai wasu lafiyayyan mari akunci, dafa wajen yayi yana kallonta Arham daya farka yafashe dawani irin mahaukacin dariya yana tofar da jinin bakinshi yace "ohhhhh poor you Waleed, ashe tsohuwan nan na iya dukanka" ya kyalkyace da dariya sanan ya kalli Ammi dahar lokacin Waleed take kallo yace "tell her mana Waleed or should I" yakara kyalkyacewa da dariyan iskanci yace "kinsan mesa danki yahaukace haka yakeson yakasheni tsohuwa?" yatambayi Ammi cikeda daga murya yace "because I slept with his wife!" wani irin juyo dakai Ammi tayi ta kalleshi yasake fashewa da dariya yace "yes I slept with his wife akan gadonshi na dakinshi a kuma cikin gidanshi bama gadon matarshi ba" yasake kyalkyacewa dawani mahaukacin dariyan dazai iyasa mutum yahadiye zuciya ya mutu yace "tun muna yankari tun Ilham tana Amarya nafara cinta inasa tana ihu, jikinta na rawa tanajin dadi wanda itada kanta tai confessing nafi danki dadi dan kayan dadin da danki keci sun kashemai karfin gaba da mazakuta muko rainon tuwo da miyan kuka ba rainon cheese ba inasa takawo sama da sau shidda, and do you even know the most interesting part Ammm.....mi"? yakira sunan Ammi stylishly damugun isgilanci yace "his first son was never his, wlh ba manniyin shi bane yay yaron nanba nawane, d'ana ne, nine ubanshi bashi ba, nakara baki another most exciting news da trust me kin dade bakiji irinshi ba wanda shike kara haukata danki abun pain the nigga" yay maganan yana wani mahaukacin dariya yana kallon Waleed dahar lokacin shafa inda Ammi ta mareshi yake yana kallon Ammi yace "Ilham na dauke da cikina ajikinta dakeda 2months and some days" ya kwashe dawani irin mahaukacin dariya da inda Ammi zatabi yanda shaidan ke tunzurata zatabar Waleed yakasheshi dinne wlh, Arham yace "ohhhh poor Waleed, badole ka hayayyako kace zaka kasheni ba, Waleed kakosan akan gadonka muke saduwa nabata zanin gadonka da manniyina all over sanan natashi naje nai wanka abayinka and use your towel sanan haka zaka dawo da daddare ka kwanta cikin sperm dina ohhhh Poor boy" yasake fashewa da dariya yace "Waleed ohh nooo you should be ashamed of yourself as a man kafin matar daka aura tadauki cikinka tadauki nawa ta haifamin baby mai kama dani, I fucked Ilham countless time in every corner of the house you built kai Waleed kabani tausayi" ya kyalkyace dawani irin dariya, sanan yabi Ammi da kallo daga sama har kasa yace "saura mahaifiyar ka, ai har yanzu baki wuce menopause bako yar tsohuwa? Daga gani your pussy will........" wani irin kkwace ashanar hannun Ammi Waleed yayi yay kanshi daidai ya kunna ashanar Ammi tasa hannunta ta damke asshanar, ihu Arham yayi yace "oh my God this is getting interesting, kibarshi mana old woman let him kill me pleaseeeee" ahankali Ammi ta girgiza ma Waleed kai tareda kai dayan hannunta kan fuskarshi cikeda tsantsan so dakuma wani irin tausayin Waleed tears sukai rolling down her cheeks murya chan kasa tace "calm down d'ana, kakuma tuna komi yay zafi maganinshi Allah ne, sanan katuna babu wanda Allah baya Jarabta arayuwan nan, banso saida komi yazo karshe ne zaka kasacin jarabawan, babu abinda yaron nan bai makaba har gidan marayun ka da yaranka ya kwace kai hakuri kabarwa Allah maisa yanzu kakeson gazawa eh d'ana"? Tai maganan dawata irin tausasshahshiyar murya dazatakai har karshen zuciyan Waleed sanan tace "hukunci da wuta hukuncin ubangiji ne Waleed, ko da ba Allah yahana ayimai hukunci da wuta balle mutum, irinsu Arham barinsu ake da halinsu at this point Arham yariga yasa he is down so neman wanda he wants to drag down with him yake, sokake ka kasheshi all this his sins harda na mahaifiyar shi duksu dawo kanka? Yaron nan nada enough load akai da baniso kowa yadaukan mai so kabarshi dasu kaji Waleed" tai maganan ahankali tana janshi jikinta tace "come here, hug Mummy and calm down" fadawa jikin Ammi yayi yay kasa yana wani irin kuka Ammi ma tabishi kasan Arham ya kyalkyace da dariya, cikin wani irin kuka da inkaga Waleed saika tayashi yi yace "Ammi I hates Arham, na tsani Arham dakomi na rayuwana, I want to kill him soo soooo bad Ammi, Ammi I hate friendship, na tsani abota, Ammi na tsani friendship, Ammi I hate myself for ever considering someone like Arham as my blood, Ammi I regret knowing Arham, I regret all I've done to him in this life, Ammi saida yabari yagama enjoying luxury din life dina, yagama school yasan komi nawa sanan ya cutardani, yay destroying dina and my world, Ammi wlh I will never forgive Arham, Ammi bazan yafemai ba har duniya tanade" Waleed yafashe da kuka he never liked Ilham yasani but baitaba sanin koda bakason matarka ba kaji wani ya kwanta da ita yanamaka ciwoba saiyau, cikin kuka sosai yace "I've been so stupid Ammi, I trusted Arham blindly har to think cewa Allah ne yabani d'a mai kamada shi not knowing danshi ne, Ammi Arham ya cutar dani Ammi I want to kill him so bad, Ammi Arham cheated me to the core, bazan yafemai ba, Ya Allah naji maganan Mahaifiyata nabarmaka komi Ya Allah ka gaggauta min sakayya" yafashe dawani irin kuka da saida masu gadima kowa ya shiga share hawaye, Waleed yabasu tausayi kaman me, da kyar Ammi taina maza ta share hawayenta sanan ta kalli direbanta tace "Adamu zoka tayani mu shiga dashi ciki" sanan ta kalli Ilu tace "Ilu ku kwance shi karkumai komi, kunemo kayanshi da komi nashi kubashi yabar gidan nan" da sauri Ilu yace "hala kayan kwarton na ciki" ahankali Ammi tace "ku shiga ku daukomai to" duk sukai ciki suka fito da kayan Arham din, sanan itada direbanta suka daga Waleed da kuka yake kuka mai tsuma zuciya sukai ciki dashi, a falo Ammi ta zaunar dashi tanabin bereziyan Ilham da kallo da pants duk a kasan bene daidai Ilham tafito towel kawai ta iya daUrawa tama kasa saka kaya tsabagen tashin hankali hannunta rikeda Arham daya tashi yana wasa kaganta batada banbanci da mahaukaciya, kallo daya Ammi tamata tadauke kai direba yajuya yafita ganin ba kayan kirki ajikin matar.
[11/27, 9:55 PM] saleemah: 💫💫 _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_💫 💫
💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫
✍️ M SHAKUR
6️⃣3️⃣ & 6️⃣4️⃣
*THIS NOVEL NA KUDI NE, IDAN KIKA KARANTA KO KIKA TURA MA WATA DA BATA BIYA BA BAN YAFEBA WALLAHI🤷🏻♀️*
_*This novel is 500 Fanmily*❤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_
Adaddafe Arham ya iya jan motarshi yay parking agaban wani private asibiti, yafito kasama tafiya yayi yazube awajen akazo aka kwasheshi akai ciki bdashi Dr da nurses suka shiga kokarin ceto rayuwanshi.
[11/27, 9:55 PM] saleemah: 💫💫 _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_💫 💫
💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫
✍️ M SHAKUR
6️⃣3️⃣ & 6️⃣4️⃣
*THIS NOVEL NA KUDI NE, IDAN KIKA KARANTA KO KIKA TURA MA WATA DA BATA BIYA BA BAN YAFEBA WALLAHI🤷🏻♀️*
_*This novel is 500 Fanmily*❤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_
Adaddafe Arham ya iya jan motarshi yay parking agaban wani private asibiti, yafito kasama tafiya yayi yazube awajen akazo aka kwasheshi akai ciki bdashi Dr da nurses suka shiga kokarin ceto rayuwanshi.