Sashe 78
Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
_"thank you Uncle for giving me the upper hand to get married to love of my life, Uncle inason yarinyar nan sosai wlh, you made my dream come true second Papa I love you Oldie but goodie"_
Ya turama Uncle messege din yana murmushi sanan yatashi ko kadan baiso yatasheta he just wanna watch her sleep knowing fully she is his yanzu, and haka zasu dinga sleeping under the same roof till eternity, yakai almost 2hrs zaune kawai yana kallonta sanan yatashi ganin she is sound asleep, bathroom ya shiga yayo wanka yafito daure da towel a waist dinshi, ya tsaya agaban mirror yana tsane ruwan kanshi da karamin towel sabida yanada dan cikan gashi nai aske gashin shi duka sanan baya barin gashin shi yay tsayi kaman namata he always tream, yanacikin goge jiki yana kallon fuskarta ta madubi yaga tadanyi motsi, da sauri yajuyo ya kalleta, yatsine fuska tayi hakan yasa da sauri yakai hannunshi kan fuskarta jiyayi jikinta zafi hakan yasa da sauri yadagata yasata ajikinshi yace "pretty u are burning up, menene are u sick shine duk basu fadamin ba" bude idanunta tayi ahankali kaman wacce bata dagani sanan tadaura shi kan kyakkyawan fuskarshi ta kallai wani irin ijiyan zuciya tasauke sanan takara shigewa jikinshi ta kankameshi kafin takara lumshe ido wani baccin yasake kwasanta, shiru yayi kawai yana kallonta kaman yasami film sanan ya manna kanshi cikin gashinta yana shakan kamshin ta ahaka shima bacci yay gaba dashi, kiran sallan asubahi ya farkan dashi daga nauyayyan baccin daya tafi yabude ido ahankali, kwance yagansu akan gado yana manne da ita, itama tawani kanannade ajikinshi kaman mage, da sauri yatashi yafada bayi dan sunada tafiya yau ko Ammi bai fadamawa ba Ilham kawai yasanar takomai hauka jiyan nan, wanka yayo yafito ya shirya cikin jallabiya sanan yahau kan gadon, taba jikinta yayi jin yanzu ba zafi yasa yakai bakinshi ya manna mata kiss a lips yace "wake up Pretty" ahankali take bude ido, hada idanu tayi dashi wani irin genuine smile tasaki sanan ta yunkuro zata shige jikinshi da sauri yasauka dagakan gadon yace "please karki batamin alwala, banda control akan ki, bye am off to mosque, go and shower we are going somewhere" yawuce yafita da sauri tabishi da kallo kafin ahankali tasauka dagakan gadon tawuce ta shiga bayi wanka tayi tafito daure da towel tabude wardrobe din da Mom tanuna mata tajera kayanta, hakanan idanunta suka sauka akan wani black doguwan riga, ita taciro ta shirya cikinshi tana murmushi sanan ta tsaya agaban madubi ta nannada gyalen abin har mamaki yabata yanda ta iya nannada gyale bayan bata tabayi ba yay kaman hijabi sanan tawuce tahau kan dadduma tai salla, tana zaune akan dadduma taga Waleed ya shigo yana kallonta dudda baice mata komiba ya ijiye passport guda biyu kan gadon yadau tray din kajin jiya yafita dashi yakaima gateman dinshi yabashi komi harda drinks din sanan yadawo dakin yamaida kofan yarufe still baice mata komiba yacire jallabiyan jikinshi yafara kokarin neman kayan dazai saka, ahankali tazo tabayanshi ta tsaya sanan tarungume shi tabaya ta kulle hannunta kan cikinshi murya chan ciki tana shakan mayan kamshin shi datake bala'in so tace "good morning Ya Waleed" rigan daya ciro ahanger yasaki yafadi akasa sanan yadaura hannayenshi kan nata data daura acikinshi, sirintaccen kamshin datake yi na fizganshi jikinshi nawani irin daukan chaji cikin wata irin naked voice yace "oh this gurl u are driving me crazy, I don't have plans of having you this morning stop tempting me ahhhh" yakarasa maganan ahankali yana wani irin juyowa hancinshi na nata na gogan juna kawai ya chapke bakinta yashiga kissing dinta yana shafa bayanta kafin ya zagayo da hannunshi tagabanta ya damke boobs dinta dayaji ba bra but he could feel half vest, hannunshi yakara kaiwa zai damke boobs din ta kabar da hannun tana tureshi dan zafi taji, sakinta shima yayi ahankali yakama strong erection dinshi yajuya yadau riganshi daya yar yasaka yaciro wando yasaka ya shirya tsaf yasaka takalmi, bagpack kawai yadauka na system dinshi amman ko kaya kala daya basu daukaba komi yariga yay order achan, sanan yajuyo ya kalleta yanda tai shiru tana kallonshi, hannu yamika mata yarike ta yace "let's go zaki bini"? Gyadamai kai tayi suka wuce suka fita, already akwai bodyguard dinshi daya dena fita dashi for a while suka shiga motan yajasu sai Airport, suna zuwa Airport, yadauki wayar nashi yaturama Ammi text.
_"my one and only Ammi na, Mama ta takaina, Ammi am on three weeks honeymoon vacation, zamuje Umara sai mukoma dubai, Ammi thank you for getting me married to this girl, Ammi I love Saheeba wlh morethan anything you have no idea yanda nakeji, saimun dawo Ammi kimin addu'a and take care of yourself for me, Bye Mommy na 😘"_
Yatura mata sakon sanan yakashe wayan yabama bodyguard din yace "ka kaima Ammi" sabida so yake yasoye dagashi sai Widad babu mai damunsu, soyayyan dabaiyi ba abaya shi zaiyi this time around and enjoy his self yasan ya ijitema Ilham morethan enough money, ga Dr Ayoka yace mai yadinga zuwa dUk week yana duba yaronshi damatarshi incase, kudi yabama bodyguard din sosai sanan suka wuce suka tafi.
💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫
✍️ M SHAKUR
5️⃣2️⃣
Jirgi suka shiga business class yabiya musu, hannunshi takama tarike gam jirgin yatashi kankameshi tayi tanaso tai kuka kanta na juyawa sosai, murmushi yayi yace "Pretty look at me" kallonshi tayi atsorace idanunta nakawo hawaye, ahankali yakama hannunta yakai bakinshi yace "anytime we are together don't ever be afraid do you know why"? Girgiza mai kai tayi da sauri tanajin yanda jirgin ke tafiya kaman a cikinta yace "because no harm can befall on you, am always here to protect my wife" yatsine fuska tayi tana dan lumshe ido ahankali tace "am feeling somehow and am having headache" dayake bangaren su kadaine arufe yasa yace "say no more I gat u" yasa kanta ahankali a kirjinshi rirrike shi tayi gam ahaka har bacci ya kwasheta.