← Book details Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 104

Sashe 72

Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read

*****
Ilham nakomawa gida a falo taci karo da Mummy, Mummy na ganinta tace "ke lafiya meya sameki kikasha kuka haka kinga idanunki kuwa?" murmushi ta kakalo zatai magana saiga wani kukan dan abinda Arham yamata ya tsaya mata arai tafashe da kuka sosau, salati Mummy tasaki ta karbi little Arham tana dubawa tace "wani abune yasami Arham baida lafiya ne kike kuka haka"? Mummy tai maganan tana duba Arham ganin lafiyan shi kalau yaroma bacci yake abinshi yasa tace "lafiyan Arham kalau, ke Ilham maiya sameki haka kodai Salima ce ba lafiya innalillahi" da kyar ta iya tahana kanta kuka ta shiga share fuskarta sanan tace "Mummy hatsari akai agabana matar da aka buge tarasu" kaman Mummy zatai kuka tace "Haba shine duk zakibi ki tayarmin da hankali? kinga wuce kije kiyi wanka bari narine miki Arham, tafi kidena kuka, Allah ya jikan matan" gyadama Mummy kai tayi tawuce dakinta tana shiga, tai kuka tai kuka tai kuka harta godema Allah, tai dana sanin 17m din data turamai, da tara kudaden datake bama Arham take daya isheta gina company, gashi yaci kudinta ya cuceta ya maida ita banza, yasa tadauki cikinshi tahaihun mai sanan yabarta, jibidai yanda yau yamata kaman yasami akuya, wulakantaccsn sex yay da ita, wlh tai dana sani, ga mijinta Waleed yaro karami nagari, ga kudi ga komi amman shaidan yarude ta tabi Arham da baida komi, iya sex dinma wlh bakai Waleed ba, girman joystick dinma baikai Waleed ba, tasan Waleed doesn't fuck her frequently but at least duk randa zaiyi saita jita ta koshi but tabiyema Arham dayakaita yabaro ya cuceta, kuka tayi yafi na awa, saida taji Mummy zata kawo Arham dake kuka sanan ta tashi da gudu tawuce ta shiga bayi.

******
Wani irin mahaukacin kewan Widad Waleed yake kaman zai zauce, he thought abune da zai iya jurewa but at this point yaji patient dinshi yakare, yau duka duka bikinsu saura kwana biyu haka kuma yaune ranan da Ilham zata dawo gidanta dan tagama wankan jego.

Daga company Ammi yafito around 10AM nasafe dan wani mahaukacin wutan son Widad ne ketaso mai yau koma mezai faru saidai yafaru wlh saiyaga his wife to be koma me Ammi zatamai, shiga motarshi yayi yaja wani soft music natashi daga cikin motar harya shigo anguwan su.

Tun kafin yakaraso gaban gate din gidansu idanunshi ke kyam gaban gate din, hango Widad dayayi tana tsaye gaban gate din sanye dawani pitch lace dayabi jikinta an mata dinkin riga da skirt sai wani dan mininin mayafi akanta da ake ganin duka gashinta dan babu dan kwali akanta tana tsaye dawani saurayi dake jigine dawani hadaddiyar faran mota yana mata magana yana wani irin kallonta itakuma tana wani mishi cool smile daya lobar da all dimples dinta, wani irin bugawa da kirjinshi yayi saida yasa yataka wani mahaukacin burki nesa dasu, tunda yake baitaba jin irin abinda yaji dayaga Widad dawani ba aranshi akan wata y'a mace ba aduniyan nan saiyau, wani irin@ mahaukacin zuciyane yadebeshi baisan lokacin daya dirko daga motan ba yay kansu, yanda yake tafiya ma kadai abin tsoro ne yay kansu.

💫 _TWO DIFFERENT WORLD_💫

✍️ M SHAKUR

4️⃣8️⃣

Ko minti biyar baiyi da fita ba saiga yan aikin da Ammi ta aiko mata dashi, murmushi tayi taji hawaye nazuwan mata mema take tunani tanada mother in law maisonta haka taje tawani biyema Arham dat use her to make money yagina gidan marayun shi, fita tayi tabama mai rainon Arham tace "achanza mai kaya agoyashi, inya tashi saiki kawomin shi yasha nono, muje kiga dakinshi" tai maganan tanayin stairs mai rainon biyeda ita itakuma yar aiki ta zauna akasa afalon tana jiran fitowarta abata nata aikin.

Fitowa yayi da motarshi gateman yarufe kofar gidan, wayarshi yaciro daga aljihun shi dayaji tai karan notification, duba notification din yayi yaga notification ne na Mama food stuff drugs and what have you, wanan notification din tuntuni yake wayanshi duk karshen watan duniya yake mata cefane, ko tunanin Arham bai kawoba dan koda Arham koba Arham Mama yadauketa amatsayin mahaifiyarshi ce kuma har abada he will always see her that way nomatter what Arham did to him, tada motar yayi yana fasa zuwa office din wani pharmacy yaje yasayo mata yan magungunan ta sanan yawuce wani supermarket, ya lodo mata kayan abinci aka jeramai a boot sanan yawuce har anguwan su, yana zuwa yasami yaran anguwan as usual suka 000 shiganmai da kayan ciki suna murna suna fitowa yamusu kyaututtuka sanan yawuce ya shiga cikin gidan yana tafiya ahankali, sallama yayi ya shiga falon daidai Sadiya tafito daga corridor idanunta sunyi jajir sun kumbura suntum tana zuwa takarasa gabanshi harda dan gudunshi ta tsugunna agabanshi sai kuka abunku dayar kauye, anatse yace "Sadiya menene lafiya kike kuka haka? Maiya faru" kafin ya amsata yaji muryan wata mata dabai wayetaba tace "au zuwa kikayi kinamai kuka ko Sadiya keda akace ki shigo dashi" dagokai Waleed yayi ya kalli matar yanda yaga kamannin matar da Mama yasa yagane kanwar Umma ce itace mahaifiyar Sadiya, cikeda girmamawa yace "ina yini Umma" murmushi Maman Sadiya tayi tace "Waleed shigo kaji kekuma ki tashi ki kawomai abinsha" bin gefe Waleed yayi yashiga ciki har zuwa gaban dakin Mama, Maman Sadiya tabude kofa ta shiga Waleed yabiyota ciki, Mama yagani kwance kan gado kafar damanta ya kumbura yay suntum tundaga kan dan yatsa har zuwa cinya wando daya da rabine ajikinta kafar hagu ne dogon wandon shikuma na dama aka yake kafar, daidai gwuiwar kafar daman ta baya yafashe ruwa na fita, gabaki dayan Mama tafice hayyacinta ta rame tana kallon Waleed din dayama kasa motsi tsabagen shock tana murmushi, hannu tamikamai alamun yazo sanan tace "zo Waleed dina, zo karkaji komi kaji karkaji tsoro, bayamin wani ciwo kumburi ne kawai" cikin wani irin kuka Sadiya data kawo lemu a tray tana bayan Waleed tace "wlh karyane, Ya Waleed kafar Mama ciwo take na fitan hankali, kafan yafara mata zugi har suma takeyi tafice hayyacinta, taki bari akaita asibiti waisai Arham yazo inbaizo ba haka zata mutu adakin nan, takishan magani, abinci ma wani zubin sai Umma tamata dure takeci, mun kira Arham amman baya dauka koyama dauka baya sauraran mu yake kashe wayan, tun ranan dayamaka wulakanci Mama tamai fada yabar gidan bai kara dawowa ba amman Mama nason kashe kanta kanshi bayan tasan baidamu da itaba bazai dawoba" Sadiya takara rushewa da kuka itama Maman Sadiya kasa daurewa tayi saikawai tabi ta gefen Waleed tafita tana kuka dan batason tai kuka agaban yayar tata.
Chapter 72 · 0% Book details