Sashe 77
Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Waleed dake zaune kan kujera jin yanda ake guda ana ihu sabida ganin Amarya da akayi yasa yakasa daurewa yatashi ta window shi yaleko ahankali yana kallonsu, wani irin ijiyan zuciya yasauke daya hango Widad, kasa daukanshi kafafun shi sukayi hakan yasa yakoma da sauri yazauna jikinshi ko ina bari yake har wani dan sanyi sanyi yaji, daman haka akeji idan ka auri wanda kakeso, he is feeling anxious and eager gawani irin snayi danaji yanaji kaman ana cikin pik of hammatan, jin har yanzu basu isoba wanda yaci ace sun iso bangaren shi yasa yakara tashi da sauri yay window yaye labulen yayi kadan ya kalli tsakar gidan saikuma bai gansu ba daidai anbude kofar falonshi, da sauri yasaki labulen yajuyo suka hada ido da Asma'u datake kallon inda yake tace "laaaaa Ya Waleed lekomu kakeyi" wani irin mugun kallo yamata hakan yasa ta taushe bakinta dan mugun dariya ke cinta, dauke kai Waleed yayi shi adole ba kallonsu yakeba yadan sosa kanshi sanan yakoma kan dogon kujeran dayake kai ya zauna yadagokai ya kalli Asma'u dahar lokacin dariya take gimtsewa yace "excuse us madam tunda kin kawota" kafada ta makemai tajadiye dariyan tace "ai Ammi tace na tsaya na jira tai signing nakomar da ita" at this point kasa daurewa yayi yacire takalmin kafarshi guda yamike yayi kanta dawani irin gudu ta kwasa tana "wayyo Ammi Ya Waleed zai dokan" ita kanta Widad saida tai dariya dudda batajin mesuke cewa dan hausa sukeyi sanan ya tsaya chak daidai wajen kofan inda Widad take atsaye, ahankali yajawo kofan ya kulle tareda saka jamlock sanan yatsaya shi yana kallon kofa ita kuma tana facing cikin dakin tana murmushi, murya chan kasa batare daya kalleta ba yace "what can I say? What can I do? I never knew that one behaves like this anytime he is getting married to love of his life, Saheeba kinsan yanda nakeji kuwa? I feel kaman nafita this compound inta ihu ina jumping telling everyone that this girl is now mine, she is my wife, and...." yay dan shiru kafin yajuyo ahankali ya tsaya adaidai bayanta yabude hannunshi murya chan kasa yakira sunanta kaman mai whispering yace "Saheeba turn around" ahankali tajuyo tai facing nashi tasakin mai wani irin alluring smile, hannunshi yamika ahankali yakai kan net din da aka lullube mata fuska dashi sosai hannayenshi suka shiga rawa innailaihi the whole thing is so new to him baitaba sanin haka akeji ba in ka auri wacce kakeso jikinshi wani irin rawa da bari yake, ganin yanda hannayenshi ke rawa sosai yasa awani irin hankali ta daura soft hannayenta dasuka sha hadadden first class lalle akan nashi takama hannun tarike gam tana kallon fuskarshi tacikin net din suka rike net din tare, cikin wata irin murya tace "this signifies that together we can overcome anything that come our way not alone Ya Waleed" yanda tai maganan tafurta kalaman har cikin ranshi saisa yaji this is the first time take kiranshi kuma yasan sabida taji Asma'u na kiranshi da sunan ne yasa itama ta koya but still at that saiyaji kaman duk duniyan nan babu wanda ya iya kiran sunanshi kaman ita, ahankali hannunsu har lokacin ahade yakara takowa yazo gabanta da kyau ya tsaya sanan gently sukai lifting net din tare zuwa kan head dinta, ahankali yakarbe hannunshi daga nata sanan yadaura hannayenshi kan kuncinta kafin slowly yakai bakinshi ya manna kan goshinta, murya chan ciki yace "I love you Saheeba" murmushi tayi sai kawai ta shige jikinshi ta rungume shi sosai kaman yanda shima ya rungumeta tsam tsam duk suka lumshe ido sunkai kusan 10min ahaka kaman wayanda suka tafi wani duniya sukaji ana knocking kofar falon. "Dan Yaro har yanzu baku gama signing dinba ana neman Amarya kawayan mamanka sunzo" da sauri yasaketa yakama hannunta sukai wajen table din yace "Mom am coming" pen yadauka yya signing sanan yabata pen din yace "is our marriage certificate you sign her Pretty" karba tayi tai signing yana kallon signature dinta saiyaga kaman larabci saikuma bai ganewa dan baiga lokacin data fara signature dinba dan yana chan yana kallon kofar da Mom ke knocking, tashi sukayi tare sanan sukai wajen kofan sake hugging dinta yayi yana kallon lips dinta kasa hakura yayi ya manna mata kiss a lips yace "I can't wait akawomin ke gidana" sanan yabude kofan tareda daure fuska, Mom na ganinshi ta dunguremai keya tace "dalla bani wuri mara kunya, kekuma wuce mutafi" takama hanun Widad suka tafi kaman zaiyi kuka, komawa kan kujera yayi yazauna saikuma ya kwanta yadau filo ya rungume yana kallon sama he's so eager to have this girl in his court, dayaye rabonshi da having any affair with a woman fa tunane tunane yadinga yi daga baya su Abdul suka shigo su suka daukemai hankali dan sun isheshi kaman zai kurma ihu haka yadinga ji, daga bayama suka jashi suka fita.
Bayan sallan isha'i aka kai Amarya hadadden gidanta dake GRA phase 2, dan gidan Ilham na Phase 1 ne, lokacin da Ammi kefadamai za'a kwana kuka ne kawai baiyiba hakan yasa duk sai Ammi taji badadi, but dole akawana akwai wani magani da za'amata daren yau taci, shine zai kama jikinta dolenshi yahakura, saisa kawai ta shareshi dan tasan he moment she press him a little longer zai iya yafashe mata da kuka hakan yasa ta katse wayanta kawai yamai saida safe, komawa gidanshi yayi dakinshi kawai ya shige baima nemi Ilham ba dan yasan fushi yake tanamai any magana mara dadi zai iya yahuce akanta.
Tun bata iyashan abubuwa da magungunan da ake bata tanasha hartazo tafara sha dan dolenta wani zubin zuciyanta tashi yake bayan tagama sha sai andan bata lemun tsami tasha tukunna sanan zataji tadainajin yanda takejin, fitowa sukayi da bayin itada wata matar da Mom tadauko mata an wanke mata tulin gashinta dawasu garukan turare matar tace "Hajiya angama gashinta da jikinta gabaki daya zai dauki kamshin nan har tsawon shekara daya" murmushi Mom tayi tace "an gode abusar da gashin ne"? Da sauri matan tace "no a barshi yabushe dan kanshi saiya bushe sanan sai a gyara gashin, turarukan dazata dinga amfani dashi na shafawa dana fesawa duk ma jera matasu agaban madubi yanzu sai wanchan farfesun dazata sha dazaran ya warke" murmushi Mom tayi tace "masha Allah" murmushi matan tayi cikin harshen hausa tace "amman Hajiya wanan abubuwan ai iyayenta yakamata su mata bakuba" murmushi Mom tayi tanaba Widad din hijabi tasaka ganin tanajin bacci tace "ai mune iyayen nata dole mu mata abinda zamuma Asma'u" gyadamata kai matar tayi bata kara cewa komiba saida akasa ta shanye farfesun sanan aka sata itada Asma'u suje su kwanta sukuma su Mom suka cigaba da gyara jeren gidan yanda sukeso.
Washe gari wuraren magrib aka waste agidan bayan sunma Widad ado cikin wata hadaddiyar atampa yellow da lafaya ma yellow daya amshi jikinta naban mamaki gabaki daya duktai wani iri kaman mara lafiya ganinta ita kadai gashi babu Asma'u data mugun shaku da ita ayanzu, gajiya tayi da zama tabi lafiyar gado ahankali kanta namata ciwo sosai.
Wuraren 9:30 ya shigo gidan, bude kofar falon yayi yashigo wani kamshi mai bala'in dadi ya daki hancinshi, maida kofar yayi yarufe yasaka key sanan yashigo falo hannunshi rikeda babban leda, kitchen ya shiga ya dauke roasted kajin awani hadadden tray sanan yadauko yay stairs, ahankali yabude dakinta ya shiga yana kallonta ganinta kwance kan gado bacci ya Kwasheta, murmushi yayi ya ijiye sanan yakoma yashigo da drinks yadawo ya ijiye a kasan carpet, yadawo ahankali yazauna abakin gadon dan baiso yatadata ya zauna kawai yana kallon fuskarta, wayarshi yaciro daga aljihu ya turama uncle dinshi text.