Sashe 75
Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin zabura yayi yamike tsaye yasaki wayan akasa jikinshi na rawa yana kallon wayan dake kasa yace "M.....a....ma" yama kasa believing abinda yagama karantawa, hannunshi yasa akan idanunshi ya share idanun sanan ya duka ya dauki wayar yaga still test message din na nan dayake tunanin mafarki yake yaji kirjinshi na dukan uku uku, ance duk iskanci yaro saiyaji mutuwar uwarshi har tsakiyan kashin jikinshi da hanji same thing dake faruwa da Arham kenan, yaki yarda Mama tarasu gani yake kawai Waleed yay hakanne danyasa yazo gida, key motarshi yazura yawuce ya shiga mota yaja motar da mugun gudu sai gida, tundaga kofar anguwan su yahango Waleed yafito da babban botikin fenti yana zubama Samari da manyan dattawan yan anguwa shayi akofi, ga bread birjik slice one, sanan ga uban takeaways na abinci dayay order su daga wani hadadden eatry duk maiso yadauka yaci, ahankali yakarasa yay parking motar nashi yafito, kallo daya Waleed da idanunshi suka kode yamai yadauke kai yacigaba daba jama'u shayi, ahankali Arham ketakowa yana zuwa wajen mutanen dayagani akai akofar gidan yasa yakara yarda dacewan Mama fa tarasu inba hakaba babu abinda zai tara yan aguwansu da makota haka akofar gidan anacin abincin Sadaka, karasowa wajen yayi da kyar ya iyacewa "Assalamu Alaykum" atare jama'un wajen suka amsa da "yakarin hakuri Arham? Allah ya gafarta ma mahaifiyarka, kayakuri haka mutuwa yake, kaga daya tashi zuwa baice bari yajiraka daga tafiyan dakayiba a'a, amma dai abokin ka ya tsaya amadaddin ka yama mahaifiyarka komi dakaine zakamata, Allah ya jikan ta da rahama" gyadamusu kai yayi idanunshi sunyi jajir ya lankwashe kafa yana kallon gate din gidansu yana ganin kaman zaiga Mama tafito ta kwalamai kira Arham, yakai kusan minti talatin awajen zaune, saida jama'an suka watse bayan sun gama kari sanan yamike tsaye ahankali batare daya kalli Waleed ba yay cikin gidansu, wani irin tafiya yake harya karasa falonsu da babu wasu mata dayawa ya tsaya chak yanabin fuskan kowada kallo, Ammi ne datake kallonshi in disgust, sai Mom, sai Sadiya da takife kanta kan kafafunta har lokacin takasa daina kuka sai Maman Sadiya take wani irin kallonshi irin kallon nan na Yayata tai asaran haihuwanka, Mom ce ta danne zuciyanta tace "yahakuri Arham" ahankali yace "dagodiya" Maman Sadiya ne taso ta daure iya daurewa but takasa, dan gani take shine sanadiyan mutuwan yayarta, cikin wani irin yanayi na kunan rai tace "mekazo yimana agida eh Arham? Meya kawoka? Ba kace bazaka kara zuwaba, tana rashin lafiya tana nemanka kaki zuwa yanzu me amfanin zuwanka bayan ta rasu?" wani irin murmushi tayi tace "Arham duniyan nan nada girma kuma wlh duk wanda uwarshi tamutu tana fushi dashi toya tabe, kaje zakagani" wani irin ja idanunshi sukayi jin jiri jiri nakamashi yasa yazauna atsakar dakin kaman wani almajiri dayazo bara, tabe baki Ammi tayi ta mike tsaye ta kalli Mom tace "tashi mutafi we have wedding" sanan ta kalli Maman Sadiya tace "yar uwa bari mutafi gida, kinsan gobe bikin Waleed, kome kikeso kisa Sadiya takirani a wayar dana bata tasanar dani in sha Allah zan aiko muku dashi" tsugunnawa tayi tashafa kan sadiya dake kuka har lokacin tace "ya isa yarinyar kirki, kidena kuka kinji, kozaki bini" dagokai Sadiya tayi da jajayen idanunta ta kakaloma Ammi murmushi, murmushi itama Ammi tayi tace "inkun gama zaman makoki zanzo sai asan yanda za'ayi bazadai ku kara komawa kauyeba, in kinason karatu zan maidake school Sadiya, inkuma aurene saikiyi auren ki kinji" gyadamata kai Sadiya tayi sanan tace "to sai anjiman ku" cikeda so Maman Sadiya tace "angode Hajiya Allah yasaka da alkhairi, Allah kuma ya sanya albarka abiki" suka wuce suka fita har waje, awaje suka sami Waleed attending to some guest, kiranshi Ammi tayi. "Waleed" ahankali yadago kanshi, wani mugun kallo da Ammi tamai dan tasan halinshi sarai zaice mata bazai tafi gidaba yasa yamusu sallama yataho, motansu ya shiga sukuma suka shiga baya yaja motar Ammi tace "you've done your best wanda ko danta baiyiba, yanzu tunda Allah ya kadoshi yadawo gida, kabarshi da aikinshi go and concentrate aurenka gobe, use today to tell your wife zakai aure kanajina ko, ranan bakwai dukma dawo gabaki daya mu sakeyin gaisuwa"" gyadama Ammi kai kawai yayi dan bayason surutu, agida ya ijiyesu sanan yawuce gidanshi.
_sorry guys, I've been at the station jiyan nan all through, i will be fully stable gobe, and normal posting continues_
💫 _TWO DIFFERENT WORLD_💫
✍️ M SHAKUR
5️⃣0️⃣
Tundaga gate yakejin kukan Arham parking yayi yashiga cikin gidan, a falo ya tarar da mai rainon yaron da Arham matan tagaji sai jinjigashi take ga zanin gayo a hannunta alamun daga bayama ta sauke shi, maida kofa yayi yarufe yakarasa wajen yamika hannun ya karbai da sauri yace "why is he crying like this ina maman shi?" anatse mai rainon tace "takoma baccin safiya yallabai tace kar atadata harsai ta tashi zata fito ta amsheshi" ji Waleed yayi ranshi ya baci, baicema mai rainon komiba sanan yawuce yay sama dashi, dakin Ilham din yabude ya shiga dakin duhu, hannu yasa ya kunna wutan dakin dakin yay haske hakan yasa tabude idanunta ta waigo hada ido sukayi da Waleed daya dauki Arham dake kuka, cikin muryan bacci tace "Baby maisa ka dauko shi saina tashi zan bashi nono, please ka mayar mata dashi" wani mugun kallo yamata yace "kirashi and breastfeed this boy" jitayi ranta yabaci dan da daddare Arham baya bari tai bacci shan nono yake, ta tsani ana shamata nono, tashi zaune tayi ahankali sanan tamika hannu batashi yayi tana karbanshi cikeda fushi takaimai shegen duka abaki yaron yawani irin kwala mugun ihu dan daduka karfinta ta mari bakinshi tace "shegen fitinannen yaro babu abinda yasani sai nono" tsawa Waleed yadaka mata yace "are you mad Ilham" itama cikin fushi tace "ga yaron dazaka tambaya nan ko he is mad, yaro yahanani sukuni yahanani sakat, nono nono nono wani irin abune haka, kasheni zaiyi wlh nagaji" tai maganan tana ciro nono takai bakinshi amman ina yamaki karba sabida tsabagen zuciya da yanda yake ihu, cikin fushi ta kalli Waleed daya tsaya yana kallonta tace "kaga halin ja'irin yaron ko, kangararre kaman ubanshi, matsiyacin d......." wanketa da lafiyayyen mari Waleed yayi yace "karki kara zaginmin yaro, karki kuma kara kiranshi da kangararre, come Arham" yadauki yaron yajuya yafita daga dakin yaron sai kwala ihu yake yasauka kasa ya sami mai rainon shi yace "anmai wankan safe"? Girgixa kai tayi yace "hadomin ruwan shi" ruwa tawuce tahado Waleed yaciremai kaya tun yana school aka koyamusu yima jariri wanka dan suna amsan haihuwa, Arham na kuka yama yaron wanka tsaff sanan ya shirya shi cikin kayan da takawo mai sanan yadauki madaran dayasa aka damamai yabashi da kyar yasamu yaron yasha, shegen zuciya yanasha sai bacci, bama mai rainon shi shi yayi ta goyashi sanan ya wuce sama dakinshi yabude ya shiga yay wanka sanan yabi lafiyan gado, wuraren 1 yafarka wanka yasakeyi ya shirya yafito Ilham yagani a falo yar aiki na matsa mata kafa ko kallonta baiyi yawuce yafita mosque, yana dawowa yawuce dakinshi ya zauna kan gado yana kallon setin akwatinan ta daya mata guda 12, sanan ya kwalamata kira. "Khadija, Khadija" daga kasa ta amsa da na'am sanan ta taso tayo sama, dakinshi da tunda tadawo yaune take shiga ciki tabude ta shiga tanabin dakin da kallo da hadaddun akwatunan dake jere akasa, karasawa tayi ta zauna kusada shi tana kallon akwatin tace "gani baby, wayan nan akwatunan masu kyau fa" ahankali yace "nakine" washe baki tayi ta kallai tace "nawa"? Gyadamata kai yayi yace "yes nakine, am getting married tommorow kimin addu'a" wani irin kallo tamai gabanta ya yanke yafadi tace "aure zakayi Waleed, ni xakama kishiya"? Hannunshi yamika yadauki laptop dinshi yabude tareda gyara zama ya jingina da bango yana kunnawa yace "am getting married tommorow Khadija, sunan yar uwanki Saheeba" "tufiakwa! Kishiyata can never be yar uwata, wai Waleed are you for real nizaka karawa kishiya eh Waleed? Duka duka auren namu wata nawa eh, nizaka cuta? Ni zaka ciwa amana? Nizaka ha'inta ta hanyar yomin kishiya kumama sai ana gobe aure sanan zaka sanar dani eh Waleed" sosai ihunta ke cikama kunne hakan yasa yanuna mata kofa yace "get out please aiki nakeso nama Mummy a laptop, excuse me" yanuna mata kofa, fashewa da kuka tayi tace "wlh wlh indai hakane bazan zauna dakaiba saidai ka zaba koni ko ita wlh bazan yardaba" ganin har lokacin kofa yake nuna mata babu alamun wasa yasa tawuce tafita tana masifa.
Dakinta ta shiga tadauki waya takira Mummy, Mummy na dauka tafashe da kuka tace "Mummy kinji ni Waleed zai ciwa amana wai kishiya zaimin, Mummy duka duka shekaran mu nawa da aure dazaimin kishiya eh Mummy, saisa wlh akashe duk namiji badan goy......" tareta Mummy tayi ta hanyar "ina zuwa yarinya, yimin shiru" shiru tayi kirjinta na tafarfasa, Mummy tace "kiketa wani bala'i ni banda kishiya ne" cikin wata yar kankanuwar murya tace "kinada shi" Mummy tace "good, inada shi but har yanzu kina gidana, har yanzu nikeda fadan baban ku, kowace kishiya da halina take zama, sanan ba akanki za'a daurataba, inaso ki natsu ki kwantar da hankalinki kinada karamin yaro a hannu ki kulada yaronki sanan kibawa mijinki kula da komi dayakamata, kishiya is just a normal thing, maza ne they're naturally polygamous in nature, so I advice you to calm down kinajina, banson in karaji kina hayaniya ko wani abu kinjini " gyadama Mummy kai tayi wasu hawaye masu dumi na sauko mata tace "uhm" sanan ta katse wayanta, wani irin fashewa tayi da kuka kaman ranta zai fita why is Allah testing her like this, Arham ya dauramata ciki ta haihu yanzu yaci amanan ta bayan ya cinyemata kudade duka, saikuma ga Waleed yanzu kishiya zai mata ubanwa zai aura ma, yaushe ma Waleed yafara kallon mata dahar zai mata kishiya, kuka tasha tai ma'ishi koda aka kawo mata Arham ko kallonshi batayi ba yaron sai tsala ihu yake saidai Waleed yafito ya amsheshi yasa amai madara a kawomai yabashi, har dare Ilham kuka take hakanan ya shareta danshi baison rashin kunya yakuma lura abinda tafiso kenan.
*********