Sashe 19
Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Bayan sallan isha'i
Fitowa daga wanka tayi sai farin ciki take, wasu pitch arnayen kayan bacci ta dauko riga da short tasaka dasuka bayyana komi ajikinta, tadauko turaren Maman Hydar jikinta har rawa yake tana kokarin bude marfin ya salube daga hannunta dake rawa yafadi a tiles ihu tayi kafin takama yakai kasa yafashe ya tarwatse, kaman zatai kuka ta kalli kasan, wasu hawaye ne taji sun cikomata a ido tace "wanan wani irin abune mtsww" da sauri tafita daga dakin tadauko tsintsiya da paka ta share tafita taje ta zubar a shara, sosai taji wani irin bakin ciki bana wasaba saikuma tace "gobe da safe zan aiki yanmata taje ta dubomin Maman Hydar din tunda wayanta baya shiga" tana zaune tanaji ya shigo ya kulle ko'ina kaman zai wuce dakinshi saikuma yabude kofarta daga bakin kofan ya tsaya yace "zan kwanta, do you need anything?" girgixa mai kai tayi tace "bakomi" dan murmushi yasakin mata yace "alright saida safe, say your prayer before sleeping" gyadamai kai tayi kaman kuka zai kufcemata tadaure, juyawa yayi saikuma yajuyo sabida yanda yaga tai wani iri yace "baki bacci ke kadai agidan kune?" surprisingly taji tambayan hakan yasa da sauri ta gyadamai kai, dan tabe baki yayi yace "muje to" da sauri ta tashi murnanta ma yaki boyuwa, kawai sabida Ammi yamata hakan dan yaga tanason yarinyar sosai, dakinshi sukaje kwanciyan ta tayi shikuma yawuce ya shiga bathroom yay wanka yafito ya shirya sanan ya kwanta, dudda yadan taso wani abu ya shiga tsakaninsu amman babu abinda yamata har gari yawaye yatadata yay tafiyan shi masallaci.
Tashi tayi tana zuwa dakinta abu nafarko data farayi shine kira aje mata gidan maman Hydar, tun agidan kanwarta takira ta sanarda ita maman Hydar itada mijinta da yaran sunyi tafiya sunje vacation inji makotansu, bakin ciki kaman zata mutu, ranta taji dukya dagule.
Wasa wasa haryau Friday tun ranan daya shigo daki which is Sunday first night dinsu babu abinda yasake shiga tsakanin su, bala'in sha'awan Waleed take kaman me cus she can't stop thinking about that day, shikuma bata a gabanshi, this days ma he seems very busy aiki kawai yake a system masallaci ke dagashi.
Tana zaune tana kallo a falo ya sauko kasa kallonshi tayi cikeda wata salo tace "ina kwana Babyna" "good morning Khadija" ya amsa mata atakaice karasowa falon yayi ya zauna kusada ita hakan yabata mamaki sai kawai tai murmushi tajuyo ta zubamai ido tana kallon lips dinshi datakeji kaman ta lashe, dan murmushi shima yayi yace "ki shirya kayanki gobe zamuyi tafiya" dawata irin murna tace "tafiya Dr? Ina ina zamu?" ahankali yace "yankari we are spending a week at yankari" wani irin murmushi tayi saikuma tafada jikinshi ta sakinmai kiss awuya tace "thank you Dr, I love you so much wlh" gyadamata kai yayi, yace "anjima zamuje muma Ammi sallama" gyadamai kai tayi batare data sakeshiba yace "yanzu zan fita zan danje orphanage but bazan dadeba" gyadamai kai tasakeyi sanan tasake shi ahankali tana kallon fuskarshi, tashi yayi daga kan kujeran yace "bye" yawuce yafita.
Yanda yafadi hakan yafaru sukaje gidan Ammi da daddare, Ammi kaman zata hadiye ta tahuta, koda zasu tafi tamammata kyauta sanan, tahadasu da abinci suka tafi, washe gari da sassafe bodyguard dinshi yadaukesu a mota sai airport, anan ta tarar da yara almost 80children anyi queuing nasu, yaran duka duka bazasu wuce age 8 zuwa 18 ba, suna sanye da uniform din orphanage din all of them looking so neat kaman kasace, maza da mata da ma'aikatan gidan marayun da Arham ne duk suna sanye da suit, booking Arik Air gabaki dayanta yamusu sanan duk suka shiga plane din, a bangaren business class suka zauna tareda Arham jirginsu yadaga by 7 daidai, dayake 1hr flight ne to Bauchi, jirginsu na sauka suka fiffito saiga marcopolo buses dinsu wanda tun jiya Waleed yaturasu zuwa Bauchi, shiga motan sukayi aka jasu har zuwa yankari sai kalle kalle take saida ya tabbatar da ankai yaran masaukin su sanan yawuce indasu manya suka sauka room 15 da 16, room 15 dakin Arham sai room 16 dakinsu, shiga ciki yayi yaja jakanta zuwa ciki, dakin yahadu bana wasaba an gyara an saka musu banner welcome Mr and Mrs Warbai ajiki, ajiye jakanta yayi yace "hope u like the place ko Khadija?" ahankali tace "yes I love it Dr thanks" tai maganan tana kallon fuskarshi sosai takeji kaman ta tashi ta rungumeshi wani irin bala'in sha'awa ne ke damuna da maranta har ciwo ciwo yake, ganin tayi wani iri yasa yace "da daddare zan fitada ke, yanzu zamukai yaran on their first assignment here, we do this excursion thing every year, if you need anything let me know, kokuma call the reception ga number su chan a ijiye, bye, za'a kawomiki abinci" yay maganan yana ijiye mata kudi akan cinya, ahankali tace "bye baby" juyawa yayi yafice ya shiga dakin Arham yafito dashi suka wuce.