Sashe 90
Duniya Biyu Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
**
Bayan 3days.
Ahankali yake bude idanunshi dasukamai nauyi sosai yanabin ko'ina nadakin da kallo sanan yagane asibiti yake ashe, yatsine fuska yayi yana wani irinjin ciwon jiki yatashi yazauna da kyar daidai anbude kofa an shigo wani Dr ne yana ganinshi yay murmushi yace "welcome back" gyadamai kai Arham yace "how much is my bill zan tafi ku sallaman" da sauri Dr yace "no baka gama warkewaba akwai matsaloli still tattare dakai" hararan shi Arham yayi yace "I don't care banma san in sani nace maka zan tafi, yau kwana na nawa?" "3days sir" Dr yafada cikeda girmamawa, zaro ido Arham yayi yay jumping up ya cisge karin ruwan yay hanyar waje da sauri Dr biyeda shi da Atm card dinshi yabiya komi sanan ya karbi magungunan da akamai prescribing yasha sanan yashiga mota yatafi direct gidan marayun shi, agate mai gadin yace "yallabai lafiya ba'a ganka ba yau kwana uku yara sai rashin lafiya suke" ahankali yace "nima banida lpy ne bari na shiga na gansu" yaja motarshi ciki, office dinshi yayi direct dayaga yaran gidan marayun sunyi layi ana jiranshi zasu faramai magana yace "am coming" office dinshi ya shiga yarufo kofa, bayinshi yashiga yay wanka da ruwa mai zafi sosai jikinshi namai wani irin ciwo sanan yafito ya shirya cikin suit bakake dasuka mai kyau yafito Office din, bude office din yayi yafito yana kallon yaran wajen, yawanci kananun yarane saisu Fadila gabaki dayansu su Takwas din idanunsu yay jajir duk basuda lafiya, anatse yace "lafiya meke muku ciwo"? Da masu kuka da masu iya magana kowa yahau cemishi basuda lafiya, yatsine fuska yayi yace "duk kuwuce kutafi hostel dinku yanzu zan kira Dr yazo yadubaku" yay maganan yana bude office dinshi yakoma ciki, zama yayi tareda jan tsaki yace "God! Am tired of spending my money on this children, idan gwamnati bazata kawo kudin tallafi ba watsar da yaran nan zanyi na saida gidan marayun" yay maganan yana kara wayan a kunne yay magana da likitan dake zuwa duba yaran yacemai yazo sanan ya katse wayan, cikin 30min Dr yazo, fita yayi tareda Dr sukai girls hostel din yana tsaye ake duba yaran one by one, yana diban jinin wasu harya gama tsaf sanan suka fito sukai office din Arham, yabawa Arham katon list din magungunan daza'a sayo dakuma list din wayanda za'ama test kafin afadi magugunan da za'a basu, cikeda bacin rai yace "kaman nawa magungunan nan zasuci" ahankali Dr yace "at least kabada 150k harda kudin test daza'a musu" bude ido Arham yayi yace "150k harda kudin service dinka ko" girgiza kai yayi yace "nop kudin magani da test ne nan kawai" kaman Arham zaiyi kuka ya mishi transfer kudin sanan yawuce yatafi ya sanar dashi zai dawo kafin yamma, Arham ya bishi sa harara.
Wuraren 5:30 yana zaune cikin office dinshi akai knocking, murya chan kasa yace "ccome in" bude kofa Dr yayi ya shiga cikin office din hannunshi rike da jakunkuna dakuma katuwar ledar dake cikeda magunguna, ya ijiye duka akan table din yace "this are the drugs zan ma kowa prescribing yanda zai sha his those, saikuma result of the test" yay maganan yana mikama Arham takardun test din ya karba yana dubawa Dr yace "Mr Arham am curious about something, as u can see wayan nan takardun are lab result na test din da aka musu, most of this girl are 18, 20, 15, 17yrs gabaki daya range shekarun su kenan, how come yaran dake gidan marayu under you people's watch ace yan mata harsu 8 Curr duk suna dauke da juna biyu!" wani irin mummunan faduwa gaban Arham yayi baisan lokacin daya dagokai ya kalli Dr ba, Dr yace "that's not even all Mr Arham, can you believe duka yaran nan kusan lokaci daya duk sukai cikin dan suna dauke da cikin watanni biyu dayan kai, how come suna fita ne"? Kaman wani wawa Arham ya girgiza mai kai tsabagen rudanin daya shiga Dr yace "that means dole afara investigation inhar yaran ba'a barinsu sufita waje tayaya duk zasuyi ciki is either cikin ma'aikatan ka wani yamusu ciki kenan, but zan tayaka tambayan su" da sauri Arham bakinshi har rawa yake yace "no.....no need karka damu just bani magungunan masu cikin nizan san how I will get them to telling me wabda yamusu ciki" yay maganan gabanshi na mugun faduwa, Dr zai kara magana Arham yace "you no wat? Infavt bamasai kaduba yaran ba, kawai kai attaching magungunan kowa da file dinshi acikin ledanshi da yanda zasu sha zan basu bari naje wajen yaran" yafita daga office din dasauri Dr yabishi da kallo, hostel din yaran yaje yana tura gate yaga Hassana da Farida na amai agaban famfo yana tsaye yana kallonsu saiga Sakina ta kwaso dagudu itama ta jonasu suna amai, innalillahi wa innailaihi raji'un, faduwa gabanshi yashiga yi a ahankali yabude kofar gate din yajuya yafita da gudu, tayaya yama mata takwas ciki all at a time yahada dana Ilham tara, he is expecting yara tara nan da wata bakwai, yahada da Arham little cikin 1yr yasamu 10kids dukansu bata hanyar aure ba duka shegu, kodai Mama tamai bakine, yatambayi kanshi da kanshi saikuma yay shiru yana tunani toya zaiyi shidai bazai cire musu ciki ba, to kodai ya cire? Wata zuciyan tace sukaje suka mutu fa gasu yara, kawar da tunanin yayi da sauri maganan Ilham nafadomai a rai, gwara itama yaje gidansu ya shaidama iyayenta kar asake a zubar mai da ciki, yana gama tunanin yay office dinshi daidai Dr yagama, biyan Dr yayi kaman zaiyi kuka ya gaji da kashema shegun yaran nan kudin shi wat is this now, baicikudi ba yahau kashema wasu marasa asalin tsintattun yaran nan, wato gwamnati ma sunsan wasuke bama tallafi dayake Waleed nada connections basu taba tsallake month ba basu kawomai tallafi ba, shi yanzu gidan marayun nan na neman 3nonth kenan amman har yanzu shiru kakeji.