Sashe 86
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr da ke kanta ne yace "kin farka?" Farida wacce duk abinda ya faru da ita a Dubai ya gama zuwar mata a kwanya ta ƙara fashewa da kuka ta na mai buɗe ido.Bisa gadon asibiti ta gan ta wanda ko shakka babu ta san kawota aka yi,abu guda ke yi mata yawo a kwanya shine shin wai dama ba mafarki ne tayi ba ta ci naman ɗan Adam?ta yaya aka yi tayi wannan babban kuskuren?
Wani irin gishiri-gishiri ta ke ji a bakinta tamkar yanzu ne ta ci naman ga wani wari da bakinta ke fitarwa,Dr ya taimaka mata tayi zaune kan gado.
"Mi ke maki ciwo yanzu?" Ta goge hawayenta tare da girgiza masa alamun babu,cikinta ne ke juyawa wanda kuwa ya tabbatar mata macijinta ne ke son ta bashi abinci.
Wani maƙoƙon baƙin ciki ne ya rufeta,da gangan ta ƙi cewa a bata ko da ruwan tea ne .
A zuci tace "sai dai ka mutu amman babu abincin da zan ci"ta ƙara komawa ta kwanta,ta na shirin rufe ido taji murya Daddy.Ido cikin ido suke kallon juna shi kuwa munafukin sai wani murmushin mugunta ya ke yi mata.Ledar hannunsa ya miƙo mata yace "tashi ki ci abinci "ta hararesa murya cike da ƙunci tace "na ƙi na tashi ɗin,ban ci ka shafa min lafiya"
"Ko na shafa maki lafiya shi wannan na cikin ki ba zai bar ki ba har sai kin basa abinci"cewar Daddy ya na sake miƙo mata,hawaye suna zuba a idonta tace "wlh sai dai ya kashe ni amman ba zan ci ba mugu kawai a duk laifin ka ne" Daddy ya kece da dariya yace "au !Haka za ki ce daga taimako?...." Shigowar Maryam ya saka shi ya ƙyale,ta ƙaraso ta na mai gaishe shi ya amsa cikin sakin fuska.
"Ya jikin naki ƙawata?"
"Da sauƙi ban jin komi muna iya tafiya gida"
"A'a likita yace sai zuwa yamma jinin ki ne ya É—an hau sakamakon wani firgici" Maryam ta faÉ—a,ita kuwa Farida hawayenta ta goge ta na cije baki saboda halbin da ake mata cikin ciki "mu je gida Maryam ban iya zaunawa nan har yamma akwai abinda zan yi"
"Mine ne za kiyi?kar ma ki soma Farida wannan hanyar ba mai ɓulle maki ba ce" Daddy ya faɗa bayan ya karanci tunanin zucinta,ta banka masa harara ta na mai tsayuwa kan ƙafafunta.Maryam ta ja ajiyar zuciya kafin tace "jira to na shaidawa likita"ta fita yayinda Daddy ya jawo Farida jikinsa har suna jin bugun zuciyoyin juna.
"Banzan tunanin ki na ce ki watsar da shi!Ko kin je Zinder babu abinda za suyi maki sai dai su ƙara saka ki cikin wata matsalar wacce kuma hatta su sai ta shafe su"da dukkan ƙarfin ta ta ke bugun ƙirjinsa ta na kuka tare da cewa "babu ruwan ka sai na je ai iyayena ne"
Saurin sakinta yayi saboda shigowar Maryam "likita yace ki jira ya sake duba ki kafin mu tafi"
Babu wanda ya sake magana har Likitan ya zo ya dubata "da dai kin ƙara haƙuri jinin ki har yanzu bai sauka yadda ake so ba"
Cike da masifa ta nufi ƙofa ta na mai cewa "ba zai taɓa sauka ba dan haka gwara na tafi" Maryam ta take mata baya ta na cewa "Farida ki tsaya dan Allah duba ƙafafun ki ko takalmi babu"ba ta saurareta ba har sai da ta kai inda Maryam ta ajiye motar ta.
A haka suka shiga zuwa gida,banda kuka babu abinda Farida ta ke yi har suka isa.
Akwatin kayanta ta shiga zuba ma kayan da za ta tafi sai dai da mamakinta duk kayan da ta zuba sai su rikiÉ—e su koma macizai, ta tsoron da taji ne ya saka ta komawa gefe ta cigaba da kuka kafin ta nemi maganin barci ta sha ko taji sanyi a ranta.
Wani wahaltacen barci ya ɗauketa,sosai ake gana mata azaba macijin cikinta duk ya galabaita saboda yunwa wannan ya saka yayi ta cizonta,a cikin barcin kuwa shugaba Marlin yayi mata kashedi akan kar ta saki ta fallasa sirrin ƙungiyar sa.
Wuraren ƙarfe shidda na marice Farida ta farka,jikinta duk yayi birdi tsabar yadda macijin ya cijeta sai wani ja da fatar ta tayi.Wanka ta so shiga sai dai azababiyar yunwar da ta ke ji ta hanata doli ta nufi kitchen,sauran abincin da ta gani ta canye tass kafin ta buɗe frigo ta fara shan madara da jus ɗin ciki har sai da taji ba ta iya sheɗawa.
Tayi gyatsa ta na jin ta sakai maciji an samu abinda ake so, Farida ta nufi toilet ta fara wanka sai taji kamar ana kallonta.
Waigawa tayi, Daddy ta gani cikin ɗan ƙaramin mirror ɗin da ke manne ga bangon toilet ɗin .Wani irin tashin hankali ne ya dirar mata ta ƙwala ihu tare da ƙoƙarin fita sai kuma ta ga ya ɓace ɓat,a tsorace tayi wankan ta fito.
A ɓangaren Sheera kuwa sam ta kasa sukuni tunda ta ga gidan Basheer ya shiga uku,kusan kullum sai ta je muddin ta buƙaci ganinsa bai zo ba.
Ƙarfe tara na dare agogon ɗakinta ya buga,ta turo baki ta na kuma sake kiran wayar Basheer ya ɗaga Sheera ta sauke ajiyar zuciya.
"Mine ne? Basheer ya tambaye ta a shagwaɓe tace "Nayi kewar ka please ka tawo yanzu " Basheer wanda ke bisa babur zai tafi gidansa ya waro ido yace "kin ga dare yayi yanzu haka gida zan je" "wlh ko ka zo ko kuma na isko ka can gidan na ka" "dan Allah ban son haka kin ji?wai ke miyasa kin fiya rigima ne" Sheera ta fashe da kuka tace "Allah in ban gan ka mutuwa zan yi tun ɗazu zuciyata ke ciwo"
"Gobe Monday za mu haɗu ai"Basheer ya faɗa, Sheera ta ƙara sautin kukanta tace "na ƙi na bari ɗin wlh yanzu zan tawo"ta faɗa tare da sauka daga kan bed ɗinta ta zura takalminta masu tsini, Basheer na jin ƙarar sautin takalmin alamun ta na sauka ne daga step ,da sauri yace "Sheera ...?" Ta buɗa baki za tayi magana kenan idonta ya sauka kan Daddy wanda ke tsaye ƙiƙam cikin jajayen kaya ya baɗe fuskar sa da farar hoda.
Ƙara ta saki wacce ta saka Basheer saurin taka burkin babur ɗin sa,har yanzu wayarta na kan kunnenta har yanzu yayinda ta fara ja da baya Daddy na biyo ta.
Ya cakumota ta saki wayar ta na mai ƙwala ƙara gami da ihu ta na cewa "Daddy ina za ka kai niiii?" Bugun zuciyar Basheer ne ya tsaya cak tamkar ɗokewar ruwa.
Akalar babur É—in sa ya canza ya É—auki hanyar ADS,gudu ya ke kamar zai tashi sama.Ya na zowa gidan su Sheera ya tarar da shi a hangame sai sawun inda mota ta bi ta wuce,sawun motar ya fara bi a hankali har ya isa ga babban titi inda ke da kwalta daga nan ya rasa ina zai bi kawai sai ya kife kansa a jikin babur.
Iska ya taso mai game da wata irin guguwa wacce ta shiga baibaye sa ta na yi masa wata irin kuwa a cikin kunnuwa tamkar ana yi masa magana,da sauri ya tashi zaune idonsa sun kada sun yi ja.Tamkar raƙumi da akala haka Basheer ke bin guguwar da shi kansa bai san miye ya same sa ba,gudu kawai ya ke da babur har suka iso gulbin Sura janjuna,gulbin da dukan mutane sun yi itifaƙin cewa matattarar Aljannu ce da .
Babur ɗin sa ya tangale yayinda guguwar tayi sama ta na fitar da wani tartasin haske, Basheer ya lumshe ido ya kuma buɗe su ya na kallon Sheera wacce tuni an sauya mata shiga an saka mata wani farin ƙyale tamkar luwahi.
Hannunta Daddy ke ja izuwa cikin ruwan su na nutsawa,da gudu Basheer ya nufi gun sai kafin ya isa ya ci karo da ruhikan mutane wanda suka yi masa iyaka da Sheera.......
*Mu haɗu a part 2 in shaa Allah*🤧
[13/08 à 09:24] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*
*LITTAFIN KUÆŠI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.
*Z*
Tamkar wanda aka aro masa wata jarumta haka Basheer ya ji ya kubce daga riƙon da suka yi masa, direction ɗin da Sheera ta ke ya nufa ya tsumbula ƙafarsa ta dama ya na mai ambaton sunan Allah.
Daddy wanda ke ƙoƙarin ɗaga farin ƙyalen da aka yi ma Sheera zane da shi,wani irin fatseee ya ji yayinda ruwan gulbin suka fara wani zillo.
Basheer ya jawo Sheera ya na mai kutufo da Daddy ya faɗa cikin ruwan a kwance kwacaaa.Tamkar wata baby haka ya saɓota a kafaɗa ya fito da ita,wasu mutane masu fararen kaya suka bayyana gabansa.Karatu ya fara da addu'oi hakan yasa su fara ihu su na basa hanya duk jikinsu ya fara kamawa da wuta, Basheer bai dakata da karatun da ya ke ba har ya iso inda ya ajiye mashin ɗin sa.
Sauketa yayi ya rasa ta yaya zai yi ya tuÆ™a ðŸï¸ da ita dan kuwa kamar ba ta cikin hayyacinta,jikinsa ta Æ™anÆ™anme har yanzu idonta a rufe suke.
Bai taɓa sanin tashin hankali na sa mutum ya ji bai jin sha'awa ba sai yau,ga dai dukiyar fulaninta manne a ƙirjinsa har taushinsu ya ke jin ya na ratsa sa ga nipples ɗin ta duk sun fito ciri-ciri saboda sanyin ruwan da suka ji.