← Book details Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 90

Sashe 36

Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kamar kullum in ya na gaban Inna wani ɗan yaro ya ke jinsa,kansa na bisa cinyarta ya fara sauke ajiyar zuciya ita kuwa Inna casbinta ta cigaba da ja har na wani lokaci kafin ta shifi fuskar sa.Ya buɗe ido haɗi da ɗan turo baki gaba yace "Innata...."ta yi murmurshi na su na manya kafin tace "Basiru na..."ya kuma turo baki yace "Inna ta yaya aka yi na auri Mariya ?" Sai ta sauke ajiyar zuciya haɗi da godiya da Allah kafin tace "mu bar wannan maganar tunda da dai ka dawo hayyacin ka ai shikenan"ya tashi zaune yace "amman gaskiya ta cuce ni Inna ,asiri fah ta yi min"Inna ta hararesa tace "yanzu ai sai ka gane muhimmancin yin addu'a lokacin da mutum ya tsinci kansa cikin damuwa ko kuma in ransa ya ɓace,tun ba yau ba Basiru na ke tausar ka akan saurin yin zuciya da fushi amman kayi kunnen ƙashi" ya shafi gefen wuyansa yace"Inna zan kiyaye in shaa Allah"

SHEERA POV.

Ta na shiga gida ta zube a falo,da mugun sauri Jummah ta nufeta bai kai ta tambayeta lafiya ba dan kuwa kayan jikinta a jiƙe suke.Da sauri ta ruga ta ɗauko ƙaton bargo ,ta cire ma Sheera duk kayan jikinta ta bar mata pant kawai.Da bargon ta rufeta kafin ta haɗa mata tea mai zafi,dakyar ta sha tea ɗin ba'a ɗau lokaci ba zufa ta kece mata.Ta lumshe ido ta na ɗan jin dama-dama.
"A haɗa min ruwan gumi zan yi wanka "cewar Sheera kamar za ta tayi kuka.Jumma ta nufi ɗakin Mamy ta haɗa mata ruwan,da taimakonta Sheera ta fara yin wanka cikin ƙaton baignoire.
Ta lumshe ido ta na tunanin moments É—in su ita da Sheebar,da sauri ta cabki breast É—inta ta na matsa su yayinda fuskarta fal annuri.....

*Banda lafiya wlh😫kuyi haƙuri da wannan*
[07/08 à 21:23] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*

*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.

*T*

Kwana uku kacal da aurensu amman Mariya ta fita hayyacinta,zuwa yanzu ta gane banbancin sha'awa da kuma juriya.Kullum cikin ruwan zafi take,tamkar ruwan sha haka BASHEER ya mayar da ita bai da aikin yi sai sukuwa kanta musamman yanzu da Badiya ke É—auke da yaron ciki.
Ta goge hawayen da ke zuba kan kumatun ta tace "dan Allah kayi haƙuri kar kayi min komi wlh wajen ciwo ya ke min duk ya tsage fa kuma kumburi" wata uwar harara ya watsa mata kafin yace "ke dallah Malama tashi ki cire min kayan jikin ki sauri na ke akwai inda zan je" Mariya ta wangale baki ta fashe da kuka wiwi ta na mai cewa "wlh tallahi ba zan bari ka kashe ni ba ina dalili ka mayar da ni tamkar wasu kayan lambu sai kwasata kake ,to ba zan sake yi ka bar min ɗakina ina ce dai dama nawa ne tun fil azal"

Wani gigitacen mari BASHEER ya ɗauke ta da shi kafin ya banƙare ta ya shiga yi mata aiki sai kuka take tamkar ranta zai fita,sai da ya gamsu sosai sannan ya bar ta.

"Allah ya isa ban yafe ma" Mariya ta faÉ—a.
"Ah da sauran ki ba kiji jiki ba" ya na gama faɗa yayi cikinta da sauri ta ƙanƙame sa ta na mai fashewa da wani matsananci kuka.
Ganin dai dagaske ƙara shigarta zai yi hankalinta yayi mugun tashi ,bugun zuciyarta ya tsaya cak yayinda numfashinta ya ɗauke .Ganin ta some ya saka BASHEER ƙyaleta ya zuba mata ruwan sanyi, ta na farfaɗowa yayi mata murmushin gefen baki kafin ya fita zuwa banɗaki.

Sanye ta ke cikin riga fara da wando jeans bleu ta taje gashin kanta a tsakiya hannunta riƙe da wani ɗan ƙaramin book, BASHEER ya parker a gabanta ta ɗago ta kallesa suka haɗa ido.Ta turo baki kafin tace "sai yanzu ka ga damar zowa ɗaukata?" Ya lumshe ido saboda yadda dadaɗar muryarta ta daki dodon kunnensa cike da shagwaɓa.Ta bubuga ƙafafu tare da ɗan yin kukan sangarta "shine ka ma wani rumtse ido haba dai Bébé "da sauri ya buɗe ido jin sunan da ta kirasa,yadda ya ƙura mata ido ya sa Sheera tsone masa ido ɗaya BASHEER yayi saurin furta "Washhh kin tsone min ido sai na rama" Sheera tayi dariya ta na mai haye babu ɗin.

Ta zagaye cikinsa ta na mai cewa"mu tafi amman sai ka É—an yi gudu saboda mun yi retard,wai mi ma ya tsayar da kai?"
Sai da BASHEER ya goge idonsa da har ya ɗan fara yin ja kafin yace "Matana ne suka riƙe ni mana" tayi wani irin zillo tace "mata dai?har su nawa ne halan?" "Biyu!"ya bata amsa ta turo baki tace "hum!" "Ba ki son mai mata ko?" BASHEER ya tambayeta ya na mai tuƙa mashin ɗin.

"Dama ban son shi kawai dai...."sai kuma tayi shiru,BASHEER yace "dama mi Ƴar masu kuɗi za tayi da talaka?talakan ma *ƊAN ACAƁA*?"
Sam Sheera ba taji daɗin furucinsa ba hakan yasa ta yi shiru ba ta furta komi ba har sai da ya kawota école ɗin su.
" Talaka ne amman ɗan baiwa ne,shi ɗin mutumen kirki ne sannan yayi daban da kowa.Ta dalilin *ƊAN ACAƁA* Sheera ta canza rayuwar ta daga ƴar lesbian zuwa macen ƙwarai,har yau dai *ƊAN ACAƁA* ne ya ja ra'ayin Sheera da tunanin ita ma wata rana Uwar wasu ce"tayi maganar kamar za tayi kuka.
BASHEER ya ɗan nisa tare da sakin murmushi yace "Allah gwada min ranar da Sheera za ta zama uwa ƙila ta bar wannan sangartar" ta turo baki tace "amen!Allah nima ya nuna min ranar da SHEERA za ta haifa ma *ƊAN ACAƁA* kyakkyawan yaro mai kama da shi amman dai ya biyo farin uwar shi" tayi maganar cikin raha sai kuma ta ruga da gudu ta shike makaranta.

BASHEER yayi dariya sai yaji duk wani ƙuncin da Mariya ta saka masa ya fita ransa,yawon acaɓa ya shiga gari yi daga ƙarshe ya wuce kasuwa can shagon Lawan sai dai da mamakinsa bai tarar da shi ba sai wani yaro.
BASHEER ya fiddo wayarsa ya kira Lawan ,bugu biyu ya É—aga "abokina na zo shagonka kuma na tarar ba ka nan"
"Eh wlh ina da wani É—an aiki ne shiyasa" Lawan ya basa amsa.
"Am... Miye kake yi?"BASHEER ya tambaya ,Lawan da ke kwance a ɗakinsa na sirri ya gama having sex da akuya yace "mi..m..i ... Mi aka yi ne?" BASHEER ya taɓe baki yace "iska na ji shine na zata ko ka na bisa hanya ne" Lawan yace "a'a ina wani gun ne,zuwa an jima zan kira ka"ƙittt ya kashe kiran ya na kallon ƴar matashiyar akuyar da ke kan gangara za ta tafiya lahira tsabar azabar da ci gun sa.

Ya ja doguwar ajiyar zuciya kafin yayi wata formul ta tsafi da tun tuni ya hardace,kamar walƙiya haka akuyar ta ɓace.Toilet ya shiga tuni an tanadar masa ruwan da zai yi wanka da su wanda za ka rantse da Allah daga wata duniya aka kawo su saboda tamkar madubi haka mutum zai ga hoton kansa.

Lawan ya rumtse ido saboda yadda gumin ruwan ke kawo ma fatarsa farmaki tun kafin ya shiga,wannan shine étape ɗin ƙarshe wacce daga ita kuɗi za su fara ɓulɓulo masa daga ko wane ɓangare.
Da sauri ya rumtse ido saboda azaba,sosai zafin ruwan ke ratsa sassan jikinsa suna shiga ɓargonsa.
Wasu irin abubuwa ya ke ji suna shigarsa uwanda ba komi ba ne fa ce Ƙarfin Iko,fatar jikinsa tamkar an sauya masa ita haka ma sauran gaɓan jikinsa.A sannu ruwan da ke cikin bawon wankan suka fara ƙwafewa suna shiga jikinsa,kafin wani lokaci idon Lawan sun sauya launi zuwa koraye.
Abubuwan da ke wakana a cikin layinsu ya fara gani daga nan inda ya ke zaune,hakan na nuni da cewa Ƙarfin Ikonsa mai ƙarfi ne ko kuma ya banbanta da na sauran.

Bayan ya gama komi ya fito daga ɗakin sirrin wanda ya ke cikin gidansa amman babu mai ganinsa sai shi ɗaya,tun a bakin ƙofa ya ke ƙwala kiran "Sweety???" Ta rugo da gudu jin muryar mijinta sai kuma ta tsaya cak sakamakon tozali da tayi da fuskar Lawan amman jikinsa na gwagon maciji irin narka-narkan nan.
Ja da baya ta fara yi shi kuwa ya na nufota ya na cewa "Sweety minene?ki tsaya mana" ta ruga da gudu yayi saurin cabkota ya rungume taushi haɗi da sanyin fatar shi ya ratsata ta ƙwala ihu ta na cewa "wayyo maciji"sai kuma ta faɗi babu numfashi.

Hankali tashe ya ke jijigata ,kafin ya É—auki waya ya kira Omar .Babu jimawa Omar É—in ya zo,cak ya tsaya ya na kallon Lawan kafin yace "miye haka kai ma za ka shigo da siffar ka irin ta maciji ?oh my god!yanzu fah doli ka kashe ta" Omar ya faÉ—a ya na kallon Sweety wacce ke kwance a sheme kamar gawa.
Hankalin Lawan ya ƙara tashi yace "mi kake faɗa ne ?ta yaya zan sauya siffata?" Omar yace "madubin da ke cikin ɗakin sirrinka bai gaya ma komi ba?" Lawan yace "wane mirror kuma?ba dai na manne ga bango ba?" Omar yace "shi fa,yanzu ka koma ciki zai ma bayani"

A doli Lawan ya koma cikin É—akin sirrinsa,ya na shiga ciki idonsa ya sauka akan ruhin Sweetynsa wanda ke barazanar barin gangar jikinsa.
Da mamakinsa sai ji yayi mirror ɗin na masa magana "cikin biyu doli ka zaɓi ɗaya,ko dai mu cire ran matar ka ko kuma mu mayar da ita mahaukaciya" gaban Lawan ya faɗi sai dai bai da zaɓi doli ya buɗa baki yace "gwara dai haukan amman ina son matata"
"Yayin gama recharge na Ƙarfin Iko direct nan za ka zo kayi tsaye ,wannan madubin zai yi scanning ɗin siffarka daga nan kuma sai ka fita" Lawan ya ƙura ido cikin mirror ɗin sai ya ga ashe Marlin ne ke magana.
Chapter 36 · 0% Book details