Sashe 67
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baba malam ya ɗauki Basheer ya saka sa cikin wata ƙatuwar ƙwarya ya fara yi masa wanka,kuka ya shiga yi ya na halbe-halben ƙafa.
Baba Malam zufa ta kariye masa,cikin muryar sa ta tsoffi yace "baiwar Allah miye haÉ—in ki da jaririn nan ba ki tausayin shi kasancewar sa yaro?"
"Ya cece ni ne sai kuma ya matse min ciki ni kuma naji haushi na rama"muryar wata Æ´ar matashiyar yarinya ta faÉ—a tare da basa labarin yadda abun ya faru,malam ya shafi kan Basheer yace "ayya!ai shi yaro ne bai san yayi hakan ba ,ki fita daga jikin sa" "ba zan fita ba ina son zama cikin jikin sa ne"
"Miye sunan ki?"malam ya tambaya ta basa amsa da "Abrar Æ´a ga sarki Nurein" jin furucin ta ya saka Baba Malam yin murmushi kafin ya fara karatu nan fa ABARAR ta fara kuka saboda jikinta da ya ke salewa sai kuka take ta na cewa ba za ta cutar da Basheer ba amman sam malam bai saurare ta ba har sai da ya cire ta.
Wani barcin wahala ya É—auke Basheer,malam ya bada wani magani da za'a shafa masa sannan suka dawo gida.
Adams ya shafi fuskar Basheer yace "yarona ina so ka kasance babban malami kamar dai Baba malam,in shaa Allah zan saka ka makarantar Islamiyya da zarar ka iya magana Boko kuma ba sosai ba" Fatima tayi murmushi tace "Allah ya yarda nima zan so haka ko dan saboda wani babban dalili,ina yawan yin wani mafarki wanda na ke hango Basheer a wani babban matsayi na musamman" Adams ya kalleta yace "yauwa matata dan Allah ko bayan raina ki cika min wannan burin" Fatima ta ɓata fuska tace "mutuwa kuma?Ni dai dan Allah ka bar kira min ita saboda ba zan iya jurar rashin ka ba" ya laƙace mata hanci yace "nan da zarar na mutu da kin gama takaba za ki fara yin kitso da lalle na jawo hankalin jawaru"ta fara buga ƙafafu ta na mai masa dukan wasa a ƙirji tace "Allah kiyaye min har abadan abada ba zan taɓa yin kwanciya da wani namiji ba in ba kai ba"
Tamkar dirar mashi haka yaji saukar furucin ta a ƙawon zuciyarsa,ya janyota ya na kallonta cikin ido yace "kin tabbata?"ta gyaɗa kai yace "nima har abada ba zan yi maki kishiya ba" tayi dariya tace "Allah yasa wannan jarabar ta ka za ta iya barinka ka zauna da ni ɗaya tal" ya matse gefen cikinta yace "Na cika jaraba dagaske?"ta ɗan ture sa dan ta ga idonsa sun fara canza launi da sauri ya riƙo tare da cabkar bakinta.
Suka sauke ajiyar zuciya a tare,ya fara lalubarta ya na yawo da hannunsa ga dukan sassan jikinta.
A hankali yayi masu masauki kan gado kafin yayi sama da rigarta,manyan breast ɗinta da suka cika da madara ya fara tsotsa ya na wasa da gabanta ita kuwa sai wani mutsu-mutsu ta ke ."Dan Allah kar ka shanye masa madara Allah ban masa koko ba yau" Fatima ke faɗa ta na ɗan ture kan Adams amman ya ƙi sakin kan😆 can ya ɗago ya kalleta yace "to gyara min na shiga muhallina tunda an nuna wannan na Basheer ne"ta turo baki kafin ta tashi tayi position ɗin da ya fi so ,shi kuwa dariyarsa ya gumtse saboda ya san sarai ba ta fiya son goho ba.
Ta saki ƙara tace "dan Allah ka bari wlh har cikin hanjin cikina na ke jin ta"bai saurare ta ba ya cigaba da yin aikin sa.
_______________ZINDER
Ranar daren farkon su Hawas sai da Jumma ta toshe kunnuwanta saboda ihu da kukan Hawas ɓangaren guda kuma ta na jin irin yadda AlGabid ke sambatu haɗi da nishi.
Wata irin sha'awa lamarin ya saukar mata,ta lumshe ido ta tunanin Sarki yadda ya having sex da ita a ko wane lokaci in sun keɓe.Ita ɗin kwarkwarar sa ce tun asali, Hawas ce ta mayar da ita Jakadiyar ta sannan kuma uwar ɗakinta ba ta ɓoye ma Jumma komi dangane da rayuwar ta.
AlGabid yayi wani ihu wanda ya maido Jumma daga duniyar tunani, gémissement ɗinsa kawai da ta ke ji a yanzu ya tabbatar mata da shi ɗin jarumi ne sannan ya na son sex kamar yadda Hawas ke bata labari.
Shiru ne ya ratsa kafin can kamar mintin ashirin ta ji muryar Hawas na basa haƙuri ta na cewa ta gaji ko ina na jikinta ciwo ya ke yi mata.
Can kuma kukan Hawas ya yawaita yayinda AlGabid ya fara ihun sa,hakan ya tabbatar ma da Jumma sun koma 2coup ne.
Washegari
Dakyat Hawas ta iya zama duk da kuwa yadda Jumma ta gasa ta, AlGabid kuwa an shiga cikin gari.
Wani ƙaton gidan caca ya shiga,nan ya buga wasa ya canye kusan 50k hakan yasa ya dawo gida da murna.
Manyan kaji ya sawo Jumma tayi masu kalaci suka ci suka ƙoshi kafin ya janye Hawas ya kaita ƙurya ɗaki,da sauri Jumma ta bar masu gidan ta na Istigfar😂
"Ina dalili sai kace tantabaru kullum abu ɗaya,in shaa Allah ba zan sake wuni gidan nan ba na ga yaran nan so suke su jefa ni cikin wani hali ina zaman zamana mtws "ta ja tsuki kafin ta sayi gyaɗa ta zauna ƙarƙashin innuwar bishiya ta na ci.
Sai yamma lis sannan ta koma gidan,a falo ta tarar da su AlGabid ya rungume Hawas.Wani irin mugun so ya ke yi mata,a kan Hawas zai iya kashe kowa ba tare da shakka ba.Jumma ta wuce É—aki ta na tunanin mafita dan gaskiya ba za ta iya cigaba da zama a nan ba,ta na son ganin Sarki a kusa da ita duk da dai ba kullum ya ke kusantar ta ba.
A kwana a tashi babu wuya gun Allah cikin Jumma ya tsufa haihuwa ko yau ko gobe, Hawas kullum burinta bai wuce ta samu ciki ba amman shiru.
Da kuɗin da AlGabid ya ke samowa gidan caca ya zuba mata kuɗin makaranta inda ta ke karantar comptabilité.Tuni ya sauya masu wani gida a yanzu ɓangaren Jumma daban ya ke,wajen yawon cacar AlGabid ya haɗu da wani frend wanda kusan shine AlGabid ɗin ke canye kuɗin da ya ɗora.Burin AlGabid na son yayi kuɗi ya saka frend ɗinsa jan ra'ayinsa,bai wani ɓata lokaci ba ya shiga ƙungiyar ASOMA wacce ta shimfiɗa masa doki ciki har da yin luwaɗi da yin zina.
Ya lafiyar kura balle an gama da bugu,shiga ƙungiyar ASOMA ta zame ma AlGabid tamkar wanda aka ba lasisin fasiƙanci.Rana guda Allah kawai ya san iya ƴan matan da ya ke keta haɗinsu,dayansu taimako suke zowa nema gun sa shi kuma ya shimfiɗa masu sharaɗin sai in sun yarda ya kwanta da su.Duk wacce ba ta amince ba sai dai aji an tsinci gawar ta,cikin wannan yanayi Jumma ta haifo Ɗan ta.Tun ya na jariri AlGabid ya ƙwallafa rai ga jinjirin.Sosai ya ke yi masa hidima ita kuwa Jumma ta ɗauka saboda har yanzu bai da Ɗan kansa ne.
Yadda aka fara saka ma AlGabid ido yasa shi barin Zinder ya dawo garin Maraɗi da zama,tuni dama ya gina ƙaton gidan sa.
Hawas kullum cikin kukan rashin haihuwa ta ke yi masa,a ƙarshe dai suka je asibiti aka ɗora ta bisa magani saboda taushin da mahaifarta da tayi.Cikin ikon Allah ta samu ciki sosai suka yi murna sai dai ya na kaiwa wata biyu ƙungiya ASOMA ta buƙace sa,kamar daga sama Hawas sai jini ta gani ya na mata zuba ana zuwa asibiti aka ce cikin ne ya zube.
AlGabid sosai shi ma yaji zafin sacrifice ɗin Ɗan cikinsa da ƙungiya ta ɗauka,amman babu yadda zai yi sai ya shiga baiwa Hawas ƙwarin gwuiwa a haka har aka ɗauki shekaru biyar.
Ahmad Ɗan Jumma tuni yayi wayo ya na kiran AlGabid da Daddy ita kuma Hawas Momy dan tuni riƙonsa ya dawo hannun Momy tun bayan da Jumma ta yaye sa.
*HOTEL HORIZON*
Banda gémissement babu abinda ke tashi ɗakin,Daddy ne kan ruwan cikin wata ƴar baby wacce ba za ta wuce 20years ba.Duk da vierge ba ce amman Daddy yayi ƙarfinta sosai nesa ba kusa ba,kuka kawai take ta na neman ya ƙyaleta amman ina Daddy bai jin kira sai sukuwa ya ke kan ta.Tsawon lokaci kafin ya sauka kanta ta na goge Dick ɗinsa da wani ƙyalle,yarinyar ta ware idonta ta dube sa garjejen ƙato da shi daga zuwa neman taimako ya murƙushe ta.
Muryarta ba ta fita sosai tace "duk abinda kayi da Ƴar wani kai ma sai an yi da Ƴar ka"wani naushi ya kai ma bakinta kafin ya fara tsafata kamar walƙiya yarinyar ta ɓace ɓat,wanda kuma démon ɗinsa ne suka ɗauketa daga ɗakin.
Tuƙi Daddy ya ke amman hankalin sa sam ya ƙi kwanciya bai san ko miyasa ba,ya na shiga gida Ahmad ya rugo ya rungume sa bai jin sa daidai hakan yasa bai ɗauke sa ba.
Momy ta ƙaraso da murna fal ranta tace "Tarhanine yau muna cikin farin ciki Ahmad zai samu ƙanwa ɗazu naje asibiti aka ce ina ɗauke da ciki kuma har scanning an yi min ashe mace ce zan haifa" zuciyar Daddy ta buga ya na mai jin furucin Ramlat yarinyar da yayi ma fyaɗe yanzu su na dawo masa a kai......
[27/07 à 12:50] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*
*LITTAFIN KUÆŠI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.
*K*