Sashe 8
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sarauniya Abrar wannan kukan na ki ya isa haka,mi kuma ya sami Sheebar ɗin?" Wani farin Dattijo ya faɗa ya na mai dafa kafaɗar Sarauniya Abrar wacce ta ke fara sol sai baƙin dogon gashin kanta,manyan idonta ta zuba kan Sarkin wanda ya kasance mahaifi gare ta kafin tace " Sheebar ne yayi kuka a gaban idona Abih,ya karanta Ayar da tafi taɓa min zuciya.Lokacin da ya karanta ta sai na ke hango kaina a filin alƙiyama Allah na bincikata tare da tuhumar miyasa zan so wani bare wanda ba jinsi na ba?" Cikin kwantar da murya Sarki Nurein yace "haba Sarauniya kar fah ki manta ke ba da niyyar cutar sa kike son sa ba,sannan ba ki taɓa kishin sa ba kawai soyayya ce ta tsakanin Musulmi da Musulmi "ta goge hawayenta tace "amman Abih ina tsoro mahaifiyar sa ta ga innuwa ta tabbas kuma na san za ta ɗauki mataki" sarki Nurein yace "ba nace ba! Ita kanta a yanzu ta san ba za ki taɓa cutar da ɗanta ba"ba tace komi ba sai kofin ruwan ta jawo da aka kawo mata tun ɗazu.
Yatsarta manuniya ta saka a ruwan,fuskar Basheer ta bayyana ta saki murmushi tace "bawan Allah!" Sarki Nurein yace "ya kamata ki rage shishige masa haka saboda auren ki ya gabato ban so mijin ki ya kawo ƙorafi" ta busa ruwan wanda har sai da Basheer ya zabura kafin tace "Abih ina son Jameel sosai fa saboda shi ma Masoyin wanda ya cece ni ne" Sarki Nurein yayi murmushi yace "ina ma ace duk zuciyoyin jinsin Jinnu haka suke irin ta ki da ba'a samu yawan mugunta ba" ta rungume Abbanta tace "Abih kamar yadda jinsin Jinnu ake samun mugaye haka suma Jinsin bil'adama suke kawai dai fatan Allah ƙara tsare mana imanin mu" ya amsa da amen kafin ya zubar da ruwan kofin ta ɓata rai shi kuwa ya laƙace mata hanci yace "kar ki tsoratar da Sheebar ɗin kin saka masa barci tare da yin mafarkin ki"
Basheer kuwa a daidai lokacin da sarki Nurein ya zubar da ruwan a lokacin ya tashi bakinsa É—auke da addu'a, duka-duka barcin bai wuce minti goma ba.
Inna ta sauke ajiyar zuciya ganin ya tashi daram cikin ƙoshin lafiya,amman duk da haka tayi alƙawarin sai ta tafi ƙauyen Luka.
"Inna wai ashe barci nayi"cewar Basheer,ina ta murmusa tace "mafarkin mi kayi?"shiru yayi ya na tunani can kuma ya É—age kafaÉ—a yace "na manta bari na tashi na fita yanzu su Lawan za su muje yiwa iyayen amarya godiya" jin haka Inna tace "shine tun É—azu ba ka gayi ba?tsaya na baka goron"ta tashi ta nufi É—akinta.
A al'adar Maradi abokan ango sukan je yiwa iyayen amarya godiya in amarya ta kai budurcinta,sai haÉ—a da goron godiya.Basheer ma haka suka je shi da abokansa ,bayan sun fito daga gidan su Badiya ne ya kira wani abokin aikin sa na lebaranci.
"Amman ka cika banza a kai ma amarya jiya amman shine za ka tafi aikin kwaɓa siminti?"Lawan ya tambaya ya na duban BASHEER wanda yanzu ya gama waya zai tafi aiki,ya ɗan harare sa yace "au!so kake na zauna a gida to mi za mu ci?" Lawan yace "amman ai sai ka bari kayi hutun sati guda" Basheer yace "na ƙi ɗin,mu je mu ci abinci ka aje ni chantier"haka kuwa aka yi bayan sun ci abincin karin da Inna ta girka ya kai Basheer wajen aikin sa,abokansa sai tsokanar sa suke bai kula su ba ya cire shaddar jikinsa ya saka kayan aiki.
Badiya kuwa ko da ta farka ,ba ta ga BASHEER ba.Sauran kazar jiya ta ci ta hauda da madara,kafin wani lokaci ƙawayen ta su zo su fara hirar banza ta na basu labarin daren farko.
Bayan sallah asar tuni ƴan damu sun zo,dakyar Badiya ke tafiya duk in ta motsa idon mutane kanta.Ƴan uwanta biyu suka sakata tsakiya kafin su kaita gun dangi Inna "ga amanar Badiya nan mun kawo maku, Allah baku ikon riƙewa in tayi laifi a tsawatar mata daga yau ta zama taku ...."nan dai tayi ta tabbata jawabi kafin dangin Inna su karɓa,can anty Murja ta miƙe tace "Heee!" Duk hankulan mutane suka dawo kanta bayan ta rangaɗa buɗa tace "an baiwa ango jika hamsin 50k,uwar ango turmin atamfa biyu da buhun shikafa da Littre biyar na mai,shi kuma ango ga nashi kayan abincin" nan aka shiga sauke kayan abincin daga cikin ƙatuwar baro sosai dangin Inna suka yi ta murna ana godiya gabanin duk kowa ya watse.
_____ ADS
Ƙarar takun takalmin ta ya saka iyayen nata suka maida hankalinsu kanta,sanye take da riga da wando na jeans ta baza gashin kanta ya zuba har a kafaɗa.
A shagwaɓe ta gaishe su kafin Jumma ta ƙaraso ta haɗa mata tea,a baki ta rinƙa bata har ta shanye kafin ta ɗauki garin chocolat ta fara sha can ta ɗago ta dubi Daddy wanda ya kafeta da ido.
"Ya dai Daddy ?"ta tambaye sa ya sauke ajiyar zuciya yace "zan yi tafiya ne zuwa Dubai na san zan yi kewar ki sosai"cokalin ta ajiye ba ta shirya ba kafin kace wani abu har hawaye sun fara yi mata zuba ta farararen idonta wanda ba ta taɓa shafa masu kwalli ba.
"Sheera zan dawo fah ba jimawa zan yi ba akwai wani meeting da za mu yi kuma zan rinƙa kiran ki a waya"cewar Daddy ya na mai tasowa daga kujerar da ya ke ya dawo gabanta,Sheera ta miƙe tsaye tare da rugawa ta fara taka step da ƙarfi kamar za ta faɗi.
Daddy ya dafe kai yace "oh my god!" Mamy ta kawar da kai yayinda Jumma ta tsure sa da ido,hararta yayi kafin ya bi bayan Sheera.Kan bed ya tarar da ita ta na kuka kamar ranta zai fita,hips ɗinta ya kalla yadda ɗamamen jeans ɗinta ya fito da shap ɗin da kyau.Ya haɗiye yawu kafin ya ƙarasa gun ta,gashin da ya rufe mata fuska ya ɗan janye gefe,kafin ya saka bakinsa gefen idonta ya na shanye hawayenta.Ido ta rumtse ta na turo baki,ya tada ta zaune ya jawota jikinsa rarrashinta ya fara kafin yace "minene Babyna ko ki na so mu tafi tare?"da sauri ta gyaɗa kai yace "makarantar fah?"tayi ƙyaf-ƙyaf da ido ta na kallonsa a can ƙasan zuciyarta kuwa wata irin wuta ce ke gasata ta na jin in Daddy yayi mata nisa kamar mutuwa za ta yi.
Fuskarta ya fara shafa ya na hura mata iskan bakin shi,ta lumshe ido ta na sauke ajiyar zuciya,ya na ƙoƙarin kai bakinsa aka turo ƙofa........
*Nan fa duk shimfiÉ—a ce kanun labarai kawai na baku amman har yanzu ba'a shigo cikin ainahin labarin ÆŠAN ACAÆA 🪶 ba Hajiya ki nemi na ki kar a baki labari*🤧 wacce ta shirya saya tayi min magana ta WhatsApp +22795045822
I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951
[18/07 à 14:19] Chamsiya Laouali Rabo: *ÆŠAN ACAÆA*🪶
```romantic story```
*MRS SADAUKI 💫âœðŸ»*
*â˜€ï¸ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀ï¸*
________________________________________
🔞Duk wacce ba ta kai 18years ba kar ta karanta in kuma ta ƙi dan kanta🥴
*LITTAFIN KUÆŠI NE DUK MAI SO TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822
*PAGE 15_16*

Mamy ta ƙaraso cikin ɗakin fuskarta a murtuƙe kafin ta zauna gefen Sheera,kumatunta ta goge ta na mai kallon ƴarta ta cikin ido.
Ta kwaɓe baki tace "Mamy Daddy zai tafi ya bar ni kuma ni ban so" Mamy ta sauke ajiyar zuciya tace "kar ki damu zan zauna tare da ke har lokacin da zai dawowa,maza tashi ki wanke fuskar ki kar ki makkara" Sheera ta nufi toilet Mamy ta dubi Daddy tace "daga yau in za kayi balaguro Please ka bar gaya mata,na lura in kai ka sanar da ita ne ta ke shiga wani hali saɓanin ni" bai ce da ita komi ya tashi ya fita.
Mamy ta ja hannun Sheera suka fito falo,a tsaye suka tarar da Daddy.Cikin bada umarni yace "daga yau ke za ki rinƙa kaita makaranta, Sheera ki aje motar ki Mamyn ki za ta rinƙa kai ki ta na maido ki" kai ta jinjina ta na langaɓe kai a jikin Mamy.
Murmushi na ya kwantar mata da hankali ya sakar mata kafin yayi mata kiss a goshi,Mamy tayi draving Sheera zuwa makaranta.
Tun daga nesa ta tsinkayi abokanta ko kuma matan ta Farida da Maryam,rungume juna suka yi su na ihu.
"Dan Allah Sheera ki rinƙa barci a nan cikin makaranta Allah sosai mu kayi kewar ki jiya da dadare"Farida ke faɗa ta na mai sake shiga jikinta,Sheera ta ɗan tureta tace "ke mutane fah na kallon mu" Maryam tayi dariya tace "mi ya ke ?ai kusan kowa wayayye ne kuma suma su na less ɗin" Farida ta ƙara da "wasu kuma su na sex ba,mu je dan Allah ki ɗan rage min zafi kafin mu shiga aji"
Sheera ta taɓe baki tace "ke da ma ba ki bari na saka yatsa saboda wata banzar virginité" Farida tace "Sheera ke ma fa tattalin taki kike saboda ki baiwa mijin ki daren farko"tayi shiru kafin tace "Ni fah ban son aure balle in ji sha'awar namiji" "ki na nufin ba ki taɓa soyayya ba?"Maryam ta tambaya ,Sheera ta gyaɗa kai tace "babu ma wanda ya taɓa cewa ya na sona sai wancan banzar"ta nuna Ameer wanda ya ke ɗan kallon su daga nesa.