← Book details Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 90

Sashe 19

Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.

*G*

Yau ne alƙawarin su Basheer da Mamy ya cika,hakan yasa tun da safe ya shirya tsaf ya nufi kasuwa.Bayan ya gama dakonsa kamar kullum sai ya nufi shagon Lawan,gaisawa suka fara yi kafin Basheer yace "abokina da wane lokaci ne za mu tafi gun Hajiya ?" Lawan yace "a'a za dai ka tafi ni ai na gama aikina tunda na kai gidan,yanzu haka nima ina da RDV akwai wanda na ke zaman jira" da mamaki Basheer yace "ya kuma za ka yi min haka? amman ba komi bari naje yanzu duk yadda mu kayi za ka ji" nan suka yi sallama, Basheer bai daɗe da gusawa ba baƙon Lawan ya zo cikin wata danƙareriyar mota baƙa sai sheƙi ta ke,baki buɗe ya ke kallon Omar wanda ya kasance Mai Gadin gidan Hajiya Mamy.
Yanayin shigarsa kawai ya isa ya tabbatar ma shi É—in yanzu ba gate man ba ne,ya cire gilashin idonsa sannan ya sakar masa da wani murmushi.
Wani yaji-yaji ya shiga idon Lawan nan take,tsawon second goma kafin ya dawo daidai ya nuna ma Omar wajen zama.
"Da dai za ka biyo ni da ya fi amman ai nan ba wajen shawara ba ne,wani zai iya jin mu"cewar Omar ya na ɗan kallon gefe da gefen sa,Lawan ya washe baki yace "ai babu ma wata matsala na riga da na amince tun tuni kawai ƙarin bayani ne na ke so da kuma yaƙi ni sai dai ganin ka ya share min tantama kar yadda kace da zarar na gan ka zan ga abun kamar almara" Omar ya murmusa kafin ya jawo hannun Lawan ya jimƙe cikin nasa,tamkar fitar mashi haka Lawan yaji an cake sa tare da jin wani abu zuttt.
Jikinsa yayi sanyi a nan take,bugun zuciyarsa ya sauya bugu kafin ya ɗan lumshe ido ya buɗe.Ba tare da yace komi ba Omar ya juya ya koma cikin motar sa,kallon Lawan ya ke ta baƙin gilashin motar shi kafin yayi mata key.

Basheer na zuwa gidan Hajiya ya tarar da babu kowa a bakin gate hakan ya sa ya shiga da kansa,tun kafin ya ida kaiwa É—akin ya ke jin kukan Mamy ta na mai neman taimako.
Da gudu ya shiga,sai yaji ihun na ta can saman bene ,babu wani tsoro ko É—arrr ya haye sama É—aki guda ne tal a sama hakan yasa ya shiga inda ya ke jin kukan na ta.
Jin an buɗe ƙofar bai sa Mamy juyo ba sai cigaba da tayi da girgiza Sheera wacce ke kwance babu lumfashi gashin kanta ya bazu ko ina,rabi ya rufe mata fuska rafi kuma kan pilow.
Santala-santalan cinyoyin ta duk a waje,ɗamamar rigarta tayi sama hakan ya baiwa tudun mararta bayyana wanda ke ɗauke da ƴan ɗaikokin tausashen gashi,ga wani zanen baƙin layi wanda ya raba marar gida biyu.Ramen cibiyar ta ya lumtsa can ciki,daga ɗan sama cikinta a lafe ya ke.
Bugun zuciyar Basheer ne ya ƙaru kamar za ta fito,murya na ɗan rawa yace "Hajiya ?"Mamy ta juyo da sauri kafin ta nufo sa tace "dan Allah ce taimaka min ka ɗaukar min ita muje asibiti"ta na gama faɗa ta nufi waje da gudu, Basheer kuwa ƙarasawa yayi bakin bed ɗin.
Daidai cinyoyinta ya kurɗa hannunsa na hagun yayinda na damar ya zira shi ta wajen wuyanta,zoben hannunsa yayi fatseee kamar an zuba zuwa a wayar lantarki .Babbar jijiyar wuyanta ta halba da ƙarfin tsiya,yayinda jinin jikinta ya ɗauki zafi tare da fara gudana a gangar jikinta.A firgice tayi yunƙura tare da ririƙe Basheer wanda ke ƙoƙarin cira ta,yadda tayi masa ba tare da yayi zato ba shi ya haifar masu da faɗuwa ƙasa.
Ya rumtse idonsa jin bayansa da kansa ya bugu ga lalausan capet,nauyinta gami da taushin ƙirjinta suka addabi ruhinsa.Sheera ta yunƙura za ta tashi gashinta ya rufe fuskar Basheer,yayinda tafin hannunta ke kan ƙirjinsa yadda ta danna sa yasa shi saurin kai hannunsa kan ƙugunta.Ta saki ƙara wacce ta karaɗe dukan gidan,wani irin azababen zafi taji ya ratsa ƙashin bayanta sanadiyar taɓa ta da zoben hannunsa yayi.
Hankali tashe Basheer yayi saurin birkito ta ita ƙasa shi a samanta,dakyar yayi ƙarfin halin tashi ya koma gefe ya na kallon yadda ta ke sauke numfashi.
Idonta sai zubar hawaye suke yayinda ƙirjinta ke ɗagawa da sauri-sauri,Mamy wacce ta ji ƙarar Sheera ta shigo a sukwane.Turus tayi ganin ta na numfashi,ta kalli Basheer wanda duk jikinsa ya mutu rumus ,ga kasala ga wani irin abu da ya ke ji ya na masa yawo a gangar jiki.
Mamy ta ƙaraso ta na taɓa fuskar Sheera,a hankali ta buɗe idonta kafin ta zube su kan mahaifiyata.Mamy tace "alhamdullah Sheera na ta warke ya jikin ki?mi kike ji yanzu?"

Basheer kuwa sunan Sheera kawai ya ke juyawa,kafin ya tashi ya fita falo saboda ganin ƙatuwar budurwa a haka doli yasa sha'awar sa ta motsa.
Sheera ta kalli Mamy,kafin ta buɗe baki dakyar tace "ruwa na ke so masu sanyi sosai"Mamy ta miƙe ta ɗauko mata,tun ta na bata a kofi har ta kai ta bata budon gaba ɗaya ta shanye tasss.Mamy cike da mamaki ta ke kallon Sheera yayinda kuma tunanin ta ya tafi ga abun almarar da ya faru yanzu na samun sauƙin Sheera lokaci guda.

*ASALIN LABARIN.....*

MASARAUTAR AGADAS

Zagayen ɗaki suke suna dariya,macen na bin ɗan namijin da gudu a doli sai ta kamosa shi kuma sam ya ƙi tsayawa.
Tayi tsaye waje guda ta na mai cewa "ya Adams ni dai na gaji sam ba zan iya ba,yo wannan gudu ina dalili kamar masu tseren doki"
Ya riƙe ƙugu ya na kallon ƙanwar ta sa wacce duk duniya babu abinda ya ke so sama da ita kafin yace "amman dai an yi ragguwa ni da na ke son ki zama Madam ɗin gudu in kin gama karatu my Hauwas" ta kalli yayan nata ta saki murmushi tace "ai Tarhanine yace ba zan yi aiki ba saboda kar a kalle mashi ni ka san sa akwai kishi" ambaton sunan Tarhanine wanda a haka take kiran sunan saurayinta wanda aka masu baiko,shi ya haifar ma da Adams dusashewar fuska tayi baƙi dama can shi baƙi sai ɓacin ran na sa ya fito ƙarara.
Hawa ta sunne kai ta na jin babu daɗi,kafin tace "kayi haƙuri"sai ta juya da gudu ta na kuka.
Sarki wanda ya kasance mahaifin su ya ƙaraso ya na mai cewa "Adams ka ga yadda ka saka ƴar uwar ka kuka ko?duk yadda ta ke farin ciki sai ka san yadda ka ruguza sa" Adams ya nufo mahaifinsa yace "ba haka ba ne Abba kawai wanda kuka baiwa ragamar rayuwar ta ne bai dace da zama mijinta ba,Ɗan Sarkin matsa fa ne yanzu ina wata nagarta a nan?" Fuskar Sarki ta sauya ya nuna Adams da hannu yace "ka shiga hankalin ka kar naji kar kuma ƙara jin ka furta wani lafazi akan auren nan dan babu fashi sai an yi" Adams wanda ransa ke ɓace yace "ai kuwa sai in an bayan raina" Sarki Boka wanda shigowar sa kenan yace "da ran ka kuwa za'a yi shi a yau ɗin nan ba sai gobe ba" duk suka juyo su na kallon shi,Boka ya turniƙe fuska ya kalli Sarki yace "ko ba za a yi ba Mai Martaba?" Sarki ya haɗiye wasu yawu yace "mi zai hana kuwa sai dai dan Allah a bar sa nan da wata biyun kamar yadda aka tsara"Boka ya kalli Adams wanda yayi suman tsaye ganin yadda mahaifinsa ko kuma in ce Sarkin garin ya na tsoron bafaɗen sa wanda ya kasance babban Boka.

"AlGabid ka na ganin wannan ɗan iskan yaro zai ɓata mana shiri ko?wai har yanzu bai son auren ka da Hauwa"Boka ke faɗa ya na kallon tilon Ɗan sa wanda ke cin abinci hankali kwance,ko kaɗan bai wani damu ba.
"Ko ba ka ji ba ne?"Boka ya tambaye da,ya É—ago manyan idonsa yace "naji mana!ko kuma nace ma na riga da na sani"
"Ya aka yi ka sani?wa ya gaya ma?"
"Malamina ne ya gaya min Adams bai son auren mu kuma daf ya ke da cin nasara amman ni kuma zan nuna masa É—an iskan gaske ne"cewar AlGabid ya na mai ture kwanon abinci gefe.Boka yace "yanzu duk aikin da na ke yi ma bai isa ba sai kaje gun wani bokan?" AlGabid yace "dan Allah ka mayar da maganar nan saboda ba za ta tasiri ba,so kake na zauna da boka guda?to ka sani malumai na sun fi goma kuma nan gaba ma zan sake neman wasu" ya na gama faÉ—a ya fice ya bar mahaifinsa sake da baki.

Agogon hannunsa ya duba ya na mai sake fitowa cikin lumbun,har zai koma ya tsinkayo Hawa ta na tafe ta na waiwaye har ta iso gun sa.Wani tsalle tayi ta faɗa ƙirjin AlGabid ta na mai sumbatar bakinsa,da sauri ya zagaye ƙugunta ya na mai cabke halshenta.Tsutsar alawa ya fara yi mata ya na zuƙo yawunta,ya saketa ita kuma ta sauke ajiyar zuciya ta na mai cewa "nayi kewar ka sosai,mu shiga daga ciki "babu muso suka shige.
Kan wani ɗan ƙaramin gado AlGabid ya kwanta bayan ya cire kayan jikinsa,Hawa ma fatali tayi da na ta kafin ta haura bisan sa.Fatar jikinsu ta haɗu waje guda da sauri ya ƙanƙameta ya na matsa mazaunanta, breast ɗinta ta ɗora daidai tsinin nipple ɗin sa kafin ta fara sumbar sa.

Wani irin mugun sha'awa ta ke ji fiye da na kullum,da sauri ta sauka daga gare shi ta na lumshe ido.Algabid ya matsa ta kwanta,daidai haɓarta ya lasa kafin ya fara tafiya da halshensa a dukan sassan jikinta.Ya na zowa daidai mararta ya danne ƙasan da haɓar sa,ta saki ƴar ƙara shi kuwa dariya yayi kafin ya dire bakinsa cikin caɓon ta da sauri ta saki nishi ta na kuma sake danna kansa wanda ke faman sunsunar ta haɗi da tsotsar ta........
[25/07 à 20:28] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*

BONUS
Chapter 19 · 0% Book details