Sashe 21
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
An samu nasarar tsayar da jinin tuni ta samu barci,dogarai ne ta ko ina sai Jumma wacce ke zaune a É—akin da Hawas ke kwance.
Ƙarfe tara na dare AlGabid ya yiwa asibitin dirar mikiya,da taimakon asirin sa ya yi ma duk masu tsaron Hawas rufa ido sai dai sam sihirin sa bai yi tasiri ga Jumma ba.
"Ina za ka kaita AlGabid?"ya tsinkayo muryarta a ƙoƙarin da ya ke na fita da Hawas, "ki biyo ni ya ke uwar ɗakin mu ke na san au moins kin san yadda dafin SO ya ke tunda har kika faɗa soyayyar Sarki ga shi kuma alamu sun nuna ki na ɗauke da cikin sa" jin wannan butu na AlGabid ya tabbatar ma da Jumma eh lalle duk yadda ta ke tunanin AlGabid to ya wuce nan.
Ba ta da wani zaɓi hakan yasa ta bi bayan shi ko ba komi ta na son Hawas sosai,cikin wata ƴar ƙaramar mota suka shiga AlGabid ya bata wuta.
Hanyar fita Gari ya É—auka ba su yada zango ko ina ba sai garin garin Damagaram tushen sihiri da duk wani surkulle na Æ™asar Niger ðŸ˜
Wata asibitin kuɗi suka wuce,aka kuwa karɓe su,Jumma ita tayi jawabin ƙarya na cewa Hawas da AlGabid mata da miji ne auren gida aka yi masu shine Hawas ta je aka yi mata allurar zubar da ciki.
A can AGADAS kuwa ɗan ƙaramin hauka boka ya aza ganin an wayi gari babu AlGabid, wannan ya sa shi yiwa Adams da Laminu kurciya suka bar garin ba tare da sun shirya ba.
Abun duniya goma da gomiya tara,duk komi ya cakule ma Sarki ita Umma ba'a ma magana .Wani boka ya tabbatar ma da Sarki tabbas mahaifin AlGabid shi ya yi ma Adams kurciya, wannan dalili ya saka Sarki harzuƙa ya cinna ma gidan Boka mahaifin AlGabid wuta tuni ya ƙone murus.
______ZINDER
Lokacin da Hawas ta farka da sunan yayanta Adams ga bakinta wanda hakan ya harzuƙa AlGabid dan a duniya babu wanda ya tsana sama da Adams.
Bayan kwana biyu aka sallame su daga asibiti,wani ɗan ƙaramin gida mai ciki biyu ya kama masu haya.Jumma da Hawas ɗaki guda shi kuma AlGabid ya ɗauki ɗayan,sosai ta ke samun kulawa daga wajen Jakadiyar ta zuwa yanzu kuma ta san da ba sa garin Agadas.
"Ya kamata mu koma gida Tarhanine nan ba mu san kowa ba,sannan yin auren mu shine kwanciyar hankalin mu baki ɗaya"Hawas ke faɗa shi kuwa AlGabid hararenta yayi yace "eh tunda yanzu kin bar sona ai doli ki faɗi haka,ina ce dai ke shaida ce iyayen ki ba ƙaunar auren mu suke ba" Hawas ta goge ƙwalla tace " AlGabid doli mu koma gida saboda ta hanyar ce kawai za mu samun cikar burin mu" ya katse da cewa "a'a ko ɗaya ki bar wannan maganar,in dai aure ne tuni na samu uwanda za su ɗaura mana shi yanzu haka zaman jiran su na ke"bai ko rufe bakin sa ba maluman suka yi sallama.
Abu kamar wasa sai ga shi an ɗaura auren su inda maluman suka gudanar da komi kan Shari'a, Hawas sosai tayi kuka saboda ko kaɗan ba haka ta tsaya bikin ta ba sai dai babu yadda za tayi alƙalamin ƙaddarar ta ne.
Jumma ta karɓi kuɗi ga AlGabid ta je kasuwa ta yo masu sayayyar abubuwan buƙata, ɓangaren guda kuma sai gyaran amarya ta ke dan ango ya nuna matarsa ya ke so.
_____________ GHANA ACCRA
Bayun Allah biyu zaune suke kusa da wata mata mai sana'ar sayar da dambu,tun zuwan su ta ke lura da su amman sai ta share.Ganin ba su da niyyar tashi ya saka ta tambaye su "dan Allah nace ko lafiya tun ɗazu kuke nan kuma kun ƙi sayen komi" Laminu ya kalleta yace "Mama ba mu san kowa a nan garin ba,mu ma wayar gari mu kayi mu ka gan mu a nan" Mama mai dambu ta waro ido tace "to ina ne gidan ku?" "Mu ma ba mu sani ba ,dan Allah su waye mu?" Wannan karon Adams ne yayi maganar.Fatima da ke kusa da mahaifiyarta dan ita ta ke taya ta sana'ar,bushewa tayi da dariya kafin tace "wai dan Allah miye sunan ka?" "Amadu " wata dariyar ta kuma yi kafin tace "sunan kuwa ya dace da kai,amman dan Allah wacce irin ƙwaya kuka sha?" Tsawar da Mama ta yi mata ne ya saka ta yin shiru shi kuwa Adams wani abu ne yaji ya caki zuciyar sa a kallon farko da ya yiwa Fatima.
Mama mai dambu Ƴa ce ga wani babban malami da ke can Maraɗi jamhuriyar Nijar ,aure ne ya kawota Ghana.
Ganin yanayin su Laminu kawai ya isa ya tabbatar ma mutum ba su cikin hayyacin su,dambu ta zuba masu suka ci kafin ta fara yi masu Æ´an tambayoyi sai dai wasu su bata amsa wasu kuma su yi shiru.
A kwana a tashi suka yi sabo sosai,su Adams tuni sun fara sana'ar sayar da bola.Soyayya tsakanin shi da Fatima ta ƙullu wacce har yanzu da Amadu take kiran sa duk da ta san sunan sa na gaskiya Adams,Mama mai dambu ba ta da matsala don irin matan nan ne wanda dauɗar duniya ba ta dame su ba.
Sana'ar sayar da bola ta saka su Adams zagaya ƙasashe da dama ,tuni an yi auren Fatima da Adams yanzu haka sun bar garin Ghana su na Nijar a Maradi.Sosai Fatima ta ji daɗin ganinta kusan dangin mahaifiyar ta,a kullum kakanta sai ya aikowa da adams rubutu da ruwan addu'o'i a sannu sihirin jikinsa ya fara warwarewa ya samu kansa.
A nan ya ke baiwa Fatima dukan labarin sa,tayi kuka sosai tare da basa shawarar ya kamata ya tafi can AGADAS amman ya ƙi tafiya yace ba yanzu ba.Laminu ma a sannu ya dawo Nijar da zama,shi ma ya samu matar aurensa.
Sosai suke zumincinsu ta waya saboda ba'a gari guda suke ba,Fatima an samu ciki mai shegen laulayi da kwaÉ—ayi a kullum cikin yiwa Adams liste É—in abinda ta ke son ci ta ke.
Lokacin da cikin Fatima ya shiga wata na bakwai ta fara yin wata irin rashin lafiya ta tashin hankali,magani ake amman kamar ana ƙara mata cutar.Ganin na asibitin bai Baba Malam wanda ya kasance kakanta ya fara yi mata magani nan fa wani abun mamaki ya faru bayyanar aljana a jikinta,sai aka yi dagaske sannan ta rabu da ita.
Cikin Fatima na shiga watan haihuwa ta sunkuto ÆŠan ta namiji,wanda ya ke chocolat ko irin hasken nan na jarirai bai yi ba.
Adams yayi masa huɗuba da sunan BASHEER,wato sunan mahaifinsa a ranar kuma ya zubda hawaye sosai saboda tuna ƙanwar sa Hawas wacce a kullum cikin rigima suke kowanensu na cewa shi zai yiwa Sarki takwara.
An yi biki daidai gwargwado, ɓangaren Adams Laminu ne kawai ya zo bikin sai matar sa tunda bai da wasu dangi.
A haka suka fara renon Basheer har ya fara yin tafiya,har izuwa wannan lokacin kuma Fatima ba ta bar yiwa Adams maganar zuwa AGADAS ba amsa guda ya ke bata da sauran lokaci.
Basheer na zaune ya na wasa haɗi da gwarancin sa,wani ƙadangare ya lalaɓo ya kama wata ƴar ƙaramar fara🦗 Basheer ya kama ƙadangaren ya cire farar daga bakinsa sai dariya ya ke.
Farar ta tashi sama,ta haye bisa igiyar shanya ta na mai ƙurawa Basheer ido........
[26/07 à 16:52] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*
*LITTAFIN KUÆŠI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.
*J*
Wani irin kuka Basheer ya fashe da shi kafin ya rairafa ɗaki gun mahaifiyar sa,ta ɗauke sa ta shiga rarrashinsa sai dai ya ƙi yin shiru.
Ta fito waje tayi masa wanka kafin ta goye sa a baya ta na ririga shi,an É—auki lokaci kafin barci ya É—auke sa sai ajiyar zuciya da ya ke.
Sai da barcin yayi nisa sosai sannan ta shimfiɗe sa,nan ta ci karo da birdina da jikinsa yayi da wani irin ja.Hankalinta ya tashi ta kira Adams wanda ya fara aiki a nan wata asibiti,murya na ɗan rawa tace "Basheer ne babu lafiya duk jikinsa yayi ja kuma kamar da zazzaɓi zai kama shi" "ok ki shigo adaidaita ki kawo sa asibiti" da "to"ta amsa kafin ta kimtsa ta nufi asibitin.
Bayan ya duba Ɗansa ya mashi allura kafin su dawo gida,ashe wasa farin girki dan kuwa tamkar an ƙara ciwon haka jikin Basheer ya daɗa yin ja.
Wunin ranar Fatima a sanyaye tayi shi,wani irin mugun son yaronta ta ke fiye da yadda kowa ke ƙaunar Ɗan farin.
Zuwa dare Adams ya dawo daga aiki,sosai yayi mamakin ƙaruwar ciwon."Miyasa ba ki gaya min ba duba ki ga yadda ya galabaita"cewar Adams ya na duban Basheer wanda duk yayi yaushi kukan ma yanzu ko yayi bai fita.
"Nace ko dai mu kai sa gun Baba Malam sai na ke ganin abun kamar ba na asibiti ba ne" Fatimah ta faÉ—a ta na shirin fashewa da kuka, Adams irin mutanen nan ne uwanda basu son canfi amman ganin hankalin Fatima ya tashi ya saka shi yarda suka tafi.