Sashe 78
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya saketa yace "wane lokaci za ku tashi ne?" "Zuwa ƙarfe shidda"ta basa amsa a raunane "ok zan zo tun ƙarfe biyar da rabi na jira ki a waje da zarar kun tashi ki fito"ta jinjina kai kafin tace "wayata fa?" "Ba yanzu zan baki ba sai na maki wasu tambayoyi"ya faɗa ya na kallonta.
Ta turo baki kafin ta koma can inda Maryam ke zaune ta na kallon su,ya bi ƙugunta da kallo yadda ya ke motsawa ya ja ajiyar zuciya tare da fitar da huci kafin ya juya shi ma ya tafi ga sana'ar sa ta acaɓa.
"Waye wancan?"Maryam ta tambaya "Yayana ne"ta samu bakinta da furtawa "ku na kama sosai sai dai dan shi ya na baƙi"Maryam ta kuma faɗa "ke da kenan zaune ya aka yi kika gani?"Maryam tayi murmushi kawai kafin tace "irin wannan mazajen baƙaƙe sune masu manyan Dick matar shi taji daɗi" Sheera ta taɓe baki tace "ke kika damu da Dick ɗin amman Ni na fi son mace"
"Ba za ki gane ba ne saboda ba'a taɓa cacakar ki ba ne,kuma in za ki iya tunawa lokacin da Farida ta saka maki yatsa ya kika ji?" Sheera tayi shiru ta na tunani kafin ta nisa tace "eh da daɗi sosai amman wai dan Allah dagaske akwai daɗi in ana sex?"
"Sosai ma fiye da yadda kike tunani,amman bari na tura maki wasu vidéos na blue Film ki kalla..." Zuwan wani malamin su ne ya katse masu hirar doli suka shiga aji.Maryam ta yi copy vidéos dayawa ta tura ma Sheera sannan ta aje waya ta na mai maida hankalinta ga malamin bayan tayi rubutu a ƙasan vidéos ɗin.
A can ɓangaren BASHEER kuwa sosai ya shiga gari domin aikin sa kafin ya wuce bakin tasha inda ƴan balaguro suke,sosai yayi cinaki saboda yadda yayi ta jigilar kaya masu nauyi.
Kiran sallah la'asar ya dakatar da shi daga aikin,ruwan leda ya saye ya samu gefen hanya yayi alwala kafin ya shiga masjid ayi jam'i da shi.
Sosai duk yayi dauɗa hakan yasa ya nufi gida,wanka yayi ya zauna ya na daddana wayar Sheera.Kamar an tsikare sa haka ya sa shi shiga WhatsApp ɗinta, compte ɗin Daddy ya shiga nan ya cikaro da hotunan da ya taɓa turo mata lokacin da zai tafiya Dubai.Zoom ɗin hoton yayi ya na ƙare masa kallo kafin ya fita,bincike yayi duk lambobinta ba su wuce goma ba kuma duk na mata ne sai lambar shi da ta Daddy kawai ke ta maza.Data ya kunna saƙonnin Maryam suka fara shigowa,vidéos ɗin tuni sun buɗe ya shiga ya na waro ido sai ya ga text ```in kika fara kallon yadda ake having sex na san sai kin ji lesbian ya fita ran ki hhhh``` zuciyar BASHEER ta buga da ƙarfi sai kuma ya tambayi kansa "kenan dai dagaske har da lesbian ɗin ta na yi kamar yadda na gani a mafarki?to wai wace ce ita?miye dalilin da yasa na shiga rayuwarta?miye haɗina da ita da har nayi mafarkin rayuwarta?"
Ya ja dogon numfashi bayan ya gama jero ma kansa tambayoyin nan,da sauri ya tashi dan ganin ƙarfe biyar ta kusa ga kuma sha'awa da ya ke ji sanadin ganin video sexy.
Inda Badiya ta ke ya kalla,lalle ne ta ke yi dagwal a ƙafafunta tun shigowar shi.Sam ba ta damu da shi ba yanzu, masturber kansa ya ke son yi amman sam sai ya ji bai da ra'ayin yin haka.
"Keee!"ya furta a dake,Badiya ta ɗago ta kallesa kafin ta mayar da kanta ƙasa ta na mai naɗe ƙafarta da leda sannan ta wanke hannunta alamun ta gama kenan.
"Wai ba magana na ke yi maki ba?"ya faɗa cikin ɗaga murya ,Badiya ko ɗarrr ba tayi ba balle ta nuna alamun tsoro sai ma ta dake ta shiga waƙarta.Ran BASHEER yayi mugun ɓaci ga kuma wani feeling da ya ke ji,ya haɗiye wani abu muƙut kafin ya tashi ya fita.Badiya ta bi bayansa da harara ta na mai furta "ai yanzu mu ka soma kowa yayi harakar sa kai da cin caɓo kuma wlh sai ka durƙusa a gabana ka bani haƙuri" BASHEER wanda ke bakin ƙofa ya leƙo yace "Ni kike gaya ma magana ?Ni zan baki haƙuri?To ki rubuta ki ajiye har abadan abada ba'a yi macen da BASHEER zai duƙa ya bata haƙuri ba!Shi kuma caɓon ki jiƙa abunki ki sha " ya na gama faɗa yayi gaba,nan ya ci karo da Mariya wacce kuma da dukkan alamu taji duk hirar su.
BASHEER sai da ya tsaya gun mai kanti ya sayi lemun tsami ya linda sa yayi ruwa sannan ya shanye,kafin ya wuce gidan su Lawan.
"Anty Murja na samu wata dama,kin ga yanzu tsakanin su ba sa jituwa faɗa suke.To dan Allah ki taimaka min ki cewa mijin na ki yayi aikin tun yanzu kafin shi Basheer ɗin ya huce" Mariya ke faɗa ta waya kamar za tayi kuka,daga can ɗayan ɓangaren aka ce "Mariya kin cika naci wlh,na gaya maki BASHEER ɗin nan ya na da yawan addini duk aikin da ake yi ga banza ya ke tafiya amman shine yanzu za ki wani ce ayi..."da sauri Mariya ta katseta tace "to wai kin manta abinda shi mijin naki yace?cewa fah yayi sihiri ba zai kama BASHEER ba har sai in ko ya na cikin yanayin ɓacin rai ko kuma ya na wani aikin saɓon Allah" Anty Murja ta sauke ajiyar zuciya tace "to babu matsala,malam na can zaure bari na tai na gaya masa"cike da jin daɗi Mariya ta fara yi ma Yayarta ta godiya.
Ana zaman makoki amman duk wanda ya kalli Lawan zai tabbatar hankalin sa da nutsuwarsa ba sa tare da shi.Shi kuwa Lawan har yanzu mamakin Lawan bai fita daga ransa ba,bai san ta yaya aka yi ba amman zuciyarsa ta bashi tabbacin Lawan ne silar mutuwar Abbansa.
Wani ƙunci ya ƙara ziyarta sa sanin saboda abun duniya Lawan ya bada da ubansa a matsayi sacrifice,sai kuma ya tuna wulaƙancin da Badiya tayi masa ya ja tsuki kafin ya tashi ya nufi makarantar su Sheera.
Ya na nan zaune kan babur ta fito hannunta riƙe da documents,garin da alamun hadari hakan yasa mutane suka fara watsewa.
"Ina wuni Yayan mu?"Maryam ta faÉ—a murmushi kan fuskarta,BASHEER ya É—ago ya zuba mata idonsa irin na mage kafin ya amsa.Maryam tace "laaa! Sheera wlh sak kuke kama hatta ma idon ku iri É—aya ne kamar wasu tawaye,am...Yayan mu nace miye sunan ka?"
BASHEER na kallon Sheera wacce ta zumɓuro baki kawai dan an ce suna kama kafin yace "sunan mu ma iri ɗaya ne" Sheera ta bubuga ƙafafu tace "sai dai fatar mu ba iri ɗaya ba ce kuma na fi ka kyau,Sheebar mu tafi hadari ke dakwai ina jin tsoro" tayi maganar ta na mai kallon sama.
Ya tayar da mashin ɗin ita kuwa ta ɗale,ta na mai ce ma Maryam"ke kuwa sai yaushe za ki gida?" "Yanzu mana ina jiran Alhaji ne amman ganin Yayanmu duk na sha'afa ko kiransa ban yi ba,am...please ki taimaka kiyi min kamun ƙafa ni dai ina so"Maryam na gama faɗa ta bar su.
Ta mirror BASHEER ya hangi Sheera na hararar Maryam kafin ta furta "karuwa" can ƙasan maƙoshi amman duk da hakan ya ji abinda tace.
"Ni kam nace wai kin gane abinda ƙawar ki ke nufi?"BASHEER ya tambaya ya na mai cigaba da satar kallonta ta mirror,ta turo baki tace "tunda kai ka gane babu buƙatar ni sai na gane"ya taɓe baki ya na mai jin haushin maganar ta,a haka har ya kawota gida.
Ya fiddo wayarta ya bata,ta ja tsuki ta na mai tofa masa yawu a fuska ta ruga a guje "ƙazami!"ta furta lokacin da za ta shigewa gida.Ran Basheer ya sake yin baƙi,a haka ya ƙarasa gida da Mariya ya fara cin karo cak ya tsaya ya na jin wani irin sonta na shiga jikinsa.
Murya na ɗan rawa yace "Abar ƙaunata....."
[04/08 à 08:32] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*
*LITTAFIN KUÆŠI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.
*Q*
"Yauwa masoyina tun ɗazu na ke ta jiran ka saboda mu yi maganar auren mu,ya kake?"Mariya ta faɗa jikinta na ɗan rawa yayinda ƙasan zuciyarta fal farin ciki.Basheer ya sauka daga mashin ya na mai bada dukkan hankalinta gare ta sannan yace "zuwa gobe in shaa Allah duk komi zai kammala kar ki damu,gaya min ya kike so ayi?" "nace kawai ka shaida ma magabatan ka da maganar auren"cike da murna yace "haka ma yayi" nan suka shiga yin hira kamar wasu masoya har sai da Mariya ta sallami BASHEER da kanta.
Bayan kwana biyu tuni BASHEER da Mariya sun zama Masoyan gaske yayinda ɓangaren Sheera kuma kullum cikin kallon blue Film ta ke uwanda suka fara jan ra'yinta ga son sanin Ɗa namiji sai dai ta rasa ya za tayi.
"Aure kuma Basiru? duka-duka yaushe ne aka yi bikin ku ina ce duk yayi nisa bai wuce wata uku shine kake son ƙara wani?"Inna ke tambaya ta na mai kallon BASHEER wanda duk ya fita hayyacinsa.
"A'a Inna dan Allah kar kice za ki hana ni domin Ni kaɗai na san abinda na ke ji,ita Badiya ta bar kula ni kullum cikin raki take gwara na ƙara auren nan ko hankalina zai kwanta"
"To Allah sa alkhairi wane waje ne yarinyar take?"
Ya washe baki yace "gida guda mu ke zaune da ita bazawa ce" Inna ta dube sa da kyau kafin tace "to babu damuwa ka bani lokaci nayi tunani"ya waro ido yace "wane irin tunani kuma Inna ?auren fah gobe za'a É—aura a masallacin juma'a"shiru Inna tayi ta na kallon ikon Allah.
BASHEER ya kwaɓe fuska kamar zai yi kuka yace "dan Allah dan Annabi Inna kar ki kawo min cikas" "Ni kake gaya ma kar na kawo ma cikas?"ya sosa ƙeya yace"to Inna Ni dai dan Allah azo ayi auren nan"
"Ka kira Kawun ka sai ya wakilci komi"da murna BASHEER ya fita.